Showing 114001 words to 117000 words out of 159340 words
na ga haka na kama kaina. Abinci ma da na shiga na ce ko na zubo mata ne sai cewa ta yi ta ƙoshi. Ni dai na ga ban yi mata wani a
bu ba amma duk da haka na yi mata uziri saboda ta na da ciki daman a san yanayin masu ciki sai a hankali shi ya sa ban saka komai a cikin raina ba. Na cigaba da harkan gaba na.
Kwana biyu tsakani ranar asabar kenan Jidda ce ka
ɗ
ai ta je tahfez Baby na gi
da ba ta jin da
ɗ
i. Awara na saka aka yo mana daga gidan su Saude to ba a kawo mana ba sai na tambayi Gimbiya me za ta ci na dafa mata? Sai ta ce fanten wake haka na miƙe na dafa mata fentan waken nan na zuba na kai mata, Saude ma na gidan ta kawo min awara
r ni da Baby tun ya na
ɗ
anyen shi na mu ke ci na fara suyan kenan sai na ji ƙara daga
ɗ
akin Gimbiya kamar ta na kiran sunana, saboda sauri har ina wurgar da ludayin hannuna mai ya na zubar min a kafa amma ban ji zafi ba ni da Saude da Baby muka iske Gimbiy
a a jigace a bakin tiolet ta na ce min maranta na ciwo sannan kuma ta ga jini hankalina ya tashi na koma
ɗ
aki da gudu na kira Yalla
ɓ
ai a waya bai
ɗ
auka ba sai kawai na ce Saude ta fita ta taro mana adaidaita mu je asibiti.
Ni na taimaka mata ta saka Hij
abi da takalmi ni Baby ce ma ta rarumomin hijabin Jidda na saka kafata da silaf
ɗ
in tsakar gida, muka tafi asibiti Saude ta rufe mana gidan gaba
ɗ
aya muka tafi asibitin da ta kwanta da farko na kaita ina zuwa aka amsheta suka shiga da ita saboda ru
ɗ
ewa ban
ɗ
auko waya ta ba sannan ban
ɗ
auko ku
ɗ
i ba sai da na fita haraban asibitin na ari wayar wata Nurse na saka lambar Yalla
ɓ
ai na kira shi sai lokacin ya
ɗ
auka hankalina tashe na fa
ɗ
a masa ga halin da ake ciki ya ce muna wani asibti ne na fa
ɗ
a masa ya ce ga shi
nan zuwa.
Shi ya fara zuwa kuma har lokacin likitoci ba su ce komai ba, shi ya kira Anty Bahijja ya fa
ɗ
a mata ita kuma ta ya
ɗ
a ma Dangi Yadda Yalla
ɓ
ai ya ga na
ɗ
aga hankalina sai na bashi tausayina shi ya koma ya na lallashina da cewa ba abin da zai fa
ru, a gigice Anty Bahijja ta zo asibitin kuma ta na nan aka kira Yalla
ɓ
ai ofishin likita sai ta bishi ni ban san me ya faru a ciki ba ta dai fito ta na ta fa
ɗ
an mganganu.
"Ni fa shi ya sa tun farko ban so Gimbiya ta je gidan Sadiya ta zauna ba. Saboda b
a kamar gida wajen Nene ba. Yanzu to ga shi nan an ce ta ci wani abu da cikinta ba ya so ta kusa yin
ɓ
arin cikin jikinta."
"Duk fa ba wata matsala ba ce. Tunda dai cikin na lafiya itama tana lafiya ai shikenan ko?
Amma ba ta bar mganar ba, an kira ta
a waya ta
ɗ
auka ta na surutu ni dai na yi zaune shuru kawai ban yi mgana ba.
"Sadiya me kika ba ma Gimbiya ta ci ya kusa saka ta
ɓ
arin cikin ta?
Tambayar ta zo min a ba za ta na ma kasa mgana, sai kawai na kalleta ma juya ina kallon Yalla
ɓ
ai cikin r
awan baki na ce" Ni ko me zan ba ta? Awara na saka aka yi mana yau shi ne ita Gimbiyar ta ce na dafa mata fenten wake kuma ai na saba dafa mata ta ci kuma ba a ta
ɓ
a samun matsala ba."
"Uhm Allah ya iya faten waken ne?
Sai na ji raina ya
ɓ
aci a fusace
na miƙe ina fa
ɗ
in" Me kike nufi da mganar ki?
Ta ta so ta yi min mgana Yallabai ya tare ta da cewa" Don Allah Bahijja ki bar wannan mganar. Yau Daugther ke zaune da Sadiya? Kuma duk a baya komai bai faru ba sai yau?
