Showing 132001 words to 135000 words out of 159340 words
Ma'u ta tsareta mata da ta tsane har haka?
Ni da Ya Hamza muka kalli jun
a cikin mamaki. Ni fa ban yi wani mamaki ba domin yadda na san yunwar cikina a haka na san wacece Ma'u kuma ina da tabbacin ta san Ƙwanta ne ya fashe ya yi wari shi ne ta kira Baaba ta shirya mata mgana yadda in aka taso da maganar za ta samu mai tsaya mat
a.
"Na samu labari. Kuma akan haka ne na ce ki zo."
"To ai dai ya fi. Gwara ga Sadiya ga Ma'u sai na ji abin da ta yi mata da ta bi ta har gida ta dake ta"
Ta na ta fa
ɗ
a fa, ta na nuna daman ai tun zuwan Ma'u gidanmu ba ƙiyayyar da ban nuna mata b
a, yanzu ma ta yi auren ban ƙyaleta ba to itama ta daina yin shuru wannan karon sai ta ji dalili.
"Baaba ma ta na ƙara
ɗ
aure ma yarinyar nan kugun yin wasu abubuwan"
Ya Hamza ya fa
ɗ
a cikin mamakin mganganun Baaba a waya.
"Daman ai Hasiya ba ta son
laifin Ma'u. Shi ya sa ta ke goyon bayan duk abin da ta fa
ɗ
a mata."
Ni dai mirmishi kawai na yi, to ko na yi mgana ban san me zan ce ba. In fa
ɗ
a musu saboda Ma'u Baaba ta tsane ni ko na ce daman tun can ba ta so uwata ba shi ya sa nima ba ta sona. Ko n
a fa
ɗ
i haka za a iya ƙaryatawa amma a cikin raina na kudiri niyyar gobe in aka zo zama wallahi ba zan raga mata ba, tunda ni ba ni da uwar da za ta kare laifina ai ina da bakin da ni zan iya ƙwatan kaina.
"Bakomai. Allah ya kaimu goben zan kira Asma'u t
a zo da megidanta kema goben ki taho tare da Yusufan kin ji?
Alhajinmu ya fa
ɗ
a ya na kallona sai na amsa da in sha Allahu. Ban da
ɗ
e ba bayan azahar na koma gida saboda na bar gidan ba shara. Bayan na tu
ɓ
e na share gidan na yi mopping na saka turaren wut
a gidan ya
ɗ
au kamshi.
Mganin da Inna Mariya ta kawo min ko a raina ban ji ba na so na yi amfani da shi ba. Daman na asibitin sauran ka
ɗ
an na adana shi da cewa na asibitin na ƙarewa zan fara amfani da shi in gani ko za a dace. Duk da ko na asibitin ma ya
yi min sosai. Ya dai-daita min lokacin al'adata kwanakin nan yanzu lafiya lau na ke yi na gama sannan ba wannan azababben ciwon maran sai
ɗ
an abin da ba rasa ba.
Sai shidda su Jidda suka dawo daga hadda. Allah ya sa na gama abinci da wuri jalop
ɗ
in kus
kus na yi musu mai kayan lambu da hanta abinci ni kaina na san ya yi da
ɗ
i. Haka Jidda da Baby suka rika santi suna fa
ɗ
in" Umma girkin ki ya yi da
ɗ
i sosai."
Ina dariya na ce ko na saka musu waigi ne suna santi ne. Daman sun dawo a jigace tea kawai da bured
i suka tafi dashi makaranta to daman ina tea zai riƙe su tun safe har yamma dole su ji kunya. Maimakon su dafa ko indomie ne, ko da ya ke na rasa me ya sa ba su son tafiya da indomie makaranta, barin ma Jidda sai ta ce wai indomie na yara ne, in dai ba ni
ce na tashi na dafa musu taliya ko shinkafa suka tafi da shi ba ta gwammace su
ɗ
ura tea a goran su da buredi su tafi dashi akan su dafa indomie.
Yalla
ɓ
ai sai wajen tara na dare ya dawo ya zo da yara da rake mai yawa ya ce Nene ce ta ba shi ya kawo mana
ni da yara. Na kar
ɓ
a na ce mun gode daman ko bai fa
ɗ
a ba na san zai biya ta can tun da matarsa na ca. Jidda ce ma ta tambaye shi ina Anty Gimbiya? Ya ce ta na gidan Nene ta na gaishe su amma ni ko sunanta na ji an ambata sai raina ya
ɓ
aci kuma a saman fus
kata ma rashin jin da
ɗ
in ya na bayyana. Tun a daran na fa
ɗ
a masa Alhajinmu na neman mu ni da shi a gida gobe, bai tamnbayi dalili ba ya ce Allah ya kaimu.
