Showing 120001 words to 123000 words out of 159340 words

Chapter 41 - Turken Gida Complete

ta ga taga taga kamar zai fa

ɗ

i. Sakin mata wuya na yi na jawo mayafin da ke jikinta na matse mata wuya da shi, na ƙara jawo ta ta dawo na sake maida ta ta ƙara buguwa da jikin mota gam! Ban tsaya ba na

saka duka hannuwana dama da hauni na riƙa yarfa mata maruka kamar Allah ya aiko ni . Sai ga Alhaji Mustapha ya yo kaina shi da megadin shi suna neman raba ni da Ma'u.

"Ke mahaukaciya ce! Yar'uwan ki ce fa?

Ya fa

ɗ

a lokacin da suka ƙwaci Ma'u daga hann

una ta na bayan shi duƙe ta na maida numfashi, Megadi na gefe ya na salati shi kuma Alhaji Mustpha ni ya ke kallo ganin yadda na ke huci kamar zakin da ya da

ɗ

e a dawa bai samu abinci ba.

"Me ya same ki? Me ta yi miki za ki zo har cikin gidan ta kina duk

an ta? Kin san me kika yi?

Na yi tsaye ban yi masa mgana ba sai ya juya ya na duba Ma'u ya na yi mata sannu ya mikar da ita tsaye fuskarta ta yi ja da shatin hannayena idanuwanta sun yi ja sai kuka ni kuma ina kallonta ta na kuka ina ji a raina ba ta da

ku ba so na yi na yi mata dukan da ba za ta iya ma mgana ba.

"Sadiya me na yi miki!l? Ni ce fa Ma'u yar'uwan ki?

Sai na ji kamar ta jona min shoking a jikina a fusace na nuna ta da yatsa ina fa

ɗ

in" Ke dai Ma'u ke dai Ma'u wallahi ke tsinanniya ce."

Gaba

ɗ

ayansu suka zuba min ido, ita ko sai ta fashe da kuka ta na nuna kanta.

"Ni kike kira da tsinanniya Sadiya?

"Kin wuce tsinanniya. Ke she

ɗ

aniya ce."

"Ya ishe ka haka fa Sadiya ina ganin girman ki"

A fusace na ce" Ka daina gani daga yau. Ba

ruwan ka a wannan mganar ka matsa gefe ba dai kai na ke yi ba."

"Matata ce Asma'u ba ki da hurumin da za ki zo gidana kina tsine mata"

Sai na kalleta ta na ta kuka kamar mutuniyar ƙwarai kafin na nuna da yatsa ina fa

ɗ

in" Ma'u Allah ya tsine miki alba

rka munafuka mai fuska biyu."

"Yar'uwan ki ce fa kike tsine mawa?

Ya fa

ɗ

a ya na mai daka min tsawa, ni ma a fusacen a tsawacen na ce" Ni ba yar'uwta ba ce domin na raba jinin da ke tsakanina da ita har abada. Domin abin da ta yi min jinina ba zai ta

ɓ

a yi shi ba. Kuma ki sani wallahi sai hukuma ta shiga tsakanina da ke Ma'u."

Sai ya kasa mgana ya tsaya ya na kallona.

"Me ya faru?

"Ka tamnayi annamimiyar matar ka. Wacce ba ta ramin ta sai dai ramin wani."

Sai kawai ya fara lalubo waya daga c

ikin aljihun rigan shi lokaci

ɗ

aya ya na fa

ɗ

in" Ni dai ban san me ya faru ba amma ba ri na kira Injiniya."

