Showing 156001 words to 159000 words out of 159340 words

Chapter 53 - Turken Gida Complete

lokacin har Yalla

ɓ

ai ya farka shima kuma ya kunna hask

en

ɗ

akin ma.

Waya ta na jawo a gefen gado na duba lokaci

ɗ

aya da rabi na dare. Hankalina ya tashi na

ɗ

auka wani abu ne sai da na ga Yalla

ɓ

ai ya bu

ɗ

e ƙofa sai ga Jidda ta

ɗ

auko Khalipa ya na kuka ya na ganin uban ya maƙale masa ya na kuka, shi kuma Yalla

bai sai ya rumgume shi ya na fa

ɗ

in.

"Shii ga Abba nan shii."

"Abba ya tashi ne ya na ta kuka ya na cewa sai an kawo shi wajen ka."

"To Jidda je ki kwanta. Sai da safe."

"Sai da safe."

Ta fa

ɗ

a kafin ta juya, shi kuma sai ya rufo ƙofar ya

ɗ

auk

o Khalipa, ina zaune sake da baki ina kallon abin mamaki yau

ɗ

in ma wataƙila kamar kullum ya fara barci ne aka kai shi

ɗ

akin su Jidda shi ne ya na farkawa ya ga bai ga Uban ba shi ne ya saka musu kuka.

Na kasa magana ganin Yalla

ɓ

ai ya kwantar dashi a tsak

iyar mu, har ya na lullu

ɓ

e shi da bargo.

Zuciyata ta ciwo ni yau ko

ɗ

ana ne sai na yi maganinsa ballanta

ɗ

an kishiya. Ina iya ƙoƙarina amma yau kam an zo ƙarshe.

A fusace na miƙe sanye na ke da doguwar rigar barci hulan kaina ma ta sa

ɓ

ule. Kitson kaina

shiko ne har ya

ɗ

an fara ma tsufa tun da ban yi kitson bikin nan na Rano ba.

"Me hakan ke nufi Yalla

ɓ

ai?

Na fa

ɗ

a ina kallon shi, ƙoƙarin kwanciya shima ya ke yi kafin ya ce" Zai kwana tare damu. Me ya sa kike tambaya?

"Saboda ban gane ma'anar abin

da kake yi min ba."

Sai ya kalleni kafin ya ce" Me ye ba ki gane ba? Kwanan Khalipa tare da mu?

"E."

Na fa

ɗ

a afusace saboda na fara harzuƙa ma da tambayoyin shi.

"Miye a ciki? Ai ba yau aka fara ba ko? Kin san ai Khalipa ba ya iya barci sai tare

da ni ko can gidan ne ita kanta Daugther ta san haka."

Ya na gama fa

ɗ

in haka ya koma ya kwanta ya na fa

ɗ

in" Ki rage mana haske."

Sai na ga yaron ya yi shuru Yalla

ɓ

ai na kwanciya ya wani maƙale shi, baki na saki ina kallon shi, na ma kasa magana amma na

ji a raina yau dai sai dai Yalla

ɓ

ai ya za

ɓ

a ko kwana da ni ko kwana da

ɗ

ansa.

"Yalla

ɓ

ai ni ce zan fita na bar maka

ɗ

akin ko kai da

ɗ

anka ne za ku fita ku bar min

ɗ

akina?

Na fa

ɗ

a kai tsaye ina kallon shi, sai ya yi shuru bai motsa ba. Ina ganin haka

a fusace na fizgi filo na kuma janye bargon da suka rufu da shi da ƙarfi ina fa

ɗ

in" Zan bar muku

ɗ

akin."

Sai kawai na ga Yalla

ɓ

ai ya miƙe a fusace ya riƙe bargon da na fizge ya na fa

ɗ

in.

"Sadiya me kike shirin aikatawa haka?

"Abin da ka ji ka gani m

ana "

Na bashi amsa a fusace saboda raina tuni ya gama

ɓ

aci. Kawai sai ya fizge bargon ya shimfi

ɗ

a ma Khalipa. Yaron ya lumshe ido ban sani ba ko barci ya ke yi, har gabana ya tako ya na kallona kafin ya ce.

" Sadiya yaushe kika koma haka? Yaushe kik

a zama haka?

"Yaushe dai ka zama haka dai Haba ba ka yi min adalci. A ina ne aka ce dole sai da yaro zamu riƙa kwana? Ko ƴaƴana ka fi kowa sani suna shekara uku da wani muke raba shimfi

ɗ

a da su. Me ya sa shi ba za ku koya masa hakan ba?

"Na fa

ɗ

a mik

i a can ma haka ya ke. Ba ki ga yaro ba ne? Zuwa gaba zai daina."

