Showing 39001 words to 42000 words out of 159340 words

Chapter 14 - Turken Gida Complete

da cewa" Ni dai har yanzu bai ce min komai a kan Gimbiyar ba."

"Tiƙashi.!"

Munnir

a ta fa

ɗ

a ta na sauƙowa ta yi zaman dirshan saman cafet.

Ita daman Hauwa daman tuntuni a saman cafet

ɗ

in ta ke zaune.

"Wai daman ashe haka kishi ya ke? Kishi na da zafi da ƙuna. Wallahi ban ta

ɓ

a sanin ra

ɗ

a

ɗ

in kishi ya kai ƙunar haka ba sai yanzu da ya

faru a kaina."

Na fa

ɗ

a ina jin numfashina na sarkewa. Hauwa da Munnira suka kalleni cikin tausayawa amma sun kasa mgana.

"Ku yi ta fatan Allah ya bar ku da mazajenku har abada. In kuma kaddara ta saka sun ƙara ku fara addu'an salama da sanyin zuciya tu

n yanzu domin ban sam da abin da zan yi iya kwantanta muku zafin da ke cikin a yi maka kishiya ba. Ballatana kishiya irin tawa wacce ta zo min a cikin bazata. Wallahi ban ta

ɓ

a tsammamin Yalla

ɓ

ai zai ƙara aure a wannan gabar ba. Ban kawo hakan a raina ba kw

ata kwata ba."

In na so na daure amma na kasa sai kuka, na dukar da kaina a cikin cinyoyina ina ta kuka Munnira ta taso zuwa kusa da ni ta zauna ta na lallashina.

"Ki yi haƙuri Sadiya. Ki daure."

"Ki daina kuka don Allah Anty Sadiya. ji na ke yi kam

ar na ta ya ki kukan wallahi"

Hauwa ta fa

ɗ

a a muryanta itama kamar ta yi kukan

Lallashin su ma ƙara sakani kuka ya ke ganin na ƙi yin shuru ya sa Munnira ta ce Hauwa ta tashi su tafi tun da kuka suke sakani jin haka ya sa na ha

ɗ

iye kukan da ke taso min

.

"Gaskiya Nene ba ta kyauta ba. In hae abin da ta fa

ɗ

a gaskiya ne ba ta

ɗ

auke ki a ƴa ba. In ke yarta ce sai ta saka a yi miki kishiya! Na fi ganin laifinta sama da laifin Yalla

ɓ

ai, domin ita uwa ce umarninta sama ya ke da umarnin kowa."

"Gaskiya ne

. Nima dai haka na ce a raina. Ina laifin ta bari in ya zo ya fa

ɗ

a miki sai a saka rana tun da ta matsa sai an

ɗ

aura."

Hauwa ta fa

ɗ

a kai tsaye Munnira ta gyara zama ta na ƙara fa

ɗ

in" Ni fa ban iya shuru ba, har Nasir sai da na yi ma ƙorafi namiji ne kuma

ɗ

an'uwansa ne shi kan shi ya ce ba a kyauta miki ba, ya kamata a fara ba ma Tafida lokacin da zai yi miki mgana da ke haƙƙin ki ne mganar wai da ke da

Gimbiya

ɗ

aya ta

ɗ

auke ku ta fa

ɗ

a ne kawai amma Ke suruka ce a wajenta matar

ɗ

an ta. Gimbiya kuma ƴa ce a

wajenta kuma suruka gaskiyan mgana kenan, sauran mganganunta kuma gaskiya ta fa

ɗ

a ko Nasir ya ce ya na da kyakyawan shaida a kan Yalla

ɓ

ai na daraja ki, na yarda da duka Nasabobin da ta ce Ubangiji ya ba ki amma kar ki sake ki ji a ranki da cewa Nene da yay

anta za su

ɗ

auke ke da Gimbiya

ɗ

aya. ba gaskiya ba ne Sadiya. Kawai dai a yi sha'ani an cuci na ƙauye."

Duk fa abin da ta fa

ɗ

a gaskiya ne. Ni daman ban isa na ha

ɗ

a kaina da Gimbiya ba kuma ko Nene ta so ta

ɓ

oye laifinta gaskiya

ɗ

aya ce daga ƙin ta sai

ɓ

ataa ta yi son kai a wannan lamarin daga baya ne ta ji kunya ta zo ta na gyaran zence.

Yadda Munnira ta tsani kishiya ina tunanin in ita ce aka yi ma irin auran Yalla

ɓ

ai da Nasir da Duniya ta gama jin kansu. Fa

ɗ

a min ta ke yi na saka a raina kawai ni girm

an ne Allah ya ba ni na kama kaina amma ba ta ce na zauna a takani ba duk da ta san halina.

