Showing 60001 words to 63000 words out of 159340 words

Chapter 21 - Turken Gida Complete

da wando na barci da hula sai kuma na saka wani ƙaramin hijabi domin ina jin sanyi, sai da na kwanta na rufe kafafuna da bargo sannan na

ɗ

auki wayar tawa sai na ga Yalla

ɓ

ai

ya tura mini saƙo yanzu ba da

ɗ

ewa.

"Ki yi haƙuri Sadiya ta. Ki sani auran da na ƙara ba shi ne zai cire ƙaunar da na ke yi miki a cikin zuciyata ba. Ki sani ke ce Yusuf haka Yusuf ne Sadiya mun zama Hanta da jini

ɗ

aya ba zai iya rayuwa ba

ɗ

aya ba. Kar k

i ji a ranki cewa matsayin ki ya sauya ke ce a jiya kuma har da gobe ma ke

ɗ

in ce.

Ina ƙaunarki Sadiya ta ƙauna mara yankewa. Na gode da dukkan sadaukarwarki gare ni, na gode da karamci da mutumtawa, na gode da yaƙana da martabawa ba, na yi miki alƙwarin

adalci mai yawan da zan kwantata a tsakanin ki da Saudatu.

Ki yi barci cikin salama Amintattaciya ta."

In a baya ne Yalla

ɓ

ai ya turo mini wa

ɗ

anan kalaman yini zan yi ko kwana cikin farinciki amma yau sam sai na ji ba su yi mini tasiri ba, ban goge saƙo

n ba amma na yi saurin fita daga kan sunan shi, domin sai na ji kamar zuciyata na zugani da na rubuta masa cewa in har ya na sona kuma adalci zai yi mini to ya saki Gimbiya ya dawo gareni, abin da ba zai ta

ɓ

a faruwa ba kenan shi ya sa na yi saurin fita dag

a wajen na shiga cikin wayata na lalubo karatun Qur'ani baƙara na kunna na

ɗ

an rage ƙara na saita shi dai dai kunnuwana sannan na koma na kwanta ga casbaha a hannuna ina ja, daman na rage hasken

ɗ

akin sai duhu, ina kwance ina ta hailala da salati lokaci

ɗ

a

ya karatun na shiga kaina duk yadda she

ɗ

an ya so ya fassara tunanina na  kasa barcin ayoyin Allah sun fattake shi, haka na ji iskar natsuwa na shiga jikina da zuciyata sai ga ni na yi luf a kwance ina lumshe ido barci na son kamani barcin da ban ta

ɓ

a tunan

in zai iya

ɗ

aukata a wannan daren ba.

Sai ga shi kuma ya

ɗ

auke ni, ba ni na farka ba sai uku na dare har lokacin karatun Qur'anin ya na ta yi, sai da na juya sai na ga Amina a gefena ta na barci da waya ta daman na duba lokaci uku ta gota sai kawai na s

auko daga kan gadon na yaye bargo karatun na kashe sannan na yi amfani da wayar na haska tunda na ga sun

ɗ

auke wuta Tiolet na shiga na

ɗ

auro alwala na dawo

ɗ

aki na shimfi

ɗ

a sallaya sannan na saka dogon hijabina na kabbarta salla sai da na yi raka'a takwas

sannan na rufe da shafa'i da wuturi, bayan na idar na tashi na

ɗ

auko Qur'ani na fara karatu daga suratul Tauba, a hankali na ke yi karatun saboda kar na ta da Amina, ba ni na tsaya da karatu ba sai da aka fara kiran salla na biyu daga msallatan kusa damu s

annan na dakata na

ɗ

aga hannayena sama na roƙi Ubangiji juriya da hakuri sannan na roƙe shi da ya iya yi min a dukkan lamarin da ni ba zan iya ba ya cire min kishi da kyashi ya ba ma zuciyata aminci da salama na da

ɗ

e ina kai ma Allah kukana sanman na shafa

, na kuma koma ina neman gafaran Allah da casbahan hannuna lalle Ubangiji shi ne ke saukar da duk waraka sai ga ni zuciyata wasai sai ma wani iskar da na ke ji ya na shigata na salama da aminci.

Ni na ta da Amina na ce lokacin sallah ya yi sai kawai ta

juya ta ce min ba ta yi, fita na yi zuwa

ɗ

akin kusa da ni sai na ga har sun ta shi ma Sameena ce ka

ɗ

ai cikin bargo Farida ta ce min ta na hutu, na san da ga

ita har Rahila sun yi mamakin ganina kamar ba ni ba, Farida ta kalleni lokacin da na ce ba ri na je

na ta da su Marwa har na juya sai ta kira sunana na juyo ina kallonta.