"To ni ina ruwana da can ma haka ya ke yi, ai can

ɗ

in in ya yi wajen uwarsa ne, haba ni fa na gaji na yi kara na yi kawaicin amma ba ka gane ba. To daga yau ta kau in za ka kwana da

ɗ

an k

a, ka sauya

ɗ

aki ko ni na bar maka daƙin gaba

ɗ

aya amma ba zan ƙara kwana da Khalipa ba."

Har na gama fa

ɗ

a na ya na kallona. Sai kawai na ga ya yi mirmishi kafin ya ce" Ba sai kin bar mana

ɗ

akin ba, tun da

ɗ

akin ki ne mu za mu fita mu bar miki

ɗ

akin."

"Beter."

Na amsa masa ina girgiza jikina.

"Amma kin ban mamaki, ban ta

ɓ

a tunanin haka kike ba Sadiya. Ashe gudan jinina ba jinin ki ba ne? Ashe Khalipa ba

ɗ

aya ya ke da Jidda da Baby ba?

"Ɗaya suke domin ko su ba ka ga ina kwana a gado

ɗ

aya da s

u ba."

Hannu ya

ɗ

aga min ya na cigaba da fa

ɗ

in" Sai yanzu na gano ki. Baƙin ciki kike yi a kan yara nan Sadiya ba tun yau ba, sai dai ban saka abin a raina ba saboda ina ƙaryata hakan sai ga shi yau kin tabbatar min.'

Ya fa

ɗ

a ya na kallona sai nima n

a kalle shi cikin mamakin kalamansa.

"Baƙin ciki? Baƙin cikin me?

A fusace ya ce" Baƙin ciki Daugther ta na haihuwa ke ba kya yi shi ya sa kike jin haushin su Khalipa ashe duk ƙarya ce da kike fa

ɗ

in ƴaƴana ƴaƴan ki ne? Ashe duk yaudara ne? Tir wallah

i kin ban kunya sannan kin ba ni mamaki "

Na ma kasa magana sai nuna kaina na ke yi amma na kasa mgana.

"A kan ƙaramin yaro kin kasa

ɓ

oyo kishin ki da baƙim ciki Sadiya. Ban ta

ɓ

a tunanin haka daga gare ki ba amma ba zan ce miki komai ba sai na gode."

Ya juya zai wuce bakin gadon na sha gaban shi da sauri ina nuna kaina kafin na ce" Ni ce yau ka ke kira ina baƙin ciki da ƴ'ayan ka Yalla

ɓ

ai?

"E baƙin ciki kike yi in ba baƙin ciki ba me kike yi! To ki sani ba ni na ce ki je ki yi planing ya ba ki m

atsala ba sannan ba Daugther ce ta kai ki ta baro ba, ke kika kai kan ki kika baro saboda haka ki daina zargin kowa sai kanki, haihuwa yanzu Daugther ta fara ƴaƴa kuma ba ki da hurumin tsanar su kuma ba ki da hurumin hana su zama gidan nan domin gidan na u

ban su ne ba na ki ba "

Kafin Yalla

ɓ

ai ya gama mgana ƙafafuwata sun kasa

ɗ

aukata sai ga ni zu

ɓ

e a kasa. An ce kuka rahama ne sai yau na fahinci haka domin na kasa kuka, ina kallon Yalla

ɓ

ai baki bu

ɗ

e na ƙasa mgana amma kalamansa na shiga kaina suna kuma

min amsa kuwwa!

Ni yau Yallabai ke ma gorin haihuwa? Ni yau Yalla

ɓ

ai ke cewa ni na kai kaina na

ɓ

aro?

A gaban idanuwana ina bin shi da kallo ya

ɗ

au Khalipa suka bar min daki. Ni ce yau na zama yar baƙin ciki a wajen Yalla

ɓ

ai ya kira ni da kowani suna san

nan daga karshe ya ce nan

ɗ

in ba gidan ubana ba ne gidan shi ne.

Na so na yi kuka amma na kasa zuciyata na ƙuna. Baƙin ciki da takaici sun cika min zuciya anan wajen na ha

ɗ

e kaina da gwiwa na saki kuka amma ba hawaye ina kuka amma kuma zafin da ke zuciy

ata sai ƙaruwa ya ke yi, har da ihu na yi na kwanta ina birgima amma ban ji ko ƙwatan abin da na ke ji a ƙasan zuciyata ya ragu ba. Barcin da ban koma ba kenan idanuwana biyu a ka yi asuba yadda zuciyata ta soye haka idanuwana suka soye suma.

