Showing 96001 words to 99000 words out of 159340 words

Chapter 33 - Turken Gida Complete

ce mu bi shi bashi, ni kuma ban ji da

ɗ

i ba saboda ni dai na fi son naman kaza fiye da naman rago shi ya sa ban ma wani ci naman sosai ba kuma wannan sallar ban yi dambu ba na gaji Marwa ta ce za ta yi na ce ta bar shi kawai.

Sai da Yalla

ɓ

ai ya dawo sannan ya

ɗ

auko mu gaba

ɗ

aya wannan karon ma a gidan gaban ya ce na zauna ita kuma a baya ita da yara. Sai dai muka fara kaita gida muka sauke su ita da Jidda sannan muka juya gida, muna hanyar komawa gida Yalla

ɓ

ai ke fa

ɗ

a min gobe

zai kai  Rano Gombiya ta kwana biyu.

"Gobe? Ita da ba ta da lafiya?

Na fa

ɗ

a ina mai kallon shi, sai ya kalleni shima kafin ya mai da hankalin kan tuƙin shi ya na cewa" Nima haka na ce mata amma ta matsa ita sai ta je. Sai na ce ta je ta kwana biyu k

o?

Kai na gya

ɗ

a kafin na ce"Haka ne. Tunda kuma ai ba kwance take rigis ba."

Daga haka na yi shuru ina jin shi ya na fa

ɗ

a min wai ta matsu ne ta ta ji an ce duka yan'uwanta sun je can sallah.

"Har da Tariq da Farida?

"E mana. "

Sai na jinjina

kai kafin na ce" Ban

ɗ

auka za su zo ba. Na ga ba su da

ɗ

e da komawa ba ne."

Ya na dariya ya kalleni kafin ya karkato ya na min ra

ɗ

a.

"Maaganar Kawu da

ɗ

iyarki ne musabbin zuwan shi."

Sai na kalleshi ina fa

ɗ

in" Da gaske? Sai ya koma ya gyara zama hank

alinshi na wajen tuki ya na mai fa

ɗ

in" Da gaske na ke fa

ɗ

a miki. Gobe in na kai Gimbiya za mu ha

ɗ

u mu kara tattaunawa yadda muka tsaida za ki ji "

Sai na jinjina kai kafin na ce" Allah ya tabbatar mana da alheri."

"Amin. Ai in sha Allahu Alheri ne tun

da na ga Kawu ya susuce shi fa ya matsa mana sai mun ha

ɗ

u akan mganar nan"

Ina mirmishi na ce" Allah ya tabbatar Yalla

ɓ

ai."

Ya amsa da Amin muna tafe muna hira har gida, Marwa suka shige ciki da Baby ni da Yalla

ɓ

ai muka zauna a falo muna kallo muna ta hi

ra sai a lokacin ya ke fa

ɗ

a min ya kama min shagon su na ƙasa sai kuma ga maganar auran shi da Gimbiya wai ya yi tunanin ya yi min mganar zan ce dannen kirji ne. Shi ya sa kawai ya bu

ɗ

e ma su Musbahu da wani ma'aikaci da ya

ɗ

auka suna zama a ƙasa shi kuma

office

ɗ

in shi na sama.

"Bakomai. Allah ne bai yi lokacin ba. "

"Zai yi lokacin in sha Allah soon."

Na ce Allah ya sa amma ba wai domin na wani yarda da shi ba.

"Wai shi Musbahu wani matsayi ka ba shi a wannan kamfanin naka ne Yalla

ɓ

ai?

"Man

aja na ne shi. Wanda na

ɗ

auka kuma mataimaki ne kafin dai mu ga abin da Allah zai yi kin san komai a sannu sannu ya ke tafiya."

"Haka ne. Kai kuma fa?

Ya na yar dariya ya ce" Ni? MD Managing derector."

Hannu na

ɗ

aga masa ina fa

ɗ

in" Allah ya ƙaro dub

ban Nasarori mai girma MD"

Ya amsa ya na shafa gashin kaina daman ina saman kirjinsa ne muna zaune a waje

ɗ

aya muna hira muna kallon wani film a MBC action.

Sai wajen sha biyun dare muka kwanta ni da Yalla

ɓ

ai kafin mu kwanta sai da ya kira Gimbiya ta yi

barci ba ta

ɗ

auka ba sai da asuba ya same ta. Jikinta ya tambaya ta ce da sauƙi ina gefen shi ni ban ma ce ya ce mata ina gaisheta ba amma sai gashi ina jin sa ya na ce mata na ce ina mata sannu sai kawai na kalle shi ta gefen ido girgiza kawai na yi sabod

a Yalla

ɓ

ai ya yi nisa ba ya jin kira lamarin na shi ya koma har da kage ni yaushe na ce ina mata sannu! Ai na yi mata sannun jiya da muka ha

ɗ

u ba shiken nan ba.