Shi ya sa tun safe na tashi na dafa ma su Jidda Macaroni da Miya suka tafi da shi makaranta. Indom
ie kuma suka ci kafin su tafi, sai da na yi wanke wanke na gyara kitchen sannan na yi wanka shara daman na ce na gaji gaskiya sai gobe ina dalili har bayana na ciwo. Saude duk ta sangartani, mu kan mu da indomie da ƙwai muka karya sannan muka fita, muna ha
nya Ya Aina ta kira wayara wajen goma na safe tace kowa ya zo ni ka
ɗ
ai ake jira na ce gamu nan a kan hanya.
Ko da muka isa falon Alhajinmu cike, har Baaba ta iso matar nan ina gaisheta ba ta amsa ba, ni ko ban ƙara ba na wuce wajen Gwaggo na duka ina ga
isheta ita da Alhajinmu. Shi kuma Yalla
ɓ
ai ya fara gaisawa da Mazan har Ya Auwal na gani shi jiya da yamma ya sauka garin. Sai Ya Muntari da Ya Abubakar sai Alhaji Mustapha, matan kuma daga ni sai Ma'u sai Ya Aina sai Ya Balki sai kuma Ya Murja sai Gwaggo
da Baaba.
Dukkansu na yi musu magana ban da Ma'u. Saboda sai da na ganta na sake jin wani ƙuna ya taso min daga ƙasan zuciyata ta kalle ni nima na kalleta amma ba mu yi ma juna mgana ba. Sai dai na
ɗ
an ji sanyi da na ga fuskarta gefe da gefe duk sun kum
bura.
A gefen Ya Aina na samu waje na zauna shi kuma Yalla
ɓ
ai sai ya zauna a gefen da Ya Hamza ya ke zaune a ƙasan cafet
ɗ
in da ke malale a falon Alhajinmu.
Ya Muntari Alhajinmu ya umarta shi ya bu
ɗ
e mana taro da addu'a. Sannan ya ce dangane da sanin
dalilin taruwarmu wasu sun sani wasu kuma ba su sani ba. Amma yanzu zan ƙara mamaita dalilin taruwarmu anan wajen yanzu nan kuma.
Kiran sunana Alhajinmu ya yi na amsa sai ya ce na fa
ɗ
i duk abin da ya faru daga farko har ƙarshe. Na ko gyara zama na fara
maida zence kafin na gama Ma'u ta fara kukan makirci Baaba ko ina dire maganata ta nuna ni da yatsa kafin ta ce" Ƙarya kike masharranciya. Asma'un ne za ta fa
ɗ
i haka? Ai ko ba ta san in da kika fito ba Sadiya Asma'u ba ta da wannan halin ki dai canza wata
ƙarya wannan ba ta hau ba."
"In karya ake yi mata ai ga ta nan sai ta ƙarya ta ko?
Ya Hamza ya katse ta itama sai ta kalleshi kafin ta sake wata mgama ya kalli Ma'u ya na fa
ɗ
in" Ba ga ta nan ba. Ta bu
ɗ
e ta ce duk abin da aka fa
ɗ
a sharri ne ba gaskiy
a ba."
Sai Baaba ta kalli Ma'u ta na fa
ɗ
in" Bar kuka bu
ɗ
e baki ki karyata ta a gaban kowa da kowa"
Na san daman Ma'u za ta iya karyata ni shi ya sa ma da ta bu
ɗ
e ba ki ta ce ƙarya ne ita ba ta fa
ɗ
a ba ban yi mamaki ba.
"To kun ji dai ko? Ina fatan yan
zu za ku yarda Sadiya na bin Asma'u da bi ta da ƙulli. Kuma magana kan dangin bokaye ba Mau ce ta fa
ɗ
e shi ba tun tale tale haka ake kiran gidan su Ruƙayya da shi, su kan su ai ba su isa su hana ba. Wataƙila itama yayar mijin na Sadiya a can a gari ta ji l
abarin shi ne saboda kin tsani Asma'u za ƙi kulla mata sharrin ita ta fa
ɗ
a ko?
Ta ƙarishe fa
ɗ
a ta na kallona sai ma na kasa mgana, ina tattaro abin da ya kamata na maida mata kar ace na yi rashin kunya.
"Baban Jidda ko za ka taimaka ki kirana mana ita
yayar naka? Kamar muna bukatar ta anan wajen"
Ya Hamza ya fa
ɗ
a fuskarshi a
ɗ
aure. Shi ko Yalla
ɓ
ai ya fito da waya a cikin aljihun ya na fa
ɗ
in" Ba zai gagara ba, bari na kirata na ce ta taho yanzu."
"Yauwa mun gode. Ke kuma yanzu ita wacce kika fa
ɗ
a ma
mganar za ta zo. A cikin su za mu gano mai son ya yi wasa da hankalim mu"
Ya fa
ɗ
a ya na mai kallon Ma'u Gwaggo na gefe ta ce gwara haka domin kar ma a ja mganar da nisa. Alhajinmu kuma na zaune amma bai yi mgana ba.
