Showing 99001 words to 102000 words out of 159340 words

Chapter 34 - Turken Gida Complete

ke taso min na washe baki ina fa

ɗ

in" Alhamdulillah Ma sha Allah barka da arziƙi Yalla

ɓ

ai Allah ya raba su lafiya."

Ya amsa min da Amin Amin sannan ya ce ni ya fara kira ya sanar ma wa, sai na ji da

ɗ

in haka ko bakomai

ya karramani kuma na ji da

ɗ

i na yaba. Jin haka yasa na ce ya ba ni Gimbiyar na yi mata sannu sai ya ce ta na ciki tare da likita ya fito ne daman ya kirani sai na ce shikenan in sun koma gida zan kira shi sai ya ba ni ita na yi mata sannu.

Duk yadda zu

ciyata ke son ka

ɗ

aicewa ta yi damuwa ban ba ta damar haka ba. Na taya Yalla

ɓ

ai murna kwarai kusan shekaru bakwai ne ba a sake yi masa haihuwa ba dole ya yi farinciki amma na yi hawaye tare da fatan nima Allah ya sake ba ni ba domin ban gode masa ba a'a na

gode masa ina kuma fatan ya ƙara min.

Marwa ta na dawowa na fa

ɗ

a mata ta shirya Kawu zai zo duk sai ta daburce daga karshe ni ce na taya ta shiryawa bayan na saka ta yi masa girki jalop

ɗ

in shinkafa mai karas da gabeji. Ana idar da sallar la'asar sai ga s

hi ya iso ni na fara fita muka gaisa su Kawu an sha kwalliya za a burge Marwatu ta bakin Yalla

ɓ

ai ba.

"Yalla

ɓ

an kuma ba ya nan Kawu Abba."

"E mun yi waya. Ya na can baki ya ƙi rufuwa Saudatu ta na da juna biyu."

"E wallahi."

"To Allah ya raba s

u lafiya. Mun yi mgana ya ce zai shigo kafin na tafi "

Sai na amsa masa da toh na kuma ciki na turo Marwatu da farantin ruwa na ce in sun gama gaisawa ta koma ta

ɗ

auko abinci Jidda dama ba sa nan yau suka koma makaranta sai shidda saura za su dawo gida.

Bederoom na koma na

ɗ

au wayata na kunna data. Ai na ga ruwan status. Anty Bahijja ta saka Ni'imar haihuwa za ta ƙara sauka a gidan Tafidan Nene Ubangiji Allah ya riƙa musu ya tsole idon maƙiya saboda na shaka mata haushi na tagging

ɗ

in status

ɗ

in na shig

a na ce" Amin ya rabb mun gode. Ai ni Yalla

ɓ

ai ya fara kira a wayar ya sanar min da cewa mun samu ƙaruwa."

Ta gani amma ba ta yi mini mgana ba Anty Maimuna kuma har da saka hoton Gimbiya ta na cewa" A karon farko Hajiyar Tafida da Nene za su samu jika n

a farko da tsatson ahalinsu. Congratulatin Mutanen Rano da kewayenta gaba

ɗ

aya."

Itama na shiga na ce mata Amin na ga har Naja'atu ta saka yadda kika san su Jidda ba ƴaƴa ba ne a bola aka tsinto su gajiya na yi da ganin takaici na kashe data ko na ce kiran

Yalla

ɓ

ai ya katse ni. Bayan mun gaisa sai ya ha

ɗ

a ni da Gimbiya na yi mata sannu sun dawo gida kuma na ji hayaniya

kenan gidan na cike da su Anty Bahijja domin ni na san ko kowa bai je ba ita sai ta je, mun yi sallama ya ce min zai shigo gidan anjuma.

"Su Kawu ana can ana ya

ɗ

a manufa ko?

Ina dariya na ce" Ban sani ba."

"Su ka

ɗ

ai kika bari a falo Sadiya? Kawu fa Tuzuru ne kin sani."

Ina ƙara yin wata dariyar na ce" Ka zo sai ka saka ido "

Ya ko ce ga shi nan zuwa sannan muka sallama ba da

ɗ

ewa sa

i ga shi, sai da ya gama yi ma Kawu tsiya a falo sannan ya ƙariso ciki yunwa ya ke ji na saka mai abinci ya na ci ya na fa

ɗ

a min tun shayin safe bai ci abinci ba a raina na ce na ga alama kam domin ya ci abinci sosai.

"Ya mai jiki?

"Ta ji sauƙi sun c

e ta samu hutu ne. Shi ne na ke tunanin wa zai zauna da ita Jidda kin ga akwai makaranta."

Sai na jinjina kai kafin na ce" Gaskiya ne. To kai ka koma can da kwana mana har ta

ɗ

an samu ƙwarin jiki"

"Ni kuma?

