Showing 24001 words to 27000 words out of 159340 words

Chapter 9 - Turken Gida Complete

manta da Ma'u ne?

  Ko Tariq da ya ji yadda asalin lamarin ya faro ya ji wa

ni iri. Duk da Gimbiya ƙanwarsa ce kuma ya na yi mata murna, amma bai ji da

ɗ

in yadda Tafida ya amince aka

ɗ

aura aure ba tare da ya yi mgana da Sadiya ba shima Abba haka ya ce amma sun yi ta ba sa shawaran da ya koma gida ya sanar da ita gudun samun matsala

, amma sai ya ji ya kasa ya na gani ta na tura masa saƙon Anniversary

ɗ

in su sai a lokacin ma ya tuna muhimmancin ranar a gare su, sai dai ina ranar kuma sai ta rikice ta koma rana mara da

ɗ

i ga Sadiya ba zai iya kashe mata karsashinta wannan ranar ba, shi

ya sa har ya gama nuku nukunsa ya koma gida ya kasa iya fa

ɗ

a ma Sadiya wai shi ya ƙara aure ba tare da ta sani ba. Ya kusa shafe sama da awa

ɗ

aya a waje ya

kasa iya shigowa ga shi dai ba abin kunya ya aikata ba amma yana jin tsoro da kunyar ha

ɗ

a ido da Sad

iya a wannan yanayin.

Lokacin da ya shigo gidan suka ha

ɗ

a ido da Sadiya sai ya ji kunya kwataƙwacin kamar ya ci amanarta haka ya ji. Ya kasa iya sarrafa kansa a gabanta. Har aka wayi gari yana cikin wannan yanayin sai daga baya ne ya fara warwarewa. Bai

ta

ɓ

a tunanin Sadiya ta ji mganar auran shi ba, duk da dai mganar ta zagaya dangi tunda ana ta kiran shi ana masa fatan alheri. Ya yi ta mamakin duk labarin ya je ma kowa, a tunanin shi Sadiya ba za ta sani ba shi ya sa ya ke ta shirye shiryen yadda zai tu

nkare ta da maganar sai ga shi duka shirinsa ya rushe. Ga shi shagon da ya kama mata har ya biya ku

ɗ

in shekara key na hannun shi, kunya da nauyin sun saka ya kasa yi mata mgana, balle yanzu in ma ya nuna mata a zuciyarta za ta ce ba domin Allahya yi ba sab

oda ya yi mata kishiya ne shi ya sa ya kasa bata. Ya tuna jiya har sai da Musbahu ya yi masa mganar shagon.

"Yaya Tafida wai ƙasa za mu koma ne?

Sai ya girgiza masa kai a lokacin. Domin shi kan shi bai san mafitan shi a lokacin ba. Sanin da Sadiya ta

yi ba tare da ya fa

ɗ

a mata ba ya yi masa mumnunan duka, saboda yanayin da ya ke ciki tun da aka

ɗ

aura auran sau biyu suka ta

ɓ

a waya da Gimbiya gidan ma sau

ɗ

aya ya je suka ha

ɗ

u bayan kuma gaisuwa wata mgana mai tsawo ba ta shiga tsakaninsu ba, ya fi so sa

i ya gama da Sadiya sun samu daidaituwa kafin wata mgana ta biyo baya. Ya tsara a jiya zai yi mata mgana ya sanar da ita sai kuma Allah bai so ba ya yi tunanin yau

ɗ

in in ya koma gida amma tun ha

ɗ

uwarsa da Yaya Abubakar gaba

ɗ

aya tsarin sa ya ruguje mafita

ya ke nema ya rasa mafitan. Shi ya sa ya kasa iya komawa gida da wuri ya kama hanyar gidan da dadaddren kenan kuma sai ga kiran Nene ya riskeshi.