Ina jin fi

tan Yalla

ɓ

ai masallaci da dawowar shi, duk ina zaune na kasa tashi domin sai na ji gaba

ɗ

aya jikina ya yi min wani irin nauyi kamar ba nawa ba na kasa tashi ballanta na shiga tiolet na kama ruwa na zo na yi sallah. Ban iya motsawa ba sai shidda saura na saf

e na iya miƙewa ina jin kaina ya yi min wani irin nauyi, ina riƙe da shi na shiga tiolet na kama ruwa sannan na yo alwala na zo na yi sallar asuba sai bayan da na yi sallar ne ina jan casbaha na ji hawaye na gangaro min saman kumatuna ban san adadin lokaci

n da na

ɗ

auka ina kuka ba, Allah ya sa na sakaya ƙofar bedroom

ɗ

in na ji Jidda ta zo ta na bugawa lokaci

ɗ

aya da kiran sunana amma na kasa motsi ina zaune kamar status amma kuka na ke yi hawaye na sauka wasu na korar wasu. Ina jin gwara dai na yi kukan kar

baƙin ciki ya kashe ni Yusuf Inuwa ba shi da asara.

Ni yau Yusuf zai kalla ya kirani yar baƙin ciki kalmar ta fi baƙantamin rai amma lokacin da ya yi min gorin haihuwa sai na ji komai ya tsaya min cak. Lalle na yarda da kalmar nan da hausawa ke yawan f

a

ɗ

in namiji ƙanin Aljali, namiji ba

ɗ

an goyo ba ne ni Sadiya Sulaiman Yashe ni Yusuf Inuwa zai kalla ya ce ina baƙin ciki da y'ayan shi kuma har ya na ce min haihuwa yanzu Gimbiya ta fara wato sai dai na mutu sannan har ya na min gorin gida. Kuka na yi ta

yi kukan abubuwa da dama ne, na ji gaba

ɗ

aya gidan ya yi min wani irin ƙunci ji na ke yi ko numfashin da na ke shaƙa a gidan ma gurbattace ne.

Na da

ɗ

e a cikin

ɗ

aki, har wajen goman safe na ji fitan yara zuwa makaranta. Ina zaune a in da na yi salla ina k

uka Yalla

ɓ

ai ya yo wanka ya shigo ya sauya kaya bai ce min ba ni ban ma kalle shi ba amma na san ya ji yadda na ke jan hancina da macijana ya toshe min saboda kuka a haka ya sa kai ya fice shi da

ɗ

ansa. Ya jima da fita sannan na miƙe ina jin kamar kaina za

i rabe gida biyu ga wani maƙaƙi da ke damuna a maƙoshina.

Ko ta kan gidan ban bi ba na fa

ɗ

a tiolet na yo wanka bayan na fito ko mai ban shafa ba na zura wata doguwar riga ta atamfa ƙaramin akwatina na jawo na fara ha

ɗ

a kayana. Ban san ina zan je ba amma

ji na yi zuciyata na tunka

ɗ

ani da tunanin na bar ma Yalla

ɓ

ai gidan shi tun da ya ce ba gidan Uba ba ne, sannan me ye amfanin zaman nawa? Tun da duk sadaukarwar da na yi ta tsawon shekaru sha takwas da aure na da shi duk ya ta shi a banza to ai ban gama am

fanin zama dashi ba. Duk wani abin da zan bukata sai da na ha

ɗ

a shi a cikin akwatina sannan na

ɗ

auki jakata na saka waya ta da Atm

ɗ

ina na duba kuma akwai ku

ɗ

i a ciki ya kai 10k. Hijabina dogo na zura na

ɗ

au key din gidan ina jin cikina na jin yunwa amma b

akina ya bushe ba na jin zan iya cin wani abu.

Sai da na kulle gidan sai kuma ga ni ya bakin gidan ina tunanin to ni yanzu da na fito ina zani? Ɗorayi?. Wata zuciyar ta ce min a'a bai kamata na je gida yanzu ba. Aurena shekaru sha takwas ban ta

ɓ

a zuwa d

a wata matsala ba bai kamata yanzu a ganni da ƙaton akwati da kaya ba. In kuma a ka tambaye ni me zan ce? Yalla

ɓ

ai ya yi min wulaƙanci na dawo gida? Ya ji na yi ko mene ne?

Hawayen baƙin cika suka zubo min a saman fuskata. Ba ni da in da zan je. Dangin

Mama duk suna gandun albasa kuma bai kamata suma na je musu a wannan yanayin ba, duk in da na yi tunani sai na ji bai kamata na je ba. Har Ya Aina ta kawo min arai amma sai na ji iskar garin ma gaba

ɗ

aya ba na so na cigaba da shaƙa gwara na tafi wani waje n

esa da in da na baro ko zan ba ma zuciyata damar da za ta samu natsuwar da za ta yi tunanin abin da ya kama ce ta.

Sai kawai na sumgumi akwatina na fara tafiya zuwa titi na tari adaidaita na ce ya kai ni tasha. Muna zuwa tasha na ga motoci ana ta lodi n

a rasa in da za ni. Kawai sai ga wani

ɗ

an union ya zo gabana ya na fa

ɗ

in.

