Showing 126001 words to 129000 words out of 159340 words

Chapter 43 - Turken Gida Complete

Anty Bahijja ba ta jin maganarta ta je tun da ta isar da abin da ta so. Da ko Tafida ya dira a gidan sai da ya haukace musu. Shi da Anty Bahijja suka yi kaca kaca Mimis

co kuma ta da su Maman farko suka goya masa baya. Har da Nene da ya ce ba zai ƙyale maganar ba ta ce itama ba ta ce ya ƙyale ba. Ita kuma Gimbiya a gaban mu ya kalleta ya ce" Ke kuma  kin ban mamaki Saudatu! Sadiyar ce za ki bari masu zuga ki zuga ki ki yi

mata ƙazafi? Shin kin ji lokacin da likita ya ce wani mganin zubar da ciki ki ka sha? Da har za a zo a yi mgana ki amince har kina maida zencen! Kin ban kumya. Ta yi miki alheri kin saka mata da sharri. Ina so ki sani ba zan ƙyale ki ba ke ma sai kin maim

aita abin da kika fa

ɗ

a a gaban hukuma."

Nan fa hankalinta ya tashi ta fara kuka ta na ba da haƙuri da cewa Anty Bahijja ce ta ce yar uwan Sadiya ta ce ta na shiga malamai ƙilama ta so zubar mata da ciki shi ne ta ce ai ta ta

ɓ

a ganin ƙanwar mamaki ta kawo

miki mgani ta na rantsuwan ita abin da ta fa

ɗ

a kenan kawai."

"Munafuka."

Na fa

ɗ

a ina jin zafin daga ƙasan zuciyata.

"Wallahi ai duk kukanta Tafida bai saurareta ba. Kowa fa ya ba su rashin gaskiya shi ne a ka ce yau za a yi zamacda gaba

ɗ

aya wa

ɗ

and

a abin ya faru suna nan."

"Allah ya kyauta."

Na fa

ɗ

a ina cije baki, na ce mata ina gidan Ya Aina anan na kwana.

"Su Jidda fa?

"Muna gidan har dare amma ba su zo ba."

"Ina ga suna gida tare da Baban su."

Da haka muka yi sallama. Ya Balki t

a zo gidan itama da safe ashe Ya Aina ce ta kira ta ta fa

ɗ

a mata, itama ta yi ta gunduma ma Ma'u ashar ta na fa

ɗ

in" Yar asara kawai. sai ta je ga ta ga mutanen duniyan nan."

Tana ma gidan Yalla

ɓ

ai ya kirani ya ce ya na kofar gida na fito. Ina fita fuska

rsa ba fara'a  ina gaishe shi ya amsa ya na kallona kafin ya ce.

"Kin tashi lafiya.?

Bai jira amsawata ba ya ce" Shigo mota mu je."

"Ina?

"Gwammaja."

Sai na ce bari na koma na

ɗ

auko jakata da wayata.

Ina komawa cikin gida na fa

ɗ

a ma su Ya Aina

ya ce mu je can gidansu yanzu.

"Gwara ku je kan a yi ma lamarin tufkar hanci."

Na tafi da cewa duk yadda ake ciki zan kira Ya Aina a waya. Ya Balki ta rakani da cewa" Shi ya gama na shi mu ma za mu yi namu Allah sai mun taru mun ci uban Ma'u ƙila za

ta shiga taitayinta daga yanzu."

Ni dai na fice na bar su, tunda na shiga motar nan Yalla

ɓ

ai bai ce min ba nima ban ce masa ba sai da na ji ya na waya ya na fa

ɗ

in ga shi nan ya

ɗ

auko ni.

Sai da na bari ya gama wayar sannan na kalle shi ina fa

ɗ

in.

"I

na so na fara zuwa gida."

"Me za ki

ɗ

auka?

"Wani abu ne."

Sai ya kalleni amma bai yi magana ba.

