Showing 54001 words to 57000 words out of 159340 words
shige ciki ni kuma na zauna wajen su yadda ba su tambayi me ya
faru a can
ɗ
orayi ba, nima ban fa
ɗ
a musu komai ba, zama muka yi muna ta hira ni tea ma na sha saboda cikina ya warware. Yalla
ɓ
ai ma tea
ɗ
in ya sha ya na dai can
ɗ
aki mu kuma muna falo muna hira an tuna da ana ta dariya da shewa su suka
ɗ
e
ɓ
e min kewa sai w
ajen
ɗ
aya saura na dare muka je muka kwanta.
Faridan Tariq daman
ɗ
akin dake gefen namu ta sauka ita da Amina Rahila kuma sai ta ce ta kwana
ɗ
akin su Marwa ina da katifa yara ta kasa sai Marwa da Saude daman sun shimfi
ɗ
a sun kwanta sauran yaran kuma sun
kwanta tare da su Jidda. Ni kuma na shige
ɗ
akin mu na kwanta gefen Yalla
ɓ
ai da har ya yi barci ma.
*****
Asabar.
28. Dec 2015.
Ranar asabar mun tashi da taron biki, ni dai kamar muka tsara haka tsarin ya tafi. Su Munnira su ka yo waina su Amina kum
a suka yi miya da zo
ɓ
o anan gida sai kuma Alele ba dai da yawa ba na ce su Saude su wanke wake a yi. Da safe dai Tea muka sha sai buredi sannan aka soya ƙosai. Da ya ke ba wasu jama'a na gayyata ba ƴan'uwana ne, dangin miji kuma suna can Gwammaja suna na s
u taron
Tun 11am na safe muka yi wanka gaba
ɗ
aya gidan kowa ya shirya. Tun da tun safe an gama komai, zuwa sha
ɗ
aya da rabi su Munnira sun iso da waina Yalla
ɓ
ai kuma tun safe Kawu Abba da Tariq suka zo suka fita tare da shi, ashe Tariq tare suka zo da Fa
rida anan garin ya kwana ni ban ma sani ba sai da safen da suka zo gidan ya ke fa
ɗ
a min, anan ma suka karya sannan suka fita, Yalla
ɓ
ai an sha wanka da fararen kaya har da babban riga, ni kaina na jinjina ma kaina kamar an ƙwara min ƙwarin gwiwa na yi mamak
in yadda na tashi cikin kuzari da dakiya.
Kawu Abba ya ce min na kwantar da hankali na su suna bayana kuma matukar Tafida ya yi min wani abu da ban gane ba kawai na kira shi zai yi min mganin shi, na ce an gama mgana zan ko kira shi suna ta dariya shi da
Tariq.
Abin mamaki Ya Murja da wuri ta zo ita da yaranta gaba
ɗ
aya Anti ce ba ta zo ba amma ta ce ta je makarantan hadda ne in sun ta so ta ce mata ta same ta a gidana abin da ya ƙara ba ni mamaki da ita shi ne har awara ta yo min mai yawa ta zo min da
shi, har sai da idanuwana suka ciko da kwalla da Ya Balki ta ba ni kula cike da awara ta ce Ya Murja ta yo min ta zo da shi.
Na kalleta cikin wani yanayi kafin na ce" Ya Murja ashe dai ba Ma'u ka
ɗ
ai ki ke so ba. Nima kina so na."
Na fa
ɗ
a cikin wani yan
ayi a muryanta su Ya Aina suna ta mana dariya ita ko harata ta yi kafin ta ce" Ji wata magana mutun ya ta
ɓ
a kin
ɗ
an'uwansa ne Sadiya? Ni fitinarki ne ya ba ma shiri amma ki sani ke
ɗ
in fa jinina ne, jinin da ke gudana a jikinki da jikina bai kai wanda ke g
udana a jikin Ma'u ba Ki daina gasa da ita ni duka
ɗ
aya na
ɗ
auke ku."
Sai kawai na rumgume Ya Murja ina ƙokarin maida ƙwallar da ta kawo min
"Na gode Ya Murja. Allah ya bar zumunci."
Ta amsa da Amin Amim ta na dariya su Rahila na ta ya mu, haƙiƙa ba
abin da ya fi ka ga
ɗ
an'uwanka ya zo ta ya ka farincikin ko aka sin shi, duk da dai ba ma shiri da Ya Murja yau sai ta nuna ma duniya ni
ɗ
in jininta ne Ma'u ce bare domin da ake mganar jiya ba ta zo ba, Amina ta yi karaf ta ce an ce ta je can gidan dangin
mijina Walima, kuma ni na fa
ɗ
a mata yau da safe da na ji ta na cigiyar Ma'u.