"Ina ta jiyo karatun ki

ɗ

azu."

Sai na mirmishi kafin na ce" Wai har kin jiyo?

Sai ta gya

ɗ

a min kai kafin ta ce" Nima da na kasa barci, fitan ki na ji ya sa bayan kin fito da ga ti

olet

ɗ

in nima na tashi na shiga na

ɗ

auro alwala na yi nafiloli."

Sai na jinjina mata kai ban yi mgana ba itama kuma sai ta ta da salla, Rahila daman sallar ta ke yi lokacin da na shigo. Fita na yi zuwa

ɗ

akin su Jidda suma sun ta shi manyan sai yaran ne ke

ta barci ni na ta da Baby ta na mutsike ido na ce ta shiga tiolet ta wanke ido ta yo alwala, na fita da cewa in na idar da salla zan dawo mu yi azkar, haka ko aka yi ina idar da salla na koma

ɗ

akin  yaran na tattara su gaba

ɗ

aya baƙi da yan gida har da su

Saude, na ce mu fara karanta azkar da karfi a tare, bayan mun gama na ce kowacce ta

ɗ

auko Qur'ani mu yi karatu. Ni ce fa har wajen bakwai na safe a

ɗ

akin yaran sai da na yi musu karatu gaba

ɗ

aya har Marwa sannan muka shiga kitchen tun da ta ce min yau za ta

je asibiti, ta re da saude mu uku muka

ɗ

an gyara kitchen din sannan na ce su fere doya a soya sai kunu da za a dama a yi ƙosai Rahila ce ta fara tasowa ita ta kar

ɓ

e ni  daman kunin Saude na gyaran wake Marwa na fere doya.

  Daga baya har Sameena da Fa

rida sun fito sai aka kama gaba

ɗ

aya aikin, kafin lokaci an gama tunda hannun da yawa. Mai son shan kuni ya sha in tea ne ga shi nan in ƙosai ne ga shi nan, in kuma doya ne duk dai ga shi nan bayan an gama karyawa sai suka gyara min gidan su Rahila kenan ya

ra kuma Saude ta yi musu wanka su Jidda kuma da suke manya suka yi ma kansu. Ni kaina tun safe na yi wanka na saka cikin sabbin atamfofina, zuwa azahar kowa ya yi wanka ya shirya har na fara kewa aka ce baƙo raba duk yau

ɗ

in za su ta fi su bar ni  ni ka

ɗ

ai

da

ɗ

in abin ma yara sun samu hutun makaranta ka

ɗ

aicin ba zai yi min yawa ba.

Da rana Tuwo aka yi miyar agushi ina da sauran manshanu sai aka juye shi sai ƙashin naman ragon ragowan na jiya aka yi amfani da shi, akwai ma ragowan waina da safe Rahila ta

ɗ

umama ta saka masa siga ta sha da kuni da safe, alele daman ragowan balaraba na kwashe ma sauran da za ta wuce gida na ce ta kaima yara ban bari abinci ya kwanan min a gida ba. Sai da aka ci abincin rana sannan Farida ta yi shirin tafiya tun da ta ce Tariq

ya kira ta ya ce ta je Gwammaja daga can za su wuce Sameena ma can Gwamnajan za ta je shi ya sa suka shirya za su tafi tare. Na yi musu godiya ƙwarai da karamci na yi musu rakiya har haraba gidan muka rumgume juna

ɗ

aya bayan

ɗ

aya.

"Na gode sosai. Allah

ya mai da ku gidajen ku lafiya."

"Haba. Bakomai a yi ta dai hakuri a kauda kai Allah ya zaunar da ku lafiya ya ka

ɗ

e fitina."

Farida ke fa

ɗ

in haka ni kuma ina amsawa da Amin Amin, Sameena kuma hannuwana ta rike kafin ta ce" Matar Baba ni fa ba na jin

ki, sannan Baba ma ya na sonki zuwan wata ba zai rage ki da komai ba in sha Allahu." Sai na yi mata mirmishi kafin na gya

ɗ

a kai ina fa

ɗ

in in sha Allahu.

Ga su dai suna na kusa da Gimbiya amma ni sun nuna min ƙauna ƙwarai kuma na yi ta musu godiya na kum

a yaba da karamcin su.

Sun tafi ba da

ɗ

ewa sai ga Hauwa da Munnira suka ce suma daga Gwammaja su ke, suka leƙo ni kafin su wuce gida har ina musu tsiyan ko daga gidan Amarya suke?

