Showing 51001 words to 54000 words out of 159340 words

Chapter 18 - Turken Gida Complete

da wuri ya shigo ba kuma ma bayan ya shigo abinc

insa kawai na bashi ya ci ya shige ciki na dawo wajen su muna ta hira a

ɗ

akin su Jidda.

Amina ta zo mini da turarukan wuta masu ƙamshi ta ce a wajen ƙanwar mijinta ta siya a maiduguri ta ke aure an ha

ɗ

o min har da kwallacha, fa humra ma su kyau da ƙamsh

i, shi ya sa saboda su na ke

ɗ

auko mirmishi na aza a saman fuska, dalilin da ya sa ko da muka yi kaca kaca da Anty Bahijja a waya da na fito falo ban nuna musu ba tun safe suna ta

ɗ

an ta

ya ni gyara gidan ne, da goge goge ita da Marwa sannan ga Firdausin Y

aya Balki da Amina ta kira ta a waya ta ce ta turo ta ta ya mu aiki, ni ba domin ita ba ba ma wanda na yi tunanin kira, sai Jidda da ke kama musu wani abun Baby kuma sai tsalle tsalle ita murna ma ta ke yi Anty Gimbiya Abba ya ce za ta dawo gidansu da zama

Allah na tuba shi yaro ina ruwan shi.

Can wajen azahar sai ga Munnira ta zo daman ita na ce kawai su je gidanta ita da Hauwa da Amina goben su soye waina ni kuma sai na yi miyar anan gida. To kayan waina ta zo na ha

ɗ

a mata sai ku

ɗ

in icce na ba ta da na

niƙa da sauran abin da za a bukata da wuri ta koma gida amma ta ce min za ta dawo anjuma na je rakata haraban gidan ta ke min maganar walima.

"Ku na Walima a Gwammaja fa yau,

ɗ

azu Anty Bahijja ta kirani wai duk mu zo saura mu ƙi zuwa tunda an ce tun sa

tin nan gidan ki muka tare."

Daman baƙin cikinta suna zuwa gidana ta so ne a bar ni ka

ɗ

ai kamar mujiya na ko gyara tsayuwa na ba ta labarin nima yadda muka hau sama muka fa

ɗ

o Munnira ta ba ni hannu muka ta fa ta na fa

ɗ

in" Kin biya ni Sadiya. Kin biya ni

fiye da zato na a kanki. Ki ji wulakanci ta na so ki kwashi jiki ki je ta wulakanta ki mana."

"Ai ko sai dai ita ta wulaƙanta amma ni na fi ƙarfin ta wallahi."

Haka na fa

ɗ

a ina huci Munnira na dariya, mun rabu ta ce min wallahi itama ba za ta je ba

sai dai Hauwa ta je, kai tsaye na ce" Hauwa za ta je mana. Kin san tsoron su ta ke ji."

Kamar daman na sani tafiyan Munniran ba da

ɗ

ewa sai ga Hauwa, da farko ba ta fa

ɗ

a min ma za ta je wajen walima ba sai daga baya wai ta na fa

ɗ

a min Anty Bahijja ta kira

ta ta ce ta zo, ni ko mirmishi na yi kafin na ce" Bakomai Hauwa sai kin dawo."

Saboda ni na san za ta je domin ta na jin tsoron kar ba ta je ba Anty Bahijja ta yi mata fa

ɗ

a. Hauwa dai har yau ta kasa sama ma kanta ƴanci ni ko da na ke amarya a baya ban

zauna wata shegiya da sunan yayar miji ko ƙanwarsa ta ta ka ni ba, kowa da matsayin shi, iya girmamawa ina ba su amma fa ba zan zauna ina jin tsoron su kamar na bauta musu ba, ba kuma su ke aurena ba ballatana su riƙa ba ni umarni ina bi cikin rawan jiki b

a a baya ma ban yi haka ba ballantana yanzu da shekaru suka tura an riga an gogi jigida kowa ya san kowa.

Zuwa bayan La'asar ba kowa a gidan daga ni sai Amina sai Marwa da Firdausi da Saude sai yara sai can ne Ya Balki ta zo, da yamma Yalla

ɓ

ai ya aiko M

usbahu da kayan miya da sauran cefane sai Ya Balki ta kar

ɓ

i gyaran Miyan kafin ma ta fara sai ga Ya Aina ta zo sai suka ha

ɗ

u gaba

ɗ

aya suna yi Amina kuma sai ta dau naman ta na tafasa gefe

ɗ

aya kuma ni ina dafa zo

ɓ

o saboda na ce a yi saboda mutane duk da Ya

lla

ɓ

ai ya saka an kawo mana lemun kwali da ruwa amma ni ina so ne shi ya sa na ce a yi, daman kuma daga Yashe an ba mu ganye zo

ɓ

o ni da Rahila itama sai mangariba ta shigo da ya ke ta sha tsiya a wajena na ce sai ta kwanan min da ko shirin kwananta ta zo t

are da yaran, sai

ɗ

an iface ifacen yaran ya ƙara

ɗ

an raya gidan hayaniya da hada hada ya sa na ji zuciya ta yi sauƙi ina ta harkokina.