"Gaskiya ba ta kyauta ba. Duk zumuncin da ke tsakaninta da yayar mijin Sadiya ba kai kwatan alaqan da ke tsakaninta da Sadiya ba. Maganar gaskiya ba ta kyauta ba."
In ji Ya
Murja, Ya Aina ko cewa ta yi" To in ma an gayyaceta can
ɗ
in me ya hana nan
ɗ
in ma ta leƙo? Kome ke tsakaninsu Sadiya zumumci ya wuce wasa"
Rahila ta kar
ɓ
e da cewa" ballatana ita Sadiya ma tun da Alhaji ya yi sulhu shike nan ta daina fa
ɗ
a da Ma'u. Ta kira
ta a waya ta fa
ɗ
a mata tana gayyatan ta ita da shema'u.
Amina ta ka
ɗ
a kai kafin ta ce" To gulma ce ya kai ta amma in ba haka me ya sa sai ta je! Wannan ma fa kamar cin mutumci ne wallahi."
Ya Balki kuma tace wallahi in ta zo sai ta yi mata mgana Ya Ai
na ta ce ta ƙyaleta ita da kanta za ta yi mata mgana, ni dai ina gefe sun tare min fa
ɗ
a ban ce komai ba ina ta mirmishi. Daman muna cikin bedroom
ɗ
ina ne mun bar su Hauwa acan falon su Jidda suna hira tare da su Farida. Jama'an da na gayyata sun yi min kar
a sun zo min kaf iyalan Inna mariya da na yan gandun albasa sun zo min, har da matan su Kawu Tasi'u kuma da wuri suka zo, Sameena da wuri ta baro Gwammaja ta dawo gidana da kayanta ta ce nan za ta kwana sai gobe za ta je Rano daga can za ta koma gidan miji
nta haƙika na yaba da karamcinta.
Iya imu muka ci taron bikin mu, mun ci waina da alele da zo
ɓ
o sai son barka. Ma'u sai wajen uku na rana suka zo ita da Shema'u sun saka kaya iri
ɗ
aya sun chaba kwalliya tare da kanwarta Zainab da Alhaji ƙarami. Ni da ya
ke na daina saka sha'anin Ma'u a gabana da fara'a ta na tarbesu lokacin na sanya leshina riga da sikat kayan kuma sun zauna a jikina adon leshin ja ne, domin ni daman ina son jan abu, sai leshin ya yi min kyau
na yi kwalliyata mai sauƙi na kashe
ɗ
auri bay
an na cire atamfar da na saka da safe na tabbata daga Gwammaja ta ke, kuma a yanayin da suka ganni cikin fara'a da gayu na ya yi musu baza ta sun
ɗ
auka za su zo su ganni cikin kuka da baƙinciki ne, ina lura da su sai bi na suke yi da kallon mamaki ni kuma
ina juyi da mazaune na domin akwai su Allah ya ba ni.
Shema'u za ta min shaƙiyanci da cewa" Uwargida a gidan Yalla
ɓ
ai wannan ba za kalan fa? Ina mata fari na ka
ɗ
a mata kugu sannan na juya wuyana gashina da ya sauka ya karkace na baza shi da gyara tsayuw
ata kafin na ce" Ke ma ba ki ji abin da kika fa
ɗ
a ne. Uwargida a gidan Yalla
ɓ
ai fa, kin kuma san cewa daman tun can matar Yalla
ɓ
ai akwai kashe kala ba sabon abu ba ne wannan."
Munnira na gefe ta rangu
ɗ
a ta na fa
ɗ
in" Wannan gaskiya ne ta Yalla
ɓ
ai ita belbe
la daman ai da farin gashin ta a ka gan ta."
Sai ta mika ma Hauwa hannu suka tafa, Faridan Tariq na gefe ta miƙe ta yi juyi kafin ta riƙe hanci tana fa
ɗ
in" Jama'a ku ta ya ni ranga
ɗ
a ma duk wata uwargida gu
ɗ
a."
Kafin kace me su Munnira sun rikita falon
da gu
ɗ
a, ni dai ina ta dariya ganin har da Ya Balki a masu gu
ɗ
an. Ni dai na saka Amina ta zubo ma su Ma'u waina da alele, na
ɗ
auka za ta ce sun ƙoshi sai na ga ta fara cin alalen. Amina ce ta yi mata tsiyan sai da yamma ta ke zuwa bikin gidn su?
"Na
ɗ
a
n je Gwammaja ne. Kin san ni duka tudun biyun nawa ne Uwargida da Amaryan."
