Showing 45001 words to 48000 words out of 159340 words

Chapter 16 - Turken Gida Complete

ba

a yi ba sai ga amarsa shi.

"Da kin faranta mini zuciyata Madam."

Sai da na yi mirmishi da na karanta sakon. Ni na san ya na can cikin damuwa bai yi tunanin bu

ɗ

e masa mganar da na yi ba

ɗ

azu ya fita cikin sanyin jiki ya na tunanin ina can ina fushi d

a shi, ni ko bai san abin da na fa

ɗ

a ni tuni ya wuce daga wajena ba, na dai fitar da abin da ke raina ne saboda ba na so ya ƙara maimaita abin da ya yi yau, sannan kuma ya daina min kame kame ni da shi duk mu san gaskiya.

Nan take na kunna gas na dora r

uwan tuwo na de

ɓ

o shinkafar tuwo ina

ɗ

an gyarawa, wanketa na yi na zuba na rufe sannan na dauko sauran man suyan salla da na saka kasusuwan da suke rage daman tuni tuni na ce miya zan yi

da shi na yauƙi na ci tuwo da shi, to na duba kubewata ta kare sai ka

wai na ce ba ri na yi miyar zolagale, saboda dare ya yi sai na kunna wani gas

ɗ

in na

ɗ

ora miya saboda ina so na gama a kan lokaci kafin Yalla

ɓ

ai ya dawo.

Allah ya taimake ni bayan isha'i na gama tuwon, har na

ɗ

aure a leda, kuma daman bai da yawa saboda

ma

ɗ

umamen safe ne, miyan ne a kan wuta ba ta karisa ba sai tashin kamshi take yi sannan na saka mata man shanu tunda akwai sauran shi, Jidda na bar ma sallahu in miyan ta ƙarisa ta kashe gas

ɗ

in duk da na

ɗ

an rage ni kuma na je na yi wanka na

ɗ

auro alwala

na yi sallar isha'i sannan na sauya kaya na saka wasu riga da wando pakistan Mimisco ce ta ta

ɓ

a kawo min tsaraba da ta je England. Kitson 2steps a ka yi min sai na zubo shi ta baya, saboda hulan da na saka tsakiyar kai ana gani shara shara ce ta na dai da

tuntun love daga tsakiya, hulan mai adon pick irin adon jikin pakistan

ɗ

in da ke jikina har da su jan baki na saka na sha gazal da mascara.

Har taran dare Yalla

ɓ

ai bai dawo ba, Baby ta yi barci ni da jidda kawai muka ci tuwon muna ta santi fa

ɗ

i ta ke y

i" Umma tuwon nan ya yi da

ɗ

i."

Ina mirmishi na ce" Na gode

ɗ

iyar Umma."

Kallonta na ke yi ina mirmishi ni ka

ɗ

ai bayan mun gama ci ita ta kwashe komai ta kai kitchen, nima bin bayanta na yi na wanko hannuna sai da muka dawo falo ta na tattara littafanta n

a kira sunan ta.

"Jidda."

"Na'am Umma."

Ta amsa min ta na mai mayar da hankalinta a kaina.

"Gobe za mu tafi biki Yashe ni da Ummar ku Rahila."

Ina kallona sai na ga ta bu

ɗ

e baki amma ba ta yi magana ba.

"Kuma sati

ɗ

aya zan yi in sha Allah

u."

Ido ta zaro kafin ta ce" Sati

ɗ

aya Umma? Ina dariya na ce" E ko ya yi ka

ɗ

an ne?

Sai ta dawo gefena ta zauna ta na fa

ɗ

in" Umma zan biki don Allah ban ta

ɓ

a zuwa ba."

"A'a makaranta Jidda. Ki bari dai in an yi hutu in da mai zuwa sai na ha

ɗ

a ku ku je

tare."

Ta na wani kwabe fuska ta ce" Umma to da wa za mu zauna a gida?

"Da wa kuwa? Ga Abban ku.'

Sai ta yi shuru ba ta yi magana ba amma ta

ɓ

ata rai, a raina na ce tafiya fa ba fashi  ko ya riƙa dawowa gida da wuri ko ya kwashe ku zuwa Gwammaja wannan

duk ya rage na shi.