Daga ni har shi da wuri muka shirya ni duk da na tsaya na dafa shinkafa da miya da salat wan

da zan tafi dashi

ɗ

orayi. Yalla

ɓ

ai sai da ya ci sannan ya fita ya ce zai je ya

ɗ

auko su Gimbiya mu shirya in ya ijemu a Gwammaja za su wuce. Ban yi masa mgana ba sai da ya

ɗ

aukota suka dawo gidan ta shigo na yi mata ta yin abinci ta ce ba za ta ci ba ganin

kamar ta na wani zum

ɓ

uran baki da ya ce tare za mu fita gaba

ɗ

aya sai kawai na ce masa su tafi mu in mun tashi za mu hau adaidaita.

  "Kin tabbata ba matsala?

"Babu ku je kawai Allah ya kiyaye hanya."

Na fa

ɗ

a kai tsaye, saboda na ga sai wani cin m

agani ta ke yi ni dai ban ko bi ta kanta ba can su ƙarata yara ne suka raka su haraba ni dai daga ƙofar falo ban ƙara gaba ko'ina ba. Sun tafi ba da

ɗ

ewa nima na tattara Iyalaina muka ya da zangon mu a Ɗorayi duk sammakona sai da su Rahila suka rigani zuwa

Ma'u ce kawai na riga ta zuwa Amina daman tun jiya ta iso gida ya cika maƙil kwanmu da ƙwarkwatan mu Alhajinmu baki ya ƙi rufuwa.

Ko su Ya Hamza ban da salla ba abin da ke fitar da su waje duk ana tare a falon Alhaji ana ta hiran yaushe gamo. Abinci dam

an kowwccen mu ta yo girkinta nan fa aka baje ana ta liyafa ana hira ana ta dariya cikin Annushuwa kowa kuma da ruƙunin da ya ke zaune ni dai ina zaune ne da Khaleesat da Amina sai Ya Hamza saboda daman tun muna yan mata Ya Hamza na cikin Fav 

ɗ

ina shi ma

haka domin yadda ya ke kula da ni ko Rahila da suke uwa

ɗ

aya albarka haka itama Rahila Ya Auwal ne na ta ko da matarsa ma sun fi

ɗ

asawa ita kuma daman Ma'u tana rukunin Ya Murja ne Ya Aina kuma ita da Yaya Abubakar da Ya Balki ne in dai ya na gidan to tare

suke zama Datti kuma

ɗ

an gatan Alhaji ne ya na gefen shi. Saboda yau ta ke salla kuma an da

ɗ

e ba a ha

ɗ

u ba sai ba a yi fa

ɗ

a ba ana ta hiran zumumci ana ta shewa sai salla ke ta da mu.

  

Mun ha

ɗ

u gaba

ɗ

aya mun yi ta hotunan tarihi da mu da ƴaƴanmu gaba

ɗ

aya. Mu ne har dare sannan Alhajinmu ya ce kowacce ta yi shirin tafiya gidan ta. Ni ban jira Yalla

ɓ

ai ba domin ban san ko yaushe zai dawo ba, Ya Aina ta ce gobe Marwa ta koma gida sai na marairaice ina fa

ɗ

in" Haba Ya Aina sai jibi dai. Kin ga gobe zan dawo

za mu je can Gandun albasa ne"

"To Allah ya kaimu."

"To ke Ya Aina ku bar ma Sadiya Marwa

ɗ

in gaba

ɗ

aya mana tun da dai ta na son ta."

In ji Ya Hamza saboda shi

ɗ

an ba ruwan shi ne, ba kuma shi da tsoron yin mgana in dai ita ce a zuciyarsa.

"Sa

i ta ha

ɗ

a da Jidda duk su aurar da su ita da Injiniya."

Ya Auwal ya fa

ɗ

a ya na dariya Gwaggo na wajen har ta saka baki da cewa" To ko a yanzu Sadiya ce uwar Marwa. Ita Aina Mama ce ita kuma Sadiya Umma ce ka ga ko Umma ce uwar amarya."

Muna ta dariya g

aba

ɗ

ayanmu Ya Aina dai ba ta ce komai ba sai mirmishi. Tare muka fita da Ya Ainan Ya Auwal ya

ɗ

au motar shi ya kai mu gida ni ya fara ijewa ni da yara ita kuma ya tafi kaita gida.