Wajen bakwai da wani abu na yamma mai

ɗ

inkinmu ya kawo mana kamar sun ha

ɗ

a baki tare suka ƙwankwansa min gida da mai w

anki, kayan Yalla

ɓ

ai ne sai nawa, na yara daman kananun ni na ke wanke musu sai atamfofinsu ne da less na ke saka su a wanki ghana guda ne da kaya ya ce min Yalla

ɓ

ai ne ya kira shi ya ce a kawo kayan, su Saude na kira suka kama min kayan zuwa cikin gida in

a shigowa Amina ta kawo mini waya ta ce Yaya Auwal ne ya ce ya na ta kiran waya ta a ba na

ɗ

auka sai a lokacin na tuna ta na cikin

ɗ

aki na baro ta.

Falon Yalla

ɓ

ai na shige ina waya. Ya ce min Laila ta shigo gari amma sun yi mgana ita da yara sai gobe za

ta zo gidana na ce bakomai ai itama biki gare su. Mun yi shuru na wani lokaci Ya Auwal ya san ni da hira da mgana amma yau gaba

ɗ

aya na yi sanyi. Tunani na ke ni ba uwa ba, ba kakanni baa dukan ya yi mini yawa. Aka ce

ɗ

an uwa rabin jiki ko da ya ke namiji

ya fahimci ina cikin damuwa sai na ji ya kira sunana a hankali.

"Sadiya."

Na amsa da Na'am ina

ɗ

aga idanuwana sama domin sai na ji kamar zan fashe masa da kuka.

"Ba ki bukatar wani abu?

"Ba na bukatar komai Ya Auwal kiran ka mean alot to me. Na

gode"

Na fa

ɗ

a muryata na rawa sai kawai ya ce" Ko Yalla

ɓ

an ya yi miki wani abu ne?.

Da sauri na ce" A'a ba abin da ya yi min Ya Auwal."

"Kin tabbata?

Sai na gya

ɗ

a masa kai kamar ya na ganina ina ta share kwalla da gefen rigana

"E. Bakomai."

Na

amsa masa cikin muryan kuka.

"To shike nan zan saka miki 50k ki kara wani abun kin ji ko?

Kamar daman ina jira ne kawai sai na fashe da kuka cikin kukan na ke fa

ɗ

a min" Na gode Ya Auwal. Allah ya kara ma nema albarka Allah ya ra ya maka zuru'a. Ita

kuma Mama Allah ya jiƙan ta da Rahama."

Kamar mutuwar ce ta dawo min sabuwa kawai sai na ƙara volume

ɗ

in kukana ya na ma lallashina da min mgana ba na jinsa har ya kashe wayarsa ni kuma sai na sulale a ƙasan kujera ina ta kuka ina cikin kukan nan Jidda ta

zo ta ganni hankali tashe ta je ta kira su Rahila suka taho da gudu ganin yadda na saka kaina acikin gwiyoyina ina ta kuka mai sauti sai tausayina ya kama su Rahila da Amina suka rumgumeni suna lallashina Ya Aina ta kori yaran can falo domin sun tsaya aka

n mu suna ta kallo Jidda duk ta damu sai faman fa

ɗ

i ta ke yi.

"Umma ko ba ki da lafiya ne?

Baby ko har ta fara kuka da Rigima sai Marwa ta bi su can falon su ta na lallashin su, Ya Aina ta tsaya a kaina ta na fa

ɗ

in"Me ye haka Sadiya? Har na saka miki

suna jarumtar mata kuma sai ki ba ni kunya! Don Allah tashi

ki bar kukan nan ki yi haƙuri ki ƙara daurewa da ikon Allah alheri ne za ki yi ta gani in sha Allahu."

Amma na kasa iya yin wannan jarumtar kamar ana tunku

ɗ

o kukan daga cikin zuciyata ya na zuwa

ta bakina.

Ya Balki kuma cewa ta yi" Ku bar ta don Allah ta yi kukan ta ko za ta samu sauƙin zuciya."

Rahila da saurin kuka har ta fara tayani hawaye.

Ni kuma ganin sun damu ya sa na

ɗ

ago ina fa

ɗ

in" Ni fa ba kukan auren Yalla

ɓ

ai na ke yi ba. Ina kuka

ne na tuna da Mama ne."

"Allah ya jikanta da Rahama."

