Showing 15001 words to 18000 words out of 159340 words

Chapter 6 - Turken Gida Complete

a saman kafa

ɗ

ata. Na

ɗ

an tsaya haka sai kuma kawai na basar na cigaba da aikina kuma ban dakata da jin karatun ba, leƙa fuskata ya ke yi har ya na shafa mini kumatu saboda dai na kula shi amman ban yi ba. Domin ni Yalla

ɓ

ai duk wani abu da zai yi ko zai ƙ

ara yi ya daina burgeni tunda abin na shi duk munafunci ne, gani na yi yana saka yatsa ya na latsa min gefen cikina kamar ya na so ya yi min cakulkuli da sauri na ƙwace jikina ina kallon shi.

Marairaicewa ya yi ya na min wani kallo wanda a da kallon nan y

a ke rikitani amma yau wallahi ko ka

ɗ

an ban ji wani abu ba, sai ma na koma na cigaba da aikina lokaci

ɗ

aya ina fa

ɗ

in.

"Karatun Qur'ani ne fa."

Na fa

ɗ

a ina cigaba da bin karatun, shi kuma sai ya ƙara biyoni sai ji na yi ya rumgume ni ta baya ya sagalo

kansa ta tsakanin wuyana sannan hannayensa ya sargafe su ta cikina ya matse ni, kiss ya yi ta min a wuyana da gefen bakina amma na ki bashi wata dama kawai sai ya zura hannunsa ya

ɗ

auko wayar dake gefena ya tsaida karatun na

ɗ

ago a zafafe zan masa masifa

da sauri ya ha

ɗ

e bakin mu waje

ɗ

aya duk iya ƙokarina yau na kasa kwatan kaina domin ya yi min bake bake ne ya rufe ni ruf

ɗ

in da na kasa ƙwatar kaina amma har ya yi ki

ɗ

an shi ya yi rawan shi ban yi ƙwaƙwaran motsi ba, yau sai na ji kwata kwata bakin Yalla

ɓ

ai kamar miyansa ya koma mini ma

ɗ

aci domin wata zuciyar na fa

ɗ

a mini  ya yi ma Gimbiya irin wannan shi ne kema ya zo yana yi miki tuni na ji kamar zan yi amai, na kasa ha

ɗ

iye miyan bakina a gaban shi ya na kallona na saka hannu ina goge bakina kamar ya sha

fa min wani cuta.

Hannuna ya riƙe caraf ya na wani tsare ido.

"Cuta na saka miki da kike goge bakin Sadiya?

Sai na kalle shi, tunda ya aure na zama ba tashi ba sai dai ya rika kirana da sunana Sadiya kawai gatsal. Tun daga nan na san na fara ganin isk

ancin namiji tun kafin ma su tare su fara zaman auren.

"Sorry mana. "

Ya fa

ɗ

a ya na riƙe duka hannayena cikin shagwa

ɓ

a har ya na wani karya wuya. Na yi masa banza ban yi mgana ba sai kawai ya sake ni ya riƙe duka kunnuwansa yana fa

ɗ

in" Sorry. Haba m

ana Sadiya ta."

Ya fa

ɗ

a lokaci

ɗ

aya ya na ƙara marairaicewa na kalle shi na ƙara kallon shi wai yau ni ce Yalla

ɓ

ai ya kalla ya ce ya na dai dai da ni, to ai shi ne zan gani in zai iya da ni ganin ya hana ni aikina sai bina ya ke yi ya na min magiya dole n

a ce na haƙura sai ya rumgumeni ya na mai sumbatar

goshina kafin ya sake ni ya kuma bi ni da kallo ya na fa

ɗ

in" Za mu samu abin karyawa ni da kawun na ki?

Ya dai ci darajan Uncle Abba da ba zan yi ba amma saboda darajan mai daraja sai na amsa da toh duk

zamansa a kitchen ya ga ina aiki bai tambayi ina Saude har sai da ya fita sannan ya ƙara dawowa.

"Ina Saude? Ba za ta zo ba ne"

"Ba ta da lafiya."

Amsar da na bashi a takauce kenan sai ya juya yana mai fa

ɗ

in Allah ya ba ta lafiya da harara na rakashi h

ar ya fice sannan na yi ƙaramin tsaki ina mamakin halin maza na ƙara yarda da aka ce ba su da kunya tun daga ranar farko kunyar abin da Yalla

ɓ

ai ya aikata min ya fita daga jikinsa ya daina nuna tsoro ko kunya ya yi aure ban sani ba, ban san tunanin shi ba,

shi a tunanin shi ban sani ba sai ranar da ya ga dama sai ya fa

ɗ

a mini ƙila ma bayan Gimbiyan ta tare, Ma'u ta cuceni da halin da na shiga cikin kwanakin gwara ma ban ji mganar ba sai a lokacin da ya ga damar fa

ɗ

a min ga shi ta dalilinta sauran farincikin

a a kwanakin da ya kamata na yi shi ta yi silan ruguzamin shi, ni kam ai tsakani da Ma'u sai Allah ya isa kuma da ikon Allah duk wani sharrinta sai ya koma kanta.