Sai ya kalleni ya na mai nuna kan shi sa

i na gya

ɗ

a masa kai lokaci

ɗ

aya ina fa

ɗ

in" E.  Ka je bakomai ai lalura ce."

Sai ga shi a gabana ya rumgumeni ya na fa

ɗ

in" Na gode. Allah ya iya miki Sadiya ta." Na amsa da Amin sai hira ta bu

ɗ

e ya na fa

ɗ

a min yau duk abin da ta ci sai da ta amayar da shi

sai da Anty Bahijja ta zo mata da kunin tsamiya daga gidanta shi ta sha ya zauna mata. Ya na ma fa

ɗ

a min ta na can gidan ya baro ta shi ne ya samu sararin zuwa nan ni dai ina ta bin sa ne ka nuna wani abu a ce kana baƙin ciki.

 

Yana gidan har mangariba

suka fita tare da Kawu. Marwa ta dawo min  da fara'an ta ta na gaya min ya ce ta ba shi lambarta ta ce wayarta ta lalace ya ce to zai kawo mata waya.

"Umma to Baba zai bari na kar

ɓ

a?

Ina dariya na ce" Me zai hana! Ai ya je ya ga Baba. Kuma baban ne ya b

ashi izini Marwanatu."

Sai ta dukar da kai ta na jin kunya ni kuma na daki kafa

ɗ

anta ina fadin" To ya ya a ke ciki? Kin san an ce ƙaramar uwa abokiyar shawara."

Kanta na ƙasa ta ce" Ya na da ban dariya Umma."

"To ina ruwan kawu. Balle ke da ya ke so a

i za ki sha hira da barkwanci."

Sai ta rufe fuska ni kuma na leƙa ina fa

ɗ

in" To wai ya ya ne! A tsaida shi ko a sallame shi?

Sai ta ki mgana sai ma tashi da ta yi za ta gudu na ko ce to shikenan tun da ba ta son shi zan fa

ɗ

a masa.

"Umma ni fa ban ce b

a na so ba."

"To kina so kenan?

Sai ta gy

ɗ

a min kai kafin ta zura da gudu zuwa

ɗ

akin su Jidda, har suna cin karo ma da Jiddan da ta fito ta na ce min" Umma me ya samu Ya Marwa?

Ina dariya na ce" To Jidda ni me zan ce? Ki tambaye ta."

Na fa

ɗ

a ina da

riya ita Jidda irin yaran nan ne marasa damuwa kawai sai ta wuce kitchen ta bar ni nan ina ta annuri.

Washegari Marwa ta koma gida na fa

ɗ

a mata zan tura ma Kawu lambar wayar Ya Aina zai riƙa samun ta ta can kafin ta tafi ta ke gaya min suna gama pratical

suka koma makaranta semester

ɗ

aya za su yi sai jarabawa ashe Diploma ce Kawu zai ji da

ɗ

in jin wannan labarin domin ya ce min ba ya so a

ɗ

au lokaci sannan kuma ya ce shi bai fa

ɗ

a ma kowa ba sai Innayi sai mu da muka sani ya na so ko maaganar za ta fita sai

manya sun shiga ciiki shi ya sa na yi gum da bakina.

Na je har gida na duba Gimbiya gaskiya ta na shan laulayi, duk ta rame sai ido ta ƙara fari kamar ba ta da jini Sulaihat

ɗ

in Anty Bahijja kan je ta yinin mata suma kuma suna zuwa sannan kuma ga Yalla

ɓ

ai. Sai dai ya yi kusan kwana goma a gidan Gimbiya sannan ya dawo nan lokacin ta ji sauƙi sosai ta na cin abinci kuma ta

ɗ

an ayyukanta sai

ɗ

an abin da ba a rasa ba.

  A washegarin ranar da ya dawo gidana karfe hu

ɗ

u na asuba wayar Gimbiya ta tashe mu ta

na kuka wiwi da cewa cikinta a firgice Yalla

ɓ

ai ya dau mota ya tafi can gida ni kuma ya bar ni a gida amma duk na damu ni na ma kira shi wajen shiddan safe na ji yadda ake ciki sai ya ce min ciwon mara ne ya turƙeta an ba ta gado kuma likita ya ce za a ba

ta bed rest saboda cikin jikinta ya samu rauni zai iya zubewa a kowani lokaci yadda na ga hankalin Yalla

ɓ

ai ya tashi ne ya sa na

ɗ

an kwantar masa da hankali. Nima yara na tafiya makaranta na taho asibitin duk da dai ita Gimbiyar ba za ta ci komai ba yanzu

amma na je da kayan tea da ruwan zafi ko da na je na iske Anty Bahijja da Maman farko a asibitin.