Yallabai kuma sai wajen sha

ɗ

ayen dare ya dawo ni kuma na gaji domin har ma

na fara barci sama sama na ji dawowar shi da mganar shi da safe kuma bai yi min wata mgana ba nima ina sauri za mu je gidan su Mama sai ban tambaye shi ba. Tare da yaran muka sake komawa can Gwammaja daga can muka ha

ɗ

u gaba

ɗ

ayanmu ban da dai Ma'u. Daman j

iya ta ce za ta je kura wajen Baaba amma kaf

ɗ

in mu ne muka je gandun albasa gidan su Mama. Inna Mariya daman ta na gida ne mijinta ya da

ɗ

e da rasuwa.

Mun da

ɗ

e domin sai la'asar muka koma Gwammaja Ya Auwal da Ya Hamza sun yi musu alheri nima na kai musu

nama da cincin da cake wanda na di

ɓ

a cikin wanda Gimbiya ta kawo min, suna ta mana godiya sun da

ɗ

e daman ba su ganmu mun ha

ɗ

u gaba

ɗ

aya a lokaci

ɗ

aya ba sai dai wani lokacin leƙowa dabam dabam. To wannan karon salla duk ya game mu waje

ɗ

aya. Bayan mun dawo

Gwammaja ne Yalla

ɓ

ai ya kirani a waya ya ce na tura masa lambar Mijin Ya Aina Allah ya sa ina da shi na tura masa kuma ni ya ƙi fa

ɗ

a min komai ya dai ce in na dawo za mu yi mgana saboda zumu

ɗ

i ana mangariba na tarkata su muka hau adai daita muka koma gida

shi ko Yalla

ɓ

ai sai wajen goma ya dawo min gida ina ta jiran shi in ji labari. Na yi ta naniƙe masa ina

tambayansa ya ƙi fa

ɗ

a min sai ja min rai ya ke yi daga ya ce bari ya yi wanka sai ya ce bari ya yi kaza har na gaji na ƙyale shi da muka zo kwanciya ma

sai da ya ja muka yi

ɓ

arnan ruwa bayan mun gama kuma ya ce ya na jin barci sai da safe da dai na fahimci da gangan ya ke wasa da hankalima sai na ƙyale shi.

Da asuban fari wayar Ya Aina ta tashe ni daga barcin da na koma sai ga labarin da Yalla

ɓ

ai ke m

in ƙwalele ta na fa

ɗ

a min domin ina

ɗ

aga wayar ta ko gaisawa ba mu yi ba ta ce.

"Ke Sadiya jiya da daddare ba sai ga Baban su Jidda tare da baƙi ba."

"Baƙi? Wasu baƙin?

Ba maganarta ne ya ba ni mamaki  ba sai illa baƙin da ta ce ya zo da su.

"E

mana ko ba ki sani ba ne?

"Ban san ko abin da na sani kike son ki sanar da ni ba Ya Aina."

"To ke wani labari kika sani?

Kai tsaye na ce" To ni dai na san Autan su Nene Kawu Abba ya zo gidana ya ga Marwa ya ce ya na so. Kuma Yalla

ɓ

ai ya ce min su

n ha

ɗ

u jiya sun tattauna kuma shi Yalla

ɓ

ai ya kar

ɓ

i lambar Baban Marwa a wajena ban san kuma da mganar wasu baƙi ba."

Cikin sauri ta ce" To ai mganar ne. Sun zo su uku da Baban jidda da wani sai shi mai son Marwa

ɗ

in."

"Ma sha Allah? Da me suka zo?

"Sadiya wai neman izini suka zo suna so a ba su dama ya fara mgana da Marwa in sun dai daita ba su son ya

ɗ

au lokaci."

"Alhamdulillah. Ya Aina Allah ya sa an ba shi dama."

"Babanta ya bashi dama Sadiya tun da dai daga bangaren ki da mijinki ne. Ba

ki ga yadda ya ke jin da

ɗ

i yadda suka mutumtata shi ba ya ce tabbas ya ƙara ganin darajansu na yadda kafin su fara magana da Marwa sai da suka zo neman izini."

Ina murmushi na ce" Ya Aina ai Kawu Abba mutum ne. Tare suka tashi da Yalla

ɓ

ai fa tun suna ƙa

nana da wannan wanda suka zo tare Yayan Gimbiya ne Amaryan Yalla

ɓ

ai. Kuma ina mai baki tabbacin ki bi lamarin da addu' a  in dai Marwa ta auri kawu ta gama yin miji."

Ya Aina ta ce"Ikon Allah. Ni ban ma san shi ba. Amma ya fa

ɗ

a ma Babanta tarihin shi ya

ce an ta

ɓ

a saka masa rana yarinyar ta rasu tun daga ranar bai ƙara neman wata ba sai yanzu akan Marwa. Sannan ya ce ya na noma ya na kiwo."

