Showing 9001 words to 12000 words out of 159340 words

Chapter 4 - Turken Gida Complete

da shi a cikin jerin takalmansa ya saka sai na

ɗ

ago ina kallon hulan ka

nsa itama mai tsadan ciki ne ya

ɗ

auko ya saka. Lalle Yalla

ɓ

ai kallonsa kawai na ke yi na ma kasa mgana ina ƙoƙarin danne abin da ke taso min daga ƙasan raina.

"Kallon fa?

Ya fa

ɗ

a bayan ya

ɗ

an buga min agogon hannun shi a saman kaina ka

ɗ

an. Sai na ƙar

a kallon shi a baya in Yalla

ɓ

ai ya yi kwalliya ya yi kyau in zai

fita har wani alfahari na ke yi amma yau kam sai na ga ina ganin duhun shi domin zuciyata na raya min ne wajen Gimbiya zai je kuma ina da tabbacin domin ita ya yi wannan gayun.

"Ko na yi m

iki kyau ne Madam"

Ya fa

ɗ

a ya na mai miko min hannun shi lokaci

ɗ

aya da agogon fatan da ke hannun shi.

Na fahimci nufinshi kamar na ce ya je da shi sai Amaryansa Gimbiya ta

ɗ

ora masa sai kuma na fasa na saka hannu na kar

ɓ

a ina saka masa lokaci

ɗ

aya ina

fa

ɗ

in" Yau kuma kayan da ba a so ne aka saka?

Na fa

ɗ

a bayan na gama

ɗ

aura masa agogon na mike ina ja masa kujeran zama.

"Wallahi yau kawai na gansu ƙasan kaya. Na

ɗ

auko su ne ban ma san za su shige ni ba ina ko sakawa sai na ga sun yi min kawai sai na

bar su."

Ya fa

ɗ

a ya na mai zama a kan kujeran da na ja masa.

"Uhmm."

Na fa

ɗ

a ina tura masa farantin ƙwai a gaban shi. Ruwan tea

ɗ

in ma na zuba masa a wani Mug na tura masa gabanshi sannan na koma na zauna.

"Kin siya wankan ne?

Uhm!

Ni fa kwa

ta kwata kalamansa sun daina wani burgeni. Shi ya sa na yi masa ba kan,  ina kallonsa a

ɗ

age bai sani ba ya fara karyawa ya na min hira sama sama ina amsa shi, sai da ya ce min ƙila gobe ya shiga kaduna.

Sai kawai na gya

ɗ

a kai kafin na ce" Allah ya kaim

u."

Ya amsa da Amin na ga alaman yau ya

ɗ

an saki jikinsa ba kamar jiya ba. Ya na cikin karyawa na ji buga get na san Saude ne sai na mike na ce masa bari na je na bu

ɗ

e ina jin Saude ce illau ko ita ce tare muka dawo falon ta rankwafa ta na gaishe da Yalla

ɓ

ai ya amsa mata har ya na tambayan mamanta ta ce duk suna nan lafiya.

"Sai yaushe za ku koma makaranta ne?

Na fa

ɗ

a ina komawa in da na tashi na zauna.

"Ranar monday."

Sai na gya

ɗ

a kai ban yi magana ba ita kuma sai ta shige ciki ta bar ni da Ya

lla

ɓ

ai ya na karyawa har sai da ya gama ana ta ma kiransa a waya ya ce min Musbahu ne, ni ya tura na koma bedroom na

ɗ

auko masa key

ɗ

in mota har ga Allah na so na duje ne na ki masa rakiya amma ya manne min dole na yi masa rakiya kamar yadda na saba amma n

a kasa iya

ɗ

aga masa hannu kamar yadda na saba sai na ke ganin kamar in na

ɗ

aga masa hannu na cucu kaina wata fa zai je gani? Watan ma wacce ya raba min kanshi da ita shi dai ya

ɗ

aga min hannu na yi masa ya ƙe ya na fita da motar na shige ciki na rufo kofa

r, Ina jin sa ya rufe get

ɗ

in sannan ya koma motarsa ya fice.

Ina komawa cikin gida na ga Saude a kitchen ta fara ha

ɗ

a wanke wanke kallonta na yi kafin na ce" Kin karya ne? Sai ta gya

ɗ

a min kai ni kuma

kawai sai na bi kofar da za ta maidani cikin bedroo

m

ɗ

ina wayata a hannuna ina fa

ɗ

in" In dai kina jin yunwa akwai ruwan zafi ki sha tea kin ji ko?