******

Ya na cikin motan bai fito ba sama da mintina talatin. Ajiyar zuciya ya sauke mai ƙarfi. Wayar sa

ya lalu

ɓ

o a gaban Aljihunsa ya sake kiran Abba.

  Yana

ɗ

auka bai ko jira sun gaisa ba cikin roƙo ya fara fa

ɗ

in" Don Allah Kawu ka taimaka min ka zo gida gobe ka ta ya ni fahimtar da Sadiya don Allah."

   Daga can bangaren Abba ya ce" Sai kuma ka yi. W

allahi ba in da zan zo. Kai ba ka da baki ne? Ko kai ba Namiji ba ne?

A sanyaye Tafida ya ce" Kunyar ta na ke ji fa."

"To ai sai ka murje kunyar ka sanar da ita. Duk da dai bakin alƙalami ya riga ya bushe. Sai dai ka yi gyaran mgana daga baya."

 

"Kai

yanzu don Allah ba za ka zo ka yi mgana da ita ba?

"Wallahi ba zan zo ba. To ni me ye nawa! Ni ne mijinta? Kai ne mijinta kai ya dace ka zaunar da ita ka koyo kalaman haƙuri da kare kai har sai ta fahimceka. Kai fa namiji ne kuma ka fi ni sanin matarka

sosai ka san kuma hanyoyin da za ka bi da ita har ta fahimceka. Amma ni dai na roƙe ka don Allah ka daina saka ni a cikin wannan mganar."

Ko ma ya jira cewar Tafida ya kashe wayarsa ya bar sa cikin damuwa da tararradi Ya da

ɗ

e zaune yana tufka ya na wa

rwara amma duk in da ya kamo

ya fara tufka sai ya warware ya kasa samun mafita guda

ɗ

aya da zai kama. Dole dai ya bu

ɗ

e mota ya fito a kasalance kamar mara lafiya ya wuce cikin gida saboda dare ya yi kowa na cikin

ɗ

akin shi,

ɗ

akin Maman Farko ya leƙa suka g

aisa daga nan ya wuce shashen Nene falon shuru har sun rage haske alamun sun kwanta da ya yi sallama ne ya ji muryan Nene daga ciki ta na amsa masa, sai ya cire takalminsa nan ƙofar falo ya shiga har cikin bedroom

ɗ

in Nene

Ya iske ta har ta kwanta ma ga

nin shi ya sa ta miƙe zaune bayan ta miƙe kafafunta ta na fa

ɗ

in" Tafida sai yanzu?

Ya na sosa kansa ya ce" Wallahi na tsaya gamawa da Office ne Nene"

Ya fa

ɗ

a dai dai ya na zama gefen kafafunta a gefen gadon. Gaisawa da tambayan iyalan shi ya ce suna lafi

ya kafafunta ya

ɗ

auka ya

ɗ

ora a saman cinyarsa ya na matsawa.

"Suna ciwo ne yanzu?

Ya fa

ɗ

a ya na kallonta lokaci

ɗ

aya kuma yana ƙara matsa mata kafafun duka biyun.

"Ba sosai ba. Saudatu na shafa min man zafi in zan kwanta."

Kallonta ya yi kafin

ya ce" Amma yau dai ba' a  shafa ba ko? Ban ji zafin sa ba "

Ya fa

ɗ

a ya na shinshina hannunsa.

"E. Ba ta jin da

ɗ

i yau kanta ke ciwo ta ce min da wuri ma ta baro wajen aikinta."

Cikin nuna jimami ya ce" Subhanallah ta sha mgani?

"E. Ta sha da sauƙi t

a ce bari ta kwanta ne. In ka tashi tafiya sai ka shiga ka duba ta." Sai ya amsa mata da toh sun

ɗ

an fara ta

ɓ

a hira ganin dare ya yi ya sa ta kalle shi kafin ta ce" Kan mganar Saudatu ne daman."

