Showing 90001 words to 93000 words out of 159340 words

Chapter 31 - Turken Gida Complete

ya ce na ijiye masa in zai wuce zai dawo ya

ɗ

auka ina ta masa godiya ya ce.

"Haba bakomai an zama

ɗ

aya.  Kin fara saidawa Hijaban ne ina shagon Saloon

ɗ

in?

Sai na yi shur

u ban yi magana ba sai ya juya ya na kallon Yalla

ɓ

ai kafin ya ce" Kai ya maganar shagon da ka ce min ka kama mata ƙasan offishin ka? Sai na

ɗ

ago ina kallon shi domin ni ban ma san da labarin ba.

"Na saka Musbahu a ciki sannan ai na fa

ɗ

a maka na

ɗ

auki wa

ni yaro Auwalu. Su na gyara ma ƙasa ni kuma ina sama saboda ina so na fa

ɗ

a

ɗ

a kamfanina in sha Allahu."

"Allah ya ba da sa'a. Ita kuma fa?

"Zan bu

ɗ

e mata in sha Allahu."

Sai ya kalleni kafin ya koma ya na kallon shi lokaci

ɗ

aya ya na fa

ɗ

in" Mallam

ba wani in sha Allahu. Tun yaushe ka ke alƙwari ba ka cika ba? Na san fa ba rashin ku

ɗ

i ba ne, Mallam ka samu ku

ɗ

i ka san na sani ko?

Yalla

ɓ

ai ba ya son kallona kai ya kauda kafin ya ce" Ba ni na yi alƙwari ba? To zan cika in sha Allahu."

"Better domin

yanzu ina bayan ta ne. Ba zan lamunci ka danne mata haƙƙi ba tsab za  ka iya ji sammaci daga hukumar kare haƙƙin

ɗ

an adam."

"Ba Shakka."

Yalla

ɓ

ai ya fa

ɗ

a ya na kallon shi, shi kuma ya miƙe lokaci

ɗ

aya ya na gyara zaman hulan kan shi kafin ya ce" E h

aka na ce. Sadiya ba ri mu je amma zan dawo kafin na wuce."

Sai nima na miƙe ina musu fatan a dawo lafiya nan na bar su a falon suna ta halin su shi da Yalla

ɓ

ai ni kuma na koma cikin gida saboda murna kamar na fa

ɗ

a ma Marwa sai kuma na ce ba ri dai in yi

shuru na jira ce shi kamar yadda ya ce kar na yi gaggawa amma ita kanta Marwa sai da ta ce Umma kina ta fara'a ina dariya na ce mata abin fara'an ne ya same ni.

Ba su suka dawo ba sai bayan la'asar lokacin har Marwa ta gama shinkafa da miya da salak, ta

kuma gyara gidan ya na ta kamshi, shi kuma Kawu tuni na ha

ɗ

a masa Hijabansa waje

ɗ

aya kololin daman ni ya ba ma za

ɓ

i na za

ɓ

ar

masu kyan ciki, ni kaina na ƙara ma na ni da yara har da Marwa na zuwa sallar idi. Bayan sun ci abinci tare da Yalla

ɓ

ai ya ce zai

wuce amma zai shiga Gwamnaja ya duba Nene tare suka sake fita da Yalla

ɓ

ai ina jin su da na raka su Haraba Yalla

ɓ

ai na fa

ɗ

in ya kawo na Nene ya kai mata ya ce ai ya san hanyar gidan haka suka fita suna ta halin su da suka saba.

Sai dare Yalla

ɓ

ai ya dawo

misalin tara da wani abu ashe ma a gidan ya ke ni na ma manta, ni dai ina

ɗ

akin da yanzu ya zama wajen kwana na shi kuma bayan ya yi wanka Marwa daman na saka ta hada masa tea, a falon yara na ji su tare da su suna ta hira har na yi barci ban san lokacin

da suka kwanta ba da safe Marwa ce ta yi hidiman gidan da yara har da shi kan shi Yalla

ɓ

ai domin ina ciki na kulle ƙofa ko ma ya zo ba zai tarar da shi a bude ba sai da ya bar gidan sannan na fito.

Haka a daran ma lokacin da ya dawo na shige ciki Marwa

kawai ya gani da yara. Tun ya na

ɗ

aukan lamarin wasa har dai ya fahimci na riga na hau dogin zuciya har ya bar gidan ya koma can ni ba na mgana da shi, ban ma yarda mun ha

ɗ

u ba saboda ba na so ma na gaishe shi, Marwa ta koma gida ni kuma ina ta zaman jiran

Kawu amma shuru sai dai na yi ta saka ma abin albarka na yi addu'an in da alheri Allah ya tabbatar tun da na gama al'adata har na yi wankan tsarki tun jiya.