Hauwa dai ta na gefe yar cewa gaskiya ne, sun da

ɗ

e a gidana sai wajen biyar na yamma na raka su har bakin titi suka samu adaidaita sahu.

Kafin tafiyar su har mgan

ar tafiyata Yashe na yi musu Munnira ta ce wallahi gwara na je na huta ko na samu salama mganar tariya suka yi min na ce ban sani ba Munnira ta ce da an tsaida lokaci na sanar da su za su dawo mu ma shiri za mu yi duk da ta sanni ni

ɗ

in a shirya na ke, sai

dai kawai na ƙara sabon shirin.

Na ji da

ɗ

in zuwan su kamar kar su tafi haka na dawo gida ni ka

ɗ

ai duk sai na ji kewa, Allah ya taimake ni Khaleesat ta kirani a waya muka kusa awa muna hira. Kan dai maganar auran Yalla

ɓ

ai ne itama fa

ɗ

a min ta ke yi ta y

i mamakin auran nan gaskiya. Duk da

ɗ

ewar da muka yi muna waya shawarwari ta ke ba ni, na kama kaina na ƙi ji na ƙi gani, da sauran shawawarin masu girma ciki daman shi ne haƙuri sai na ninƙa haƙuri domin zan ta ganin abubuwa.

Kowa fa maganarsa kenan akwai

zafi sai na daure, kuma kowa kalmarsa kenan sai na yi hakuri wato an san cewa lamarin akwai zafi akwai ciwo an kuma san zan ta ganin abubuwa sai na yi haƙuri ni dai fata na Allah ya sa har Yalla

ɓ

ai ya yi gangancin cewa a nan gidan za ta zauna domin a loka

cin ne zan yi abin da ba a yi tsammani ba. Gidan nan gidan shi ne amma kuma ya zama gidana tun da domin ni ya gina shi, in ina ma tuna yadda a ka gama gidan har na tare a ciki sai dai kawai na kaina  wani abun gwara ka bar shi a rufe bayyana shi ba shi da

amfani.

Sai da su Jidda suka dawo makaranta gidan ya

ɗ

an min da

ɗ

i. Yalla

ɓ

ai tun safe da ya fita sai bayan isha'i ya shigo gidan da tarkacen su cakulate da ice crean

ɗ

in da ya siyo ma Baby. Ya na dawowa ya yi wanka sannan ya ci abinci farar shinkafa na d

afa masa tun da shi ba ya son taliya, ya na gama ci ya ce su Jidda su shirya za su je Gwammaja domin duba Gimbiya ni har na ma manta da maganar amma shi ya na nan sane.

Yaran ko suna ta murna ni dai ina zaune ina kallon ikon Allah. Yalla

ɓ

ai ya sha shiga

n ƙananun kaya rigar fara ce haka wandon kuma baki ne har da saka rufaffen takalmi da daddaren kamar wanda zai je ta

ɗ

i! A raina kuma sai na tuna ai ya na da Amarya shi ke da ko babban ta

ɗ

i adon ma domin ita ya yi shi ya sa gaba

ɗ

aya na yi kici kicin da rain

a. Lokacin da za su fita na rakasu har bakin ƙofar falo, har Yalla

ɓ

ai ya fita yaran sun yi gaba

suna

ɗ

aga min hannu har na ba ma Jidda Soyayyen nama na ce ta kai ma Nene ina tsaye riƙe da kofar falo na kasa tafiya sai na ji kamar an dasa ni.

Kawai sai na

ga Yalla

ɓ

ai ya dawo sai ya ganni a tsaye riƙe da ƙofa sai muka tsaya muna kallo kallo.

"Lafiya! Ko ka yi mantuwa ne?

Na tambaye shi ganin ya na kallona. Sai ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce" E. Na manto waya ta a

ɗ

aki."

Sai na juya na ce bari na

ɗ

auko masa a can bedroom

ɗ

in mu ya barta ina

ɗ

auko ma sa wayar hannuna tsautsayi ya sa na ta

ɓ

ata sai hasken ta ya kawo, idona ya hango min Daugther 3 missed call. Da sauri na danne gefe hasken wayar ta

ɗ

auke, da sauri na koma na kai masa wayar ya kar

ɓ

a ya

na kallona kafin ya ce.

"Thank you."

Ya fa

ɗ

a lokaci

ɗ

aya ya na zura wayar cikin aljihun wandon shi sannan ya

ɗ

ago ya na kallona, idanuwana na ware masa ina kallonsa da sigar tambaya.

"Ba damuwa in muka bar ki a gida ke ka

ɗ

ai.?

Sai kawai na tsay

a ina kallon shi a fuskarsa na gama nazarin abin da ya ke nufi da maganarsa amma ban nuna masa na gane in da ya dosa ba.