Munnira na tabe baki ta ce min" Wani gidan Amaryan! Allah ya kyauta. Mu b

a ma mu ce za mu je ba, masu zuwa dai sun je tun jiya yau ma da na ji wasu na mganar komawa Anty Bahijja ta hana ta ce a bar Amarya da ango su huta kar wanda ya je domin ya dame su."

Cikin mamaki na ce" Topha. To su waye daman ke son zuwa?

"Can dai aha

linsu na Rano ne. Naja ce kawai aka ce za ta je itama sako za ta kai mata. Wai kar a dame su ki ji fa."

Munnira ta fa

ɗ

a ta na kallona, muna zaune daman a falon yara ne sai kawai na jinjina kai kafin na ce" Ba shakka." Hauwa dai na gefe sai ta muskuta kaf

in ta ce" Su Ayshe tun safe suka koma

ɗ

azu da muka yi waya ta ce min tun jiya Anty Bahijja ta ce duk wanda ke son ganin gidan Amarya ya je a jiya domin in Ango ya shiga

ɗ

aki ba mai yi musu sintiri a dame su. Na ce kamar wata budurwa? Anty Bahijja akwai kam

bama abu wallahi."

Ina ta dai kallonsu amma ban yi magana ba, Munnira ta ja tsaki kafin ta ce" Ita ce uwar Gimbiyar ba ki ga alama ba? Gani na yi hiran ta su za ta iya dawo min da damuwar zuciyata ya sa na katse hiran su da tambayan ko a zubo abinci? Sa

i suka ce sun ƙoshi amma ƙila kafin su tafi su

ɗ

an taba tunda tuwo ne, muna tare da su har Yamma, suna ma gidan Ya Muntari ya zo

ɗ

aukan Rahila da yara. Na matsa masa sai da ya shigo har falon Yalla

ɓ

ai muka gaisa na kawo masa ruwa ya sha har su Jidda suka z

o wajen sa suna masa hira ya na biye musu, shi daman akwai son yara in dai yara ne haka za ka gan shi da su ya na biye musu ba ruwan shi.

"Ashe kuma kin samu abokiyar zama?

Ya fa

ɗ

a ya na kallona, kaina na ƙasa sai na gya

ɗ

a masa kai.

"To sai haƙuri A

llah ya zaunar da ku lafiya ban da dai

ɗ

aukan zuga."

Na ce in sha Allahu, har ya na min tsiya wai Allah ya ƙara min haƙuri domin ya san halina ba ni da haƙuri.

"Kai Ya Muntari."

Na fa

ɗ

a ina ƴar dariya, shima dariyan ya ke shi da Rahila ya na ce min

ai ya san halina, kamar kar Rahila ta tafi amma ina ji ina gani ta wuce gida ita da yara ni da Amina har waje muka raka su, da Amina ta so ta je Ɗorayi ta kwana yau na marairaice na ce ta bari gobe da safe don Allah sannan ta yarda ta zauna na ce sai ma ta

tafi tare da Saude kawai. Su ma su Hauwa suna yin sallar mangariba suka yi min sallama suka wuce mun rabu akan zan bi su  har gida na yi musu bangajiya sai gida ya rage daga ni sai Amina sai Saude sai yara.

Nima sallar mangariban na yi sannan na natsu

a

ɗ

aki wayata tun safe ta na saman gado ban bi ta kanta ba sai da na gama azkar sannan na tube hijabin jikina na yi zaune gefen gado sannan na jawo wayar ina ganin an kirani, da ya ke a silent na saka wayar kuma ban bi ta kanta ba. 7 missed calls aka yi m

in Yalla

ɓ

ai hu

ɗ

u ya yi min sai Anty Zabba da ta yi min guda biyu

sai wata lamba da ban san ko ta wacece ba sannan ga sako na an turamin tun kafin na bu

ɗ

e jikina ya ba ni Yalla

ɓ

ai ne shi ya sa ban yi ma rawan jikin bu

ɗ

ewa ba, sai da na kira Anty Zabba muka

yi magana ita ke fa

ɗ

a min ta ga hotunammu ni da Yalla

ɓ

ai su Suwaiba sun

ɗ

ora a waya mun sha kyau.

"Sadiya gaskiya kin burgeni ba domin kar a ce na so ki na ƙi amarya ba. Da na ce ko da ranar auranta ne amma kin fita kyau."

Ina ta dariya na ce" Kin ko

so ni Anty Zabba. Amma ina ni na fita kyau?

"Allah da gaske na ke yi. Kun yi kyau sossi dukkan ku. Allah ya ba ku zaman lafiya da hakuri da juna."