*Janafty*

*TKG015*

Maman Farko ce kawai ta sakar min fuska to sai Yalla

ɓ

an amma Anty Bahijja ina gaishe ta ma kamar ina fa

ɗ

a mata cuta a daƙune t

a amsa ni. Na zo na iske an kai Gimbiya

ɗ

akin hutu an yi mata kuma alluran barci amma ba su fara ba da izinin a shiga a ganta ba.

Muna asibitin Anty Bahijja ta kira mutane ba adadi ta na fa

ɗ

a musu Gimbiya na asibiti ina ga ko suna tambayan ta cikin ne? Sa

i ta

ɗ

aga murya ta na fa

ɗ

in.

"Ciwon mara ne ya turƙeta. Cikin na nan ba abin da ya same shi amma sun ce za su ba ta bedrest ta huta sosai."

Ni dai ina gefe zaune kusa da Maman farko Yalla

ɓ

ai ya tafi gida ya je ya yi wanka ya dawo. Ita Nene da Maman f

arko suka yi waya ta na fa

ɗ

a mata halin da ake ciki, bayan sun gama ne ta kalle ni zaune da kwandon da na sako kayan tea da ruwan zafi a gabana kamar wata marainiya sai ta kira sunana na

ɗ

ago ina amsawa.

"Sannu da ƙokari Sadiya."

Sai na amsa ina jinj

ina mata kai. Ai dole ta gaisheni na zo asibiti na yi zaman dabas saboda kishiya amma sai na duba Yalla

ɓ

ai da ita kanta Gimbiya sai na saka a raina zan yi domin Allah domin kirkinta saboda ana ganin ban zo ba kafin kowa ya yi magana Anty Bahijja za ta fara

yi da ni. Kafin kace kwabo an cika asibitin nan ni dai bayan azahar na koma gida tun da har lokacin ba ta farka ba kawai sai na yi musu sallama na koma gida Yalla

ɓ

ai kuma ya dawo asibitin amma ya sake fita ya ce akwai mutane a office suna jiran shi sai da

ya dawo da daddare ya ke fa

ɗ

a min Gimbiya ta farka jikinta da sauƙi.

"Allah ya ƙara mata lafiya."

"Amin Amin."

Sai na kalle shi ganin ya yi wani shuru haka ya na cin abinci sannu sannu.

"To wa zai kwana da ita?

"Maman farko aka bari da ita.

"

Sai na jinjina kai ban yi magana ba amma a raina sai na

ɗ

auka ai Anty Bahijja ce za ta tsaya ta kwana yadda ta ke nuna kamar ita ce ta haifi Gimbiyar ma. Washegari ma da safe yara na tafiya makaranta tare muka tafi asibitin da Yalla

ɓ

ai ni na kai ma Ma

man farko abin karyawa har muka iske Gimbiyar ta na kwance amma idanunta biyu.

"Sannu ya karfin jikin?

Ta na

ɗ

an mirmishi ta ce" Da sauƙi Madam ina su Jidda? Sai na ce suna makaranta amma sun ce a gaisheta ta amsa ta

ɗ

an yamutsa fuska. Ni da Maman Fa

rko waje muka fita muka ba su waje muna ta ma hira da ita. Ta ce min ai ta ji sauƙi matsalan ba ta son cin abincin Tea kawai ta sha jiya kuma a jiyan ta amayar dashi.

"Topha. Subhanallah to yanzu me ta ke son ta ci?

"Ban sani ba. komai a ka ce sai ta

ce ba ta ci. Laulayin ta mai zafi ne sai dai fatan Allah ya sa a rabu lafiya."

Na amsa da Amin Amin ban wani da

ɗ

e ba. Amma dai anan Yalla

ɓ

ai ya bar ni ya tafi office ni kuma zuwan Anty Maimuna ya sa na yi musu sallama na koma gida da daddare ma na yi g

irki na ce Yallabai ya

ɗ

auka ya kai ma Maman farko bayan ya je ya dawo shima ƙorafin da ya ke yi min kenan na rashin cin abincin Gimbiya sai na bashi shawaran ya samu likita da mganar. Ɗayan washegarin da safe ban koma ba shi ka

ɗ

ai ya tafi da abin karyawa

bayan ya dawo ne ya ce likitan ya ce masa ya tambayeta ko akwai wani abin da ta ke so ne in ta fa

ɗ

a sai a dafo mata shi a kawo mata, ya na fa

ɗ

a min ta ce ita faten tsaki ta ke so mai yakuwa.

"Ikon Allah.."

Na fa

ɗ

a ina kallon shi.

"Wallahi wai fant

en yakuwa."

Ina ƴar dariya na ce" Ina ko da bushasshiyar yakuwa da mai kitsona ta kawo min tsaki ma kamar ina dashi."