Megadi kuma megidan ya ce ya tafi abin shi amma ya daga can gefe ya na kallon abin da ke faruwa hankalin shi ya tafi ga kiran waya na shammace shi n

a ƙara yin kan Ma'u wannan karon ta so kare kanta sai muka fara ƙoƙowa amma duk da haka sai da cire mata

ɗ

ankwalin kanta na damƙi shegen gashinta mai kama da hammatan

ɗ

an iska na fara ja sai ta fara ihu da gudu ya rugo ya shiga tsakaninmu burina kawai na b

ar ma Ma'u ta

ɓ

on da duk lokacin da ta kalle shi sai na fa

ɗ

o mata a rai shi ya sa na riƙa waige waige ina neman dutse ko sanda na rotsa mata kai dashi ta haka ne ya samu damar saka ta cikin mota ya rufe na

ɗ

auko dutse da na gan shi a can gefen na rika bugun

gilashin motar da shi, shi kuma ba ya son riƙe ni sai dai ya na ƙare wa kuma ya na kiran sunana da fa

ɗ

in na shiga hankalina.

Ita kuma ta na cikin mota ta na kukan munafunci amma na ga lokacin da ta yi min wannan mirmishin nata ita a tunaninta ta yi nas

ara ne. Ƙarya ta ke yi ba ta yi nasara ba sai ma fa

ɗ

uwa.

"Wallahi yau dubin ki ya cika Ma'u daga yau karshen ki ya zo domin sai na tabbatar da kowa ya san wacece ke. "

"Haƙuri koma me ya faru a zauna a tattauna?

Na kalle shi da jajayen idanuwana k

afin na ce" Shari'a ce za ta shiga tsakanina da matarka."

Ina mgana ya na kiran waya sai ji na yi ya na cewa injiniya ga matarka a gida ta zo ta na jan Asma'u da fa

ɗ

a ban san me ya ce masa ba na ji dai ya ce sai ya zo, ni kuma na kasa na tsare na ce ko ya

fito da Ma'u ko na fasa gilashin motar ni na fito da ita.

"Haba Sadiya ki natsu mana "

"Yadda ta haifar min da rashin natsuwa. Nima wallahi sai na haifar mata da fiye da abin da ta yi min."

Shi dai ya babbage bakin mota ya na ta ba ni haƙuri domi

n ya ga yadda na ke a rikice zan iya aikata duk abin da na ga dama. Ɗamara na ci da mayafin jikina ina girgiza kamar zan yi bi iska shi fa ya tsorata ya

ɗ

auka ina da aljanu ne har Ma'u ma ta tsorata kuma ta bugu domin har fuskarta ta kumbura, da dai na tun

a in Yallabai ya zo zai hana ni ƙarisawa ofishin yan sanda ya sa na kar

ɓ

i jakata da Alhaji Mustpha ke miƙamin tun

ɗ

azu ban kar

ɓ

a ba. Sai da na kar

ɓ

a sannan na ce.

"Mu ha

ɗ

u a gaban hukuma."

Ya biyo ni ya na ce min injiniya na hanya na yi banza ds shi

megadi tun kafin na ƙarisobya bu

ɗ

e min kofa ina fita sai ga motar Yalla

ɓ

ai na karisowa ina ganin shi sai na juya na nufi bangaren yamma shi kuma da sauri har da gudu ya fito ya taka ya na bina lokaci

ɗ

aya ya na kiran sunana Allah ya sa layin ma ba jama'a d

a mun zama ƴan kallo.

"Sadiya."

"Sadiya magana fa na ke yi miki. Ki tsaya don Allah."

Ban saurare shi ba sai da ya yi gudu ya sha gaba na, na kauce masa zan wuce ya riƙo ni da ƙarfi ya na kiran sunana.

"Ka ba ni hanya na wuce ko?

Na fa

ɗ

a ina

masa wani kallo da jajayen idanuwana da ina da tabbacin yanayin da ya ganni ya da

ɗ

e bai ganni a cikin sa ba.

"Ina za ki je? Kin ga yadda kike kuwa?

Sai da ya fa

ɗ

a na kalli kaina da

ɗ

amara. Kamar wata yar dambe sai na warware mayafin na yafa a kaina

amma Yalla

ɓ

ai ya ƙi sakina.