Ina ga Ma'u ta
ɗ
auka wasa ne ba za a
kira Anty Bahijja ba. Sai da ta ga Yalla
ɓ
ai ya kira wayarta ya kuma saka a speaker sai ta rage kukan makircinta ta na ƙifta idanuwana kamar wacce ta yi ƙarya. Allah na tuba ai ƙaryan ma ta yi.
Ta na
ɗ
aukan wayan da sallama Yalla
ɓ
ai bai ma tsaya amsawa
ba ya ce" Ina gidansu Sadiya. Ana maida mgana Ma'u ta ce ita ƙarya ake yi mata mganganin da kika ce ita ta fa
ɗ
a ta ce ba ta ita ba ce.
"In ji ita Ma'un?
Anty Bahijja ta tambaya cikin mamaki.
"E. Shi ne aka ce ko za ki iya zuwa nan gidan su Sadiyan?
"Me
zai hana? Ai sai na zo. Kuma in ba Ma'un ta ke fa
ɗ
a min ba ina na ke jin wasu labaran? Ita ta san ita ta zo asibiti duba Gimbiya ta fa
ɗ
a min mu yi hankali da Sadiya za ta iya sanadin cikin Gimbiya tunda sun yi gadon shiga bokaye ko a gabanta zan iya maima
ita haka sai ta ƙaryatani na gani"
"To shike nan in da buƙatar zuwan na ki zan sake kiran ki"
Daga haka Yalla
ɓ
ai ya katse kiran gaba
ɗ
aya sai kowa ya maida hankalin shi kan Ma'u da ta yi wani iri da ka ganta ba ta da gaskiya. Shi kan shi mijin na ta a
cikin mamaki ya ke kallonta.
"Da sake. Wannan sharri ne ban yarda da mganaganunsu ba."
Baaba ta fa
ɗ
a a fusace itama fa ta san gaakiya amma ta na neman take gaskiyan.
"Za ki fa
ɗ
a mana gaskiya ko sai ranki ya
ɓ
aci?
Ya Hamza ya fa
ɗ
a cikin tsawa.
Da ya sa Ma'u ta tsorata daman ko a baya ta na son shi amma kuma ta na shakkar shi. Sai kawai ta fara
ɓ
arin jiki amma ta kasa mgana.
"In fa
ɗ
a ko ba ki fa
ɗ
a ba?
Ya sake maimaita tambayarsa cikin hargagi da ba ta san lokacin da ta ce e ita ta fa
ɗ
a, Mas
u ƙoƙarin kare ta ma duk sai suka yi shuru jikinsu ya yi sanyi kuma ta ce ita ta fa
ɗ
a amma ta koma ta na ta faman kuka.
Ya Hamza sai sake mgana Alhajinmu ya
ɗ
aga masa hannu.
"Ƙyaleta Hamza. Yi mata a hankali mana."
Ya fa
ɗ
a cikin yanayinsa kafin ya
mai da kallonsa kan Ma'u da ke kukan munafumci.
"Asma'u"
Ya kira sunanta ta amsa cikin kuka in ka ganta sai ka rantse da Allah an yi mata wani abu ne ko wani nata ne wani abu ya same shi ko an yi mata mutuwa.
"Me ya sa kika aikata abin da kika ai
kata Asma'u? Me ya sa kika za
ɓ
i ki tozarta yar'uwamki da ahalinta a idon duniya? Me ya sa kika aikata haka? Me ya sa kika zama haka? Ina ganin ki da girma a cikin idanuwana amma aikata abin da ban yi zato ba ya sa girmanki da ƙimarki da na ke gani ya ragu
a cikin idanuwanan tabbas Asma'u kin yi
ɓ
arna. Ɓarnan ma mai tarin yawan da kafin a yafe miki sai an
ɗ
au lokaci. Kin ci amanar zumunci, kuma ba Dubu kika tozarta ba, ni kika tozarta kamar yadda itama in ta yi miki wani abu na tozarrci to itama ba ke ta yi
ma wa ba. Ni ta yi mawa"
Ya ƙarishe fa
ɗ
a cikin kaushin murya ka na ji za ka san ran shi ya gama
ɓ
aci. Ma'u sai kuka ba mgana saboda ba ta da tacewa.