Ta fada ta na wani mirmishi, wanda na tabbata na yake ne, to ba nasara ta ga abin da ba ta yi tsammani n gani ba. Nan ta ke Ya Aina ta ce mata in ta gama cin abinci ta na so za
ta yi magana da ita sai ta ce ti, sun yi dai hira da su Ya Murja ba wanda ya nuna mata ko a fuska, ni dai sai faman bina da kallo suke yi ita da Shema'u ganin yadda na ci kunshina baƙi da ja haka ma yara su Jidda su kansu sun sha gayu, suna falon sai ga su
Suwaiba da Jamila sun leƙo min biki suna shigowa suka hau fa
ɗ
in" Ina Uwargida a gidan Ya Tafidan ne! Ta fito mu tantance tun da mun gama gano gayun amarya saura na uwargida."
Sai suka ci karo da ni ai sai suka
ɗ
au shewa daman Jamila shaƙiya ce ta karsh
e zagaye ni ta fara yi ta na fa
ɗ
in" Kai jama'a cancan
ɗ
i. Ni fa na kasa gane ki. Anty Sadiya kin gama cinye wannan gasar."
Ta fa
ɗ
a ta na buga shewa ta ba ni hannu muka kashe Suwaiba kuma sai zama ta yi kan kujera ta na fa
ɗ
in" Ke ce ma Amaryan Ya Sadiya to
ai ko Gimbiya sai dai ta nuna miki makeup
ɗ
in da mai kwalliya ta yi mata. Amma tabbas Uwargida ta Yalla
ɓ
ai wanka ya rusuna jama'a."
Sai ta karkace hanci ta saki gu
ɗ
a su Munnira na ta ya ta falon ya
ɗ
au ihu, ina gefe ina ta dariya. Allah ya
ɗ
auke min ham
dala kawai na ke yi a cikin raina ashe da ban yi taro ba haka zan zauna baƙin ciki ya kashe ni ka
ɗ
ai a gida. Suma nan suka zauna suka ci waina ana ta hira ana shewa yau dai gaba
ɗ
aya ranar ta uwargidaye ne, su Ma'u ana gefe duk an muzanta. Wannan muƙamin na
manyan mata ne, sai mai nasibi ubangiji ke ba ma wannan sarautar in ji Ya Balki nan ko aka saka mata gu
ɗ
a ana fa
ɗ
in kwarai ma da gaske Yayarmu, ni dai ba na mgana sai dariya Suwaiba ke fa
ɗ
in Yallabai na can Gwammaja ana ta hotuna ta na ma cikin fa
ɗ
a ne wa
yata na hannun Marwa
ta kawo min ta ce Yalla
ɓ
ai na kira suna ko jin haka suka
ɗ
au ihu suna fa
ɗ
in.
"Yalla
ɓ
ai dai bai manta da matar Yalla
ɓ
ai ba duk da ya ga Amarya."
"Ita kanta Amarya in ta zo sai dai ta yi mana mubaya'a. "
In ji Munnira sai suka ƙar
a saka shewa suna tafawa ita da Suwaiba daman mutuniyarta ne, Jamila ta mike ta na fa
ɗ
in" Wai ya ne? Gidan Uwargida ba sauti?
Ya Balki yar ta ya
ɓ
era bari ta ce" Shi ne da ya kamata sa kar mana sauti mu yi takun uwar gida ran gida Yalla
ɓ
ai ya na yi ma Sad
iya rawa."
Ni kaina wannan karon na kasa rike kaina sai da na fashe da dariya a jikin Tv falon yara akwai wajen saka flash Amina na da shi aka yo dowloading
ɗ
in wakar Uwar gida suka kunna mana sauti, Suwaiba ta ce duk wacce ta san ita
ɗ
in ba Uwargida ba c
e ta koma gefe wannan filin na uwargidaye ne.
Sai kawai suka miƙe suna takawa, ni dai na shige
ɗ
akin su Jidda ina amsa wayar Yalla
ɓ
ai tunda ya sake kira.
"Yallabai na"
Na fa
ɗ
a har daga ƙarƙashin zuciyata kuma a cikin wayar ma har ya tona asirin ha
lin da na ke ciki na farinciki.
"Matar Yalla
ɓ
ai."
Ya fa
ɗ
a daga can bangaren, ina jiyo hayani ya tabbata har lokacin ya na can Gwammaja
ɗ
in.
"Na'am mijin Sadiya."
Shuru ya yi na wani lokaci kafin ya ce" Me kika samu ne? Na ji ki cikin farinciki
ne'
Ina mirmishi na ce" Farinciki mana. Yan'uwana ke nan suna saka ni farinciki."
"Alhamdulillah na ji da
ɗ
in jin haka."
"Ya Hidima Yalla
ɓ
ai?
A amsa min da Alhamdulillah.
"Sadiya ta yunwa na ke ji tun fitan mu fa ba mu ci wani abu ba."
Da sauri na
ce" Me ya sa ba ku ta ho gida ba! Tun
ɗ
azu aka kawo waina alelen ma an gama fa."