Suka ha

ɗ

a baki gaba

ɗ

ayansu wajen amsawa da Amin bayan kuma sun yi addu'a Amina sai ta fara kuka sai kawai ta tashi ta bar falon tana sharen ƙwalla ganin na ki daina kuka ya sa Yaya Aina ta kira G

waggo a waya ta fa

ɗ

a mata ba zato kawai Alhajinmu na gefe ya kar

ɓ

e wayar ya kuma ce ma Ya Aina ta ba ni wayar zai yi mgana dashi.

Sai na yi saurin tsaida kuka na ina gaishe da Alhajinmu.

Cikin yanayin maganarsa ya ce" Dubu in na ce ki zo gida yanzu ina

son ganin ki, za ki iya zuwa?

Muryata a shake na ce masa in sha Allahu, shi kuma sai ya ce na taho yanzu ya na jirana, bayan na bama Ya Aina wayar sai ta ce ko ta rakoni ne, amma Alhajimu ya ce ni ka

ɗ

ai ya ke son gani. Jin haka yasa na tashi na shiga cik

i ina shiryawa ina cikin ne sai ga Faridan Tariq da Sameena da Hauwa sun shigo gidan ina ta jin hayaniya sai da na sako hijabi da takalmi bayan na dauko wayata da ku

ɗ

i na fito na gansu, muka rumgume da Sameena, Farida kuma muka gaisa cikin fara'a sai ta yi

min mgana ko ban jin da

ɗ

i ne ta ga idona duk ya ta sa ga muryata a shake.

"Mura na ke yi ka

ɗ

am."

Na ba ma Farida amsa daga Walima suke domin ga kayan waliman nan sun taho da shi.

Hauwa na kallah kafin na ce" Hauwa zan je Ɗorayi Alhajinmu na son gan

ina."

Tare suka ha

ɗ

a baki wajen tambayan lafiya na ce lafiya ƙalau, kafin na wuce sai da na gaya musu gidan Munnira za a yi waina gobe sai Hauwa ta ce Mutaƙƙa zai zo ya

ɗ

auke ta da safe sai ta fara sauka a gidan Munnira in sun gama sai su taho da shi Same

ena ma ta ce A Gwammaja za ta kwana amma da safen za ta je can gidan Munnira su yi aikin tare Farida dai nan za ta kwana ita zan dawo na same ta, Ya Balki da Ya Aina sun ce gida za su ta fi sai zuwa gobe, nan muka yi sallama Hauwa kuma har waje ta rako ni

muka taka har bakin titi na samu abun hawa shi ne ta ke fa

ɗ

a min ta ga yar uwata Ma'u da ƙawarta a wajen Walima su ne gaba gaba

"Allah ya kyauta."

Shi ne abin da na ce kawai saboda Ma'u daman ni na san duk in da za ta ga gazawata can ta ke sha'awa sa

i ta yi ta yi dadin abun ma itama kishiyar gare ta, kuma ba fata na ke yi mata ba Alhajin nan na ta sai ya ƙara aure ba kuma domin ina yi mata fata ba, na san zafin kishi ba zan ta

ɓ

a fatan ko maƙiyina a yi masa kishiya ba. Sai da na kusa ma isa Ɗorayi sann

an na

tura ma Yalla

ɓ

ai saƙon na taho Ɗorayi Alhajinmu na kirana ina gama tura masa saƙon na maida wayata cikin ƙaramar jakata. Ko da na shiga gida an ta salla isha'i a masallatai Alhajinmu ya tafi masallaci shi da Datti ashe

ɗ

azu ya dawo garin.

Nima alw

alan na yi na gabatar da salla, Gwaggo ma haka bayan mun idar itama ta yi ta min nasiha ta fi jadaddamin na yi hakuri na zauna da abokiyar zama ta lafiya na kuma zauna da ita da zuciya

ɗ

aya in ma ta na da wata manufan Allah zai maida mata kayanta. Ta na ci

kin yi min nasihan ne sai ga Alhajinmu ya shigo ya na jin mu a cikin

ɗ

akin Gwaggo da kanshi ya shigo nan, ita kuma Gwaggo ta fita ta bamu wuri.

Kalaman da Alhajinmu ya yi amfani da su wajen yi mini nasiha ko na ce tunatarwa su suka ha

ɗ

e min da gyambon zuc

iyata na yi ta kuka ina shessheƙa.

Alhajinmu ya hore ni da abubuwa masu yawa masu girman ciki shi ne na yi hakuri na yi haƙuri na yi hakuri wata rana zan ci riba.

Alhajimmu ya kalleni ya kira sunana.

"Dubu"

Na

ɗ

ago fuskata ina kuka ga hawaye sha

ɓ

e sh

abe na amsa da "Na'am Alhajinmu."

