Showing 141001 words to 144000 words out of 159340 words

Chapter 48 - Turken Gida Complete

ta ke yi da ita. Ko aikinta da ta koma wata rana shi ya ke kaita kuma ya koma ya

ɗ

aukota ranar dai na gaji na yi masa mganar ita motarta ba ta fita ba ce ta ado ce?

"No kawai kin san yanayin da ta ke ciki ni na ce ta

daina driving in dai ina kusa zan riƙa kai ta duk in da za ta je."

"Ba shakka."

Na bashi amsa cikin renin wayau ina ta

ɓ

e baki amma sai ya basar da cewa.

"E mana. Ke da ita kun maida ni direban ku da ƙarfi da ya ji."

Kamar na ce ita dai ka ke yi

ma aikin direban ci, ba ni ba sai kuma na fasa ban bashi amsa ba amma Allah na tuba tun ina amarya Yallabai da ko keke bai da shi adaidaita na rika yawo da ƙafata. Duka duka yaushe ya yi motar? Bayan tarewaan mu gidan nan ne fa, kuma ni dai a sananin ba k

o'ina Yalla

ɓ

ai ke samun damar kai ni ba, yawamci na fi yawo a cikin adaidaita. Duka kuma cikin Jidda da cikin Baby haka na riƙa zaryan asibiti a cikin adaidaita, duk bai duba condtion

ɗ

ina alokacin ba sai yanzu tun da yar gwal ta yi ciki ai ba zai bar ta t

a riƙa tuƙi ba. Tsabar haushi ma ban ƙara tanka ma maganarsa ba na dai

ɗ

auka da ya cigaba da maganganun sa zai  kuma gangaro kan cewa nima ya na jigila da ni a motar shi a baya ni ko na yi masa wankin babban bargo don na lura bai san ina masa kawaici ba.

Yalla

ɓ

ai bai daina kwaso mini matarsa duk ranar girkina ya na kawo min ba. Alhalin ranar girkinta ba na ganin shi sai dare in ya ta so daga wajen aiki ya biyo mu gaisa amma ita in ya na gidana tare suke yini. Na yi musu bakam ina auna tunaninsu na ga dag

a shi har ita sun maida ni shashasha. Ranar ko na yi niyyar taka musu burki ranar da aka kai sadakin Marwa da kayan saka rana aka saka wata takwas lokacin ta kamallah makaranta ta dawo gida. Ranar daman ya na gidan ta ne, da yamma zai dawo gidana kuma dama

n tare da Yalla

ɓ

ai aka je aka yi komai tare da su Kawu Sa'adu.

Bayan sun dawo ne shi ya tsaya gidan Gimbiya ya yi wanka kuma kawai ya

ɗ

aukota suka taho tare. Ni daman ina gida amma suna tafiya Ya Aina ta kirani ta fa

ɗ

a min an saka rana na riƙe hanci na

ranga

ɗ

a gu

ɗ

an farinciki ni kuma na shiga group

ɗ

in gidanmu na sanar da su. Duk farincikin da na ke ciki da na ga Yalla

ɓ

ai tare da Amaryansa sai da na ji raina ya

ɓ

aci muna zaune afalon bayan ya dawo daga sallar isha'i har da yara gaba

ɗ

aya

"Sai kika ji y

au dai Finally Kawu ya fara taka matsayin girma."

Yaƙe kawai na yi masa kafin na ce" Wallahi fa yanzu Ya Aina ta kirani ta na fa

ɗ

a min."

Ita ko ƴar iya sai bu

ɗ

e baki ta yi ta na fa

ɗ

in" Ma sha Allah. Allah ya sanya alheri."

Ya amsa mata da Amin kafin y

a ce" Lkacin kin haihu za a yi bikin ko?

Ya fa

ɗ

a ya na yi mata wani kallo sai ta kauda kai ta rufe fuska ta na yarfa masa hannu kafin ta ce"

"Kunya na ke ji Daddy"

Ta fa

ɗ

a cikin shagwa

ɓ

a kawai sai Yalla

ɓ

ai ya kalleni ya na fa

ɗ

in" Sadiya kin ji ƙanwarki

wai kunya ta ke ji in na yi maganar haihuwa."

Kamar na

ɗ

ura ma shege ashar haka na ji, haka kurum Yalla

ɓ

ai na neman ƙure haƙurina. Ai ban san lokacin da na basu amsa dai-dai da kalamansu ba, da ga shi har ita sai da suka kalleni. Amma sai da na ce Jidda

da Baby su koma falon su suna ficewa na kalle su ina fa

ɗ

in.

"Kunyar me? Cikin? Ita ko ba ta ji kunyar yadda ta samu cikin ba ne sai fitowar cikin ne ta ke ji ma kunya?