Gida ya maida ni, na shiga ciki shi kuma yana cikin mota.

Kaya na sauya da hijabi sannan na sauya takalmi, na shiga kitchen na

ɗ

ibo magungunar da Inn

a Mariya ta kawo min na tusa a jaka ta, a yanayin kitchen

ɗ

in na gane a gida yara suka kwana Yalla

ɓ

ai ya yi musu girki shi ya sa na ga kitchen

ɗ

in a hautsine.

Ko kafin na fito sai da ya kira waya na lokacin ma ina bakin get, sai na fito na rufe get

ɗ

in

da makulli, ina komawa motar ya juya muka nufi Gwammaja. Tare da shi muka jera har falon Nene sai na ga ashe ma kowa ya hallara mu ka

ɗ

ai ake jira.

Ga Kawu Sa'adu da Kawu Abba sai Hajiyar Tafida da Nene a saman kujera sauran duk suna ƙasa hatta ko da Mimis

co har da su Hauwa duk suna falon. Duk da zarafina da a ka ci jiya a gidan bai sa na fasa zuwa gaban Nene da Hajiya na gaishe su ba suka amsa min kamar ba abin da ya faru.

Sai na koma can kusa da su Hauwa na zauna sannan na gaida su Kawu Sa'adu da Mimis

co. Anty Bahijja da Anty Maimuna kallo ba su isheni ba, ballatana wata Gimbiya can.

"Ma sha Allah. Tun da su sun iso. Ku yi ma su Maman Farko mgana su shigo."

In ji Kawu Abba.

Halima ce ta tashi ta je ta kira su sai ga shi sun shigo tare. Su kan na

gaishe su tun da su kam ba su yi min komai ba,  suka amsa min suma kamar ba abin da ya faru. Yalla

ɓ

ai dai kusa da Kawu Abba ya zauna a saman kujera.

Mimisco ta bu

ɗ

e taron da addu'a sannan Kawu Sa'adu ya fara jawabi.

"Kowa anan wajen ya san dalilin ta

ruwar mu a wannan falon jiya da yamma Tafida ya kira ni cikin damuwa ya na ba ni wani labari da ya

ɗ

aga min hankali. Da cewa ke Bahijja kin ci zarafin mai

ɗ

akin sa da yi mata kazafin ta na son zubar ma da ita amaryansa Saudatu juna biyu! Sannan har kina ik

ararin ita yar asiri ce kina ba da wani labarin da ba wanda ya san da ingancinsa. Abin na ki bai tsaya nan ba sai da kika bita da baƙaken maganganu mara sa da

ɗ

i wa

ɗ

anda suka yi dai-dai da kin ci mata mutumci. Ta ce za ta kai hukuma shi ya hana ta da cewa s

hi ya kamata ya

ɗ

au mataki shi kuma ya ga ya na da manya shi ya sa ya kira ni ya sanar da ni, ni kuma na taka na je na samu Hajiya na ce ta shirya mu je tare a yi komai a gabanta."

Sai ya

ɗ

an dakata falon ya yi shuru sai saukan numfashin mutane.

"Ko

ba haka a ka yi ba ke Bahijja?

Ya fa

ɗ

a ya na kallonta sai ta dago kanta ina kallonta ban ga alamun nadama a cikin idanuwanta ba.

"Haka ne. Amma ai nima ba a ji zagina da.."

"Ban tambaye ki ba."

Ya daka mata tsawa sai ta yi shuru.

Ni ya kallah

kafin ya koma ya na kallon ita Anty Bahijjan

ɗ

in

"Ina jin ki yanzu ki fa

ɗ

a min farkon abin da ya faru."

Jin haka yasa ta gyara zama ta na rattabowa har da ƙarya wai na zazzageta. A cewarta mganar asiri ba ita ta fa

ɗ

a ba yar'uwa Ma'u ce da ta zo gai d

a Gimbiya a asibiti ta ce sai an bi a sannu saboda zan iya zubar da cikin gimbiya.