Sai ta gya

ɗ

a min kai ni kuma na wuce

ɗ

aki na koma kawai na kwanta waya a hannuna na kasa bu

ɗ

e data saboda ba na son na ga wani abu da zai

ɓ

ata min rai shi yasa

na ƙi ta

ɓ

a wayar ma.

Ina nan kwance a kan gado ina ta faman juye juye daga kudu zuwa arewa. Gaba

ɗ

aya zuciyata ba da

ɗ

i har hasaso Yalla

ɓ

ai na ke yi ya na can shi da Gimbiya suna hira suna dariya. Kai kishi bala'i ne na kasa sukuni kamar zan haukace fa,

in na runtse ido Yallabai na ke gani da Gimbiya she

ɗ

an su kawai ya ke nuna min gaba

ɗ

aya na kasa sukuni kamar zan mutu haka na ji saboda zafin da zuciyata ke yi, ina cikin wannan halin Marwa ta zo zuwanta ne ya tsamo ni daga haukacewa na fara sumbatu saboda

kishi.

Marwa ta da

ɗ

e ita ta yi mini girki sai mangariba ta tafi Saude daman tun wajen azahar bayan ta gama aikinta ta tafi. Itama na

ɗ

ibar mata cake da yawa na ce ta je gida su ci da ƙannenta.

Na yi na yi Marwa ta kwana ta ce min ba ta tambayi Babanta

ba na ce zan kira waya ta ce a'a za ta dawo gobe in ta zo

ɗ

aukan kayanta.

Ina hararanta na ce" Marwa tawaye za ki yi min?

Ta na dariya ta ce" Umma can gida ya fi kusa da asibitin da zan yi pratical ne amma zan dinga zuwa Allah kuwa."

"Ki dawo nan mana

sai Yalla

ɓ

ai ya rika kai ki in zai fita office."

Sai da na fa

ɗ

a sai kuma na kwa

ɓ

i kaina daga jiya Yallabai ya tashi daga wannan wanda na sani yanzu namu ne ni da wata ba ni da wannan ikon a kan shi kamar baya. Hakanan na ba ta 1k muka yi sallama na ce t

a gaida Ya Aina. Sannan na

ɗ

ibar mata na ta cake

ɗ

in har da kazan jiya na ce na Anniversy ne. Ni daman kazan ko a bakina saboda gani na ke yi kamar kazar angwancin Yalla

ɓ

ai ne  saboda ya ƙure ni. Sauran na bar ma su Jidda amma ni na haramta ma kaina cin ka

zan nan.

Bayan tafiyarta na idar da sallar mangariba Ya Ainan ma ta kira wayata ta na fa

ɗ

a min Ya Balki ta gaya mata wani labari wai Babansu jidda ya kara aure sai na tabbatar mata ita kanta ta jinjina har sai da ta ce min" Sadiya kishi akwai zafi sai kin

daure."

A raina na ce" Tabbas kishi akwai

ɗ

aci ba ma zafi ba."

"Yaushe ne tarewar? A ina za ta zauna ita matar Balki ta ce min wai  yar nan Rano ce ko?

Sai na amsa mata kafin na ce" Ban san in da za ta zauna ba."

"Ko nan gidan zai ha

ɗ

e ku?

A fi

rgice na ce" Wani gidan Ya Aina?

Ganin yadda na zabura ne ya sa ta yi dariya kafin ta ce" Nam ma Sadiya."

Yaƙe na yi kafin na ce" Danƙari. Ai shi kan shi Yallabai ya san a nan gida ba Vacancy

ɗ

in wata mace bayan ni ba ma zai fara ba."

Yaya Aina na ta

min dariya kafin mu yi sallama ta ce ina Marwa ko nan za ta kwana sai na ce ta taho ai tana hanya ma, daga nan muka yi sallama duk da ba na so haka nan na bu

ɗ

e data saƙonni wasu na ture wasu.

Ban duba na group

ɗ

in mu ba domin na ga mgana har 50+ sai Ma'u

da ta yi min mgana ta Pc ne ya

ɗ

au hankalina da sauri na shiga na ga mgana ta yi a takaice.

"Uhm Sadiya kenan. kin san ko za ki yi ma wasu wayau ban da ni ko?

Haka kawai ta rubuta, na karanta na fita saboda ba ni da ta cewa sai wata lamba da ta min m

gana ina shiga na ga an ce.

"Sadiya Shema'u ce ashe kuma Yalla

ɓ

ai an yi tsiyar irin ta su ta maza."

Da uban emojin dariya kamar abin dariya ne ya faru wani malolon abu ya ƙara tokaremin zuciya daman ai ya na tokaren tasowa ya ke yi lokaci bayan lokaci

in na tuna da abin.