Sai ya maida hankalinsa a kan Nene ganin haka ya sa sai ta

cigaba da fa

ɗ

in" Na ga an kusa yin sati da

ɗ

aurin auran ku kuma ban ga kana zuwa ba, ballantana ma ku yi mganar yadda za ku tsara tarewar na ta."

Shuru na wani lokacin kafin ta ƙarƙare da fa

ɗ

in" Shi ne daman na kira ka na ce ka zo na ji ko lafiya?

Shu

ru ya yi kafin ya sauke numfashi.

"Nene."

Ya kira ta amsa kafin ya ce" Daga ke har Gimbiya ku

ɗ

an ƙaramin lokaci don Allah"

"To shike nan"

Nene ta fa

ɗ

a ta na kallon shi a yanayinsa kawai ta gane akwai damuwa.

"Akwai matsala ne Tafida?

Sai ya gya

ɗ

a ka

i  da sauri ta sauke kafafunta ƙasa ta zauna dakyau ta na fa

ɗ

in" Sadiya ce?

Sai ya ƙara gya

ɗ

a mata kai ya ce" Ta ji labari Nene ta ji labari."

Cikin mamaki ta ce" Ta ji labari? Ba ka gaya mata ba ne daman?

Nan ma kai ya gya

ɗ

a mata kafin ya ce" Na kas

a fa

ɗ

a mata ne. Ina ta riƙe mganar daman yau na ke shirin fa

ɗ

a mata sai kuma na ha

ɗ

u da yayanta wajen

jana'iza sai gashi yana min murna kuma ya ce ita ta fa

ɗ

a musu na ƙara aure."

Ya karishe fa

ɗ

a kamar zai yi kuka Nene ta dafa kanshi kafin ta ce" Ka kwanta

r da hankalinka. Kuna da fahimta kai da Sadiya. Yanzu ka tashi ka tafi gida ka zaunar da ita ka yi mata bayani na san za ta fahimta.'

Sai ya gya

ɗ

a kanshi kafin ya kalli Nene ya na fa

ɗ

a min" Nene abin mamaki a ina ta ji! Kuma wa ya sanar da ita?

Nene ta

ce" Sanin wanda ya fa

ɗ

a mata sai Allah. Amma ba abin mamaki ba ne domin ta ji labari. Magana in ka iya rufe bakin wani, ba za ka iya hana wani mgana ba. Ka yi kuskure da tun lokacin ba ka fa

ɗ

a mata ba, amma yanzu ma baka makara ba ka tashi ka je gida ka z

aunar da ita ka yi mgana da ita cikin Sigar da za ta fahimcen ka ka ji ko?

Sai ya gya

ɗ

a mata

ɗ

an shafa kanshi ta yi kafin ta ce" Tashi ka je. In sha Allahu ba matsala."

Da haka suka yi sallama bai fita ba sai da ya ga ta koma ta kwanta har ya

ɗ

an rufa

ma ƙafafunta bargo ya kashe mata fitilan

ɗ

akin sannan ya fita. Har ya kai ƙofa zai fice sai ya tuna da Nene ta ce  ya shiga ya Duba Gimbiya sai ya fasa fitan ya dawo zuwa

ɗ

akin da Gimbiyar ke ciki ya ƙwaƙwansa sau biyu daga ciki ta ce a shigo sai ga shi ya

bu

ɗ

e a hankali ya shiga da sallama.

Ta amsa masa sallamansa tana zaune a gefen gado amma ta saka wani ƙaramin hijabi hasken

ɗ

akin a kunne ya ke alamun ita ta kunna.

Sun ha

ɗ

a ido ita dashi sai ya yi mata mirmishi itama sai ta mayar masa. Tura ƙofar ya

yi ta rufe kanta sannan shi kuma ya fara takowa zuwa gabanta da jikin wadrope

ɗ

in da ke

ɗ

akin ya Jingina wanda a baya babu shi a

ɗ

akin ita Gimbiyar ne ta saka a ka yi mata anan garin.

