Showing 57001 words to 60000 words out of 159340 words

Chapter 20 - Turken Gida Complete

/>
Su suk

a gyara gidan ma ya yi kintsi sai gidan ya koma ya yi shuru kamar ba shi ba ne

ɗ

azu ya cika da hayaniyar mutane ana ta hidima sai kuma da ya yi shurun na fara jin wani iri a cikin ƙasan raina.

Ranar da na ke gudu ce yau ta zo. Ranar da Yalla

ɓ

ai zai je y

a kwana da wata mace ba ni ba. Tirƙashi.

*Janafty*

*TKG*

09.

*Assalamu alaikum!*

*Ina muku gaisuwa irinta addinin musulunci da fatan masoya labarin ƳAR KARUWA suna cikin ƙoshin lafiya,baya ga haka ina muku albishir da cewa free pages na la

barin ya ƙare mun shiga asalin labarin wanda ya kasance shine part 2 na labarin.*

*Karku manta bamu ce komi ba a free page's na labarin domin kuwa yanzu nema za a fara wasan,don haka karku bari ayi tafiyar babu ku masoya.Ku hanzarta ku shigo cikin tafiya

r ARCH.AMMAR CHIROMA TARE DA HAFSAT KABEER CHIROMA,Tabbas a cikin wannan tafiyar akwai tarin fa

ɗ

akarwa,zazzafar soyayya,ƙiyayya mai zafi da kuma halacci.*

*Paid page's sun fara sauka a manhajar whatsapp da kuma Telegram,masu biyiyar arewabook tuni labar

in part 2 ya fara nisa a can,sai ku garzaya domin Shan karatu.*

*Ku biya ku

ɗ

inku ta wannan asusun Kamar haka

👇🏻

*

For VIP on Telegram Pay 1k for Whatsapp group Pay 500 in to this account

👇🏻

7087809778

Aisha Dansabo Ibrahim Opay,evidence of pa

yment to 08167768704.

*Masu buƙatar free pages na labarin ku tuntu

ɓ

eni ta wannan line

ɗ

in 08167768704.*

Ƙ

arfe tara da rabi na dare sai ga Yalla

ɓ

ai ya dawo shi ka

ɗ

ai ya ce min ya ba ro su Tariq a gidan mai za su saka mai amotar shi kuma sai ya hau ad

ai daita ya taho gida ya yi wanka ya shirya kafin lokacin sun taho sai su raka shi can gidan Gimbiyar.

  Kamar ya sani bai ko neme ni na ha

ɗ

a masa ruwan wanka ba, ba domin in ya ce na yi ba zan yi ba sai domin zuciyata a lokacin ba ta cikin sukuni, muna g

ama maganar nan da shi ya shiga wanka ni kuma sai na koma can falo wajen su Rahila ba na so na zauna ni ka

ɗ

ai tunani da damuwa su taru su ƙara ruguza

ɗ

an sauran kuzarina.

Duk hiran da suke yi na kasa saka musu baki, zaune kawai na ke kamar mutum da mutu

mu ba na ma fahimtar hiran da suke yi, tun da ni nawa tunanin ya yi zurfin tunanin yau fa Yalla

ɓ

ai ba anan zai kwana ba, yau

ɗ

in wata rana ne da zai je ya kwana da wata mace ba ni ba, tuna haka kawai in na yi sai na ji numfashina ya sarƙe. Zuciyata na harb

awa da sauri sauri ina dai zaune ne ina wasa da yatsun hannuna amma ni ka

ɗ

ai na san halin da gangan jikina da zuciyata ke ciki, amma ban bari na shagala ba, sai na fara kiran sunan Allah a acikin raina domin na samu natsuwa.