Da sauri ya ce" To in zo za ki ba ni?
Ina dariya na ce" Ni na isa na hana Yalla
ɓ
ai abinci? Sai kun taho zan shirya muku na ku in sha Allahu."
Da haka muka yi sallama, k
o da na fito falo waje ya cika da shewa ga ki
ɗ
a. Har da su Ya Balki ana cikin fili ana takawa da, ban ga Ma'u da Ya Aina kenan ta ja ta gefe suna mgana. Amina na yi ma mgana abinci su Yallabai daman an cire musu, tare muka shiga kitchen
ɗ
in ina ganin abin
da ta ke ha
ɗ
awan, ina cikin kitchen
ɗ
in Munnira ta zo ta ja ni ina fa
ɗ
in ta bari ina zuwa amma ba ta saurareni ba, sai tsakiyar falo ta kuma riƙe
hannuna ta na rawa da ni farida ta mike ta na min liki, Shema'u na ga ta na kallona sai kawai na sakin hannun
Munnira na fara takawa, suna min shewa da gu
ɗ
a hana ni saƙat suka yi har su Jidda fa sun shige rawan suma sun ce ba za a bar su a baya ba.
Muna can muna bidiri ko shigowar su Yalla
ɓ
ai ba mu ji ba, sai da ya leƙo da kansa ya na fa
ɗ
in" Ku ce shasu kuke yi
kenan"
Ai su Suwaiba suna ganin shi suka rufe shi da gu
ɗ
a, ya na kare fuskarshi ya ke fa
ɗ
in" Wai gu
ɗ
an nan ba ta ƙarewa ne Suwaiba?
"Wanda muka yi maka a Gwammaja na Amarya ne. Wannan kuma ai sautin na uwargida ne."
Suwaiba ta fa
ɗ
a ta na ƙara sakin
masa gu
ɗ
aa akai, ya dafe kansa ya na dariya Jamila ma ta kama Munnira na ta ya ta, Sai ga Kawu da Tariq sun shigo. Kawu shi cewa ya yi" Danƙari Tafida ka ce ga in da ake biki."
Tariq kuma ya ce" Shi fa Tafida duka amare gare shi."
Ya fa
ɗ
a ya na kallon
a ni kunya ma na ji na sauke kaima ƙasa, Suwaiba ta fara yi ma kawu shaƙiyanci wai shima Allah ya sa ba
ɗ
i uwar haka suna Rano sun je suna ya zabga mata harara kafin ya ce" Sai dai in da cikin ta zo ko?
Ni kaina sai da na yi dariya daman kawu akwai yanka m
gana gaisuwa suka yi da su Ya Balki da su Inna Mariya ƙin barin shi suka yi suka ce sai an yi mana hotuna, haka nan suka tsaida mu suna ta
ɗ
aukan mu hoto har da Tariq shima da wayarsa shi da Faridan sa, sai da na ce musu su yi haƙuri, Ango fa na jin yunwa
a yi masa afuwa na bashi abinci ai sai su Suwaiba suka ƙara
ɗ
aukan shewa suna dariya.
"Allah ya shirye ki Suwaiba."
Haka Tariq ya fa
ɗ
a ya na girgiza kai. Dakyar Yalla
ɓ
ai ya samu ya ƙwace suka koma falon shi sai na saka Marwa ta kai musu abincin da ko
mai da komai a falon na Yalla
ɓ
ai, bayan sun gama ci sun ƙoshi har suka bar ma gidan ban sani ba muna can ana ta hira da shewa, Ma'u dai tun da ta dawo falon ba ta ƙara dariya ba, ga ta nan dai zaune ta na bin kowa da kallo, muna nan tare da su Suwaiba har
dare bayan mangariba na sauya kaya na saka material
Ya Aina da Ya Balki har da Ya Murja da Zaituna da mutanen Gandun albasa sun koma gida sai aka bar su Rahila, Ma'u ma da kawarta ba su tafi ba, da daddaren Halima ta zo ita da ƙawarta ta ce daga nan gidan
Amarya za su wuce domin an tafi da ita tun mangariba ta zo min ne kawai na ce mata na gode. Haka ma Lailan Ya Auwal a lokacin ta zo ita da ƙanwarta na yi mata uziri tun da suna da hidima.
Sai wajen tara na dare gidan ya yi shuru, su Suwaiba sun koma Gw
ammaja su Ma'u sun tafi, Haka ma su Hauwa da Munnira daga ni sai Amina sai Rahila sai Sameena da ta yini ma kwance ba ta jin da
ɗ
i duk shewan da aka yi ta na
ɗ
aki, sai Saude da Marwa sai su Jidda har maman Saude da mai yi mana kitso sun zo min biki.