"A cewarta daman halin Sadiya ne shige shige. Tun da dangi mamanta su har shaidan bin bokaye aka yi musu. Ban san da labari ba sai ga shi ta na fa

ɗ

a min ni kuma na ga yar

'uwanta ne tare suka tashi ta fi kowa sanin Sadiya shi ya sa na yarda. Sannan da na zo ina mgana sai Gimbiya ta ce ai ta

ɓ

a ganin Innarta ta kawo mata wasu maganguna ta na tunanin na asirin ne. Ni me na fa

ɗ

a? Duk abin da ya faru ne na fa

ɗ

a sai a ga laifina?

Ta fa

ɗ

a ta na hararata ni ko kallonta kawai na ke yi amma na kasa mgana saboda tsabar mamakinta.

"Shi likitan ne ya ce wani abu ne ita Saudatun ta ci da cikin ya kusa zubewa?

Ya katse mata mganarta sai ta fara kame kame.

"Bai ce ba amma ya ce

ta ci wani abu da cikin ta bai  kar

ɓ

a ba."

"Sai kuma ke kika ce  ita Sadiya ce ta yi sanadin hakan?

"To Kawu a gidan ta take. Kuma ita ta dafa abincin da Gimbiya ta ci na ƙarshe ko kai ne Kawu wa za ka zarga?

"shi ne hujjar ki?

Sai ta yi shuru

ta kasa mgana sai ya dawo da kallon shi kaina ya kira sunana na amsa cikin ladabi.

"Kamar yadda Bahijja ta yi mana bayanin abin da ya faru kema za ki iya yi mana bayanin farkon abin da ya faru?

"In sha Allahu Kawu."

"Bismallah."

Nima ko na gyar

a zama na fara mai da abin da ya faru tun zuwana gidan a jiya da zubar da abincin har zage zagen da muka yi ban

ɓ

oye ba na fa

ɗ

a na ƙarishe da fa

ɗ

in" Kawu ni babban abin da ya fi

ɓ

ata min rai ƙazafin da suka yi min. Amma ta wani fannin ba ta da laifi tunda

yar uwata ce ta ba da ni,   sai dai itama ba zan ƙyaleta ba mgana ta kai gaba za a

ɗ

auki mataki. Saboda haka suma ina so a yi min adalci a bi min haƙƙin kazafin da suka yi min domin ba zan yafe ba "

Na karishe fa

ɗ

a ina mai rufe fuskata saboda kukan da y

a ta so min

"Kina da gaskiya. Tabbas wannan cim zarafi ne."

In ji Kawu Sa'adu."

"Ke Bahijja ni sa'an wasanki ne da za ki shiga gona ta don uban ki?

Kawu Abba ya fa

ɗ

a bayan ya daka mata tsaawa a fusace saboda har da mganganun da ta fa

ɗ

a akan Marwa

sai da na fa

ɗ

a.

Ai sai Anty Bahijja ta fara rantsuwa sharri na ƙulla mata ita ba ta ce  haka ba.

"Kuma ko mganar Kawu Abba

ɗ

in iita ƴar uwan Sadiya ta fa

ɗ

a min."

Ta fa

ɗ

a ta na wani tura baki saboda Kawu ya zage ta.

"To ina ruwan ki da Sha'anina! K

o uwarki gata nan zaune ba ta isa ta hana ni abin da na yi niyya ba. Sai dai ta ba ni shawara ballatana ke karan ka

ɗ

a miya? Kuma kina duniya zan auri

ɗ

iyar yayar Sadiya sai dai ki mutu saboda baƙin ciki"

"Kawu ni.."

"Ba na son ji wata magana. Ke dama

n ina da labarinki kin cika saka ido. Ke wa ya je gidan mijin ki ya takura miki? Ok to ke da kike zaune lafiya ke ma asirin kike yi kenan ko?