Hijabai sun ƙare na ci kasuwar salla,  na yi magana za a kawo min wasu amma sai bayan salla har M

a'u ta aiko Zainab ta karban musu guda biyar, har Baaba ta siya mawa kuma Alhamdulillah ina samu sosai

ɗ

an riban da ba za ka raina ba.

Har Yalla

ɓ

ai ya sake dawowa gidana ba na masa mgana. Rana ta farko bai neme ni ba sai ana biyu shima na son saboda mat

sowan sallah ne, ina

ɗ

akin da na mai da shi nawa da daddare Jidda ta shigo ta ce wai Abban su na kirana a falon shi, kamar na yi fuska na ƙi zuwa sai na fasa na tashi na saka mayafi na fita falin na same shi zaune ya na kallo amma ga wasu manyan lodoji a g

abansa kamar na wani tambarin kamfani amma ban tsaya na duba ba.

Sannu da zuwa na yi masa ya amsa yana kallona ni kuma sai na kauda kaina a tsaye na tsaya ban ko da niyar zama.

"Madam ki zauna mana."

In dai Yalla

ɓ

ai ya san ya tafka rashin kirki ya

iya kame kame, in ka ji ya na cewa Madam ya cuce ni ne zai yi min ƴar murya. Kamar ba zan zauna ba sai dai na dofana

ɗ

uwawuna a saman kujeran da ke gefensa.

Shuru na wani lokaci ya kasa mgana kunya duk ta kama shi.

"Har na fara barci Jidda ta taso ni.

"

Na fa

ɗ

a ina kallon shi fuskata ba Annuri sai ya nuna min ledojin gaban shi kafin ya ce" Na ku ke da yara"

Abin sai ya ba ni mamaki, amma ban yi magana ba na sunkunya na jawo ledojin ina dubawa na ga dai abaya guda biyu ta manya sai na yara sai takalm

a sai kuma pakiatan na yara na su Jidda kenan sai reborn da man kitso da

ɗ

an kunnaye.

Ban tambayi daga ina ba kawai na maida su leda ina fa

ɗ

in" Mun gode Allah ya sa albarka."

"Amin. Rigunan da takalman ni na siya muku Daughter ta yi oder din su daga Ep

gyt sai na ga sun yi mini kyau sai na ce a cire muku sauran kuma ita ta ce na kawo ma su Jidda su yi kwalliyan sallah."

"Allah ya saka da alheri."

Na fa

ɗ

a kai tsaye sannan kuma na mike nan na bar masa kayan zan wuce sai ya kira sunana.

"Sadiya."

Sai na juya ina kallon shi, ni ya ke kallo kur kafin ya ce" Ki dawo ban gama mgana da ke ba."

Sai na koma na zauna ina kallon gefe ina jin sa ya na mirmishi kafin ya ce" Uhm Halimatussadiya. Sadiya ta Yusuf shi ka

ɗ

ai duk fushin ne ba a gama ba?

Kamar y

a na mgana da dutse ko motsi ban yi ba.

"Ya mganar shirye shiryen salla? Me kika shirya ne?

Sai na kalle shi kafin na ce" Shiri ai ya na hannun ka."

"Ke fa? Ai  mun saba ke ce ke shirya komai."

Kallonsa kawai na yi ban yi mgana ba da dai ya ga

ba yi zan yi ba sai ya gyara zama ya na fa

ɗ

in" Lokaci ya ƙure ku yi hakuri na so na ƙara muku kaya ko

ɗ

aya ne."

Ban ce masa komai ba sai ya cigaba da fa

ɗ

in" Musbahu zai kawo cefane, sannan zan yi layya ke ma zan yi miki in sha Allahu."

"Allah ya saka d

a alheri."

"Amin My Sady."

Ko kallon shi ban yi ba sai ma na ce" Ka gama mganar zan iya tafiya?

Sai ya gya

ɗ

a min kai na miƙe zan tafi ya sake kirana bayan na juyo sai ya ce" Ba ki

ɗ

auki kayan ba to."

Shi ya sa na koma na

ɗ

auka na bar masa falon na

kuma san ya bi ni da kallo, a

ɗ

aki na je na zube kayan na yi kwanciyata da safe ma ranar shi ya kai yara makaranta suna ta murnan za a ba su hutun salla.

Ban masa mgana ba na ga ya turamin kudi a acct

ɗ

ina sai ga kiran shi na

ɗ

auka muka gaisa.

"Na ki

tso ne da kunshi. Ke da yara."

