Showing 108001 words to 111000 words out of 159340 words

Chapter 37 - Turken Gida Complete

abu ya faru a ce ai ina gidan amma ban sani ba, ba ta cika fitowa falo da rana ba sai dare shima sai Yalla

ɓ

ai ya matsa mata, yara kuma suna shiga wajenta suna

ɗ

e

ɓ

e mata kewa ni dai tsakanina da ita sai mutum

tatawa na kama girmana na riƙe gam ko da na gani

ɗ

in ba na ma nuna na gani

ɗ

in amma domin ba a yin abubuwa ba ana yin abubuwa, kawai dai ina kauda kaina ne, in na ga Yalla

ɓ

ai na wani

ɓ

are

ɓ

are a kan Gimbiya kawai kai na ke girgizawa, sannan nima sai ki ga

ya na wani min rawan baki ba saboda komai ba ne saboda matarsa ce ya ga ta na zaune damu ina kula da ita da zuciya

ɗ

aya. Kallon shi kawai na ke yi amma ni a idanuwana kar na ke kallon shi ba wani abin da Yalla

ɓ

ai zai yi da ban gane manufarsa ba Allah na tu

ba ai jiya ba yau ba.

Kowa ya ji Gimbiya na gidana sai ya yi mamaki Munnira ta doka min kira ta na min kumfar bakin a gida ne zan sama ma kishiya wajen zama ta na kwance ina yi mata aiki? Ina dariya na ce" To miye a ciki Munnira?

"Akwai mana. Kuma miji

ya kwana da ita?

"E"

Na fa

ɗ

a ina dariya wata ashar ta laulayo da sai da na ce"Ke Munnira ko ni da ha

ɗ

a iri da katsina ban iya wannan ashar

ɗ

in ba."

"Abin ne na ji kamar ma na yi zage zage"

"Me ye a ciki? To ai ta aure shi to gida kuma don ta zauna a

i duk abu

ɗ

aya ne Munnira. Ni dai fata na mu rabu lafiya kawai "

Duk yadda ta so ta nuna min kar na yarda ta zauna ba ta aiki kuma ina bata miji ban nuna na gane ba, ni yanzu me zai dame ni? Abin da na ke ma gudu da kishi tuni ya faru to me ya yi saura? C

iki gare ta fa kuma cikin ba na kowa ba sai na Yalla

ɓ

ai to me ya yi saura? Babu saboda haka mganar gida ko kwana ƙaramin abu ne a waje na tunda na iya hakuri na bari muka raba mijin da ita ai kuma an gama mgana.

Daman ni a raina na yi niyyar na ce Yalla

ɓ

ai ya yi sati a

ɗ

akin Gimbiya ban dai riga na furta masa ba amma ina da niyyar haka har a cikin raina. Ranar da ya cika kwana uku a

ɗ

akin Gimbiya ina shirin sai ya dawo da daddare na ce masa kawai ya yi mata sati kafin ya dawo wajena amma sai na ga da saf

iyar Allah Yalla

ɓ

ai ya fito min da munafuci wai ni Yallabai zai mayar ƙaramar yarinya muna karyawa a saman dining ni da shi yara sun tafi makaranta. Gimbiya kuma ta na ciki ba ta tashi ba tukunna. Sai ya kalleni ya na min duniyan cin da ya koya tun da ya y

i aure nan.

"Abar ƙaunata."

Sai na kalle shi amma ban yi magana ba.

"Na gode."

"Wannan godiyar fa?

"Ta ki ce, ki kar

ɓ

a da martabawa."

Sai na yi mirmishii kafin na ce" To shike nan na kar

ɓ

a."

Tun da na ga yanayin shi na san cewa tabbas wa

ni abu ya ke so, shi ya sa sai wani kashe murya ya ke yi ya na wani ja na da hira, sai fa

ɗ

a min ya ke yi yanzu kwangila biyu ne a kan tuburin shi akwai na gina wani ƙaramin ma'aikata sannan akwai ma na Kaduna again fa

ɗ

a min ya ke yi wattanin nan ya na ta s

amun aiki sai godiya.

"Ma sha Allah. Allah ya sa albarka ya kuma ba da sa'a."

Ya amsa min da Amin ya na fa

ɗ

a min zuwa gaba in komai ya dai dai ta, ya na so shima ya gina kamfanin shi ko ƙarami ne kafin zuwa gaba, ni kuma sai na ce ai hakan ya yi sabo

da komai na son cigaba, kuma babbar cigaba ne a gare shi tun da ya na samun manyan kwangiloli mun da

ɗ

e muna tattauna abin da ya shafi aiki sannan muka ganganro kan maganar Gimbiya wai ni Yalla

ɓ

ai zai zaunar ya na kallo na ya na min bariki da munafuncin su

na maza.

