Showing 36001 words to 39000 words out of 159340 words

Chapter 13 - Turken Gida Complete

dai ya

ɗ

an fita tun safe."

Fatan dawowa lafiya ta yi masa sannan ta yi min mganar kan dalilin kira

n na ta.

"Kan maganar bikin Yashe ne. Yau fa saura kwana takwas. Na fara ha

ɗ

a gudummuwar ne ina kira ina ƙara tunasar da ku, kema ina jiran na ki, gwara mu ha

ɗ

a da wuri mu aika musu dashi kafin tafiyar tamu."

Kai na gya

ɗ

a mata kamar ta na kallona kaf

in na ce" Gaskiya ne. To kamar nawa nawa za mu ba da?

Ya Aina ta ce" Ban yanke ma mu mata ba. Mazan dai na yanke ma nasu, mu kawai kowacce ta kimanta abin da ta ga za ta iya ba da wa sai kawai kowa ta ba da nata."

Nan ma na ce hakan ya yi, mun rabu da ce

wa za ta ji saƙo tun da ina da acct lambarta sai ta ce min kar na tura a nata Atm ya yi expire sai dai na tura a na Marwa anan ta ke tara ku

ɗ

in, in ma sun gama ha

ɗ

uwa ta na tunanin anan za mu yi siyayya wasu kaya duk da yadda suka ce a yi daga can haka

ɗ

in

za a yi.

Mun gama waya kuma sai ta bar ni da tunanin nawa ya kamata na ba da, acct balance

ɗ

ina na duba ku

ɗ

in da ke ciki duka duka 35k ne, shima sun taru ne da ku

ɗ

in asibitin da Yalla

ɓ

ai ke ba ni, wannan zuwan da na yi ma ko na adaidaita bai ba ni ba, ni

kuma ban yi masa magana ba, tun da na san ya na yi sai na saka tsarin haka a raina na cewa a ranar ƙila bashi da ku

ɗ

in ne.

Ga shi nima ina son zuwa bikin nan in na tura 30k gaba

ɗ

aya ni ba ni da ku

ɗ

in da zan riƙe a hannuna. Kuma a yanzu ba zan iya tamba

yan Yalla

ɓ

ai ku

ɗ

i ba. Sai na ke ganin kamar komai ya tashi daga yadda na san shi zuwa wani abu na dabam. Na yi ta tunanin mafita ban samu ba sai kawai na ce zan tura 25k, ni sai na riƙe 10k a hannuna na tafiya in Yalla

ɓ

ai ya ba ni ku

ɗ

in mai da sauran su na

san zan samu wani abu a ciki ko da in mun je can zan iya ƙara ma mai bikin.

Amina na kira muka yi mganar sai ta ce Ya Aina ta kira ta itama jiya da daddare. Ta ce min 20k mijinta ya ba ta ita kuma ta na da 10k za ta ƙara zama 30k kenan ni kuma sai na ce

hakan ya yi ta yi ƙoƙari.

"Yaya Sadiya ke hamsim za ki ba da ko? Matar Yalla

ɓ

ai ce da kanta."

Ta fa

ɗ

a cikin zolaya, nima sai na biye mata har kuma muka gama waya ban iya fa

ɗ

a mata ga abin da zan ba da ba. Yanzu fa ba da ba ne, gani na ke yi kamar an

shata mana wani dogon layi tsakanina da Yalla

ɓ

ai a raina na ji ba zan iya tambayar shi ku

ɗ

i ba, ba kuma domin in ya na dashi ba zai ba ni ba. Zan iya  karesa a gaban ko waye, in dai Yalla

ɓ

ai na da ku

ɗ

i nima ina da shi, zai

ɗ

auka ya bani ku

ɗ

i kawai na hidi

mata bayan na hidiman gida zai ba ni sama da adadin da na ce, in kuma na ce masa ina da buƙata jikinsa na rawa zai ba ni sai dai in dan bai  da shi ne gaba

ɗ

aya. Na kuma san in na fa

ɗ

a masa muna da biki a Yashe an yanke mana ku

ɗ

i wallahi zai ba ni kawai ni

ɗ

in ce ba zan iya yi masa mganar ba.

Tun da yanzu ya zama ba nawa ni ka

ɗ

ai ba. Na saka ma raina ya zama dole na miƙe na nemi sana'ar yi ko domin wata rana. Tunda in a baya ina tunanin daga ni sai shi sai ƴaƴanmu yanzu ki

ɗ

a ya sauya dole ma rawa ya sauya.

Ya auro wata kuma in suka fara zama akwai yuyuwar su tara wasu zur'an to abubuwa da dama za su tashi daga yadda suke a baya su sauya wani muhalli yanzu.