"Ka sake ni na ce ko?

Na fa

ɗ

a a fusace ina kuma ƙokarin kwace kaina amma riƙon Yalla

ɓ

ai ba na wasa ba ne na kasa.

"In na sake ki ina za ki je?

"Offishin yan sanda."

Na bashi amsa ina huci kafin na cigaba da fa

ɗ

in"

Wallahi ba zan ƙyale duk wanda ya nemi ya tozartani ba. Sai hukuma ta bi min kadin kazafin da suka yi min ni da zuru'ata."

Na karishe fa

ɗ

a ina fashewa da kuka sai ya rike ni a jikinsa amma ina ta fizgewa ina fa

ɗ

in ya sake ni domin ni ba zan bar wannan mga

nar ba.

"Na ji nima ai ban ce ki barta ba. Mu je ki shiga mota sai mu je police station

ɗ

in tare da ke."

Sai na kalle shi sai ya gya

ɗ

a min kai ya na ƙara rike duka hannuwana ya na jinjina min kai, ban san me ya sa na yarda da shi ba na bi shi zalau z

alau har bakin mota ya bu

ɗ

e ya sakani a ciki ya rufe sannan ya taka ya isa bakin get

ɗ

in gidan Alhaji Mustapha bai shiga ba amma shi ya leƙo sun yi mgana ba da

ɗ

ewa ya dawo ya bu

ɗ

e mota ya shiga ya ta da ita ya yi riverse muka bar layin tun da muka fara taf

iya na ke kuka kuma da karfi ina yi har da jiniya bai kuma hana ni kukan ba.

"Ni Ma'u za ta tozarta? Ni yayarka za ta kalli idanuwana ta ce dangin uwata dangin asiri ne?

"Ki yi hakuri"

Yallabai ya fa

ɗ

a a marairaice, ga shi sai kiran wayarsa ake yi

bai

ɗ

auka ba.

"Yusuf lokacin da ka ce min matarka za ta zo ta zauna da mu me na fa

ɗ

a maka? Ba sai da na ce ina tsoron wani abu kar ya faru daga baya ba!

To yau ni matarka ta saka ma da sharri sakamakon alherin da na yi mata. Ita wai ta ce ta na gidan

kanwar mamana ta kawo min asiri. Ita ce fa ta fa

ɗ

i haka Yalla

ɓ

ai"

Na ƙarishe fa

ɗ

a ina kallon shi ina kuka har da majina.

"Ita Saudatun ne ta ce haka?

Ya tambaya cikin mamaki.

"Abin da ya fi min ciwo Anty Bahijja ta zubar da abincin da na kawo m

a Nene ta ce ba zan kashe muku uwa kamar yadda na so na zubar ma da Gimbiya cikin jikinta? Yusuf a zama na da kai na ta

ɓ

a kwatanta wani abu na cutarwa gareka ko yan'uwan ka?

"Ba ki ta

ɓ

a ba Sadiya"

"Na ta

ɓ

a zagin su! Na taba musu wani abu na rashin

ɗ

a

'a? Tsakaninmu sai girmamawa amma yau duk alherin zaman shekarun aurena da kai ya koma na sharri da ƙazafi?

"Ki daina kuka don Allah Sadiya raina na ƙara

ɓ

aci."

Ya fa

ɗ

a cikin wani yanayi ya na kuma gudu a mota sosai daga gani ran shi ya na

ɓ

ace ne.

"Yusuf yau fa Anty Bahijja ta ce min ba ta ga abin da aurena da kai ya tsinana maka ba. Ta ce wai na wanke gaba na baka ka sha na mallake ka, shi ya sa na shiga na fita zan liƙa ma Kawu Abba

ɗ

iyar yayata saboda shima a maida shi shanyayye kamar ka."

"

To ina ruwanta in kin shanye ni? Sannan uban wa ya fa

ɗ

a musu labarin Kawu da Marwa."