"Ina fa

ɗ

a miki jiya fa Daugther sai ciwon ciki cikin dare."

"Subhanallah me ya faru?

"Ni ma ban sani ba, ta

ɗ

an yi kukan cikin ne amma ina ba ta mganinta sai kuma ya lafa sannan ta yi barci."

"Allah ya ƙara lafiya. Ko dai za ku je asib

iti ne?

Sai ya girgiza min kai kafin ya ce" Na ce mu je asibiti ta ce min wai cikin ya bari."

Sai na kalle shi amma ban yi mgana ba sai na ji ya cigaba da cewa" Ni tunani ma dare Sadiya. Amma dai na ce ga waya nan tun da muna tare in wani abu ya faru k

awai sai ta kira ni ko?

Ƙ

ura masa ido na yi ina kallon shi sai ya ƙara cewa" Ko? Na ce ai ga waya ma da ta ji wani abu ta kirani ko ta kira ki."

Har Yalla

ɓ

ai ya gama lissafin kwanakin shi ya ƙare a

ɗ

akin Gimbiya ba ya so ya ce min zai riƙa kwana a can

saboda kar cikin dare wani abu ya faru kai tsaye shi ne zai shiryamin alaye kamar ni

ɗ

in ƙaramar yarinya ce.

"Ba ki ce komai ba?

Ya fa

ɗ

a ya na goge bakin shi da Tissue, sai na yi masa wani irin kallo kafin na yi mirmishi.

"Me zan ce! Ai ba sai ta ka

i ga haka ba. Daman ina shirin na fa

ɗ

a maka cewa ka yi zaman ka a

ɗ

akin Gimbiya har ta samu lafiya ta koma gidan ta."

"Saboda mene?

Ya fa

ɗ

a ya na kallona irin me ya sa kika min haka

ɗ

in nan.

"Saboda cikin dare mana? Ba fata mu ke yi ba in wani abu ya fa

ru kiran waya zai yi wahala gwara dai ka na kusa

ɗ

in zai fi."

"Ban gane ba."

Ya fa

ɗ

a ya na kallona ni kuma sai na miƙe ina tattara kwanakun da muka yi amfani da su lokaci

ɗ

aya ina fa

ɗ

in" Shi ne na ce ka cigaba kawai da kwana tare da ita har ta samu l

afiya ta koma gidan ta."

Ina gama fa

ɗ

in haka na kwashi kayan hannuna na bar masa falon, ni sai ma ya ba ni dariya daman wai Yalla

ɓ

ai ya iya alayen magana haka? Ai ban ta

ɓ

a sani ba sai yau ƙwalla suka cika min ƙwarmin idanuwana yau har an yi lokacin da Yal

la

ɓ

ai ba ya son kwana dani sai da wata macen. Har an zo gabar da zai ji gwara ya riƙa kwana da mataras sama da ni. Ni ce fa Sadiya. Sadiyar shi da ban ta

ɓ

a tunanin wata rana da za ta so Yalla

ɓ

ai ya ririta wata mace bayan ni ba, sai ga shi ya na faruwa a lo

kacin kusan ma da ban yi tunani ba.

Ina kitchen din ya biyo ni ya na borin kunya. To borin kunya mana Yalla

ɓ

ai ya kalli tsabar idanuwana ya na fa

ɗ

in" ban gane na koma wajen ta gaba

ɗ

aya ba? Da wa kika yi shawara kafin ki yanke hukunci?

Ni ko na ce ai ma

ganar ba ta bukatar shawara shi ya sa ban fa

ɗ

a masa ba. Sai ya fara kunyata kan shi ya na fa

ɗ

in" To ni ban amince ba. Ki ma bar wannan mganar."

Shuru na yi masa kawai saboda ba na so maganar ta yi nisa. Ya zo ya rumgumeni ya sumbace ni a goshi ya na fa

ɗ

in" Sai na dawo." Na yi masa fatan dawowa lafiya ina ganin shi sai da ya shiga ciki ya duba Gimbiya sannan ya fice, ina aiki ina danne abin da ke ta so min a ƙasan raina ina ƙara karfafama kaina gwiwan da komai ma zai wuce in sha Allahu, duk rashin son aik

ina yanzu na zage Saude na makaranta sai al'hamis zuwa lahadi ta ke zuwa. Ko kafin Gimbiya ta tashi barci na gama duka aikina har na yi wanka sai da na fita falo na ganta zaune muka gaisa cikin faram faram

ɗ

in da muka saba. Maaganar abin da za ta karya na

yi mata sai ta ce.