"Babu."

Na bashi amsa a takaice, ya fita ni kuma na ja ƙofar zan rufe sai ya kira sunana.

"Sadiya ta."

Sai na dakata ina ka

llon shi har ina gyarawa tsayuwan yadda zan yi ma Yalla

ɓ

ai tijara in har ya sake ya ce na shirya mu je gaida amaryansa sai Allah ya ƙwace sa bai ce ba.

"Bar shi ma. In dai na dawo za mu yi mgana."

Sai na gya

ɗ

a kaina lokaci

ɗ

aya ina fa

ɗ

in" A dawo lafi

ya."

Daga haka na maida kofa na rufe na koma can falon yara na zauna, ba na son damuwa ya sa na

ɗ

au romot ina yawo a tsakanin tasha she, har dai na tsaya a Mbc2 suna haska wani american film mai kyau shi na tarrara ma hankalina gaba

ɗ

aya nan saboda kallon

da ya

ɗ

au hankalina ban ma ga da

ɗ

ewarsu ba, sai da na ji kiran Yalla

ɓ

ai a waya sannan na ga duba lokaci goman dare har ya gota.

Yalla

ɓ

ai na min ƴar murya wai ya siyo min tsire ko kaza? Ni ko na ce muna da sauran nama.

"To ko fura ba za ki sha ba?

Kar ya ga na ture ƙoƙarinsa sai kawai na ce ya siya min kawai furan, ba su shigo gidan ba sai goma da rabi na yi mamakin ganin har Baby ba ta yi barci ba na

ɗ

auka acan ma za su fara barci,sai dai suna dawowa ta ce min

Umma ina jin barci na ce ta shiga ciki

mana ta kwanta. Jidda kuma na ce ta ta ya Baby ta cire kayan jikinta ta saka na barci, ni kuma da na yi ma kaina tsiya domin furan da Yalla

ɓ

ai ya siyo min ita na sha na kwanta kuma na ji da

ɗ

in furan bakina ya yi min da

ɗ

i sosai.

Kafin mu kwanta ya ce in

a abin da ya ce na rubuta sai na nuna masa a wayata.

"Kin tabbata su kenan muke buƙata?

Ya fa

ɗ

a ya na kallona lokacin dukkanmu muna saman gado amma ba mu kai ga kwanciya ba.

"E yanzu dai su kenan gaskiya."

"Bari da safe sai na tura can singer.

Na ku kuma zan saka miki ku

ɗ

in in sha Allahu."

Na amsa masa da Allah ya kaimu amin, har na juya zan kwanta na ji ya kira sunana.

"Sadiya."

Sai na juyo ina kallon shi kafin na amsa masa.

"Na'am."

Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce" Yau Nene t

a yi min mganar tariya. Ta ce in son samu ne zuwa karshen watan nan."

Gabana ya fa

ɗ

i amma ban nuna masa ba.

Sai kawai na kalle shi kafin na ce" Allah ya nuna mana."

"Amin. Ita ma Daughter na yi mgana da ita yau. Ta ce ba ta da matsala ko yaushe ne."

Ya na mgana ne ina kallon shi kawai ina ganin kamar almara. Wai yau ni Yalla

ɓ

ai ke maganar watar matar tasa da ni turƙashi!

"Shi ne na ce a bari na zo gida na ji na ki tsarin? Lokacin ya yi miki?

Sai kawai na yi mirmishin, mirmishin da iyakarsa sam

an le

ɓ

ena.

"Ni miye na wa a ciki? Tun da Nene ta amince da ita kanta Gimbiya ni me zan ce? Allah ya nuna mana."

"Akwai na ki a ciki mana Sadiya."

Ya katse ni, sai kawai na ƙura masa ido ba tare da na yi magana ba.

"Saboda ke matata ce kuma kina

da haƙƙin na sanar da ke abin ke faruwa kuma na ji ra'ayin ki"

"Oh! Haka ne?

Na fa

ɗ

a ina kallonsa in zai lura kallon kar ka raina ma kanka wayau na yi masa ban sanin masa in ya gane.

"E. "

Ya fa

ɗ

a ya na kallona saboda ba na son maganar ta yi t

sayi ya sa na gya

ɗ

a kaina kafin na ce" To na ce komai ya yi. Allah ya nuna mana."

Ya amsa da Amin amma a sanyaye, juya masa baya na yi ina gyara kwanciyata.

"Zuwa da safe za mu ƙarishe maganar."

"Allah ya kaimu."