Na kar

ɓ

e da fa

ɗ

in" Kwarai an yi masa tallar mata ba adadi ya ce ba ya so. Ke ce ba za ki san shi ba amma Rahila

ta san su shi da Tariq tun Yalla

ɓ

ai

na neman aurena sun sha zuwa tare. Ya Aina gidan gona gare shi a Rano wai kin ga gidan da ya gina a can ne? Ba wai ina nuna ya na da ku

ɗ

i ba ne amma ina mai fa

ɗ

a miki ya na da rufin asiri mata da yawa suna rubibin shi sa

boda in ba ya fa

ɗ

a ba sai a ce saurayi

ɗ

an shekaru talatin ne ba arba'in. Ke Ya Aina har Shema ƙawar Ma'u ta yaba da shi ya ce ba ya so, kin tuna na ta

ɓ

a mata mgana har ya so ya zama fa

ɗ

a kika ce na yi shuru?

Ya Aina cikin mamaki ta ce" Na ko tuna ikon

Allah."

Ina dariya na ce" To kin ji fa. Ai mu sai godiya mun yi suruki ni uwar Amarya kuma surukar ango."

Ya Aina ma dariyan ta ke yi kafin ta ce" Kin sani kika yi min shuru ko Sadiya.?

"To ai na yi shuri ina ta addu'a kar na zo na fa

ɗ

a kuma a ji shuru.

"

"Haka ne kuma to Allah ya sa alheri. Yanzu a sanar da su Murja ko mu jira zuwa gaba ka

ɗ

an?

Sai na ce" A'a su ba yanzu ba amma ki sanar da Alhajimmu da Gwaggo."

Da haka muka yi sallama duk Yalla

ɓ

ai na jin mu muna gama wayar na yi masa gwalo ina fa

ɗ

in

" Labarin ka ya yi kwantai Yalla

ɓ

ai "

Ya na dariya ya ce" Na ji bakomai. Kema ai kwantan kika samu"

Nima na ji bakomai tun da bai fa

ɗ

a min ba ya riƙe labarin shi, sai daga baya ya ke fa

ɗ

a min yadda aka yi ya ce min na sanar da Marwa domin Kawu ya na so y

a fara mgana da ita.

Ina dariya na ce" To Kawu fa da gaske ya ke yi "

"Ai Kawu ya susuce. In ba gani ya yi an yi auren ba to Kawu zai iya ba da mu."

Ina ta dariya muna ma cikin mganar Ya Aina ta sake kirana ta ce ta manta ba ta ce na zaunar da Mar

wa na fa

ɗ

a mata in ji Babanta na ce kar su damu zan sanar da ita. Yallabai bai fita da wuri ba sai azahar ya ce zai je Rano ya

ɗ

auko Gimbiya na ce sai ya dawo nima ranar ban fita ba ina gida amma na yi waya da su Ya Hamza suma duk sun

ɗ

au hanya domin komaw

a gida saboda aiki Amina ma ta bi Ya Auwal za su sauke ta a kaduna sai fatan Allah ya kai su lafiya.

Ni na zaunar da Marwa na yi mata bayani ta na jin kunya ta rufe fuska ta na fa

ɗ

in" Umma abokin Kawu fa kika ce? Ina dariya na ce" E to mi ye a ciki? Zan

yi matukar farinciki in haka ta faru ina tunanin gobe ko jibi zai zo ya ganki. Marwa Kawu Abba ba shi da matsala ki ba shi dama kin ji ko?

Sai ta gya

ɗ

a min kai kafin ta ce" To Umma in sha Allahu."

Na ma

ɗ

auka a ranar zai zo amma sai bai zo ba mun yi way

a da Yalla

ɓ

ai ya

ɗ

auko Gimbiya sun dawo gida ya ce min ba ta da lafiya ta na fama da ciwon mara da safe za su je asibiti na ce Allah ya sauwaƙe.

Washegari Kawu Abba da kanshi ya kirani ya ce zai zo. Marwan na gidana ne? Na ce ta na gidana da yau za ta k

oma gida amma tunda ya na tafe sai gobe a lokacin da muka yi wayar na fa

ɗ

a masa ba ta nan ta je asibiti ta na da aikin safe sai biyu na rana za ta dawo sai ya ce min zai shigo da yamma in sha Allahu. Mun gama wayar da shi kenan Yalla

ɓ

ai ya kirani.

"Sadi

ya Albishirin ki "

Ina

ɗ

auka abin da ya fara ce min kenan duk da ban sani ba amma a raina na san abin da zai fa

ɗ

a min ba na raba

ɗ

ayan biyu tun da na ji Yalla

ɓ

ai farincikinsa ya ƙasa

ɓ

oyuwa.

"Goro fari ƙal. Me ya faru?

"Daughter tana da ciki. Wata

biyu Sadiya."

Sai na danne abin da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login