"Madam in da zan samu kunu da na so."

"Ina da sauran garin kunun ai bai ƙare ba sai na dama miki."

"Na gode Allah ya saka da alheri."

"Amin. Bakomai."

Na fa

ɗ

a ina kallonta, sai na ga ta

ɗ

an sunkuyar da kanta ƙasa sai na da

wo ina fa

ɗ

in" Na manta ya jikin? Yalla

ɓ

ai

ɗ

azu ya ke fa

ɗ

a min jiya cikin dare ciwon ciki ya taso miki.?

Sai ta kalleni kafin ta yi mirmishi ta na fa

ɗ

in" Laa ba fa wani abu ba ne, wai sai da ya fa

ɗ

a miki?

Sai na gya

ɗ

a kaina kafin na ce" Allah ya ƙara lafi

ya. Ina fatan dai ba matsala?

"Babu matsala, kawai cikina ne ya

ɗ

an lalace amma ba matsala "

"Ayya sannu. Allah ya ƙara lafiya"

Ta amsa da Amin sai na ce ta kunna Tv mana zaman shuru ba da

ɗ

i sai ta ce ba ta son hayaniya. Sai na ƙyaleta na tafi kitch

en na

ɗ

ora mata ruwan zafin sannan na

ɗ

auko garin kunin na dama, tsamiyar tawa ma ka

ɗ

an ta rage ita kenan na yi mata amfani da shi har garin kunin ma ya ƙare daman Maman Saude ce na aika ma gero ta daka min dole itama zan ƙara yi ma mgana ta sake daka min

tun da Gimbiya kokon ta ke sha ai saboda ita ne gero har tiya goma Yalla

ɓ

ai ya siyo ya ijemin ni dai ya san ban cika shan kuni ba in dai ba azumi ba, zai yi wahala na sha kuni sai dai kuma in ba ni da lafiya Yalla

ɓ

ai ma sai irin shekara bayan shekara gaski

ya tun da na ga an kawo gero na san saboda wacce aka kawo shi.

Bayan na dama mata ban saka mata siga ba saboda ba ta so na kuma kawo mata har falo, ta kar

ɓ

a ta na ta min godiya. Mun

ɗ

an zauna ni da ita muna

ɗ

an ta

ɓ

a hira sama sama kafin ta gama shan kok

on ta ce min za ta je ta sha mgani ta

ɗ

an kwanta na ce mata to. Tun da ta shige ciki sai ni ka

ɗ

ai a gida sai can da rana sai ga Naja'atu ta zo itama muna gaisawa ta shige ciki, daman haka suke yi da sun zo domin ita daman suka zo za su shige ciki.

Ni dama

n muna ta waya da mai hijabai za a kawo min wasu sannan na saka a

ɗ

inka ma Amina domin ta ce ta yi talla ana so. To shi ne za a aika mata kaduna ni ma za'a aiko min dashi, da daddare tuwon shinkafa na yi miyar ganye Naja'atu sai mangariba Direba ya zo

ɗ

auk

anta ashe ƙasar za su bari ita da mijinta shi ya sa ta zo yi ma ƙawar ta ta sallama nima da suka fito ne Gimbiyar ta rako ta ta ke fa

ɗ

a min na ce Allah ya tsare hanya.

Yalla

ɓ

ai ya

ɗ

auka na bar maganar sai ga shi ya na dawowa, bayan ya shiga

ɗ

aki na ya y

i wanka ya fito falo ya ni da shi da yara har da Gimbiyar muna cin abinci ita ka

ɗ

an ta ci tuwon miyan ne ta

ɗ

an sha da yawa. Ni da Yalla

ɓ

ai ne muke hira ita kuma daman yara ne abokan maganarta, ban sanin musu ba amma ba ta sakin jiki ta yi hira da shi in d

ai ina wajen gwara shi ma ya na

ɗ

an janta da mgana ita ce za ka ga ta na wani sunne kai, amma na san in sun shiga ciki ba za su rasa yin hiran su ba.

Ni da Yalla

ɓ

ai mun da

ɗ

e a falo muna kallo daman in dai ya ga ana Horror film sai ya ja ni ya ce mu kall

a tare. Yara tuni sun shige ciki Gimbiya ma ana fara ta tashi ta ce ba ta kallon fina finan tsoro har ya na zolayanta da cewa" Ke ba Jaruma ba ce Daugther amma zan koya miki kallo kamar yadda na koyar da Sadiya ta."

Banza da shi ta yi ta shige ciki ta na

yi min sai da safe ta bar ni da shi ya na ta takalata da hira ni ma da na gaji sai na fara yi masa hammar ƙarya, na kuma ce masa ina jin barci zan je na kwanta har na miƙe sai na kalle shi kafin na ce.