Za ta yi mgana ya sake tare da cewa b
a ya son wata mgana kuma kar ya ƙara jin ta ƙara min wata tambaya ganin ya harzuƙa sai ta yi shuru ni kuma na koma na zauna ina tunanin manufar Anty Bahijja ko ta na zargina da ni ce na ba ta wani abu ta ci da ya sa ta shiga wannan halin?
Lalle ne ma mata
r nan, ganin Yalla
ɓ
ai ya tare mgamar ya sa nima na yi shuru, sai Allah ya sa ma Gimbiya ta farka lafiya cikin ma bai fita ba amma dai likita ya ce ya na cikin risk sai an kiyaye.
Yalla
ɓ
ai ya maida ni gida ni da Baby da Saude saboda su Anty Maimuna duk
sun zo, har a cikin zuciyata na yi murna da ba abin da ya faru. Da wani abu ya faru ai da na shiga uku ashe na gudu ban tsira ba ne, kwanan Gimbiya uku a asibiti aka sallameta nan ta ke aka wuce da ita wajen Nene. Ban yi magana ba amma a raina na ce gwara
haka can
ɗ
in in wani abu ya faru sai su ce uwar su ce sila. Ni dai na ga tun ana gobe za a sallami Gimbiya da na je asibitin duk ba wacce ta yi min wata mgana amma na ga suna yi mini wani kallo har da Halima da ita kanta Gimbiyar ta sauya min sai ban kawo
komai a raina ba shi ya sa ana sallamota na shirya washegari da safe na je Gwammaja daman mun yi da su Hauwa suma za su je duba ta sai na ce kawai mu ha
ɗ
u a can. Musamman na yi dambun shinkafa da zogale sanin Nene na so ya sa na di
ɓ
a na tafin mata da shi n
a je Ɗakin Nene cike da su Anty Bahijja kaf da ƴaƴanta Anty Maimuna Halima, Su Suwaiba ina gidan Hauwa ta ƙariso daman na iske Munnira.
Na shiga har
ɗ
aki na gaida Nene na kuma kai mata Dambun da na zo da shi, ta kar
ɓ
a ta yi godiya
Bayan na fito na shig
a
ɗ
akin da Gimbiya ke ciki, su Anty Bahijja na ciki da na yi sallama ba wacce ta amsa har ita Gimbiya sannan suna ganina suka yi shuru. Na gaishe su suka amsa min a daƙile, Gimbiya ina cewa ya jiki ko kallona ba ta yi ba a la
ɓ
anta ta amsa da.
"Da sauƙi.
"
"Allah ya ƙara lafiya."
"Amin."
Ta fa
ɗ
a kamar ba ta so, sai jikina ya yi sanyi wulaƙanci ƙiri ƙiri suka yi min a ciki sai na fito na koma falo wajen su Hauwa ina ƙirkiran mirmishi ban nuna musu ma wani abu ya faru ba. muna zaune Anty Bahijja ta
zo ta wuce
ɗ
akin Nene ba jimawa sai ga shi ta fito da kulan Dambun da na kawo ma Nene muna ji Nene na ƙwala mata kira har sai da ta fito da kanta.
"Bahijja magana fa na ke yi miki."
"Nene ba za ki ci dambun nan ba fa Kawai ke ma ta saka miki mgani ta
kashe mana ke kamar yadda ta so kashe abin da ke cikin Gimbiya. Tun da daman ita
ɗ
in dangin asiri ne an saba shige shige."
"Bahijja ba na ce ki bar mganar nan ba ne?
Har ta na wani jijiyan wuya wajen fa
ɗ
in" Nene to sai a ƙyaleta bayan kowa ya san ga
skiya?
Ta fa
ɗ
a ta na hararana ni fa da farko ban ma gane in da ta dosa ba ne sai da na ga ta na kallona sannan na fara dawo da abin da ya faru tun shigowata gidan nan, ban san lokacin da na miƙe ba haka ma su Hauwa saboda sai yanzu na gane in da Anty Bah
ijja ta dosa.
"Ban ga ne ba? A kan wa kike mgana?
Na fa
ɗ
a ina kallonta sai kawai a gabana ta
ɗ
aga kulan dambun ta sake shi ta a ƙasa murfin ya bu
ɗ
e dambun ya Zube ƙasa idanuwana har sun ƙanƙance saboda
ɓ
acin rai.
"Me kenan kika yi?
"Abin da ida
nuwanki suka gane miki."
Ta fa
ɗ
a ta na kallona ai sai na ƙarisa gabanta Hauwa na riƙe min hannu na fizge ita kuma Munnira na fa
ɗ
in"Subhanallah zubar da abinci me ya yi zafi Anty Bahijja?