Kawu Abba ya ƙarishe fa

ɗ

a a fusace, da ga ganin yadda ya ke mgana ran shi a

ɓ

ace ya ke.

Tafida dai ƙala bai ce

ba daga shi har Nene da Hajiyar Tafida.

Sai Anty Bahijja ta fara kuka. Kawu Abba ya ce ta rufe ma mutane baki, kuma fa bai girmeta ba amma matsayin shi na Kawunta sannan kuma daman shi ba shi da wasa.

"Kin takura mata ita da mijinta amma ke kina can

kina zaune lafiya a gidan auran ki? Wanzami daman ai ba ya son jarfa ke ko an fa

ɗ

a miki wata mgana ya kamata ki zo ki saki maganar kai tsaye? Shekaran Sadiya nawa tare da ku duk ba ki san haka ba sai yanzu?

"Ni kaina sai da na ce ta bar mganar da ta fa

ɗ

a min amma ba ta ji magana ta ba "

Nene ta fa

ɗ

a cikin bayyana

ɓ

acin ranta.

"Ni fa ba laifin kowa na ke gani ba sai na wannan yar'uwan Sadiyan duk ita ta

ɓ

ata komai. Ya kamata itama ta na wajen nan"

Hajiyar Tafida ta fa

ɗ

a itama.

"Ba ruwammu da it

a. Can tsakaninsu ne da Sadiya amma tabbas alaqar tun da ba ta alheri ba ce rabuwar shi ya fi."

Kawu Sa'adu ya ce haka sai Anty Maimuna ta fara fa

ɗ

in ai Ma'u ta na auran yaron yayar mijin Anty Bahijja ne.

"To sai me? Za mu raba alaqar ko da ta fi karfi

n haka ballantana ba ta yi wani karfi ba."

"Sosai. Tunda daga ita Bahijjan har ita dayan ba alheri a zukatan  su."

In ji Mimisco da daman ita yar gaskiya da gaskiya ce.

Duk kuma mganar da aka fa

ɗ

a sai Anty Bahijja ta karyata Allah ya sa ga shaidu su

ka maida yadda na fa

ɗ

a daki daki.

Gimbiya ta sha kunya domin kai tsaye Kawu ya kalleta ya na fa

ɗ

in" Ke Saudatu  ke ma kin ƙara hura fitina ke da kika zauna gidan Sadiya ta dafa abinci ta ba ki kina kwance sai ki saka mata da sharri? Kuma ke fa kika aure

mata miji ita ba ta biki da sharri ba sai ke?

Sai ta fara kuka tana fa

ɗ

in a yi haƙuri kuskure ne ba za ta ƙara ba.

"Ba tarbiyan da na yi ma Saudatu ba kenan ni kaina ta ba ni kunya."

In ji Hajiyar Tafida. Ita kuma Nene sai ta ce koma me ya faru Ant

y Bahijja ce ta ja shi. Sai ta ƙara saka kuka ta na fa

ɗ

in shike nan duk an maida laifi a kanta ba a duba nima cin mutumcin da na yi mata ba.

"Ke kika fara ci mata mutumci. Kuma ta yi min dai-dai da ta rama kwatankwacin yadda kika yi mata."

Tafida ya

fa

ɗ

a cikin fusata Kawu Abba ya taya shi da cewa" Kuma daman in babba bai ji kunyar hawa jaki ba. To shima jaki ba zai ci kunyar ka da shi ba. Ke kika zubar da girman ki, ban ga laifin duk wanda ya taka ki ba. Me ya sa ita Zuwaira ba a yi mata ba? Saboda ta

kama kanta ba ta kuma zama ji da jiyarwan da kika zama ba."

Sai ta ƙara fashewa da kuka ta kasa mgana ita da Gimbiya sai kunya.