Da kamar zan yi mata banza sai kuma na fasa a raina na ce in na yi mata shuru za su ce sun yi nasara a kaina ni kuma in sha Allahu Nasaran ce a kaina ba zan ta

ɓ

a bari su yi ba.

Kawai sai na shiga na ba ta amsa dai dai da kalamanta.

"Tsiyar me? Umarnin Allah ne fa kike kiran shi da tsiya kuma na gode ma Allah ni ya fara sani kafin wata ko banza ina da wannan darajan. Sannan da ka je ka iske ai gwara kai a kawo maka ya fi daraja."

Daga ita har Ma'un na yi ma mganar a dunƙule ina ku

ma gamawa na yi blooking

ɗ

in ta ba na son wata damuwa ta barni na ji da abin da ya ishe ni ma na shiga group na mu na gida ina ganin suna ta fatan alheri amma na kasa amsa su. Ya Murja dai sai da ta ta

ɓ

a halin wai topha Yalla

ɓ

ai dai ya ƙara aure? Ya Hamza

ne ya yi mata mgana da cewa haramun ne! Ku fa mata kuna da matsala.

Ma'u ta karanta saƙona amma ba ta yi mgana ba ina tunanin ba ta tsammaci haka daga gare ni ba ne. Ta so na yi ta hauka ita kuma ta samu abin yama

ɗ

i

ɗ

i da ni a duniya to da ikon Allah sai d

ai sharrinta ya koma kanta in sha Allahu.

Muniira ta sake turamin wani saƙo da ya

ɓ

ata min rai.

"Kin tabbata kina lafiya ta Yalla

ɓ

ai?

Ta sani amma ta kasa fa

ɗ

a min in da gasken ne ban ji labari haka daga su har Yalla

ɓ

ai za su yi ta raina min wayau a f

akaice.

"Ban sani ba."

Amsar da na maida mata kenan daga nan na rufe data na koma kawai na yi tagumi ina ganin lamarin kamar gaske kamar mafarki. Har to sai yaushe ne Yalla

ɓ

ai zai gama wasa da hankalina ya fa

ɗ

a min! ? Na ga kamar ba shi da niyya sai

dai zan jira shi har zuwa tsawon lokacin da zai ta raina ma kansa wayau in da a baya ne kafin ya dawo ma yi waya sama da sau uku amma yanzu in na ma tuna shi raina sai ya

ɓ

aci domin na daina tunashi shi ka

ɗ

ai na koma in na tunanoshi sai tunanin Gimbiya ya

gilmamin daga nan kuma sai na ji gaba

ɗ

aya Yalla

ɓ

an ya fita kaina gaba

ɗ

aya.

  

Bayan Sallar isha'i ina falo tare da yara bayan mun idar da salla wayar na hannun Baby ta na game kiran shi ya shigo sai ta wakilceni kafin ma ta kawo min sai ta

ɗ

auka suka yi

mgana ina ji kamar ya na tambayana ne sai ta ce gani can zaune ganin ta taso zuwa wajena ya sa na rarumo carbin da

ke gefena na riƙe daman ina kan sallaya ne a lokacin ta na zuwa ta miƙo min wayar ta na fa

ɗ

in.

" Umma Abba ya ce a ba ki."

Dai na gya

ɗ

a kaina kafin na

ɗ

aga carbin ina gyaran murya Uhm! uhm! Alamun ina uzuri ita kuma ba ta gane ba ta na ta ƙoƙarin kara min wayar a kunne Jidda da ke kan littafanta na makaranta na ture da kafata ita ta taso ta karbe wayar na ji tana fa

ɗ

a masa Umma na jan ca

sbaha ne Abba ban san me ya ce mata ta ce sai ya dawo sai da ya kashe wayar sannan ta kalleni ta na fa

ɗ

in" Umma Abba ya ce a shigo da buredi ne?

"Duba in da saura mu gani."

Sai na ga ta kalleni bayan ta ga na yi mgana da sauri na ce" Na idar ne."

Sa

i ta wuce zuwa kitchen ta duba ta dawo ta ce saura guda

ɗ

aya ina daga zaunen na ce ta kira shi ta fa

ɗ

a masa har da siga ma ya siyo mana ta mu wacce ta rage ta yi ƙasa da ya ke ta san password din wayar ta bu

ɗ

e ta kira shi ta fa

ɗ

a masa ya ce to zai taho da

shi haka Jidda ta fa

ɗ

a min bayan sun gama wayar sai na gya

ɗ

a mata kaina. Ina nan zaune Baby ta kunna cartoon jifa jifa ina kalla sannan wani bangaren kuma ina can ina tunani.