Sai gaba
ɗ
aya har su Gimbiyar suka fffito Nene kuma fa
ɗ
i ta ke yi"
Sadiya ƙyaleta kin ji."
"Ke dai za ki fa
ɗ
a min abin da kike nufi da zubar da abinci da na kawo. Sannan da mganganun da kike a kaina?waye zai kashe muku uwa? Sannan waye ya so kashe abin da ke cikin gimbiya? Sannan waye dangin asiri? Kar dai ki ce da ni
ki ke ?
Na fa
ɗ
a ina kallonta domin har duhu duhu na fara gani, ni za a yi ma tijara a bainar na si, ni za a ƙulla ma sheri a ci mutumcina da mutumcin dangina
"Na ce ina fatan ba da ni kike ba ko?
"Da ke ake ko kina da mgana ne?
Sai kawai na ƙu
ra mata ido ina kallonta.
"Kika ce da ni kike? Ni ce mai yin asirin?
"Ke ce mana. Kin so zubar da cikin Gimbiya Allah ya fiki. Ai duk mun san komai. Mun san cewa Yayar mamanki asiri ta yi ma abokiyar zamanta kaikayi ya koma kan masheƙiya ta mutu ciki
n hauka, kowa ya san wannan labarin saboda asirinta ya tonu."
Mamaki ya hana ni mgana, idanuwana sun kawo ruwa cikin rawam murya na ce" A ina kika ji wannan labarin?
"A bakin da ba zai yi min ƙarya ba. Ma'u ce ta fa
ɗ
a min ko za ta yi miki ƙarya ne?
"Ma'u."
Na maaimata sunan a saman la
ɓɓ
ana.
Na kasa ma yin wani motai bakina na rawa na kasa mgana jikina ba in da baya rawa zuciyata ina jin kamar za ta faso ƙirjina ta fito saboda halin da na ke ciki.
"Ma'u fa?
Ma'u ƴar uwata da muka taso tare
ita ce za ta zo dangin mijina ta yi min ƙazafi. Daman na san wannan bini binin na ta ba na lafiya ba ne. Sai ta ga na tozarta sannan hankalinta zai kwanta. Lalle ko akwai yaƙin duniya na uku tsakanina da Ma'u da duk wanda ke da hannu wajen yi min wannan m
ummunan ƙazafin.
*Janafty*
*TKG017*
"Bahijja kina mata wani sanyi sanyi ke Sadiya har mganin asirin suke kawo miki har gida. Gimbiya ta gan ki lokacin da ƙanwar mamanki ta kawo miki su har gida ko shima za ki ƙarya ta ne?
Kalaman Anty Maimuna s
uka buga min kai kamar an dake ni da ƙarfe sai da na ji kaina ya yi dum na
ɗ
ago ina kallonta ba bakina ba har idanuwana suna rawa ne a lokacin.
"Haba Anty Maimuna me ya sa haka?
Hauwa ta fa
ɗ
a kamar ta yi kuka Munnira kuma sai ta hau tafa hannu ta na
fa
ɗ
in" Yanzu me Sadiya ta yi muku da za ku yi mata wannan mummunan ƙazafin?
Ni kuma Gimbiya na ke kallo cikin mamakinta ina so na tabbatar da gaske ita ce ta fa
ɗ
i ta ga ƙanwar Mamana ta kawo min asiri? sai na ga ta kauda kaita alamun kenan da gaske ne.
Sai kawai na ji na fara jijjiga ni ka
ɗ
ai saboda
ɓ
acin rai ranar da Inna Mariya ta zo kawo min mganin na dawo min a cikin idanuwa. Oh shi ya sa daman ta ce min ta ga ta na ta kallon mu? Kenan zargin ta kawo min asiri ta ke yi min tun da gashi har ta kawo la
barin gaba. Kuma tunda ina shige shige kuma ina baƙin ciki da cikin da ke jikinta tun da ni ban ta
ɓ
a haihuwa ba shi ya sa na ba ta mgani ta ci a abinci cikinta ya zube sai Allah ya fini asirina ya tonu cikin bai zube ba. Shi ne aka zauna aka tattauna gwara
a turke ni a ci min mutumci, duk a lokaci
ɗ
aya na gama hango abin da ya faru shi ya sa ban san na yi wata dariya ba sai da na ga ina yin ta cikin mamaki suke kallona Anty Bahijja na nuna da yatsa na ina fa
ɗ
in.
"Ba a haifi wani
ɗ
a namijin da zan kauce m
a Allah saboda shi ba Bahijja"
"Kuma kika kaucen?
"Tunda kin yarda na kauce kuma na yi asirin tun da kin ce ni yar na gada ce, sannan ma ai an ce an ga tabbaci me kike jira Bahijja?