Ba mu jima muna mgana ba muka yi sallama, ni ban ma da hotunan ban ko hau online

ɗ

in ba ballatana in gani,

ba na ma som hawa domin na san sun ta

ɗ

ora na Gimbiya da Yallabai ni kuma ba na son ganin abin da zai

ɓ

ata min rai shi ya sa na haƙura da kunna data sai ƙura ta lafa.

Sai da na kira lambar da aka kirani na ga ba a

ɗ

auka ba sannan na duba saƙon Yalla

ɓ

ai

, saƙon har guda biyu

ɗ

aya da safe ne ya turomin wajajen goma na safe

ɗ

ayan kuma da yamma nan ne, kamar yadda kiran na shi suke a jere. Biyu da safe biyu nan kuma da yamma nan ne ya sake kira.

"Good morning My Darling Wife! Kun ta shi lafiya? Ina kewar

ku. Ki gaida mini da Jidda da Baby."

Sai Ɗayan kuma cewa ya yi.

"Sadiya ta kuna lafiya ko? Gobe in zo na duba ku? Na kira ba ki

ɗ

auka ba ko har yanzu akwai baƙi ne a gidan?

Hmm! Kawai na ce a ƙasan maƙogwaaro na saboda na kasa ma mgana. Wai My Dar

ling Wife Yalla

ɓ

ai ne har da sauya min suna mai da

ɗ

i haka, wai munafunci irin na

ɗ

a Namiji ya kwana da wata macen amma yana ce min wai ya yi kewar mu. Sannan tambayarsa ya zo ya duba mu sai da na ja mata tsaƙi, to yaushe namiji yaushe ya fara neman izinin

in zai yi wani abu? Lokacin da ya yi auran ai bai gaya min ba. Sai na zuwa duba mu ne zai turo min wani munafunci, da na so na yi banza da saƙonni ne sai na fasa na rubuta masa gajeren saƙo ina yi ina hararan wayar kamar shi ne a cikin ta.

"Muna nan laf

iya. A'a ka yi zaman ka kawai ba gobe ba."

Na yi mamakin yadda daga tura saƙo ko mintina goma ba a yi ba sai ga amsar shi kamar wayar ta na hannun shi ne.

"To sai yaushe?

Haka kawai ya ce, sai kawai na ga kamar so ya ke yi ya yi wasa da hankalina.

Nan take na saka wayata a filght mode na dankwafar da wayar ina girgiza kafa, har da su ka

ɗ

a harshe takaici ya isheni ni ka

ɗ

ai. Ina cikin wannan halin Amina ta shigo sai na

ɗ

an saki, kamar ta san in na zauna ni ka

ɗ

ai tunani zai iya yi mun kutse zaman ta a

kusa da ni ya sa sai na maida hankalina kanta muna ta

ɗ

an ta

ɓ

a hira a kan dai yan gidanmu ne.

"Ya Sadiya Ma'u ta ba ni mamaki. Ni fa in kika ce munafuka ce in yi ta mamakinta."

Mirmishin takaici na yi kafin na ce" Uhm ai wanda bai san halinta ba zai

ta

ɓ

a yarda munafuka ba ce. Ta iya kissa fuska biyu gare ta shi ya sa."

Amina ta jinjina kai kafin ta ce" Na gani kuwa. Ai da Ya Aina ta mata mgana sai ta fara kuka ta na cewa ita ba da wata manufa ta je Gwammaja ba. "

Ina dariya na ce" To ko da wata m

anufar ne za ta nuna ne? Makira ce fa Ma'u ina fa

ɗ

a muku ba ku yarda. Uhm! Shi ya sa ni ban ta

ɓ

a son Ma'u ba halayyanta ba su da kyau sam"

Sai Amina ta ja numfashi kafin ta ce" Uhm ai na gani yanzu. Ni dai fatana kar ta je ta rika bin Amaryan Yalla

ɓ

ai t

a rikita muku zama tunda ta shige ma yayar ta sa."

"Za ta iya aikata komai domin ta ga ni na yi ƙasa. Amma kuma komai za ta yi na fi karfinta ni Allah na ce ita kuma tunda makirci ta saka ma gaba sai dai ya ƙare a kanta."

"Amin wallahi kuwa ah."

Ami

na ta fa

ɗ

a har ta na riƙe baki ita fa Ma'u ce ke ba ta mamaki, ni ko na ce ta ma daina mamaki Ma'u ta wuce tunanin su wallahi nan na ke fa

ɗ

a mata wasu sirrukan nawa ita ke fa

ɗ

a ma Anty Bahijja in muka ha

ɗ

u

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login