Ina aikina ina tunane tunane baƙin ciki na kara samun muhalli a cikin raina. Dankali na fe

re na soya musu da kwai sai na sake dafa musu ruwan tea na kai musu Uncle Abba na ta yi mini sannu. A falon na bar su suna karyawa ni kuma na koma na cigaba da aikina sai da na gama wanke wanke sannan na yi sharan

ɗ

akunan gaba

ɗ

aya na wanke Tiolet

ɗ

in mu da

na su Jidda duka kuma na yi mopping gidan amma ban da falon Yalla

ɓ

ai kirchen na gyara shi na goge shi tas ban zauna ba sai da na

ɗ

ora girki gwara na yi hutun gaba

ɗ

aya.

Shi ma girkin saboda Uncle Abba ne domin ya na gidan bai tafi ba har bayan azahar san

nan suka fita tare da Yalla

ɓ

ai bayan ya ce mini daga masallaci zai raka Uncle Abba anguwa ba su  suka dawo ba sai bayan La'asar lokacin har na yi wanka tun

ɗ

azu abinci kuma tuni na da

ɗ

e da gamawa Jalop

ɗ

in shinkafa da Nama

ɗ

an sauran da ya rage mana na sak

a a ciki. Sai kuma daman na ha

ɗ

a zo

ɓ

o har ma ya yi sanyi shi na cika wani jug

ɗ

ina da shi kuma sai da suka shanye shi, Sai wajajen Biyar Uncle Abba ya yi mana sallama ya tafi bayan ya ba ni 10k ya ce na yara ne na kar

ɓ

a ina godiya tare suka fita da Yalla

ɓ

a

i bayan tafiyar su ne na gyara falon na tattara abin da suka

ɓ

ata zuwa kitchen falon su Jidda na koma na kunna Mbc bollywood sai wani indian film da suke yi series ya

ɗ

au hankalina mai suna Habibi da'im da kuma gargaliyan Labarci su ke mgana to ina

ɗ

an tsi

nta sosai film

ɗ

in ya ja hankalina tuni na fahimci a dai dai wannan lokacin suke saka cigaba film din sau shidda a sati ban da jumma'a da asabar a raina na saka cewa zan dinga bin shi dramar ta

ɗ

au hankalina.

Ƙ

arfe bakwai a ka gama film

ɗ

in sai na ga su

n fara shima wani ban tsaya ba na tashi yin salla su jidda tun wajen shidda da kwata suka shigo gidan a kafa suke dawowa tun da makarantar ba nisa har sun sauya kaya sun ci abinci. Tare da su muka yi salla sannan na ce su

ɗ

auko Qur'ani mu yi karatu muna ci

kin karatun ne wayata da ke kan kujeran da na tashi a kai ta fara neman

ɗ

auki alamun ana kirana Baby ce ta yi saurin ta shi ta

ɗ

auko min ta na fa

ɗ

a min Abba ne, har za ta

ɗ

auka na fizge wayar ina fa

ɗ

in.

'"Ko ba Abba ba."

 

Na fa

ɗ

a ina balla mata hara

ra da sauri takoma kusa da ƴar'uwanta ta zauna ta na wani fiki fiki da ido. Na yi mamakin ganin Anty Zabba na kira a cikin raina na gane dalilin kiran kawai sai na mike sanye da hijabin da na yi sallah Jidda na kallah kafin na ce" Ku cigaba kafin na dawo."

Sai ta amsa min ni kuma sai na bi ta ƙofar kitchen zuwa cikin

ɗ

akin mu na barci.

Wayar ta katse lokacin da na kai zaune gefen gado amma cikin lokaci sai ga wani kiran na ta ya sake shigomin, sai na

ɗ

auka ina mai dai dai ta yanayina. Gaisawa muka yi da

tambayan iyalan juna kamar yadda muka saba.

Sai kuma muka yi shuru na wani lokaci saboda gaskiya mu ba abokan mgana da juna ba ne sosai.

"Jiya ina ta kiran wayar ki a kashe."

Ita ta fara kauda shurun, sai na ce" E. Wallahi."