Sai da Jidda ta gama aikin makaranta sannan ta kwashe jakarta ta maida

ɗ

aki baya

n ta dawo falon na ce ta sako musu abinci akwai kaza a fridge ta

ɗ

auko ta ta

ɗ

umama su ci ta amsa da to bayan ta

ɗ

umama kazan ta

ɗ

ibo abincin taliya ce jalop mai kifi tun wanda Marwa ta yi ne suka yi min ta yi na ce ba yanzu zan ci ba. Gaba

ɗ

aya na rasa

ɗ

an

ɗ

anon bakina tun yinin yau daga ruwan tea na safe sai ruwa kawai na ke sha na kasa cin komai.

Jna ji Jidda na ce min" Umma shima Abba taliya zai ci?

Sai na kalleta yarinyar nan da iyayin tsiya wato har ta san babanta ba ya son cin taliya. A raina ko na

ce ita zai ci in ya ga dama in kuma ya tsaya gidan amaryansa ya ƙoshi shike nan a fili kuma ban ta amsar ta ba shurun da na yi kawai ai ya fa

ɗ

a mata E ne ita zai ci domin ni ba zan ƙara yin masa wani girki ba bala'in haushin shi na ke ji wallahi na rasa y

adda zan yi da raina.

Saboda ma kar ya dawo ina falon ya tare ni da mgana na ce musu zan je na kwanta Jidda ta kalleni kamar za ta yi mgana sai kuma ta fasa ina lura da ita sarai na san a ranta za ta ga abin da ba ta saba gani ba ne. Yalla

ɓ

ai ko ƙarfe naw

a zai kai bai dawo ba sai na jira ya dawo zan kwanta amma yau

ɗ

in nan sai na ga in ma na tsaya jiransa ni ce sakara saboda ai wajen Amaryansa zai biya sai ya gama zamansa sannan ya dawo sai ni kuma da ban san ciwon kaina ba sai na zauna ina jiransa ai ko y

a yi ka

ɗ

an.

Shigewata

ɗ

aki na yi, na yi shirin barci na koma na kwanta ina juye juye marata ce ta

ɗ

an fara min ciwo ya sa ma na tashi na je kitchen na zuba ruwan lipto na sha saboda marata ta

ɗ

aure ban tsammaci zuwan al'ada ba saboda ni family planing y

a gama lalatamin al'ada ba na iya gane zuwansa sai dai kawai duk lokacin da ya ga dama ya ke zuwa wannan ciwon maran daman ina fama dashi lokaci bayan lokaci. Ɗaki na koma na kwanta kuma cikin ikon Allah sai ya lafamin, barci ne a idanuwana saboda akwai ba

shin sa a kaina a cikin raina na riƙa addu'ar Allah ya sa barci mai nauyi ya sace ni Allah ko ya amsa addu'ata barcin da na yi mai nauyi ne domin har dawowar Yalla

ɓ

ai ban sani ba sai dai muka ha

ɗ

u da asuba shi ne ya ke ce

min ya dawo ya ga ina ta barci ya

na fatan lafiya? A yatsine na ce masa marata ce ta ke ciwo a jiyan sai na sha mgani na kwanta.

"Ayya Sorry.."

Kaina na gya

ɗ

a masa lokacin ya

ɗ

auro alwala ne ya na saka riga ni kuma tashina kenan na fita zuwa Tiolet na duba Al'ada bai zo miin ba sai k

awai na kama ruwa na

ɗ

auro alwala sanda na fito baya nan ya fita masallaci sai da na yi raka'atul fajir sannan na gabatar da sallar asuba. Ko da na fita zuwa

ɗ

akin su Jidda har sun tashi ina jin Yalla

ɓ

ai ne kafin ya fita masallaci ya tashe su barci ne a id

ona suna cewa karatu na ce Jidda ta yi ma Baby su karanta azkar zan je na kwanta kuma ina komawa

ɗ

aki na kwanta ga casbaha a hannuna sai barci kuma ya sake

ɗ

aukana ban farka ba sai wajen tara saura na safe har su Jidda sun tafi makaranta Yalla

ɓ

ai kuma na c

an falo yana aiki a kan system

ɗ

in sa.

Ina ganin haka sai kawai na fara yin wanka na shirya cikin riga da wando. Sai na leka kitchen

ɗ

in na ga sun soya dankali da buredi da ƙwai, saboda kar in koma can falo mu ha

ɗ

u da Yallabai ya sa na sake dafa wani ru

wan tea lipto ne kawai da gnyen shayi ko siga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login