"Ba kuka za ki yi ba haƙuri zaki juya ki ba ta ki kuma janye kalaman da kika yi a kanta. In ba haka ba zan bar Tafida ya

ɗ

a

u matakin da ya dace."

Kawu Sa'adu ya fa

ɗ

i haka Anty Bahijja da ta san akwai ranar da za ta zo ta ba ni haƙuri da ba ta aikata ba abin da aikata ba. Kowa kuma ita ya ba ma rashin gaskiya har su Maman farko dole ta juya ta ba ni haƙuri na ƙi mgana.

"Sad

iya ki yi hakuri kin ji ko? In sha Allahu ba za ta ƙara ba."

In ji Nene sai na ga girmama maganar Nene shi ya sa na ce na yafe mata amma sai dai na ce"kin ci darajan Yusuf da Nene shi ya sa na yafe miki."

Gimbiya ma aka ce ta ba ni haƙuri ta ba ni haƙu

ri Hajiyar Tafida ma ta ba ni haƙuri na yi shuru ban yi magana ba itama.

"Ki yi hakuri kin ji ko?

Yalla

ɓ

ai ya fa

ɗ

a a hankali ya na kallona.

"Zan haƙura amma sai na cire mata kokwanto."

Kafin ma ya yi mgana na zazzage jakata na fito da mgungunan a

tsakiyar falon.

"Ga mganin da ta ce Inna ta ta kawo min mganin sanyi na wanke mahaifa ne na ga ta kar

ɓ

o ma yarta yana yi shi ne na ba da ku

ɗ

i ta kawo min. Wallahi tallahi ban ta

ɓ

a kar

ɓ

an wani abu da sunan na asiri domin na cutar da mijina ko makusantan

sa ba."

Na karishe fa

ɗ

a ciki son na yi kuka.

"Ba ki yarda da ni ba ne?

Yalla

ɓ

ai ya katse ni, jin na ce zan Kira Inna Mariya ta yi mgana anan wajen.

"Ba sai kin kirata ba Na yarda da ke duniya da lahira Sadiya."

"Ba kai ba. Kowa ma saboda ya ci

re tantama a kaina."

Kawu Sa'adu ya ce a bari na kira hakan da na kyau. Nan ta ke na kirata na saka ta a handfree bayan mun gaisa sai na ce.

"Inna Mariya wai mganin da kika kar

ɓ

o min mganin me ya ke yi wata ke tambaya ta?

"Ya na wanke mara sannan ya

na mganin sanyi sannan ya na wanke mahaifa ko mace ta da

ɗ

e ba ta haihu ba in dai ta yi amfani dashi ana dacewa. Ya na da kyau sosai kin fara amfani da shi ne?

"Ban fara ba amma zan fara."

"Ki fara Sadiya in sha Allahu za ki da ce"

"Na amsa mata d

a Amin sannan muka yi sallama kai tsaye na kalli Gimbiya kafin na ce" Ina so ki sani ko ban ta

ɓ

a haihuwa ba, ba zan yi shirka ba saboda ni na fito gidan tarbiya. Ballatana na haihu Saudatu ƴaƴana biyu ko a haka ubangiji ya bar ni ya gama min komai saboda h

aka ki sani ko duniya za ki tara abin da za ki haifa ba zai ta

ɓ

a tsole min ido ba. Sannan duk da ban yi dogon zama da ke ba, ba zan yanke miki hukunci ba, zan yi miki kyakyawan shaida da uziri ina fatan ko anan gaba ki rika yi ma mutanen zaton alheri ba na

sharri ba. Na yafe miki Allah ya kyauta na gaba."

Na fa

ɗ

a ina mai kauda kai, sai ga shi kunya ya gama lullu

ɓ

eta. Kawu Sa'adu ya ce" Gaskiya ne ya kamata mu riƙa kyautatama junan mu zato."

Nima ya saka ni na ba ma Anty Bahijja haƙuri, na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login