Sai ya kalleni nima shi na kallah ban yi magana ba saboda na ga kamar ya na so ya yi magana.

"Yalla

ɓ

ai."

"Uhm"

Ya amsa a ƙa

san maƙoshi ya na zaune a saman kujera mai zaman mutum

ɗ

aya ni kuma zaune na ke a hannun kujeran.

"Mene ne? Ko kana son wani abu ne?

Domin sai na ga kamar ya na so ya yi magana amma kuma ya kasa furta abin da ke zuciyarsa.

"In roƙe ki alfarma?

Sai na gya

ɗ

a masa kai kafin na ce" Ba alfarma tsakaninmu Yalla

ɓ

ai sai dai mutumtatawa da martabawa. Ka yi umarni kawai zan yi maka duk abin da kake so in dai bai sa

ɓ

a ma shari'a ba."

Kai ya jinjina kafin ya ce" Ina so in ce ki taimaka ki yi ma Daugther

faten don Allah sai kuma na ji kamar ina jin kunyar ki "

Ya fa

ɗ

a ya na kallona nima shi na kallah amma ban yi magana ba.

"Don Allah Sadiya ta."

Sai na basar ina ƴar dariya kafin na ce" Haba miye na wani don Allah? Zan yi mata in sha Allahu."

"Na

gode. Allah ya yi miki albarka Abar ƙaunata."

Na amsa da Amin shi kuma sai ya ja hannuna ya na sumbatata. Bai jima ba ya yi min sallama ya fita har a cikin zuciya ban ji kishi ko wani abu ba da zuciyata

ɗ

aya na yi ma Gimbiya faten nan da yamma yara suna

dawowa makaranta na ce su shirya tare da su za mu je asibitin su gaishe da Antyn su saboda in dai na je sai ta tambaye su. A waya na kira shi na ce ya dawo da wuri na gama sannan mu tafi da yara asibiti tun a cikin wayar na ji muryan shi cikin farinciki b

ayan kuma da ya dawo bakin sa ya ƙi rufuwa. Bini bi ni sai ya yi ta min godiya na ce kar ya damu ai mun zama

ɗ

aya.

A daran muka je asibitin ni da shi da yara na kai mata faten mun iske ma Maman farko da Nene wanda suka zo tare da Hajiya da Musbahu anan

ne na ji suna hiran mutanen Rano sun zo amma ba wacce ta kwana sun ce komai Gimbiya ta ke bukata ta samu ba amfanin zaman su ni ko a raina na ce ba shakka ita da ta ke da uwa a gindin murhu ai ba ta da matsala. Gimbiya ta ji da

ɗ

in faten nan ta sha da yawa

ta rage ta ce na safe ne har da Nene a masu yi min godiya saboda Yalla

ɓ

ai ke ba da labarin ya na zuwa ya fa

ɗ

a min Gimbiya na son fate sai na ce ina da tsakin da yakuwa na kuma ce zan yi.

"Sannu Sadiya kin kyauta."

In ji Mimisco.

"Ai Sadiya ba ruwa

nta nima nan kullum safiya ita ke fara kawo min abin karyawa da daddare ma za ta ba ma Tafida ya kawo min kuma sannan kullum sai ta zo asibitin nan."

"Gaskiya ta kyauta. Allah ya ƙara muku zaman lafiya."

"Amin Amin."

Aka amsa gaba

ɗ

aya. Nene ce sai

daga baya ta yi magana bayan na yi mata gaisuwan ta na dabam ina tambayan jikin ta.

"Jiki da sauƙi na gode Sadiya da kulawa."

"Allah ya ƙara miki lafiya."

Ta amsa da Amin kafin ta ce na sunkuyo sai na duka a gabanta abin da ya sa hankalin wa

ɗ

and

a ke

ɗ

akin ya dawo kan mu kenan

"Sadiya."

"Na'am."

Na amsa ina mai kallonta kawai sai ta bubbuga kafa

ɗ

ata ta na fa

ɗ

in" Na gode Sadiya. Daman na fa

ɗ

a miki ina da kyakyawan tsammani a kan ki sai gashi ina ta ji da ganin abin da daman na yi tsammani

daga gare ki."

Mirmishi kawai na yi ba tare da na yi magana ba sai kawai ta ƙara dan buga kafa

ɗ

ata kafin ta ce.

"Allah ya yi muku albarka gaba

ɗ

aya."

Na amsa Amin a hankali suma na

ɗ

akin suka amsa da Amin Amin sannan na tashi. Ina

ɗ

agowa muna ha

ɗ

a ido

da Yalla

ɓ

ai sai ya yi min mirmishi nima na mayar masa. Gimbiya kuma ta na tare da Baby a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login