Sun kalle ni dukkansu kuma daga nan ba su ƙara mgana ba yan jakar uba ai sai ya s

auya hira. Kan dai auran Kawu da Marwa ne ya na cewa kowa sai mamaki ya ke yi in ya ji an saka rana ana fa

ɗ

in ashe dai Abba dai da gaske ya ke yi, tun ina amsa shi har na gaji na yi masa banza na bar ma ta hira saboda na ga sai tsoma baki ta ke yi cikin ya

nga da iyayi.

Agogon bangon falon na kai ma duba tara har ta gota kawai sai na tashi ina fa

ɗ

in.

"Zo ka ji mana Yalla

ɓ

ai."

Ya

ɗ

auka wata maganar arziƙi ne ya miƙe ya biyo bayana ya na fa

ɗ

in" Mu je ta samu ne Sadiya ta? A raina na ce za ka ga samuwa h

ar

ɗ

akin barcin mu na kai shi na rufe ƙofa na tsaya ina kallon shi.

"Me ya faru?

Domin na san ya sha jinin jikin shi ya san mgana ce a bakina.

"Yalla

ɓ

ai ban ga ne sabon salon da matarka ta fito dashi ba. Ko na ce sabon salon da kai ka fito da shi ba."

"Wani irin sabon salo? Ban ga ne ba?

Ganin ya na neman raina min wayau ya sa na gyara tsayuwa ina fa

ɗ

in" Duk ranar da za ka dawo gidana sai ka kwasomin matarka ta zo ta raba min dare a gida ina so na sake da mijina ta bi ta kankame ta hanani sakewa.

  Sannan bayan duk haka bai ishe ta ba sai ta ƙara jan ka ka je mai da ta gida nan ma ka ƙara

ɓ

ata lokaci kafim ka dawo! Shin wai me hakan ke nufi ne? Ko wani tsari ne ka fito da shi ni ban sani ba? Tsabar ma shiga haƙki ko ƴaƴana ka ga ina tura mata ranar

da kake gidanta ne? Ballanta ni na riƙa shiryawa ina bin ka? Na yi muku kara da kawaici masu yawa amma na ga daga kai har ita ba ku san zuru ba shi ya sa na ce bari in yi magana in ka manta in ƙara tunatar da kai wannan dai shiga haƙƙi ne."

Na fa

ɗ

a ina

yarfa hannu da ya ke san ya san bai da gaskiya bai yi fa

ɗ

a ba

Sai kawai ya ce" To ki yi haƙuri ba za a ƙara ba. Ban

ɗ

auka hakan zai

ɓ

ata miki rai ba ne"

Tsabar takaici na kasa mgana sai kallon shi kawai na ke yi.

"Ita ce ba ta son zaman ita ka

ɗ

ai shi y

a sa na ke

ɗ

aukota mu zo nan ko za ta samu sakewa."

"Ba ta son zama ita ka

ɗ

ai ko kai ne ba ta son kana yi mata nisa?

"To in ma haka ne laifi ne?

Ya fa

ɗ

a ya na sosa ƙeya har ya na min ƴar dariya.

"Ba shakka. To ƙarshen soyayya dai ai mun ga Lail

a da Majnun"

Kawai sai ya riƙo ni ya na fa

ɗ

in" To ni ai ke ce Lailata ni kuma Majnun

ɗ

in ki"

Ture shi na yi ina hararanshi wai ni Yalla

ɓ

ai zai yi ma wayau.

"Oh ni dai na fa

ɗ

a maka ba na so."

"To ya kike son a yi yanzu?

"Ka daina kwaso min ita

ba na so. Ta tsaya iya matsayinta ban hana ta zuwa gaishe mu ba amma kar kuma a mai da zuwan ya zama na ibada mana."

"To shike nan ba za a ƙara ba. Shi ke nan ko?

Sai na gya

ɗ

a masa kai saboda ya ga na

ɗ

an zafafa sai ya rumgumeni ya na fa

ɗ

in" Kai My

Sady rigima."

Tureshi na yi ina fa

ɗ

in" ba rigima ba ce gaskiya ne."