Na amsa masa mganar, da ace bai m

atso kusa da ni ba, ko ta kanshi ba zan yi ba amma sai na ga ya rarrafo ya matso kusa da ni muka kwanta a jikin juna duk da ba mu yi komai ba amma mun kwanta tare mun kuma tashi tare, da sassafe ya  ta fi kaduna tea kawai ma ya iya tsayawa ya sha ko yara y

au ba su riga shi fita ba. Tafiyar ta sa ba ta kwana ba ce amma da yamma ya kira ni ya ce ya yi dare kuma akwai abin da zai tsaya ya yi a goben shi ya sa zai kwana sai ranar asabar zai dawo na ce Allah ya kaimu.

Ranar asabar

ɗ

in ma sai yamma ya dawo ya na

can kadunan aka kawo kayan abinci ni ma ya turamin ku

ɗ

i na abubuwwn da na ce masa ba mu da shi, ban je kasuwa ba ni dai na kira Aisha lame na siya lotion da shower gel, Marwa na kira ta zo na ba ta sauran saƙon bayan na rubuta mata, haka kurum na ji ba na

son fita ko nan da kofar gida saboda ji na ke yi kamar ba ni ba.

Duk yadda Yalla

ɓ

ai ya so mu zauna mu yi mgana na ƙi ba shi fuskar hakan, cikin haka ne ma na fa

ɗ

a masa maganar tafiyar mu Yashe biki bai hana ni ba daman na san ba zai hana ni ba, ranar l

ahadi da daddare na fa

ɗ

a masa tafiyar na kuma ce talata ya ce Allah ya tsare sai washegari litini bayan yara sun tafi makaranta ya na tashi daga barci kamar da ni ya tashi a ranshi ina kitchen ya leƙo ya kirani sai na wanke hannuwana daman ina fere doya ne

, itama ta ƙare jiya Yalla

ɓ

ai ya aiko Musbahu da ita tare da dankalin turawa da na hausa.

  Hannuna ya kama ina bin sa a baya har cikin bedroom

ɗ

in mu ya zaunar da ni a kan gado shi kuma ya ja kujeren madubi ya zauna a gaba na ya na kallona.

"Me ya f

aru?

Na tambaye shi ina kallon shi cikin mamaki.

"Me ya sa ki ke gujema mganar da na ce za mu yi?

Ajiyar zuciya na sauke domin ya riga ya ritsani ba ni da mafita sai kawai na amshi laifina.

"Ka yi haƙuri."

"Na yi. Na yi Sadiya ta."

Ya fa

ɗ

a ya na min mirmishi.

"Ina jin ka. Me zamu tattauna?

Gabana na ta fa

ɗ

i, saboda karshen wata saura kwanaki ne ka

ɗ

an. Sati biyu ma ba wani abu, ina tsoron na ji wata mganar da za ta tada min hankalina.

"Kan mganar tariyan Daugther ne daman."

Daug

ther. Daughter ƙaniya. Ai wani daughter da Daddy duk ta ƙare yanzu tun da an

ɗ

aura auren.

"Maganar gidan da za ta zauna ne daman."

Ras! Haka na ji, fargaba na taso min sai kawai na kalle shi ban yi magana ba.

"Na saka a nema min haya gida. Jiya da

i an kirani an samu wani a can anguwan Taurani sai wani a shara

ɗ

a yau na ke so mu je da ita ta ga gidan"

Na

ɗ

ago ido ina kallon shi sai ma rasa me zan ce masa?

To wai me ya rage ne? Ni fa duk wannan ga ya min fa Yalla

ɓ

ai ya ke yi bai burgeni ba da ya s

ani da ma ya yi shuru da bakinsa ni a wajena da ya fi. Ko ka

ɗ

an ban ganin kirkinsa ta wannan fannin

Amma dai na samu salama, tunda dai ba tare za mu zauna ba. Da

ɗ

in abin ma ta na can wata anguwar mai nisa da in da na ke, gwara hakan domin gwara kazantar d

a ba ka gani ba akan kazantar da agaban idanuwanka ya ke faruwa hausawa dai sun ce ƙazantar da ba ka gani ba sunanta Tsafta.

*Janafty*

*TKG*

07.

Kamar a zahiri kallonsa na ke yi amma a ba

ɗ

ini ba shi na ke kallo ba. Hankalina da tunani ya yi n

isan kiwo. Jikina gaba

ɗ

aya ya saki sai na ke jin kamar ba zan iya ba, kamar za'a ga gazawata in tafiya ta yi nisa.

"Kin yi shuru ba ki ce komai ba Sadiya."

Shi ya katse min tunani da ya sa na dawo hayyacina. Ajiyar zuciya na sauke kafin na maida han

kalina zuwa ga kallon ƙasan cafet

ɗ

in da ke gefen gadon. Ina so na yi magana amma sai na ji kamar an

ɗ

aure min baki zuciyata ta yi wani irin nauyi sannan numfashina sai na ji kamar ya na sarƙewa sai na bu

ɗ

e baki da niyyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login