"Sannu ya jikin?

Kan ya daina ciwo?

  Ya kauda shurun da ke tsaka

ninsu tun bayan gaisuwan da ya shiga tsakaninsu.

"Da sauƙi."

Ta fa

ɗ

a a hankali, cikin sanyin murya. Sai ya yi mata fatan samun sauƙi kafin ya ce" Kin sha mgani?

Sai ta

ɗ

ago ta kalleshi kafin ta ce" E. Na sha."

Shuru na wani lokaci ba tare da tsamma

ni ba kanta na ƙasa ta ga ƙafafunsa a gabanta kafin ta

ɗ

ago kanta ta ji tattausan hannunsa bi sa goshinta sai da ta runtse ido cikin wani yanayi.

"Uhm na ji kan na ki ba zafi sosai."

Haka ya fa

ɗ

a ya na yin baya ka

ɗ

an.

Ajiyar zuciya ta sauke a hankal

i saboda yanayin da ta ke ciki.

Ya juya kamar zai fita daga

ɗ

akin ya na fa

ɗ

in.

"Allah ya ƙara lafiya. Ki kwanta ki huta kin ji ko?

A ƙasa ƙasa ta amsa da Amin.

Har ya saka a hannu a jikin handel

ɗ

in ƙofar sai kuma ya juyo daman itama kallon shi ta ke

yi sai suka ha

ɗ

a ido.

"Daughter."

Ya kira sunanta kamar yadda ya saba.

"Na'am Daddy."

Shuru ya yi na wani lokaci kafin ya ce" Na fa

ɗ

a ma Mamanki ke da ita ku

ɗ

an ƙaramin lokaci ka

ɗ

an. Ina so na

ɗ

an gama da wasu abubuwan ne first daga baya sai na zo mu

yi mgamar tarewar ki ko?

Ya fa

ɗ

a ya na mai kallonta da sauri ta sunkuyar da kanta kafin ta ce" To."

Ta na mirmishi, shima mirmishin ya yi mata sannan ya juya ya na fa

ɗ

in" Sai da safe."

"Gud night."

Itama ta bashi amsa har ya fita ya rufe mata ƙofa b

a ta daina mirmishi ba ya na fita ta fa

ɗ

a gado ta na tsalle da kafafunta lokaci

ɗ

aya ta na rufe bakinta. Ta ji shigowarsa falon Nene tun farko har leƙensa ta yi bai sani ba ta na ta Allah Allah ya shigo ta gan shi ko za ta ji da

ɗ

i sai ga shi Allah ya amsa

roƙon ta. Wani irin rawa zuciyarta ya ke yi na soyayya da ƙauna har yanzu ba ta daina godema Allah ba domin ya gama yi mata komai. Ubangiji ya gama ba ta komai anan duniya tunda har ya mallaka mata Yusuf. Za ta iya jiransa ko nan da shekara ne ba dai an

ɗ

a

ura ba ai an gama mai wahalan.

*****

10:50pm

Goma da minti Hamsin Yalla

ɓ

ai ya shigo cikin bedroom

ɗ

in mu. Ina kwance da waya a hannuna ina dannawa shi ya sa ma na duba lokacin. Na so na yi barci kafin ya dawo barcin ne ya ƙi zuwa dole na ja wayata

na kunna data ina ta shige shige. Mun yi chart da Amina sai Munnira. Sannan kuma mun yi waya da Sameena ƙanwar Gimbiya yadda ba ta min mganar auran Yalla

ɓ

ai ba, nima ban yi mata ba na san ta sani kawai ba ta so ne ta fara

ɗ

auko min mganar amma mun yi hira

da ita sosai.