Ina zaune Jidda ta kwashe duka littafab makarantar su ta kai

ɗ

akin su, sannan ta zo ta ta da Baby suka shige

ɗ

aki na bi su da cewa su yi fitsari kafin su kwanta kar kuma su manta addu'an barci shigan su ba da

ɗ

ewa sai ga Yalla

ɓ

ai ya

shigo gidan, ya siyo min kwaakwa mai yawa saboda ya san ina so, akwai halin Yalla

ɓ

ai da na ke matuƙar so shi ne ba ya shigowa gida hannu rabbana ko ba shi da ku

ɗ

i sai ya san abin da ya tsaya a siya a

hanya ko saboda yara in ba su yi barci ba su ta so suna

masa oyoyo sai ya ji nauyin in bai taho musu da wani abu ba, ni kaina in dai ya san abu ina so to ko a ina ya gan shi sai ya siyomin ya taho min dashi.

Bai ma tsaya wanka ba ya  ce na zuba masa tuwon yana gaya min tun safe kankana ce kawai a cikinsa mu

na kan dining zaune lokacin ina zuba masa tuwon na ce"Kai. To me ya sa ba ka tsaya a gida ka karya ba.?

Na fa

ɗ

a ina tura masa filet

ɗ

in gabansa, sai da ya saka cokali ya fara kai lomar farko ya ha

ɗ

iye sannan ya kalleni ya na fa

ɗ

in" Saboda kina jin haushin

a."

Waro ido na yi kafin na ce" Ni? Sai ya gya

ɗ

a min kai lokacin akwai tuwo a bakinsa sai da ya ha

ɗ

iye sannan ya ce" E. Haka kika ce min da safe ko kin manta ne?

Ya fa

ɗ

a ya na mai kallona sai kawai na ce Uhm! Daga nan ban ƙara mgana ba shima sai da ya

ci ya koshi ya ha

ɗ

a da ruwa sannan ya yi hamdala, ni daman tun farko na ce masa na ƙoshi mun ci tare da Jidda.

"Girki ya yi da

ɗ

i. Allah ya yi miki albarka amma a bi ni bashi zan biya tuƙwaici."

CMirmishi kawai na yi ban yi mgana ba, hannun shi kawai

na ji a wajen wuyana ya na jan jelan gashina lokaci

ɗ

aya ya na fa

ɗ

in" Kitso a ka yi ba a gaya min ba? Kai tsaye na ce" Kitson tafiya ne"

"Tafiya kuma?

"E. Ka manta za mu je can Yashe biki."

Sai ya ka

ɗ

a kai kafin ya ce" Na sha'afa. Tafiyar ba sai jumma

'a ba ne?

Ina kallon shi na ce" Gobe ne."

"Gobe fa?

Ya maimaita cikin mamaki ni kuma sai na ƙara gya

ɗ

a masa kai, bai ce komai ba kamar dai ya na mamaki ne ni kuma sai na shanye masa mamakin na miƙe ina tattara kwanukan da ya

ɓ

ata na

ɗ

auka zuwa kitchen,

lokacin da na dawo ba shi a falon ya shige ciki, ni kuma bayan na gama abin da na ke yi sai na kashe hasken falon na rufe

ɗ

akin su Jidda na leƙa na duba su, bargo na gyara ma Jidda a kafafunta da ya janye Baby kuma kai ba

ɗ

ankwali sai da na binciko mata hu

la mai igiya na saka mata tana ta ture min hannu a cikin barci bayan na gama na rage musu hasken

ɗ

akin na jawo musu kofa bayan na tofa musu addu'an barci.

Har falon yara da kitchen sai da na rage hasken wuta na kashe komai sannan na wuce bedroom na iske

Yalla

ɓ

ai har ya yi wanka ya na saka kayan barci sai da na shigo na tuna da akwatina da na bari a kan gado sai na saka hannu na dago shi na sauke shi a gefe.

"Kwana nawa za ki yi ne?

Na ji Yalla

ɓ

ai na tambaya, ban juyo na kalle shi ba na ce" Sati

ɗ

ay

a in sha Allahu."

Na kalle shi, ya na goge kansa da ƙaramin towel ne a lokacin amma sai da ya tsaya kawai ya na kallona ni ko na sha kuni na ƙarisa gaban wardrop na bu

ɗ

e ina neman kayan barcin da zan saka.

"To yara fa?

"Su zauna anan ko Gwammaja."

  Na fa

ɗ

a ina mai tube rigar jikina bai ce komai ba, nima ban neme wata mgana ba har muka gama shirin barci mu ka kwanta gaba

ɗ

aya. Ina jin sa ya na ta juye juye ya na so ya yi magana amma ya kasa, ni ko da gangan na mulmula na haye jikinsa na sagalo hann

ayena ta wuyansa na yi lamo har na yi barci ina jin bugawar zuciyarsa sannan hannayensa da ya riƙe da su duk a sanyaye, ni dai ban san lokacin da barci ya kwashe shi ba, ni dai sai asuba na tashi saboda zan yi tafiya kuma har ga Allah ya ba ni tausayi shi

ya sa ya na dawowa salla asuba na rumgumeshi ina fa

ɗ

in" Mu yi

ɓ

arnan ruwa ne Yalla

ɓ

ai na? Ko na bankwana ba za ka nema ba?