Nan take ban tsaya ma wani cewa ko zuwa anjuma ba na tura ku

ɗ

in, nan ta ke na tura ta acct

ɗ

in Marwa

na kira Yaya Aina na fa

ɗ

a mata na tura 25k ta yi ta godiya da saka albarka sai ta ke fa

ɗ

a min Ma'u 100k ta turo

yanzu itama ita 50k mijinta 50k, na san wacece Ya Aina ba da munafunci ta fa

ɗ

a ba da dai Ya Murja ce sai na ce da gayya ne, addu'an Allah ya sa

ka musu da alheri na yi, mun rabu da ita cewa zuwa gobe in ku

ɗ

in sun ha

ɗ

u za ta je gida ta gaya ma Alhajimu sai a san yadda za a yi. A bakin ta ma na ke ji Rahila tun ranar talata za ta wuce in ji Ya Muntari a raina na ji kamar nima na shirya na bi tun dag

a ranar ban ta

ɓ

a jin ina yin nesa da Yalla

ɓ

ai ba irin yanzu, kawai ina son na je can wani wajen da zan manta da ƙarin auran sa ma'ana dai zuciyata ta samu kyakyawan natsuwa. Duk da ban tambayi izininsa ba na yanke shawaran zan shirya ina tunanin tare za mu

tafi da Rahila.

Saboda ma jin haka ni da kaina na kira Rahilan a waya muka yi mgana. Ta ji da

ɗ

i da na ce mata ina ganin tare za mu wuce ranar talata

ɗ

in. Bayan mun gama wayar da ita ina zaune ina tunanin wai ba mu da wasu ƴan'uwane daga nesa? Ko a wasu

garuruwan? Ko dangin Mama ni dai na san duk suna kano ne, Alhajinmu kuma daga yan tumaki sai Yashe, ina zaune ina tunanin da a ce muna da dangi a can Lagos in na tafi sai an ganni. Sai Gimbiya ta tare Yalla

ɓ

ai ya gama amarcinsa sannan zan dawo saboda ina

jin kamar ba zan iya zama a gidan nan ina ji ina gani Yalla

ɓ

ai na tafiya gidan wata ya na kwana ba. A cikin daren nan kishi zai iya saka ni na ha

ɗ

iyi zuciya na mutu, ina zaunen nan ina faman tunane tunane Hauwa ta zo ta na ta buka get ban ji ba sai da ta k

ira wayana sannan na tashi na je na bu

ɗ

e mata.

Ita ka

ɗ

ai ta zo yara duk suna makaranta.  A falon yara muka zauna na kawo mata ruwa da lemu sai soyayyen nama da dambun naman da ya yi mini saura. Sauran cincin da cake su Jidda duk sun cinye tare da Yalla

ɓ

ai ni gaba

ɗ

aya ma komai ya fita kaina a bakina ma ina jin kamar na rasa

ɗ

an

ɗ

ano.

Hira kawai muke yi da Hauwa yadda ba ta min maganar ba, nima a raina na kudiri niyyar ba zan yi mata ba, daga ita har Munniran muna nan har azahar sai da muka yi salla ne san

nan na

ɗ

ora mana taliya fara tunda ina da Miya, na dawo falon kenan sai ta ke ce min da wuri za ta koma gida saboda yara yan makaranta za ta je ta yi musu girki, ni kuma sai na ce sai na da fa taliyan da yawa in

ɗ

ibar mata sai ta tafin musu da shi.

Nepa

sun maido wuta sai na kunna mana kallo a tashar Arewa24 suna haska wani Hausa Film, hiran duniya kawai mu ke yi da Hauwa ta

ɗ

auko min wannan na hira mu bari mu kama wancan. Kuma na lura da magana a bakin ta amma ta kasa yi min kila tana tunanin ko har yan

zu ban sani ba ne.

Ni kuma daman na ce ba zan yi musu mgana ba in sun yi min sai mu yi ta kare in ba su yi min ba to sai dai a tafi a haka.

Ruwan zafin da na saka a gas ya tafasa na je na karya taliya na saka sai na kuma dawowa falon na zauna.

Hauwa t

a kalleni ni kuma ina

ɗ

an cire abin taliya da ya

ɗ

an shigar min kumba.

"Anty Sadiya."

Hauwa ta kira sunana, na

ɗ

ago ina kallonta amma ban amsa ba, itama sai ta kasa ce min komai, sai na mai da kaina kan abin da na ke yi sai da na cire sannan na kalle

ta ina fa

ɗ

in" Kin kirani kuma kin kasa cewa komai. Me ya faru ne?