Nan ma na ce Allah ya saka da alheri. Ba shi ya fa

ɗ

a mini Gimbiya za ta yi layya ba Musbahu ne da ya kawo mini cefanen kayan miya da naman miya ya ke fa

ɗ

amin ita ma za ta yi layya sannan raguna uku Yallabai ya siya nawa da

na shi sai zai yi ma Alhajinsu ita kuma Nene Mimisco ce za ta yi mata Ya Usman kuma zai yi ma Maman farko da Hajiya iya. Kuma za su yanka sa a cikin gidan gaba

ɗ

aya ragu nan ma suna can gidan. Yadda bai nemi na ji ba ni da ba ma mgana muke yi ban masa mgan

a ba. Mu ma gida Ya Hamza zai yi ma Alhajinmu da Gwaggo sannan Ya Auwal ma zai yi ma Mama da Baba

Aminu, kuma sannan dukkansu a gida za su yi salla da iyalan su, wannan salla kuma ni ban yi komai ba cincin ka

ɗ

ai na kira Saude da Marwa suka taya ni muka yi,

ni ban yi kitso ba sai yara gyaran kai na je aka yi min a shagon Amesty. Amma mai lalle ana jibi salla  ta zo har gida ta yi mana ni da yara da Marwa tunda na ce a wajena za ta yi sallah

Har ana jibi salla ba na ma Yalla

ɓ

ai mgana amma ban fasa  sauƙe h

aƙkinsa dake kaina ba. Na aure ne dai kowa ya yi ta kanshi in ya na gidana ba na kwana a

ɗ

akin mu sai bedroom

ɗ

in baki, ranar dai a gidana ya ke sai gobe zai koma gidan Gimbiya. Yadda na watsar da shi ne na san ya dame shi, ranar da wuri ya dawo ya shammac

e ni ban rufe ƙofa ya shigo

ɗ

akin kuma ga su Marwa ba su yi barci ba bana so na

ɗ

aga murya ta.

Ina zaune a gefen gado mun gama mgana da Amina kenan ya shigo ta na fa

ɗ

a min itama ranar biyun salla ta na tafe. Sallamarsa kawai na amsa ban yi masa ko sannu

da zuwa ba na maida kaina kan wayata.

Zama ya yi a gefe na, ni kuma sai na yi saurin matsawa sai kawai ya kalleni kafin ya ce.

"Sadiya wai gaba kike yi da mijin ki?

Kai tsaye na ce" Ba na gaba dakai. Ko ina yi ne?

Na fa

ɗ

a ina tsare sa da idanuwa

na sai ya kasa mgana har ya na wani sauke ajiyar zuciya.

"Ina yi maka mgana in mun ha

ɗ

u. Kai ma in ka yi min magana ai ina amsawa."

"Kina amsawa amma ba haka kika saba  ba Sadiya. Kina jin haushina tun fa

ɗ

an da muka yi kwanaki ni kuma ya wuce awajena

fa"

"Nima ya wuce ai."

"Bai wuce ba Sadiya."

Sai na kalle shi amma ban yi magana ba.

"Bai wuce ba. In da a ce ya wuce me ya sa kika raba mana

ɗ

akin kwana? Ni na ta

ɓ

a kaurace miki ne Sadiya? Me ya sa ni daga mgana za ki hau gaba da ni,kin daina

kwana a kusa da ni, kin daina zama ki yi hira da ni kafin ma na dawo gidan kin shige

ɗ

aki gaba

ɗ

aya kin watsar da ni tsakani ga Allah wannan shi ne kike cewa ya wuce?

Sai na yi shuru ban yi magana amma kaina na ƙasa ba na so ma na yi mgana domin na yi a

lƙwarin daina yin sa'in sa da Yallabai kar wata rana na zage shi lamarin ya lalace."

"Sadiya."

Kallon shi na yi sai kawai ya sake matso ni ya na neman kama hannuna da sauri na matsa jikin gado

Sai ya ka

ɗ

a kai kafin ya ce" You see ga shi nan ma kina

guduna ne."

Mirmishi na yi masa kafin na ce" Ba gudunka na ke yi ba. Ka ce ni ba ni da alheri ne sai na daina ra

ɓ

ar ka saboda kar na shafa maka rashin alherina."

Baki ya bu

ɗ

e kafin ya ce" Ki ji tsoron Allah Sadiya ni na ce haka?

Ido cikin ido na ka

lle shi kafin na ce" E haka ka ce. Ka ce ma Gimbiya ta gama maka komai ni kuma shi yasa ni da ban ta

ɓ

a maka komai ba na ja jikina daga gareka amma ni ba na gaba dakai."

Na fa

ɗ

a kai tsaye ina kallon shi sai ya dafe kan shi kafin ya ce"kash! Ni fa ba haka

na ke nufi ba. Cewa na yi zuciyarki na saka miki abin da ba alheri ba amma ni wallahi tallahi ban ce ba ki da alheri ba."