Na kira sunanta cikin tsawa kafin ta samu zarafin magana na zare m
ayafin jikina na
ɗ
aure a kuguna ina fa
ɗ
in
"Na ce tunda kin samu tabbaci me kike jira? Ba sai ki
ɗ
au mataki ba Bahijja?
Na fa
ɗ
a ina nuna ta da yatsa, Itama ta so min tana fa
ɗ
in zan ko ga matakin da za ta
ɗ
auka Hauwa da Munnira na rike ni ina fizgewa,
ita ma Bahijja su Maimuna na riƙe ta Nene ma ta mgana ba wanda ya ji ta, Hayaniya ya sa har su Hajiya Iya da Maman farko sai da suka shigo lokacin Anty Bahijja na fa
ɗ
in zan ga abin da zai faru.
"Ba abin da zan gani sai alheri me zan gani? Ya wuce ki sak
a ƙanin ki ya sake ni? To sai me? Kaina farau zawarci ke in ba ki saka shi ya yi min saki uku ba tabbas ke Bahijja ba ki haufu cikin uwarki da uban ki ba."
"Ke Sadiya ki yi shuru"
In ji Maman farko Suwaiba na ja na ita da su Hauwa ta na fa
ɗ
in" Sadiya
mu je mu je Sadiya."
"Ni kike zagi don uban ki Sadiya. Ni sa'ar ki ce?
"An zage ki
ɗ
in ke uwata ce da ba za ki zagu ba? Har ni za ki yi ma kazafi na so zubar da ciki? To ni na zubar da cikin gimbiya na ci riban me? Ko haihuwa ce ban ta
ɓ
a yi ba da za
ta zame min baƙuwa? Amma ba laifin ki ba ne, laifin wacce ta fa
ɗ
a miki ne. Amma ina so ki sani da ke da wacce ta fa
ɗ
a miki na rantse da wanda raina ke hannun shi sai na yi ƙaran ku a wajen hukuma."
Daƙyar su Suwaiba suka fita da ni daga
ɗ
akin Nene tana
zagina ina zaginta. Itama ana riƙe ta tana cewa a sake ta, ta doke ni "Na ce ku sake ta mana ta zo ta ga in zan bugun mata ko wanda na ke aure bai isa ya doke ba ballantana ke banza a banza."
Itama ana riƙe ta tana fizgewa fa
ɗ
i ta ke yi wai ai ba ƙarya
aka yi min ba. Ina shige shige na wanke gaba na ba ma Tafida ya sha da ba ya ganin laifina, na shanye musu
ɗ
an'uwa ko auran shi ma da Gimbiya Allah ne ya fi ƙarfina shi ya sa aka yi auren.
Ni ko na ce ita mijinta da yan'uwansa da ta shanye su sai abin
da ta ce itama kenan gaban na na ta ta wanke ta ba shi ya sha kenan.?
Sai ta fara haƙilon fa
ɗ
in" Ai mu kowa ya san zuru'ar mu ba mu da tambarin bin bokaye kuma ba a ji labarin wata cikin ahalin ta mutu cikin hauka ba."
Har ta na cewa na yi shige shige
na na ha
ɗ
a Kawu Abba da
ɗ
iyar yayata saboda shima a shanye shi sai yadda aka ga dama dashi to na rubuta na ijiye ko ta ce bokan mu ya yi ƙarya Abba ba zai auri dangin masu asiri ba har ta na fa
ɗ
in me aurena ya tsinana ma Tafida? Ni kuma na ce in ba ta saka
ya sake ni ba, to ba ta haifu ba.
"Kuma dangin asirin su Kawu Abba ya gani ya ce ya na so in Allah ya ha
ɗ
a ki raba in kin isa "
"Mata kin bi kwazzaba ma rayuwata a gidan aurene? Me na tsare miki? Zaman ki na ke yi! Ke da kika miƙe kafa a gidan na ki
mijin wa ya takura miki? Ko kema shige shigen kike yi? Ke ki ce kina son ki ji da
ɗ
i a gidan wani da zuru'an wani amma kuma ke ce wata ba za ta zo na ku zuru'an ta ji da
ɗ
i ba? Ashe haka kike da son kan ki? To wallahi kin kure ni akan matakin da ba zan
ɗ
auk
a ba tun da kin fito ta haka to nima zan fito miki ta bangaren da kika fito min ni da ke shege ka fasa Bahijja"
"Sadiya ba ki da kunya? Bahijja ba yayar mijin ki ba ce?
Anty Maimuna ke tare ni da fa
ɗ
in haka har ta na shan gaba na, idanuwana sun rufe
yadda bacin rai ke sarrafa zuciyata a