Kai tsaye ta ce min" Wai kina so ki ce min ba ki san wani abu ya faru ba?

Sai da na juya baki sannan na ce" Ban sani ba  Hauwa. Wani abu ya faru ne?

Na ƙarishe fa

ɗ

a ina tsare ta da ido,

mamakina ta ke yi, ko a har yanzu Yalla

ɓ

ai bai sanar da ita ba?

"Hauwa me ya faru ne?

Na fa

ɗ

a ina katse mata tunani sai ta yi saurin

ɗ

aga hannu kafin ta ce" Ba ruwana. Tun da ba ki sani ba."

Mirmishin takaici na yi ina kallon Hauwa kafin na ce" Me ye b

an sani ba! Wai na auran Yalla

ɓ

ai da Gimbiya?

Hauwa ta zaro ido ta na kallona kafin ta ce" Daman kin sani?

Haushinta ya kamani da sauri na ce" E da ba ku gaya min ba na sani a can duniya ba."

Hauwa za ta kwaso rantsuwa na

ɗ

aga mata hannu raina a

ɓ

ace

ina fa

ɗ

in" Daman ina jiran ki Hauwa daga ke har Munnira na yi ta tsumayin ku. Ai na

ɗ

auka ni da ku

ɗ

aya ne in kuka ji wani abu a kaina za ku yi saurin zuwa ku sanar da ni amma sai ga shi an yi min kishiya kowa ya rufeni ciki har da ku Hauwa. Kun bani mamak

i kuma wallahi na riƙe ku a cikin raina Ubangiji ya gani na ji haushin ku ƙwarai kun kuma nuna min irin na ku zaman tare kenan."

Na ƙarishe fa

ɗ

a ina jin takaicin abin na taso min daga ƙasan zuciyata.

Hauwa ta fara rawan bakin rantsuwan itama ba ta sani

ba Muttaƙa bai fa

ɗ

a mata ba daga can Rano ne ƙanwarta ta kira ta fa

ɗ

a mata. Da ta kira Munnira ta fa

ɗ

a mata sai ta ce itama ta ji Jamila ta kira ta fa

ɗ

a mata amma an ce a yi shuru Tafidan bai sanar da ke ba tukunna."

Hararan Hauwa kawai na ke yi ta na mg

ana ganin haka yasa ta ƙara kwaso rantsuwa ta na fa

ɗ

in" Wallahi ki yarda da mu. Ta ya ya za mu fara sanar da ke wannan labarin mara da

ɗ

in ji? Munnira ta ce kar mu fa

ɗ

a miki mu jira shi da ya kwanto kuran ya

ɗ

aure ta da kansa."

Ta ga dai in zaune ina kar

ka

ɗ

a kafa ban ce komai ba sai Hauwa ta yi mirmishi kafin ta ce" To ki yi hakuri tun da kin ji zafin mu."

Kai tsaye na ce"Wallahi na ji zafin ku. Kuma wa

ɗ

anan mganganun ba su saka na daina jin haushin ku ba. Haba a taren mu ya wuce wasa. To ai shi bai fa

ɗ

a

min ba a duniya na ji "

Hauwa ta yi ta bani hakuri na ce ni fa ba zan haƙura ba sun ba ni haushi kuma na riƙe su a cikin raina na kuma ce mata wallahi in ita ce ko Munnira haka ya faru da su ba zan iya yin shuru ba saboda a tunani ha

ɗ

uwar mu ta bangaren

gidan aure

ɗ

aya a shekarum da muka yi tare mun ƙulla kyakyawan alaqa a tsakaninmu da duk iskar ko guguwar da ta tunƙaro wani daga cikin mu sai in da karfin mu ya ƙare, ba su koma gefe su bari duniya na yi min dariya ba."

"Mun ji mun yi laifi. Don Allah

ki yi hakuri."

"Ba fa zan haƙura ba. Ko na haƙura to ba zan

ɓ

oye muku ba, na riƙe ku a cikin raina."

Na fa

ɗ

a kai tsaye ina kallon Hauwa da ta yi kalan Tausayi. Ni kuma na ƙara jadaddamata da cewa na riƙe su a raina ita da Munnira na hakura amma ba za

n manta da abin da suka yi min ba, ta na jin haka ta ce to ba za ta iya da ni ita ka

ɗ

ai ba nan ta ke ta

ɗ

au waya ta kira Munnira ta ce ta zo

gidana yanzu a she su suna can suna

ɓ

oye min mganar kar na ji hankalina ya tashi ni kuma ina nan gida na ƙullace su

. A cikin wayar ma Munnira ta ji ina mita ina fa

ɗ

in kwarai Ubangiji ma ya sani na ƙullace ku a cikin raina.