Daga nan sai na yi shur

u ina jin sautin mirmishinta kafin ta ce" Sadiya ya muka ji da wannan jarabawar rayuwar! Na ji shima Tafidan na ki an ƙaƙaba masa wata matar."

Gimbiya ce ko?

Ban yi mamaki saboda ni na san kowa ya sani a tunanin Yalla

ɓ

ai ni ce ka

ɗ

ai ban sani ba tunda bai

sanar min ba.

"E. A ina kika ji labari hala?

Na tambaya sai ta ce min Jamila ta fa

ɗ

a mata jiya suka yi waya suna cikin wayar ma sai ta katse ba ta ma karisa ba ta labarin ba, ina ga shi ya sa ba ta ji an ce a yi shuru kar na ji ba."

"Sadiya akwai

zafi na sani. Ni kaina har yau ban fita daga wannan zafin da Usman ya haddasa mini ba."

"Uhmm."

Kawai na iya cewa zafi ai ba ma sai an fa

ɗ

a ba. Ita kuma sai ta cigaba da fa

ɗ

in" Kishi fa gaskiya ne Sadiya sai wanda aka yi mawa ya ke sanin haƙikanin z

afin abin. In ka nuna damuwa a ce ka

ɗ

aga hankalinka wane wane Alhalin ba wanda ya san irin zafin da kake ji acikin zuciyarka."

"Kwarai."

Na bata amsa sai ta cigaba da fadin" Ki daure Sadiya akwai zafi amma ki daure. Dangin mazajen mu suna neman gani

n gazawarmu ce shi ya sa, shi na wajena ya auri yarinyar ogansa shi kuma na wajen ki ya auri yaruwansa duka fa domin a kaimu ƙasa ne kuma Allah ya fi su, ki daure zafin zai ta ƙaruwa barin ma in sun fara zama tare amma ki yi ta addu'a da ikon Allah za ki s

amu komai da sauƙi kin ji ko?

'"Na ji. Kuma in sha Allahu ba damuwa."

Mun dade muna mgana ta na ta bani shawarwari sai a lokacin ta ke fa

ɗ

a min ashe a lokacin mganar auran ya Usman da ta dawo gida ba yaji ta yi ba ta ce kawai ta zo gida ne ta samu kw

anciyar hankali amma dangin miji suka

buga mata tambarin ta yi yaji, ni kaina na sha mamaki na ce mata mu ma haka aka ce mana wai kin yi tashin hankali har da su yin yaji.

"Uhm wallahi ni ban yi yaji ba. Da amincewarsa na taho gida Sadiya. Gwara mu yi n

esa da juna sai na samu damar rage jin zafinsa domin a zauna lafiya. Ba gashi an yi ba kuma muna zaune gida

ɗ

aya da ita ba sai dai tana bangarenta ina nawa, ni dai ina zaman musulunci da ita, itama haka amma ba zan yi zaman da

ɗ

i da kishiya ba Sadiya shima

ai na fa

ɗ

a masa matarsa ta yi rayuwarta nima na yi tawa ni da ƴaƴana."

"Shi ne alheri ma."

Domin ban ga amfanin ha

ɗ

a kai da kishiya yanzu ba kai ya waye ban da mutanen da wa ke maida kishiya yar'uwa wallahi gazarwar ki ta ke nema in kuma ta samu sai 

ta yaƙe ki.

Anty Zabba ta yi ta bani wasu labarai ta na fa

ɗ

a min na zama jaruma. Shawarar da za ta bani kar na ce zan bibiye ta na

ɗ

auke kaina a kanta sai na zauna lafiya amma kar na sakar mata kar kuma na ƙi ba ta dama a yi zaman musulunci wanda ba zai

wuce jaje ko taya murna ba, ta yi na ta rayuwar nima na yi tawa a hankali a hankali zafin zai gushe har wata rana ma sai na manta ina da kishiya. Ina dariya na ce.

"Daman ana mantawa?

Itama ta na dariyan ta ce" Sosai ma. Barin ma in ba gida

ɗ

aya za k

u zauna ba"

Sai na ce mata ban sanin masa ba nan na ke fa

ɗ

a mata ni fa har yau bai fa

ɗ

a min ba amma na ji yana waya ashe shi ne ya roke su kar su fa

ɗ

a,min har sai bayan shi ya fa

ɗ

a mini da kansa.

Cikin dariya ta ce" Ya yi miki irin na Ɗan"uwansa nima ai

bai fa

ɗ

a min da farko a gari na ji. Ni ko na yi irin taki ban nuna masa na sani ba."