  Haka kawai na ji ba na son

komawa cikin bedroom

ɗ

in mu, tun da Yalla

ɓ

ai a yanzu na san ya fito wanka ya na shiryawa. Tun da aka faro wannan al'amarin ban bari Yalla

ɓ

ai ya ga gazawata ba. In ko na bari ya gani yanzu kamar na yi fa

ɗ

uwar baƙar tasa ne, shi ya sa da na koma na gan shi

raina ya sosa hankalina ya tashi gwara na yi zama na a nan cikin ƴan'uwana a ƙalla dai ko ba na da natsuwar fahimtar hiran su ina kallon fuskokinsu za su iya zame min garkuwa daga bayyana raunina a wannan daren.

Ina nan zaune shuru sai ga Sameena ta fit

o daga

ɗ

aki har sannu da su Amina suka yi ta mata wallahi ni ban ma ji ba, sai da ta zo kusa da ni ta na ta

ɓ

a kafa

ɗ

ata sannan na dawo duniyar da suke, kallona ta yi sai ta ga kamar ina firgice ne, sai ta zagayo kusa da ni ta zauna ta na fa

ɗ

in" Matar Baba l

afiya?

"Ya jikin ki! Sannu"

Na katse wancan tambayan na ta, sai ta amsa min da ta ji sauƙi, daga ni har ita sai muka rasa abin cewa, ni kam ba na rasa ba ne yanayin da na ke ciki ne ya sa kalaman bakina suka ƙare, Faridan Tariq daman ta na

ɗ

akin su J

idda ta je kwantar da su Hassan sai ga ta fito ta na fa

ɗ

in ga su Tariq can a waje ya ce suna kiran wayar Tafida ba ta shiga suna jiran shi a ƙofar gida.

  Lokacin da ta fa

ɗ

i haka sai gaba

ɗ

aya jikina ya fara rawa har Sameena da ke gefena sai da ta fahimc

i haka, da sauri ta saka hannu ta riƙe hannuna guda

ɗ

aya sai na juya ina kallonta da idanuwana da na ji kamar sun juye, kai ta girgiza min kawai sai na bi ta da kallo domin kamar wata yarinya sai na kasa fahimtar ta, bakina na ji ya bushe na kasa ma ha

ɗ

iye

miyau, maƙogaro na kuma na wani irin zafi kamar wani abu ya karce ni ban sani ba.

"Sadiya ki fa

ɗ

a ma Yalla

ɓ

ai suna jiran shi a ƙofar gida."

Farida ta fa

ɗ

a ta na kallona sai kawai na bi ta da kallo itama kamar irin ban fahimta ba, kuma dukkansu sai s

uka kasa gane yanayin da na ke ciki, illa Sameena da ke gefena da ta yi saurin cewa" Ta shi Matar Baba."

Ta fa

ɗ

a ta na kallona, lokaci

ɗ

aya ta na

ɗ

an bubbuga hannuna alamun lallashi da ban baki, ina ƙokarin ƙwato numfashina ne na ji muryan Yalla

ɓ

ai ta kor

ido ya na kiran sunana.

"Sadiya."

"Sadiya.."

"To ai ga Yalla

ɓ

an ma can ya na kiran ki Ya Sadiya."

Amina ta fa

ɗ

a ta na kallona kamar an ja ni tsaye sai ganina na yi na miƙe kan kafafuna duk yadda na so na yi musu mirmishi na kasa illa kaina da n

a ka

ɗ

a ina fa

ɗ

in" Ba. ba ri na yi masa mgana."

Ina gama fa

ɗ

in haka na juya zan wuce ban ko kallon gabana sai gashi na ci tuntu

ɓ

e da cafet na kusa fa

ɗ

uwa gaba

ɗ

aya suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

in" Subhanallah."

  Na kusa kaiwa kasa na samu na riƙe kujera ban

riga na kai ƙasan ba, jikina ba in da ba ya rawa sai kawai na wuce ina tafiya ina ji kamar ina jin sanyi zazza

ɓ

i zai kamani domin ina ta matse jikina a waje

ɗ

aya, da kallo suka bi ni, saboda sai a lokacin dukkansu suka kula da yanayina sai kuma jikinsu ya

yi sanyi ina jin Farida daga bayana ta na fa

ɗ

in" Ki yi a hankali Sadiya kar ki fa

ɗ

i." Cikin muryan sanyi kamar na tausayi haka na ji a cikin maganarta.