"Kaduna. Kaduna. Kaduna za ki je Hajiya?

Sai na bishi da kallo ban san bakina ya furta kaduna zan je ba ni dai kawai na ga an saka kayana a mota nima na shiga na zauna.

Har

motan ta cika muka

ɗ

au hanya tunanin makomar sunan tafiya ta na ke yi? Ya ji na yi ko kuwa kashe aurena zan yi? Tun aurena da Yusuf yau shekara goma sha takwas. Ina da budurwa ƴa a gabana ban ta

ɓ

a zuwa gida da sunan yaji ba, ban ta

ɓ

a jin na gaji da auran Y

alla

ɓ

ai ba sai yau, ban ta

ɓ

a jin in na yi yaji ban yi abu mara kyau ba, in har a shekarun da muka yi tare da Yusuf bai ji ko sau

ɗ

aya na yi masa alfarma ba to bai kamata ni na yi masa wannan alfarman ba. Tun da muka yi aure ban ta

ɓ

a kai ƙaran shi gidanmu k

o gidan su ba amma yau abin da ya faru ya yi munin da ba zan yi zama a cikin gidansa ina tuna munanan kalamansa akaina ba. In na cigaba da zama baƙin ciki zai iya kashe ni.

Mun fara nisa amma tunani kawai na ke yi, gaba

ɗ

aya ji na yi zuciyata na tashi, k

aina ya yi wani girma ya na sara min. Kawai sai na fiddo wayata da ke cikin jakata kai tsaye lambar Yalla

ɓ

ai na lalu

ɓ

o na shiga bangaren tura masa saƙo ba tare da wani tunani ba na yi masa rubutu.

"Ina so zan je Kaduna."

Wayar na hannuna sama da mint

ina goma sannan ya dawo min da amsa.

"A dawo lafiya."

Kenan ya amince na tafi duk in da zan je bai damu ba. saboda ya gaji da ni yanzu ba ya buƙata ta a cikin rayuwarsa. Sai kawai na kashe wayata na mai da ta cikin jaka a kusa da window na zauna sai

na jinginar da kaina ina kallon giftawan motoci hawaye masu zafi suna bin kumatuna, sai na saka hijabina a cikin rabin fuskata saboda kar hankalin mutane ya dawo kaina. Amma ni dai na san mun da

ɗ

e muna tafiya sannan har muka shiga kaduna kuka na ke yi.

A tashar Kaduna na sauka ana ta kiraye kirayen sallar azahar. Ko da na sauka har jiri na ke gani, drop

ɗ

in adaidaita na samu zuwa anguwan Rimi in da gidan Amina ya ke. Allah ya sa ban

ɗ

auko wani kaya ba daga ƙaramin akwati sai ƙaramar jakata. Bayan na sall

ami mai adaidaita ina jan jikina da na ke ji kamar na fa

ɗ

i jikina har ya na rawa rawa bakina ya bushe kamar yadda zuciyata ta bushe.

Get

ɗ

in na buga megadi ya bu

ɗ

e ya na tambayana wajen wa na zo sai na ce masa matar gidan, bai sanni ba domin kamar an s

auya megadin ne.

Kafin ma ya tsaya min wani magana na ce masa ni yayar matar gidan ne ina ga kammani ya gani ya bu

ɗ

e min ƙofa na shiga ina jan kafa har wani duhu duhu na ke gani.

A ƙofar shiga falon na duƙe ina jin amai na taso min bayan na buga mata ƙof

a. Amai na ke yi ruwa ruwa tun da bakomai a cikina. Na kasa tashi har na ji an bu

ɗ

e ƙofar na ji muryan Amina ta na kiran sunana.

"Ya Sadiya?

"Ke ce?

Ɗ

agowa na yi ina kallonta da idanuwana da suka yi laushi. Hannuna na miƙa mata ta kamani lokaci

ɗ

a

ya ta na fa

ɗ

in" Innalillahi Ya Sadiya me ya same ki?

Ni dai ban bi ta kanta ba, nan na watsar da jakata da akwatin Amina ta kamani zuwa cikin falonta kan kujera na yi yarf kwance domin sai na ji kamar ruwan jikina ya ƙare da gudu ta koma ta

ɗ

auko jakata s

annan ta jawo akwatin zuwa tsakiyar falon. Ni kuma amai ya ƙara taso min sai na tashi ina tanga

ɗ

i na yi bedroom

ɗ

in ta da gudu ina jin ta ta biyo bayana ta na fa

ɗ

in.

"Subhanallah Ya Sadiya."

Sama sama na ke jin ta sai da na dangana da tiolet

ɗ

in bedr

oom

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login