Sai kawai ya gyara zama ya na fa

ɗ

in" Ki saka a ranki abokiyar zama alheri ce. Ba ri na ba ki misali da mahaifiyarki lokacin da na fa

ɗ

a ma Maimuna ga ta nan Gwaggon ku zan ƙara aure, duk da zafin kishi irin na mata ba ta n

una min ba, nan ta ke ta yi addu'an Allah ya sa mu riba ci junan mu da alheri dukkan wani sharri Allah ya tsare mu matsayinta na babba ta yi haƙuri kuma ta ci riba kina gani a cikin gidan nan ba su taba fa

ɗ

a ba, ba wai kuma ba sa kishi ba ne a'a suna yi am

ma cikin ilimi da tarbiya. Har Rukayya ta koma ga Allah Gwaggonku da ni kaina Alherin ta muke fa

ɗ

a kuma har gobe ba za mu daina tuna ta muna kuka ba. Bayan ba ta a duniya Maimuna ita ce uwa a gare ku ta ta

ɓ

a nuna muku bambamci da su Murjanatu?

Ina kuka in

a girgiza ma Alhajinmu kai, shi kuma sai ya cigaba da fa

ɗ

in" To kin ga falalar alherin da ke cikin abokiyar zama. Ni ma ki saka misali a kaina Dubu. Mahaifiyarmu ta rasu ni da babarku Hasiya ta bar mu hannun Hajiya Allah ya jikanta itace ta zame mana uwar

da har ta koma ga Allah muna alfahari da ita. Shin Hajiya kafin ta rasu ta ta

ɓ

a nuna bambamci tsakanina da su Aminu? Ko ku ta ta

ɓ

a nuna muku bambamci tsakanim ku da su Muntari? Duka

ɗ

aya ne a wajenta to shima ya na daga cikin misalin alherin abokiyar zama

saboda haka ya ke ƴa ta Halimatu mai babba suna ki yi gadom mai sunan ki yi rangwame ga haƙurin ki, ki danne zuciyarki ki yi fatan alheri a cikin wannan auran na mijinki, ko da rana

ɗ

aya kar ki bari she

ɗ

an ya saka miki sharri a kanta. Ki yi ƙoƙarin azaman

da zai gudana a tsakaninku kar ki ta

ɓ

a cutar da ita, in ita ta zo da niyar cuta Ubangiji da zuciya ya ke amfani sai ki ga ya yi miki sakayya. Ki daina kuka ina da kyakyawan yaƙini a kan Yusufa zai zama adalin namiji a gare ku, kuma zai yi muku adalci dai d

ai gwargwardo. Saboda haka ki rike girmanki ki yi ma Ubangiji godiya, in wani abu ya taso miki acikin zuciya ki kira sunan Allah, in kuma kin tuna da mahaifiyarki ki yi mata addu'a amma ki daina kuka, ki na damu kina da sauran ƴan'uwanki kina da mijinki da

ƴaƴanki to ki

ɗ

auka Ubangiji ya gama yi miki dukkan Ni'ima."

Yalla

ɓ

ai ya

ɗ

auko ni a motarsa misalin tara na dare. Ina gidan gaba mai zaman banza amma kuka kawai na ke yi. Yalla

ɓ

ai na ta kiran wayata ban

ɗ

auka ba, wayar na cikin jaka sai ya kira ta Alha

jinmu shi ya ce ya zo ya

ɗ

auke ni, ni dai bayan Alhajimmu ya gama min nasiha ya sallame ni na fito Yalla

ɓ

ai ya shiga ciki kuma ya

ɗ

an da

ɗ

e sannan ya fito ni dai ina kuka na baro gidan Datti har bakin mota ya rakamu sai fa

ɗ

i ya ke yi" Ya Sadiya kamar Alhaji

nmu ya saka miki duka?

Ya fa

ɗ

a ya na dariya Yalla

ɓ

ai ne ya kula shi amma ni kuka kawai na ke yi, saboda ma kar Yalla

ɓ

ai ya ji kansa ya yi girma ina kuka saboda auran shi mun kusa isa gida ina share hawayena na kalle shi ina fa

ɗ

in" Mama na tuna. Mutuwar

ta ce ta dawo mini kamar sabuwa."

Bai ce komai ba sai ma kai da ya girgiza ya riƙe hannuna guda

ɗ

aya da shima hannunsa

ɗ

aya ya na fa

ɗ

in" Na gane. Ki yi ta mata addu'a kin ji ko? Allah ya yi mata rahama."

Na amsa da Amin ina jinjina kai, mun shiga gida

tara da rabi da wani yara duk sun yi barci har da Faridan Tariq ma ta yi barci Rahila ce kawai da Amina zaune a falon yara suna kallo, sai ga mu mun dawo suka yi mana sannu da zuwa, Yalla

ɓ

ai ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login