In kuka na ce" Munafuka Ma'u ce, shi yasa na ce maka sai na ha

ɗ

a su da hukuma"

"Ban

ɗ

auka haka ta ke ba. Ma'u nan ta ba ni mamaki ".

Ya fa

ɗ

a cikin bacin rai kafin

ya cigaba da fa

ɗ

in" Me ya sa na ki kirani da abin ya faru ba? Kin san dai ba zan zura idi a ci miki mutumci ba. Duk wanda ya ci miki mutumci to tamkar nawa mutumci ya ci."

.

Na kasa mgana sai kuka kawai na ke yi ina fa

ɗ

in ya kai ni offishin yan sanda.

"Ki yi hakuri mu koma gida a zauna a yi mgana."

A fusace na ce" Ba zan zauna da kowa ba Yusuf hukuma ce za ta tuhume su."

"A'a."

"To ka sauke ni na tari adaidaita"

"Na ce a'a."

Ya fa

ɗ

a a fusace cikin tsawa, kamar zai dake ni daga gani ran

maza ya

ɓ

aci.

"Babu wani hukuma. Ni nan zan tsaya miki sai na ji dalilin wannan kazafin da cin mutumci. Ki daina kuka ki bar min komai a hannuna kawai."

"Ni dai a'a ka bari na kai su ƙara."

"Na ce a'a ba za ki bi umarnina ba ne Sadiya?

Ya yayya

ƙ

omin kamar zai dake ni ai sai na yi shuru

"Ko ba ki yarda da ni ba ne? Ko domin Anty Bahijja na yayata sai na zauna na zura ido a ci zarafin ki? Ba zan bar wannan mganar ba sai na ji dalilin wannan tozarcin. Na rantse da wanda raina ke hannun shi sai

na tada ma duk wanda ya yi silan a taruwa a ci miki zarafi ki hankali shima"

Ya fa

ɗ

a a fusace har ya na dukan sitayari duk fusata ta sai da na koma na yi shuru saboda na ga Yalla

ɓ

ai ya harzuka. Daman ya kan da

ɗ

e ran shi bai

ɓ

aci ba in kuma ran shi ya

ɓ

a

ci to ba shi da kyau.

Sai na koma gefe ina maida numfashi ina jera ajiyar zuciya.

"Na maida ke gida ko gidan Alhaji?

"Mu je gidan Ya Aina."

Na fa

ɗ

a ba tare da wani tunani ba sai ya yi shuru bai yi mgana ba ana ta kuma cigaba da kiran wayarsa

"Nene ina tare da Sadiya. Zan taho gidan yanzu in sha Allahu."

Na ji ya na fa

ɗ

a sai na

ɗ

aga kai na kalle shi, ya na waya ne kuma Nenen da ya ambata ya sa na gane da ita ya ke waya.

"Nene gidan Yayarta zan kai ta. Yanzu zan dawo gida, ki kuma sanar da

Bahijja ba Sadiya ta tozarta ba ni ta tozarta na kuma gode mata."

Sai na zo."

Ya fa

ɗ

a kafin ya kashe wayar haka muka yi tafiyar nan shuru ni ina ta sauke ajiyar zuciya shi kuma ya na ta tsula gudu ba da

ɗ

ewa muka iso gidan Ya Aina ya sauke ni kuma ba

i ce min komai ba ya juya motar a fusace ya bar layin ni kuma na taka na shiga gidan Ya Aina da sallama cikin muryata da ke shaƙe saboda kukan da shaƙa kamar an yi min mutuwa.