Ina gama shigewa koridon Sameena ta sauke ajiyar zuciya kafin ta ce" Allah ya ƙara ma Matar Baba haƙ

uri da juriya." Faridan Tariq sai ta koma ta zauna a gefen kujera ta na fa

ɗ

in"Amin. Amma lamarin ba da

ɗ

i."

Rahila dai da Amina ba su yi magana ba, amma jikin su duk ya yi sanyi sai falon ya koma ya yi shuru hiran ma sai ta tsaya kowa da tunanin da ya ke y

i shi da zuciyarsa.

Ni kuma ina fita daga koridon na bu

ɗ

e kofa na tsaya a ƙofar bedroom

ɗ

in na kasa shiga, dafe kirjina na yi jin kamar zuciya ta za ta faso ta fito saboda yanayin da na ke ciki, duƙawa na yi ina maida numfashi sama sama kamar wacce ta y

i gudun tsere ji na ke yi kamar she

ɗ

ata na neman

ɗ

aukewa na ma kasa iya dai daita yanayina ballatana har na tura ƙofa na shiga

ɗ

akin, ina duƙen ban sani ba sai kawai na ji an bu

ɗ

e kofa Yalla

ɓ

ai ya bayyana a gabana. Kaina na dago ina duke kan gwiwoyiyina na



ɗ

ago ina kallon shi, na ga lokacin da ya

ɗ

an bu

ɗ

e ido cikin mamakin ganina a wajen, ni kuma kayan jikinsa na ke kallo wata shadda ce sabuwa ce mai ruwan sararin samaniya

ɗ

inkin zamani ne, har saman kaina na ke jin ƙamshin turaran Yalla

ɓ

ai har kafarsa sabo

n takalmi ne domin ni ban ma san ya siya takalmi sabo ba, kamar wani cuta ina ganin Yalla

ɓ

ai sai na ji kawai ina haƙi, daga tsuggune kamar ina ganin hajijiya ne ma.

"Sadiya lafiya? Me kike yi anan?

Ya fa

ɗ

a yana kallona yana ƙokarin shima ya duka shim

a da sauri na yi ƙoƙarin na miƙe kawai sai na ji juwwa ta

ɗ

auke ni na yi baya zan fa

ɗ

i da hanzari Yalla

ɓ

ai ya taro ni, nima sai gani na ƙamƙame hannayensa ina cigaba da haki kamar mai cutar Asthma saboda na

ɗ

auka zan fa

ɗ

i ne, ni fa gaba

ɗ

aya ji na ke yi kam

ar wata cuta ta kamani, kuma irin cutar da ban ta

ɓ

a samun kaina a cikin sa ba, ina tunanin cutar yau ce ta kamani.

"Ba ki da lafiya ne?

"Subhanallah."

Na ji yo Yalla

ɓ

ai na fa

ɗ

a Sama sama ni dai ban dawo hayyacina ba sai da na ganni zaune a gefen g

ado, kitchen ya koma ya

ɗ

auko min ruwa mai

ɗ

an sanyi ya bu

ɗ

e min ya kuma kafa min a baki ya ce na sha. Na

ɗ

auka ban ji ƙishi sai ga shi na

ɗ

aga roban ruwa na dire bakomai a ciki shi kan shi Yalla

ɓ

ai da mamaki ya ke kallona Allah ya taimake ni sai na fara d

awowa hayyacina na ji numfashina na daidaita sannan na daina hakin nan, kuma bakina bai bushe ba yanzu sannan ina jin maƙogwarona ya daina kartamin

ɗ

in da ya ke yi

ɗ

azu.

  "Sadiya."