"Sai da safe."

"Sai na shigo dai ko?

Ya fa

ɗ

a

hankalin shi na wajen kallo.

"Ka manta! Ai a

ɗ

akin Gimbiya za ka kwana."

Sai ya

ɗ

ago ya na kallona kafin ya ce" Ba na ce a bar mganar ba."

"Ba za a barta ba. Domin da gaske na ke yi."

Kallona ya yi ni kuma sai na juya ina ƙara fa

ɗ

in" Mu kwana lafiy

a."

Na yi wuceta ciki Tiolet na shiga na kama ruwa sannan na koma

ɗ

aki na sauya kaya zuwa na barci ina shirin kwanciya sai ga shi ya shigo sai na kalle shi kafin na ce" Ba mun yi sallama ba?

Karisa shigowa

ɗ

akin ya yi ya na fa

ɗ

in" Sadiya me ya sa kika

yi hakan?

"Saboda hakan ne ya kamata. Ba ta da lafiya gwara ka riƙa kwana a kusa da ita."

Sai ya yi shuru bai yi mgana ni kuma sai na zauna a gefen gado ina fa

ɗ

in" Kar ka damu ba matsala ni na ce ai ka je."

"Kin tabbata ba matsala?

Sai na kalleshi

ina jin takaici in Yalla

ɓ

ai ya yi min tambayar nan daman zai yi min kishiya ne ya ce min kuma ba matsala. Ban nuna masa ba illa ƴar dariya da na yi kafin na ce" Na ce ba matsala ka je kawai."

"Na je bakomai?

Sai na gya

ɗ

a masa kai sai na ga ya sauke ajiya

r zuciya kafin ya ce" Na gode. Allah ya tashe mu lafiya."

"Amin."

Takowa ya yi zuwa gaba na ya duƙa ya na sumbatar goshina.

"Sadiya."

Ya kira sunana na

ɗ

ago ina kallon shi kafin na yi mgana ya ce.

"Sai da safe."

"Sai da safe."

Na mayar

masa da martanin mganarsa har ya juya zai tafi sai gashi ya ƙara juyowa ya na kallona kafin ya ce" Ko za ki

ɗ

auko yara ne?

"Bar su kawai yau ni ka

ɗ

ai zan kwana."

Sai na ga ya kalleni ni wannam makircin na Yalla

ɓ

ai ya fara ba ni dariya wai yau ya saba taf

iya ya bar ni? Da ya ke barin gidan ma gaba

ɗ

aya fa? Duk bai yi haka ba sai yau.

"Ka je kawai Yalla

ɓ

ai bakomai"

"Kin tabbata?

Sai kawai na kwashe da dariya kafin na ce" To ko da wani abun akwai abin da za a fasa ne?

Sai ya ware min ido ya na kallo

na ni kuma sai na cigaba da fa

ɗ

in" Ba abin da zai canza Yalla

ɓ

ai, mene ne a cikin kwana? Tun da na yi sharing

ɗ

in ka da ita an gama mgana. Kwana a

ɗ

akin ta ba zai rage ni ba kuma ba zai kare ni ba saboda haka ka je kawai sai da safe."

Ina gama fa

ɗ

in hak

a na koma na kwanta ina mai rufe kafafuwana da bargo har ina lumshe ido, shima ganin haka ya sa ya ja siraran kafafun shi ya fice na bi shi da kallo daga wutsiyar ido na sai da ya fice ya jawo min kofa sannan na sauke ajiyar zuciya ina mai ƙara jinjina hal

in Maza in suka ƙara aure. Na da

ɗ

e ban yi barci ba sai can kuma barcin ya

ɗ

auke ni har sai da na makara domin sai bayan da Yalla

ɓ

ai ya dawo sallar asuba sannan ya tashe ni a cewarsa ya

ɗ

auka na tashi ne.

Da safen ne bayan Gimbiya ta fito mun gaisa sai tak

e ce min wai Yalla

ɓ

ai ya ce na ce ya riƙa kwana a wajenta har ta koma na ce haka ne, sai ta kalle ni kafin ta ce

" Ba komai ai na ji sauƙi wallahi."

"Duk da haka dai gwara ya na kusa da ke."

Ina kallonta ta na ta mirmishi amma ba ta ce komai ba a

raina na ce munafukai to daga ita har shi

ɗ

in suna ji da munafuci da gulma. Ranar an yi baki daga Rano, Yayarta Mardiya da wasu ƙannen Hajiyar Tafida suka zo duba ta, ni na yi musu girki suna ta min godiya Yayar tata har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login