Kamar na yi masa sosa a in da ya ke masa ƙwaiƙayi tun da ya dafe ni sai da na gaya ma aya zaƙin ta kwanakinsa ya fanshe, sai bakwa

i fa muka yi wanka sannan na fita wajen yara, na sha dai sambatun Sadiyata ki yi hakuri ki yafe min wallahi ina son ki, da dai sauran su, har su Jidda suka tafi makaranta ban fa

ɗ

a ma Baby zan yi tafiya ba saboda ba na son ta yi min rigima mun yi yar da

ɗ

i d

a Yalla

ɓ

ai bayan tafiyan su Jidda ma ruwa muka koma shi dai kawai ya na fa

ɗ

a min ya yi matuƙar kewata, ni kaina na yi kewarsa kuma na yi masa rawan jiki kamar yadda ya yi min.

  Shi da kanshi ya ce yara Gwammaja za su koma har na dawo saboda gobe ma Kadun

a zai tafi bai san kuma lokacin da zai dawo ba shi ya sa na shirya musu kayansu a cikin ƙaramar akwatin su, ni ban nuna masa komai a fuska ba amma a raina na san Gimbiya za ta yi rawan jiki da su tun a baya ma ta yi balle yanzu mai dalili.

Ƙ

arfe goma mu

ka fito daga gida na rufe gidan da key, Yalla

ɓ

ai daman na da makullin shi, muna hanya zai kai ni Ɗorayi Rahila na can na jirana daga nan zai je Gwammaja ya kai kayan su Jidda daga nan na ya wuce Office, sai da muka je ƙofar gidanmu sannan ya turamin 20k na

mota ya ce in na dawo za mu yi mgana. Tare muka shiga gidan dashi ya na riƙe da akwatina suka gaisa da Gwaggo da Alhajinmu.

Gwaggo dai sai ta yi masa fatan alheri. Alhajinmu kuma ya ce shi dai bai ji da

ɗ

i ba da ba a gayyace shi wajen

ɗ

aurin auran ba duk

kunya ta kama Yalla

ɓ

ai ina gani duk ya kasa natsuwa. Ni ko a raina na ce Alhajinmu da kalan dangi.

Bai wani da

ɗ

e ba muka yi sallama ya wuce daman mun samu Rahila a gidan Ya Aina muke jira ta zo ta kawo mana kaya sai Ya Muntari da ya je kar

ɓ

o

ɗ

inkuna.

Mu ne ba mu tafi ba sai azahar motar mu ta tashi, ta yantumaki muka hau daga can ne in mun sauka za mu hau na Yashe, Rahila ce ke da goyo ni dai daga ni sai kayana ina zan iya, ba mu muka isa Yashe ba sai biyar na yamma ko a yan tumaki mun da

ɗ

e ba mu samu

mota ba sannan wacce muka hau daga kano ta samu matsala a hanya. Ni fa sai yau na ƙara yarda da cewa tafiya yankin azaba ce mun gaji ga kishi ga yunwa, yarinyar Rahila na ta rigima na ce kya yi yarinya mu kan mu iyayenki mun jiggata.

Mun ga tarba a Yash

e daman ahalin Alhajinmu Ahali ne masu karamci da son zumumci a

ɗ

akin uwar Amarya muka sauka wato Marliya abokiyar zaman Mahaifiyarsu Muntari Jummai, gida ya sha fenti an gyara shi tsab yadda ƴan'uwa suka zagayemu ana ta hira ne ya sa na ji na manta da dam

uwata kamar na zo wata sabuwar duniya. Wayata na jaka sai da bayan isha'i na

duba na ga Yalla

ɓ

ai ya kikkirani ban gani ba sai daga baya na kira shi, ya ce min lokacin ya na Gwammaja ne zan yi mgana da Baby ta na ta rigima kuma shi yanzu ya dawo gida amma z

ai saka Gimbiya ta kirani sai na yi magana da ita. Kai tsaye na ce.

  "Ƙyaleta kawai za ta ba ri ne."