Ni ban san yadda suka ƙare ba fita ya yi ya bar ni a cikin

ɗ

aki ban kuma san me ya fa

ɗ

a mata ba amma tun daga ranar ta daina biyo min miji tana zuwa falona ta na min karairaya ba, shima

ɗ

in ya daina kwaso min ita hakan ya fi kowa ya zauna in da Allah ya ajiye shi wannan dai da gida

ɗ

aya muke da ta kashe ni da bariki ba ma gida

ɗ

aya ba amma ba ta barni na huta ba

Ni da Ya Aina ta tare da Ya Balki muka kafsa kayan saka Rana. Biyu muka ra

ba. Kashi daya namu kashi

ɗ

aya na dangin Babansu Marwa. Namu Gwammaja muka je dashi muka raba har da Ya Murja. An cire ma mutanen Yashe na su sai kuma can ƴan gandun albasa. Sannam mu ma muka cire namu. Na Amina lokacin Datti na gida shi aka ba ma da zai k

oma makaranta ya tafin mata dashi. Na Ya Auwal da Ya Hamza kuma an fa

ɗ

a musu suka ce kawai a rabar ba sai an ijiye musu ba, shi Gwaggo ta ce za ta aika dashi maƙota ita kuma Ya Aina daman tun a can mun

ɗ

ibar mata na ta, ita da Marwa da maƙota tare da mutan

enta. Kowa ya na ta fatan alheri ni na kira Marwa da kaina ta na makaranta muka yi magana ta ce min ya ce a Rano za ta zauna na ce daman ya fa

ɗ

a ba shi da in da ya fi Rano gida shi a wajen shi, kuma can ne ya gina ƙaton gida da da

ɗ

ewa. Ta dai ce suna waya

lafiya lau ana ta shan soyayya na ce to ta dake ta kama shi gam a hannu ta shiga zuciyarsa sosai kafin ta ayi aurin wanda in aka yin auren kuma shi kenan.

Yalla

ɓ

ai na ji na ina wayar sai da na gama ya ce min wai ni uwar banza ce, na ce na ji bakomai ƙar

amar uwa abokiyar wasa.

"Kin kusa ijiye na ki surukin fa Sadiya"

Ya fa

ɗ

a ya na dariya nima ina taya shi na kuma ce masa ko Jidda ce haka zan zaunar da ita ina karanta mata.

"Ba shakka uwar zamani."

"Na gode Uban zamani."

Yalla

ɓ

ai ya yi fafur ya ce shi

kam Dattijon zamani ne ba da shi da zama uban zamani ba.

Bayan fitan shi na zauna ina tunani Jidda na cikin shekaru na sha biyar amma ba ta fara al'ada ba, sai dai ta fara ƙirgan dangi na gansu sun tsiro a ƙirjinta ban damu ba ƙila yanayin jikinta ne amm

a tabbas ta na gabda farawa  nan ba da

ɗ

ewa ba, girma fa ya kama ni wasa wasa Jidda ta kusa kaiwa munzali. Ni ka

ɗ

ai a ƙasan raina na ke musu add'an Allah ya tsare min su da dukkan tsarewansa wataƙila su ka

ɗ

ai ne yayana anan gidan duniya.

****

Friday.

Munnira ce ta samu

ɓ

ari ni ban ma sani ba sai da Hauwa ta yi min waya ta na fa

ɗ

a min tun da gaskiya mun kwana biyu ba mu ha

ɗ

u da juna ba. Na dai san ta na da cikin tun da mun yi zencen da Hauwa kwanaki da ta zo gidana.

Kuma kamar ha

ɗ

in bakin itama Hauwa

n ta samu ciki

ɗ

an wata

ɗ

aya ta yi

ɓ

arin shi amma da ta je ganin gida ne a Rano ta ce ma ba ta san dashi ba. To itama Munnira ta samu

ɓ

ari ta zame a ban

ɗ

aki ta fa

ɗ

i gefen cikin shikenan sai jini kwananta

ɗ

aya a asibiti aka sallamota ta dawo gida. Ni da Hau

wa mun je asibitin shi ne bayan ta koma gida muka tsara za mu je mu yini ranar jumma'a. Na kuma fa

ɗ

a ma Yalla

ɓ

ai ya ce sai mun dawo.

Su Jidda a gida na ce zan bar su tare da Saude tun da na yi mata waya na ce in sun taso daga makaranta ta zo gida ina ji

ranta. Tun safe na gama ayyukana har da faten wake mai hanta na yi ma Munnira domin ta ce na taho mata da abin da

ɗ

i. Hauwa na zauna zaman jira tun da ita ce za ta biyo min, kawai ina zaune ina zaman jiranta sai ga wayar Yalla

ɓ

ai bayan mun gaisa da ya ke ya

u ya bar gidana da yamma zai koma gidan Gimbiya.

"Kun tafi ne?

"A'a me ya faru?

Na tambaya saboda na ji mamakin tambayarsa.

"Daman zan ce ne ku jira Daugther ta taho yanzu da mota sai ta

ɗ

auke ku, ku tafi tare gaba

ɗ

aya."

Tuni na ji raina ya

ɓ

aci Yallabai akwai sanabe da tsegemu. Yanzu haka ta ce za ta je ne zai ce ai mu ma za mu je ta biyo mu tafi tare.