*Janafty*

*TKG018*

*Littafin TURKEN GIDA, 1k ne akan manhajar Telegra

m.*

09069067488

Na shiga gidan Ya Aina ko gani ba na yi saboda tashin hankali da damuwa. Tafe na ke ina jefa ƙafuwana ba tare da na san in da za su fa

ɗ

a ba. Ya Aina na hanga a

ɗ

an karamin madafinta dake tsakar gida sai ƙannen Marwa na gefen

ɗ

akinta a k

an tarbarma suna cin abinci. Ko sallama ma ban yi ba ni dai kawai na shigo kuma na dumfari

ɗ

akin Ya Aina so na ke yi na samu waje ni ka

ɗ

ai na fashe da kuka na yi kuka mai ƙara mai sauti ko zan ci

ɗ

an sauƙi sauƙi abin da ke taso min daga ƙasan zuciyata.

"Laa Mama ga Umma Sadiya."

Na ji wani cikin yaran ya fa

ɗ

a amma ba zan iya gane ko waye a cikin su ba. Ni dai ƙafafuwana na taka suka shigar da ni falon Ya Aina sannan lokaci

ɗ

aya na zube a saman cafet

ɗ

in

ɗ

akin tare da fashewa da kuka mai sautin da har

a tsakar gida ana jiyo kukana.

Da gudu Ya Aina ta shigo ina jin salatinta.

"Innalillahi me zan gani Sadiya?

Ta fa

ɗ

a lokaci

ɗ

aya ta na zama kusa da ni ta saka hannu ta

ɗ

ago ni ta na mai kiran sunana.

"Sadiya"

"Ke Sadiya me ya faru?

Ta ke fa

ɗ

a

cikin tashin hankali da damuwa. Ban bu

ɗ

e idanuwana ba amma na

ɗ

ora kaina a saman cinyarta ina cigaba da rera kukana, sai na ji kamar jikina ya na wani irin yam tsikar jikina sun tashi yam! Zuciyata na ji ta bu

ɗ

e ina so na yi kuka mai yawan da na da

ɗ

e ban

yi irin shi ba. Sannan ji na a saman cinyar Ya Aina ya ƙara raunana raunina da ya sa na ji kamar tsawon shekaru ban samu kafa

ɗ

an da zai tallafeni ba, shi ya sa na da

ɗ

e ban yi kukan da na ke jin yau ya na tahowa daga ƙasan zuciyata ba.

"Kai ku koma ku ci

gaba da cin abincin ku."

Na ji ta na fa

ɗ

a, sai na

ɗ

an bu

ɗ

e idanuwana da suka kumbura saboda kuka sai na gansu sun yi jere a bakin kofa suna kallon mu. Maganarta ya sa suka fara fita

ɗ

aya bayan

ɗ

aya amma fuskokinsu dañkare da mamakin ganina ina kuka.

  Sai da suka fice sannan Ya Aina ta ƙara maida hankalinta a kaina.

"Sadiya me ke faruwa ne? 

Nan ma na yi mata shuru ina ta kuka hawaye da majina na zuba lokaci

ɗ

aya.

"Ko wani abu ya faru tsakanin ki da Baban su Jidda ne?

Sai na ƙara ma kukana Vo

lume amma na kasa mgana.

"Sadiya ki bar kukan nan ki yi min bayani. Duk kin

ɗ

aga min hankali."

Ina shassheƙa na ce" Ki bar ni na yi kuka Ya Aina.. ki bar ni na yi kukan da zuciyata za ta samu natsuwa."

Na ƙarishe fa

ɗ

a ina mai ƙara fashewa da kuka sa

i ta ƙyaleni ina ta kukana amma ta saka hannunta guda

ɗ

aya a bayana ta na bubbugawa alaman lallashi mun fi karfin sama da mintina ashirin sannan kukan ya fara

ɗ

aukewa sai shessheƙa da kuma jan majina.

"Sadiya me ke faruwa?

Ta fa

ɗ

a ta na kallona dai-d

ai lokacin da na tashi daga saman cinyarta ina faman goge hawayena da

ɗ

ankwalina da ya zame daga saman kaina.

"Ya Aina Ma'u ta ba da gudummuwa an tozartani yau a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login