Ni Munnira ke ba ni mamaki ta ƙi yi min mganar ni a tunanina ko wani zai

ɓ

oye min su sai su

ɓ

oye min amma ina jiran su wallahi sai na yi musu wankan soso da sabulu. Datti ma da daren nan ya kira ya na ce min ashe Yalla

ɓ

ai ya yo amarya Ami

na ke fa

ɗ

a masa shi bai damu ba dariyan shi ya ke yi  to daman su maza ina ruwan su ko uku Yalla

ɓ

ai ya ƙaro min lokaci

ɗ

aya na tabbata cewa za su yi ya yi dai dai. Ko a jikinsu tunda daman duk halinsu

ɗ

aya na son kansu.

Kafin ya dawo ba tunane tunanen d

a she

ɗ

an bai gayyato min ba, in na runtse ido sai na riƙa hasko shi da Gimbiya a cikin yanayin da kan iya haifar min da hauhawan jinina sama. Lokacin da ya shigo da sallama na yi niyyar ne na ƙi amsswa amma sai na taushi zuciyata na amsa masa ta gefen ido

ina kallon shi, domin ni kawai na saka a raina ya na wajen Gimbiya wato tun kafin ta tare ya fara raba ma na yini saura kwana kenan.

Wanan malolon abun da ya ke cikin ƙirjina tun san da na ji labarin auran sa da bai wuce ba har yau shi ne ya taso min.

Da

ƙ

yar na iya daurewa a shaƙe na yi masa sannu da zuwa sai na ga shima bai kalleni ba ya amsa kawai.

"Ya gidan ne? Ya kika je kika samu su Alhajin?

Ashe ya tuna in da na je. Ba ya kallona kayan jikinsa ya ke tu

ɓ

ewa. Nima sai na kauda kai kafin na ce" D

uk suna lafiya."

Daga haka na cigaba da duba waya ta a IG har Volume na ƙure da gangan saboda haushi bai kalleni ba, kuma bai ƙara mgana ba bayan ya bar gajerun wando na ga ya fita sai na ji ƙaran ƙofa kenan ya shiga Tiolet wanka ya yo ya fito ina nan in

da ya barni kwance, ina ta nazarinsa ta gefen ido, har ya gama shirin barcinsa na ga bai yi min mgana ba kuma ya na shirin kwanciya sai na daure na waiwaya ina kallon shi kafim na ce"

Abinci fa na Dinner."

Sai ya kwanta a can gefensa sannan ya ce" Ba

na jin cin wani abu yanzu."

Daga haka sai na ga ya juya min baya kawai ya yi kwanciyarsa. Mamaki ya kamani amma na kasa mgana sai nima ma juya masa bayan ina sakin ƙaramin tsaki kuma na tabbata ya ji ni. Amma bai yi wani motsi ba, da gayya na yi ta shiga

Yuotube ina shiga waƙoƙi ina ji domin na dame shi amma har na gaji bai motsa ba, ba ni na kwanta ba sai 12pm sannan na ijiye waya da na ji barci, ina yin addu'an barci na runtse ido sai barci.

Zai da ya tabbatar da ta yi barci sannan ya juya yana kallo

n bayanta.

Dole ne ya sa ya yi avoiding

ɗ

in Sadiya ya rasa da idanuwan da zai kalleta abin da ya yi shi ne dai dai. Bai ma

ɗ

auka zai zo ya same ta idanuwanta biyu ba. Ajiyar zuciya ya sauke ya yi kwanciyar rigingine ya na kallon rufin

ɗ

akin na POP. Ya na

kuma tunanin ta ina zai fara? Duk in da ya yi tunanin zai fara ta can sai ya ga hanyar ba mai

ɓ

ullewa ba ce, ya da

ɗ

e bai yi barci ba ya na faman juye juye amma har garin Allah ya waye bai samo mafita ba.

****

Saboda rashin barcin da bai samu a daram

jiya ba ya sa tun bayan da ya dawo sallar asuba ya ke kwance ya na barci sai kiran wayarsa ce ta tashe shi.

Sai ya ga Nene ce ke kiran shi da sauri ya miƙe zaune ya na daidai ta yanayinsa.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login