"Na fa

ɗ

a mata ta biyo ta gida ku wuce."

Har ya gama mganarsa ma, na so na danne ma zuciyata na amsa masa sai kuma na ga in na yi shuru

ba amfani.

"Yalla

ɓ

ai yaushe muka fara fita anguwa da matarka?

Sai ya yi shuru.

"Ka bar mu tafi kawai. Ba ta san gidan ba ne? mu ha

ɗ

u a can"

"To ni na ce ta biyo ta nan ta

ɗ

aukeku ku wuce ko ban isa ba ne?

"Ka isa."

"To tun da na isa a yi

yadda na ce."

Ya na gama fa

ɗ

in haka ya katse kiran ya bar ni da ƙunƙuni. Da Hauwa ta zo na fa

ɗ

a mata itama sai da ta ce topha sanabe daman kun saba fita tare ne?

"Ina fa? Sanabe ne da gulma irin ta

ɗ

a namiji ta na da mota mu kuma ba mu da ita ta zo ta

yi mana lift mana."

Hauwa na dariya ta ce ba shakka masu mota.

Matar nan haka ta

ɓ

ata mana lokaci mu da muka ce yini za mu je mu yi sai 2 da wani abu na  rana sai ga ta zo. Har mamakin yadda ta ke cin kwalliya na ke yi in za ta fita. Allah ya sa nima da

gayu na ta zo ta ganni ballantana ta ce ganin idone. Ita ta

ɗ

auke mu a motar ta kamfanin toyota ce. Accord ina gidan gaba Hauwa na gidan baya har gidan Munnira itama da ta ganmu tare sai da ta yi min mgana.

"Ke kuma wani ci baya ne ya same ki yawo da k

ishiya."

Ina dariya na ce" Yalla

ɓ

ai ne ya siyo min wannan wulaƙancin"

Nan ba ta labarin yadda muka yi dashi Munnira ta buga shewa kafin ta ce" Ki yi zuciya ki yi mota Hajiya. Amma tabbas an nuna miki kafacinty mota yau

ɗ

in nan"

Ni kaina sai da na yi

dariya na ce to ai ina sana'ata domin na kama sana'ar Hijabai hannu biyu kuma ina samu sosai yanzu har kaduna na ke aika ma Amina.

"In sana'ata in da rai da rabo.."

"Jariri za ya zamo ango."

Hauwa ta karishe min muka tafa. Can falo muka bar Gimbi

ya a falo muna ciki muna hira muna shewa.

Ba mu bar gidan ba sai shidda har gida muka kai Hauwa nima ta kawo ni gida nan ta yi sallar mangariba da ya ke ta san miji na ta ne sai ba ta tsaya ba ta tuka kanta zuwa gida ciki dai gashi nan ya bayyana daga gan

i ta na da girman ciki sosai.

Mun je gidan Munnira da sati

ɗ

aya Gimbiya ta je Rano ta yi sati Hajiyar Tafida kafa ta motsa ranar da za ta dawo gaba

ɗ

aya muka tafi ni da Yallabai da yara muka gaisheta sannan muka

ɗ

auko Gimbiya muka dawo gida Kano.

Rayuwa

ta yi nisa kwanaki na ta gangarawa. Tuni Gimbiya har ya fara zuwa awo sannan suna ta siyayyan kayan haihuwa ta bakin mijinta.  Yadda Yalla

ɓ

ai ke rawan jiki kamar ba a ta

ɓ

a yi masa haihuwa ba, sai dai na yi masa uziri bayan tsawon shekaru bakwai ba a yi ha

ihuwa a gidan shi ba abin mamaki ba ne domin ya nuna zumu

ɗ

i, bq shi ba hatta yan'uwan shi da nata suna ta

ɗ

oki kowa fatan shi Gimbiya ta bu

ɗ

e ido lafiya.

Nima har acikin raina ina mata fatan haka. Kuma daman gashi Yallabai ku

ɗ

i ya ke samu kwangiloli ne y

a yi ta yin su akai akai bu

ɗ

i ko ta ko'ina tun cikin ta na wata takwas komai na haihuwa sun gama tanadar shi har ragunan da zai yanka fir

ɗ

a fir

ɗ

a suna can Rano. Hauwa ta ke fa

ɗ

a min ita kuma kannenta ke kiranta suna kawo mata wani rahoton

Ni dai na koma g

efe na zama yar kallo abin jaje na yi abin murna ma na yi amma ni kaina na san duk abin da ke cikin Gimbiya in ya fito duniya zai ga gata. Duk da shi uban gayyar da kan shi ya ce min namiji ne aka gani a scan

ɗ

in ta. Ban ji haushi ba domin nima ya nuna ma

ƴ

aƴana gata da so shi da ƴan'uwan shi,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login