"Ina jin ki. Ki bar kuka ki fa
ɗ
amin dalilin ki na yi ma zuru'an ki wannan tozarcin Asma'u. Ni fa da k
aina na kira ki na kira Dubu na kira mazajenku na tara ku na yi muku sulhu. Na san Dubu da na fitina da riƙo amma ba ta tsallake mganata tun da na ce ta yi zumumci da ke ta ce za ta yi na san za ta yi ne. Kuma zan iya ba da shaidar ta ba ma ita ba kaf
ɗ
in
su ba za su yi miki ƙwataƙwacin abin da kika yi ba, sannan in suka ga wanda zai ci mutumcin ki sai in da ƙarfin su ya ƙare. Amma abin tir sai ga ki da kan ki kike zuwa kina cin zarafin yar'uwanki domin ki
ɓ
ata mata suna ki kuma haddasa mata fitina a gidan
aurenta? Shin me kika aikata? Kin san sunan abin da kika aikata! To she
ɗ
anci ne. Kin zama she
ɗ
aniya tun da kin zama silan ha
ɗ
a fitina da dama. Kin ba ni kunya, ban ta
ɓ
a zaton haka daga bangaren ki ba Asma'u."
Ma'u sai kuka ba mgana, kowa jikinsa ya yi
sanyi amma ban da ni domin ni na san wace ce Ma'u a kukanta ma ba Saduda a cikin shi. Alhajinmu ko a yadda ya ke mgana ranshi ya riga ya gama
ɓ
aci, Baaba ce ganin Ma'un ta ƙi mgana sai kuka sai ta tare mganar da cewa.
"Yaya Sule ba fa gaskiya ba ne Ma'u
ba za ta yi ma Sadiya haka ba. Sai ma ita Sadiyar ce in aka ce ta yi hakan ba zan yi musu ba, saboda tun tuni ba ta ƙaunar Asma'u kowa kuma ya san haka. Shi ya sa na ce a yi.."
"Ba ke na ke tambaya ba Hasiya. Ki bari Asma'u ta ba ni
Amsa."
Alhajinm
u ya dakatar da ita a fusace da ya sa dole ta yi shuru ita kanta ta ji kunya ba za ta nuna ba ne, to ga suruki a wajen kuma ya gano munafuncin yarki dole kunya ta kamata amma da ya ke ba ta san kunya ba, ta na ƙoƙarin nuna a yi adalci yarta ce mai gaskiya
ni ce mara gaskiya.
"Muna sauraran ki. Ki fa
ɗ
a mana dalilin ki na aikata abin da kika aikata."
Alhajinmu ya sake tambayarta da ya sa cikin shessheƙan murya ta ce" Ban da wani dalili Alhaji sharri she
ɗ
an ne don Allah ka yi haƙuri."
Ta fa
ɗ
a ta na kuka
kamar za ta shi
ɗ
e Ya Hamza ya fara masifan ai mutum ba ya aikata laifi kuma ya ce ba dalili ita dai ta san dalilinta na aikata abin da ta aikata.
"Wallahi ba ni da wani dalili kawai dai sharrin she
ɗ
an ne"
Ta sake fa
ɗ
a ta na gunjin kuka. Sai kowa ya
yi shuru ya ba sauraranta.
"Alhajinmu ka yi haƙuri ka yafe min. Kuma zan kar
ɓ
i duk hukuncin da ka yanke min"
Ta sake fa
ɗ
a tana kuka, sai na zama yar kallo kawai domin film kawai Ma'u ke yi ta na zuba acting. Kukan da ta ke yi domin a ji tausayinta ne
amma ni na san wallahi ba kukan nadama ba ne.
"To in sharrin she
ɗ
an ne me ya sa shi she
ɗ
an
ɗ
in bai fa
ɗ
a kan kowa ba sai kan Sadiya? Ki dai fa
ɗ
i manufarki kawai."
In ji Ya Auwalu Ya Hamza kuma ya kar
ɓ
e da cewa" Nima shi na gani ba rami ba abin da zai k
awo maganar rami."
Karar Baaba ta kar
ɓ
e da cewa" Ba ya wuce yar tsaman dake tsakanin su. Tunda kuma ta ba da haƙuri ai shikenan ko?
"Ba shiken ba Baaba."
Na fa
ɗ
a a fusace saboda na ga tana son ture laifin yarta.
"Ba shike nan ba, zarafina ta ci,
ta yi min ƙazafi yau ko ƙararta na kai wallahi sai min yi sharia da ita."
Baaba sai ta kasa mgana ni kuma sai na cigaba da fa
ɗ
in"Me ya sa duk a cikin gidan nan ba ta son ganin bayan kowa sai ni? Me na yi mata? Abin tambayan kenan ni kuma na san abu
ɗ
aya
ne na yi mata tun a baya da na fa
ɗ
i cewa Ya Abubakar na sonta har aka fasa auranta da Ya Hamza. Daman tun a baya ta fa
ɗ
a min zan gani yadda na hana ta abin da ta ke so nima sai ta yi barazana da farinciki na ga shi kuma ta
ɗ
au hanya kuna gani."
Na fa
ɗ
a ina kallonta ta tsorata ba ta
ɗ
auka zan kawo wannan mganar ba sai ta