Nima ina cigaba da ba ta labarin a wajen wata yar uwata na ji labarin. Anty Zabba ta ce na yi jarumta na cigaba da bin shi a haka na ga iya gudun ruwan shi. Hira ta

ɗ

auke

mana hankali har sai da aka kira sallar isha'i sannan muka yi sallama sai na ji zafin da ke taso min a saman ƙirjina ya na raguwa samun wanda mu ka yi hira ƙwatakwancin mai damuwa ko na ce gyambo irin nawa.

Muna gama wayar ban koma falo ba sai da na yi

sallar isha'i sannan na koma falo wajen su Jidda sai na iske ma suna salla bayan sun idar nace Jidda ta

ɗ

ibo min abinci tun da

ɗ

azu da rana ban ci ba. Da gaske ne na ji sauƙi sauƙi a cikin raina tunda har ban ma yi barci da wuri ba sai da na jira dawowan

Yallabai wajen tara na dare, ina ta kallonsa ina tunanin daga wajen Gimbiya ya ke amma sai na yi saurin kauda wannan tunanin kamar yadda Anty Zabba ta ba ni shawara.

Shi kan shi na san ya ga chanji. Domin ni da kaina na ha

ɗ

o masa ruwan lipto ya sha bai

ci abincin ba ya ce cikinsa ya cika mun zauna da yara muna kallo har goma na dare sannan na ce su je su kwanta saboda makaranta gobe, mu kuma sai wajen sha

ɗ

aya muka shiga kwanciya domin Yallabai ne ya ce sai ya ƙarisa kallon wani american film

ɗ

in da muka

fara kallo a MBC ACTION.

Saboda ya ga na

ɗ

an sake masa ya na ta ba ni labari ashe tun fitan shi suna tare da Uncle Abba sai daren nan suka je ya gaida Nene shi ya kawo shi gida sannan ya wuce.

Ina gyara gashin kaina na ce" Allah ya kai shi lafiya "

Su

Yalla

ɓ

ai an samu fuska ya na tarawan jiki duk da har ga Allah ba na cikin Mood

ɗ

in haka nan na bashi dama, kuma daman al'adata kwana biyu ya yi ya

ɗ

auke ni da na ke yi kwana biyar a baya. Yau ban san da me zan kare kaina ba. shi kan shi ya

ɗ

an ga chanji d

omin ban yi masa wani rawan jiki ba, kar dai ya ce na yi masa kamar gunki ne ya sa na

ɗ

an motsa masa ka

ɗ

an  na ga mamaki a saman fuskarsa amma bai furta min ba ni kuma ban bashi damar mgana ba, domin niki niki na yi da raina ina ta faman sha masa kamshi.

Da asuba ma da na ga take taken shi na son ƙarawa sai na yi masa barcin ƙarya dole ya ƙyaleni. Bayan su Jidda sun tafi makaranta ni da shi ne ka

ɗ

ai a gida, Marwa ta zo kwasan sauran kayanta ita na samu ta yi min gyaran gida muna ta hira da ita tana ma gi

dan sai ga Saude na ce ba na ce ta zauna a gida ta warke ba sai ta ce min ai ta ji sauƙi.

Su suka

ɗ

e

ɓ

emin kewa domin Marwa ta yi min abincin rana sai wajen ukun rana suka tafi. Yalla

ɓ

ai kuma daman tun safe ya ce min yau da yamma ko da daddare ya na so zai

yi mgana da ni, ina jin haka a raina na ce daga baya kenan. Sai na ji kamar ba na son jin ma abin da zai gaya min saboda ba zai zama wani sabon abu a wajena ba. Har na saka ma kaina dangana na ce zan tsaya na saurare shi ko domin na ji abin da zai ce min.

Sannan ina son na san ta in da aka haihu a ragaya, to eh mana domin har yau ban ji labarin yadda wannan auran bazatan ta ya faru ba, shin daman can an shirya sa ne ko yaya abin ya ke! Bai ba ni wannan amsar ba mutum

ɗ

aya ne ko zuwa biyu ko Yalla

ɓ

ai ko kum

a ita kanta Gimbiyar.

  Wajajen ƙarfe biyar da wani abu na yamma muna falo tare da Yalla

ɓ

ai shi ya na aiki a saman system

ɗ

in sa ni kuma ina kallo a Mbc bollywood domin na fahimci suna series masu kyau da ma'ana. Jefi jefi muna hira duk da ƙarfin hiran

na bakin Yalla

ɓ

ai ne ya na ba ni labarin aikin su na kaduna da irin alherin da ya ke fatan samu kallonsa kawai na ke yi, a baya ne in ya na fa

ɗ

a min haka na ke jin da

ɗ

i amma yau sai na ji

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login