Domin ba na son magana da Gimbiyar ne gaba

ɗ

aya. Mun

ɗ

an taba hira tunda daman da muka sauka na tura masa saƙo, tun da muna hanya ya na ta kirana, Ya

lla

ɓ

ai fa ya na da kulawa matsalan kishiyan da ya yi min ne ya sa duk na daina ganin kirkin shi, a daran nan ba abin da ba'a kawo mana ba tuwo ni dai na ci miyar ku

ɓ

ewa, na kuma sha fura har wajen sha

ɗ

ayan dare muna ta hira da su Baba Aminu haƙika ko ba s

u nuna ba sun yi farinciki da zuwan mu tun ballatana ma da muka ce musu har Gwaggo za ta taho su Alhajinmu kuma sai ranar

ɗ

aurin aure.

"Ma sha Allah. Gidan Yaya Sule gaba

ɗ

aya za su yi mana baƙunta kenan."

In ji Baba Sani cikin murna da fara'a. Ni dai

ina kwance a kan kafitar da aka sauke mu, Rahila ita na kan gado domin ta ce ba za ta kwana da ni ba kar na shure mata da ƴa da kafafuwata.

Sai na bu

ɗ

e baki ina kallonta ita kuma ta na dariya kai na jinjina kafin na ce" Rahila ki sani zan rama ne."

Ta n

a dariya ta ce sai dai na rame, na da

ɗ

e ban yi barci ba ina jin wani iska na shiga jikina, ina ji in da ace ban zo ba da na yi kewar wannan yanayin na farinciki da na ke cioi mu ne har wajen biyun dare muna hira da Rahila, mu na tuna baya muna ta dariya ji

na ke yi kamar baya ta dawo yanzu rayuwar ta fi da

ɗ

i.

  Ko kafin ranar alhamis

ɗ

in da su Ya Aina suka iso, mun riga mun zama yan gari domin mun sha yawo, mu ne gidajen yan'uwa da suke aure a kusa, sannan har gidan su Gwaggo mun je, sun zo sun iske mu m

une ma ke yi musu maraba.

Ya Aina sai Ma'u da Ya Murya, sai Zaitunan Ya Abubakar Gwaggo sai jibi za ta taho tare da su Alhajinmu.

Mun sha biki sai wanda ya gani. Malunfashi a ka kai Amarya ni da Rahila da Ya Aina har da Ma'u mun je kai amarya Ya Murja

ce ba ta je ba,  ranar lahadi muka dawo Yashe, litini su Ma'u suka koma kano da ya ke biki ne kuma ga jama'a har muka rabu dai ba mu raba hali ba. Ma'u dai ta je ta ga dangin babanta  kafin su koma. Baaba ba ta samu zuwa megidanta ba lafiya.

Mu kuma muka

ce sai mun cike sati gobe kenan talata, na ji da

ɗ

in zuwana Yashe domin ya sa na shafe tunanin auran Yalla

ɓ

ai a cikin raina muna waya da shi lokaci bayan lokaci yara ma mun yi magana da su sau biyu Baby ce ke ta kara

ɗ

in ba ni labarin Anty Gimbiya ta yi musu

kaza ta yi musu ita Jidda ba ta da surutu.

Ranar litinin

ɗ

in da yamma Munnira ta kirani a waya ta na fa

ɗ

a min an kama ma Gimbiya hayan wani gida ita ka

ɗ

ai a shara

ɗ

a. Ni kuma dai Tauraini ya ce min da farƙo wataƙila wancan bai yi ba ne suka kama wani, n

i kuma daman na ce ya daina zaunar da ni ya na fa

ɗ

a min abin da bai shafe ni ba shi ya sa duk labarin da Munnira ke ba ni na ce mata ban san da labari ba. Ta na ga ya min anan Gwammaja za a yi taron biki, Hajiyar Tafida za ta yi nata acan Rano amma taro na

gidan Nene, har da labarin Yalla

ɓ

ai ya

ba ma Gimbiya ku

ɗ

i masu yawa na lefe da na hidimar biki. Har Munnira na fa

ɗ

in" To ke nawa ya baki? Gwara mu ji saboda mu ma mu shirya namu taron ko ya kika ce?

Ina mirmishin ya ƙe na ce" Ni ba na gari ai na zo Yas

he biki ƙila sai na koma za mu yi maganar da shi." Mun rabu da ita a kan in na koma zan yi musu waya ita da Hauwa da farko na ji a raina ba zan yi wani taro ba amma

ɗ

azu da muka yi hiran da Rahila sai ta ce na yi domin kauda idon masu mgana gazawata a ke n

ema abu ka

ɗ

an zai zama abin magana nima na shirya taro ni da ahalina domin a zo a

ɗ

ebemin kewa sai kuma da ta fa

ɗ

a na aminta da maganarta sannan mun yi chart da Ant Zabba itama ta nuna min fa'idar haka tace har kunshi da kitso duk na yi na gyara kaina yadd

a duk wanda ya ganni zan yi masa kwarjini,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login