Yalla

ɓ

ai ya fa

ɗ

a yana durƙushe a gabana lokaci

ɗ

aya kuma ya na kallo

na sai na

ɗ

ago ina kallon shi, yadda kuka san na gaji haka na ke jin duk jikina ya yi sanyi kamar an yi min dukan tsiya. Fuskata ya saka hannu ya na shafawa har ya na

ɗ

an tapping

ɗ

in shi da hannun shi sai na ƙara bu

ɗ

e idanuwana ina kallon shi amma ban yi m

agana ba.

"Me ke damun ki?

Haka ya fa

ɗ

a cikin kulawa, a cikin zuciyata na ke maimaita Hasbunallahi wa'imal wakel. Sai kuma na ji nauyin jikina ya ragu sannan bakina ya saki numfashina ya dai daita, Yalla

ɓ

ai ya tashi tsaye ya saka hannunsa guda biyu y

a

ɗ

ago duka kafa

ɗ

una tsaye lokaci

ɗ

aya ya sakani a jikinsa ya rumgumeni ƙamƙam a cikin jikinsa nima ban san lokacin da na miƙa hannuwana na zagaye bayan shi na shige jikinsa sosai kamar zan tsaga jikinsa na koma ciki, shi kan shi ya ji yanayin riƙon da na

yi masa duk yadda na so kar kuka ya zo min duk yadda na so kada yau

ɗ

in nan na raunana sai da raunin zuciyata ya rinjayeni sai kawai ji na yi ina kuka har da shessheƙa, hawayena suna sauka a saman kafa

ɗ

an shi, ko bai fa

ɗ

a min ba ni na san jikin Yalla

ɓ

ai ya

yi sanyi, domin kansa na saman kafa

ɗ

ata kawai ya na riƙe da ni amma ya kasa iya mgana ni kuma ina ta kuka yi yi har da kamar zan shi

ɗ

e, kuma in za a kashe ne ba zan iya cewa ga dalilin kukana ba kawai ni dai a raina ji na ke yi kamar na fi kowa na duniya

nan shiga matsala, kuma ina ji kamar Yalla

ɓ

ai zai yi min nisan da tun da muka yi aure bai ta

ɓ

a min irin shi ba.

Bai hana ni kuka ba sai da muka yi kusan mintina goma a haka, daga ni har shi muna ji ana ta kiran wayarsa da ke saman side drower

ɗ

in gadonm

u. Amma bai sake ni ba har sai da na gaji da kukana na yi shuru ni ce ma na sake shi tuna cewa ana can ana jiran shi a waje sannan ita kanta Gimbiyar ta na can ta na jiran sa. Ban kalle shi ba da sauri na juya baya murya ta shaƙe ina fa

ɗ

in.

"Su Tariq na

waje suna jiran ka."

Na fa

ɗ

a lokaci

ɗ

aya ina goge hawayena da hannuna guda

ɗ

aya. Ƙaramar jakarsa na gani a saman gado alamun ya gama ha

ɗ

a kayan shi da zai bukata acan ina kallon jakar sai ga hawaye sharr, amma ina ƙokarin tare su, ya na ƙokarim sake ri

ƙ

e ni na yi saurin kaucewa ina fa

ɗ

in.

" Yalla

ɓ

ai ka je kawai sai da safe."

Na fa

ɗ

a ina ƙokarin maida kukana da ya taso min amma zuciyata sai da ta rinjayene na fashe masa da kuka na ma kasa iya kallon shi, sai kawai na juya da sauri zan fita amma bai

bar ni ba da sauri ya riƙo ni amma ina ƙokarin zamewa daga riƙon shi cikin kuka kamar ina masa magiya na ke fa

ɗ

in

"Don Allah."

Ina kuka maganar ta tsaya mini na kasa cigaba da magana sai ya sassauta riƙon da ya yi min ya na kallona wai ni Yalla

ɓ

ai k

e yi ma kallon tausayi saboda ya san

ɗ

in abar tausayi ce.