"Allah ko?

Na fa

ɗ

a ina kallon shi domin na ga kamar zai raina min wayau ne.

"Da gaske ni ban ce miki ba ki da alheri. Kuma n

a da ce Daughter ta ga ma min komai na ce ne ke ba ki yi min? Abin da kika yi ita ai ba ta isa ta yi min shi ba Sadiya? Ke ce Yusuf fa in ba bu ke ai ba zan iya amsa sunana ba."

"Ko'"

Na sake fa

ɗ

a ina kallon shi a raina ina auna cewa da gaske ne nami

ji bashi da kunya.

Sai kawai ya matso ni ya matse ni ya shisshigemin ya na mai riƙo duka hannuwana ya na marairaicewa.

"Kin riƙe ni a ranki ne! To don Allah ki yi hakuri kin ji ko? Ba haka na ke nufi ba."

"Na haƙura"

Na bashi amsa saboda ina so y

a ƙyaleni amma bai ƙyaleni ba sai da ya rumgumeni ya na fa

ɗ

in" Ki daina gaba da ni."

"To."

"Ki kuma daina ƙaurace min"

"To "

"Ki daina watsar da sha'anina ba na jin da

ɗ

i."

"To"

"Ina sonki. Ƙaunarki na ke yi Sadiya ta."

"To."

Sai ya

ɗ

ago ya na kal

lona kafin ya ce" Shima To

ɗ

in ne?

Sai kawai na kauda kaina ina mirmishi, shige min ya dinga yi ya na lalla

ɓ

a ni ban ta

ɓ

a tunanin zan sake ba ma Yalla

ɓ

ai wata dama ba sai ga shi na ba shi damar na yarda da maganar nan ta miji da mata sai Allah.

Ni kaina

na yi kewarsa sosai, haka na ke ƙamƙame shi ina maida numfashi sama sama, shi ma haka a kunnena ya ke min ra

ɗ

a.

"Na yi kewar gonar nan mai cike da ni'ima."

A ƙasan maƙoshina na ce" Uhm"

"Wajen ya ƙara sul

ɓ

i Madam me ye sirrin?

Banza na yi masa

sai kawai ya sumbaci baƙina kafin ya rumgumeni.

"Da gaske na ke yi ina kaunarki Sadiya ta."

A duhun

ɗ

akin na ke kallon shi, ya na mai lumshe idanuwana barci na son

ɗ

aukan shi bayan mun gama tsarkake jikin mu.

Na ƙura ma fuskar shi ido ina kallon shi

, na yarda yana sona amma kuma ya raba son gida biyu

ɗ

ayan ya ba ma Gimbiya. Itama haka ya ke yi mata in sun ka

ɗ

ai ce? Innalilahi na fara kira a cikin raina domin tuni kirjina ya fara zafi kishi ya taso min da sauri na juya masa baya ƙwallah ne suka taho m

ini amma na kasa maida su sai da suka samu nasaran zubowa na yi saurin sharewa ji na yi ya motsa ya ƙara kamkameni ya na sauke min numfashinsa a saman wuyana ajiyar zuciya na sauke ina jin kamar numfashina na min gudun tsere sai da na bu

ɗ

e bakina ina shaƙa

n numfashin ta baki domin sai na ji kamar iskar

ɗ

akin ta yi min ƙaranci.

*Janafty*

*TKG*

FHB CLOTHING Muna Dinka kowanne irin nau in dinkunan yara na zamani,Muna bada sari ga masu bukata haka Muna maraba da masu sayen dai dai Muna turawa ko Ina

cikin sauki a Nigeria da makotan kasan mu . Amana shine taken mu . wtsapp no.08080266674 or call @08034109622

14.

Tun a daran alhamis Yalla

ɓ

ai ya kirani a waya saboda ranar ba a gidana ya ke ba. Ce min ya yi mu shirya ni da yara za su zo shi da Gim

biya su

ɗ

auke mu domin zuwa sallar idi na ce masa to, domin ni yanzu tsakanina da Yalla

ɓ

ai to ne domin na yi ma kaina alƙwarin kome zai yi ko ya ce ba zan ƙara yi masa mgana ba, ma'ana sai dai na gani na yi kamar ban gani ba na kuma ji na yi kamar ban ji b

a domin a zauna lafiya.

  Lokaci bayan lokaci ina tuna kalaman da ya jefe ni da su na cewa ba ni da alheri sannan Gimbiya ta yi masa komai ni kuma ban yi masa ba. Wani lokacin kallon shi kawai na ke yi domin ni a wajena ya gams shayar da ni dukkan mamak

insa shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login