A she duk sun san abin da suka yi mini ba su kyauta ba muna cin abinci da Hauwa sai ga Munnira. Ni da kaina na je na bu

ɗ

e mata gida ta na shigowa

ta fara fa

ɗ

in" Haba uwargidan Yalla

ɓ

ai afuwan."

Hararanta na yi kawai na wuce na barta ta biyo bayana itama da na ta mganganun, ni abincin ma duk ya fita kaina ita kanta Hauwa ka

ɗ

an ta ci Munnira daman da na yi mata ta yi sai cewa ta yi sai da ta ci abin

ci ta fito daga gida.

"Haba Sadiya wa zai iya tunkaranki da mganar kishiya? Suna mafi muni a wajen mu mata. Tabbas na riga Hauwa jin mganar nan auran domin a daran Jamila ta kirani ta fa

ɗ

a min ta kuma ce an ce a yi shuru saboda ba ki sani ba. Na shiga r

u

ɗ

u da tashin hankali Sadiya lokacin da Hauwa ta kirani da niyyar wai mu shirya mu zo mu fa

ɗ

a miki na ce a'a kar mu yi haka, ke ba za ki manta da mu a matsayin wa

ɗ

anda suka sanar da ke labari mafi muni ba, sannan Tafida zai ta ganin baƙin mu. Mazajenmu kum

a za su  ji haushin mu domin mun shiga hurumin da namu ba. Sadiya ki kalli dalilinmu ta fuskar fahimta ki yi mana uzuri, in kin ƙullace mu wannan ba laifi ba ne hali ne na

ɗ

an adam saboda kina ganin har da mu aka munafunceki, amma kin ji dalilinmu ki yi du

ba da tsaka mai wuyar da muke ciki ki yi haƙuri zuciyarki ta yi sanyi a kan mu don Allah."

Kallon Munnira kawai na ke yi har ta dire mganarta ban ce komai ba.  Ganin haka ya sa ta gyara zama a saman kujera mai zaman mtum

ɗ

ayan da ta ke fuskata ta, ta ci

gaba da fa

ɗ

in" Ni fa sai dai ki yi ta ƙullatana Sadiya amma Allah

ɗ

aya ne wallahi tallahi ba zan iya fara iya taran ki da labarin Yalla

ɓ

ai ya ƙara aure ba. Hauwa ma ni na ƙwabeta. Gwara shi da kansa ya sanar da ke zai fi sauƙi."

Kai na gya

ɗ

a kafin na ce

" Uhm to ai da ba ku sanar da ni ba shima bai fa

ɗ

a min ba a daran aka kirani aka sanar da ni."

"Waye don Allah.?

Har Munnira da Hauwa suna ha

ɗ

a baki wajen tambayata ko wace ce kai tsaye na ce musu Ma'u ce, ita Munnira ba za ta gane wace ce Ma'u a waj

ena ba Hauwa ta fi sanin ta ita ce ma ta yi mata bayanin matsayin Ma'un a wajena da ta in da suka ha

ɗ

u da Anty Bahijja suke aminta.

Munnira ta lailaya wata aashar kafin ta ce" Kai mutane ba su da kyau. Ita yanzu sai ta za

ɓ

i bare a kan ki Sadiya? Ta na yar

'uwanki ta kira ki ta na sanar da ke wannan baƙin labarin?

Ina murmishin takaici na ce" E mana. Ita ai da

ɗ

i ta ke ji,da kuma gayya ta kirani ta sanar da ni hakan"

"Amma wallahi ba ta kyauta  ba."

In ji Hauwa.

"Kai gaskiya ta yi asara."

In ji Munni

ra.  Sai kawai na kalle su amma na kasa mgana saboda wannan tuƙiƙin dake zuciyata yanzu ke taso min da aka ta da mganar.

"To wai shi Yalla

ɓ

ai har yanzu bai sanar da ke ba?

Munnira ta tamnayeni ta na kallona, jikina a sanyaye na ce" Bai sanar da ni da b

akin sa ba sai bayan Nene ta zo gidan nan jiya ta sanar da ni da kanta."

Gaba

ɗ

ayansu suka waro min ido suna ha

ɗ

a bakin fa

ɗ

in" Ita Nenen?

Sai suka ba ni dariya har sai da na dara kafin na gyara zama ina ba su labarin abin da ya faru tun ranar da aka

ɗ

aura

auran na dai

ɓ

oye musu abubuwan da suka shafi siirun auran mu, amma na sanar da su duka mganganun Nene a kaina da shi kuma abin da Yalla

ɓ

an ya ce min a jiya na ƙarishe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login