"Don Allah ka ƙyaleni."

"Don Allah."

Na fa

ɗ

a ina masa magiya kuka na ke yi kamar raina zai fita, sai kawai ya sake ni na juya zan fita daga

ɗ

akin sai ya kira sunana.

"Sadiya."

Sai na

dakata amma ban juyo ba, sai dai na saka hanuna guda

ɗ

aya na dafe bakina har sautin kukana ya fito.

"Ki yi hakuri."

"Kin ji."

Wai haƙuri ya ke ba ni? In na ce ban hakura ba zai fasa tafiya ne? Ko kuwa  zai iya maida hannun agogo baya ne, ko juyawa

ban yi ba na bu

ɗ

e kofa na fice sai na rasa ina zani kawai sai na bu

ɗ

e kofar tiolet na shige na rufe ƙofar da sakata na sulale sai ga ni na yi zaman dirshan a saman tayels

ɗ

in Tiolet ina mai fashewa da kuka da karfin gaske, suya zuciyata ke yi, har hancina

na ke jin ya na fitar da wani yaji yaji, idanuwana sun yi min mugun nauyin da na kasa iya juyawasu, kaina na wani irin saramin da ƙarfin gaske, kaina na kasa a cikin gwiyoyina ina cigaba da kukana mai sauti, roƙon da na yi masa ne ya sa ya ƙyaleni na ji f

itowarsa daga bedroom sannan jikina ya ba ni ya da

ɗ

e a ƙofar tiolet

ɗ

in kafin ya bu

ɗ

e kofar korido ya fice, ba jimawa na ji bu

ɗ

e get din sa tunda shima window

ɗ

in makewayin na ta haraban gidan ne, ban san ko shi ya fa

ɗ

a musu ga in da na ke ba domin can ba

jimawa sai ga Farida ta zo har ƙofar tiolet

ɗ

in ta na kiran sunana ban amsa ba, sai ga Sameena Amina da Rahila kar su yi tunanin wani abu ya sa daga ciki na yi musu gyaran murya.

Ban san suna tsaye a ƙofar Tiolet

ɗ

in ba, har sai da na wanke fuskata ina

fitowa na gansu tsatsaye cikin damuwa sai kawai na yi mirmishi na fito ina rufe ƙofar Tiolet

ɗ

in lokaci

ɗ

aya ina fa

ɗ

in" Lafiya ta kalau fa kar ku

ɗ

aga hankalin ku."

Na fa

ɗ

a ina ra

ɓ

awa ta gefen Rahila na bu

ɗ

e kofar Bedroom

ɗ

in mu na shiga sai na juyo ina r

ike da kofar ganin duk sun bi ni da kallon Tausayi sai na ƙara yin mirmishi da kumbararrun idanuwana kafin na ce.

"Da gaske na ke yi lafiya ta ƙalau. Sai da safe ina so na zauna ni ka

ɗ

ai ne."

"Kin tabbata?

In Farida ita kuma Amina sai cewa ta yi"

Ko na zo na taya ki kwana ne Ya Sadiya?

Sai na gya

ɗ

a mata kai alamun toh, sai Sameena ta ce hakan ma ya yi, na juya na shiga cikin

ɗ

akin Farida ce ka

ɗ

ai ta biyo bayana sauran kuma suka koma a gefen gado na zauna ina yarfe ruwan fuskata.

Ta na tsayen ba t

a zauna ba ta ce" Ki yi ta kiran sunan Allah, in natsuwar ba ta samu ba ki kunna karatun Qur'ani in sha Allahu za ki samu salama da Aminci."

Sai na amsa mata da toh, bayan na ce ta

ɗ

auko mini wayar a can falo, sai ga shi ta fita ta kawo mini ta kuma fic

e bayan ta yi mini sai da safe, kayan jikina na sauya domin sun jiƙe, na saka riga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login