Showing 117001 words to 120000 words out of 159340 words

Chapter 40 - Turken Gida Complete

wajen ko mari na ta yi sai na rama.

"Au ni ce ma ba ni da kunya daga ƙarshe kenan!? Ke ba ki ji duk mganganun da ta ke fa

ɗ

a min ba ne! Me na yi mata? Kamar ta na jira. Ai ita ba ta kama girmanta na yayar mijina ba.

Shi ya sa nima na bi girman nata na tattaka ni da ita wallahi sai mun cire renin da ke tsakanin juna."

Nene hankalinta ya tashi ta yi ta yi Bahijja ta yi shuru ba ta yi ba sai ta Umarci Maman farko da ta ja ni zuwa

ɗ

akin ta tun da ita ma Bahijjan ta ƙi

sauraranta har da Halima a masu jan Anty Bahijja amma ta na wani zillo ai nima na haukace musu ta na zagina ina zaginta itama.

Suwaiba da Maman farko da su Hauwa suka yi ta ja na Dakyar suka shiga dani

ɗ

akin Maman farko na zame musu kamar mai aljanu sa

i da suka ha

ɗ

a da rufe ƙofa Maman farko fadi ta ke yi" Innalillahi Sadiya ki yi shuru mana."

"Ku kira Tafida mana."

"Bari na kira shi"

Cewar Suwaiba ta na wucewa cikin uwar

ɗ

aki."

"Ki yi hakuri Sadiya."

In ji Munnira ta na kuka ganin na zaune

saman cafet

ɗ

in tsakar

ɗ

akin Hajiya iya na rushe da kuka kamar wata yarinya.

"Kazafin fa suka yi min? Sun ci mutumcina ni da zuru'ata?

"Ki yi haƙuri amma tabbas an ci zarafin ki."

In ji Maman farko Hauwa kuma fa

ɗ

i ta ke yi" To daga ina wannan mga

nar ta fara fitowa?

"Ko da ga ina ne ko waye wallahi ba zan bar wannan mganar ba sai hukuma ta ƙwatomin haƙƙin ƙazafin da suka yi min."

Na fa

ɗ

a ina jin ƙuna a ƙasan raina lokaci ya yi da zan tauna tsakuwa domin a ya ta ji tsoro.

Ba Ma'u ba ko Baaba

ce sai na yi kararta ba Bahijja ba ko Nene ce ta yi min wannan ƙazafin sai na ji dalilinta wallahi. Ina kuka zuciya ta na wani irin zafi ina ma jin turarin zafin daga maƙoshina. Duk alherin da na yi ma Gimbiya ni ce za ta saka ma da sharri. Lalle na yarda

da maganar hausawa da suka ce mai kishiya ba ya mutuwar Allah. To an kawo gabar da komai zai ƙare, zan yi abin da hankalin kowa zai koma jikinsa.

Jikina ba in da ba ya rawa kawai hasko kaina na ke yi na kama Ma'u na yi mata shaƙan da sai ta kusa zuwa l

ahira. Kawai sai gani na na yi na mike Munnira da Hauwa da suke ta jajanta lamarin suka mike suma, ganin na nufi hanyar barin falon na Maman farko ya sa Munnira ta ce.

"Sadiya ina za ki je?

Maganarta ya dawo da hankalin Maman farko a kan mu saboda it

ama wayarta ce a hannu ta na dannawa kamar neman wani ta ke yi a wayar.

Kuma daga ma nan dakin muna jiyo hargagin Anty Bahijja da zage zagen da ta ke yi.

"Ina kuma za ki je?

Suwaiba ta fa

ɗ

a ta na fitowa daga ciki.

"Jakata zan

ɗ

auko da mayafina "

Na fa

ɗ

a muryata a shaƙe sai Maman farko ta ce ba zan fita ba Hauwa ta je ta

ɗ

auko min,sai na yi shuru amma ban zauna ba ina tsaye ina karka

ɗ

a jikina in ba sumar da Ma'u a yau ba, ina jin ba zan huce haushina ba kafin na ha

ɗ

a da jami'an tsaro sai na bar

mata ta

ɓ

on da za ta kiyaye ni har gaban abada. Ko raba

ɗ

ayan biyu ba zan yi ba Ya Murja ta fa

ɗ

a ma Ma'u maganar Marwa da Kawu ita kuma ta zo ta fesa ma uwarta ai kuma komai ya zo karshe daga yau zan kawo karshen makircinta a kaina.

Hauwa ta bu

ɗ

e falon t

a fita dai-dai lokacin da Maman farko ke fa

ɗ

in" Kin samu Tafidan?

"E ya ce ga shi nan a kan hanya. Ya ma ce Halima ta kira shi ta fa

ɗ

a masa ba ki ji yadda hankalin shi ya tashi ba na ce ya taho a hankali Sadiya ta na

ɗ

akin ki mun rufe ta."

"Wayyo baw

an Allah."

Maman farko ta fa

ɗ

a cikin wani yanayi ni dai ina tsaye kiƙam na kasa zama. Sai ga Hauwa da Hajiya jiya sun shigo, jakata kawai Hauwa ta dauko min da sauri na kar

ɓ

a wayata na ciki da ku

ɗ

i lokacin biyu na rana har ta gota daman sai da na yi aza

har na fito daga gida.

"Sadiya ki yi hakuri. Kai wannan lamarin bai yi da

ɗ

i ba"

In ji Hajiya Iya, Mama ko fa

ɗ

i ta ke yi" Ni Bahijjan ce ta ba ni mamaki ko gaya mata abu aka yi ta yarda ba ta da shaida?

Suwaiba ta kar

ɓ

e da fa

ɗ

in" Ita ko ke da shaida

ba ku ji suna fa

ɗ

in Gimbiya ta ce ta ga ƙanwar Maman Sadiya ta kawon mata magani ba! Itama ai ta ha

ɗ

a fitina ita da wacce ta tari Bahijja da mganar wani tarihin wata ta mutu da hauka."

"Ma'u ce tare suka tashi da Sadiya. Da babansu da ita mahaiyar Ma'u

uban su

ɗ

aya uwar su

ɗ

aya'

Hauwa ta fa

ɗ

a sannan ta kora musu jawabin ta in da suka ha

ɗ

u da Anty Bahijja.

Hajiya iya na salati Maman farko na yi, Suwaiba ta ce" Na gane ta wata yar fara haka. Amma ko ta yi asara wallahi."

Hankalinsu ya

ɗ

auke da hiran

su ba su san na zari mayafin da na gani a saman kujeran hanyar fita ba, na bu

ɗ

e kofa na fice ko takalmi babu a kafata sai wani da na gani a ƙofar

ɗ

akin na saka. Karan rufe kofa ta suka ji sannan suka far ga ga na fita sai suka biyo ni da gudu suna kiran su

nana sun

ɗ

auka

ɗ

akin Nene zan koma sai su ka ga na fara sauka daga Bene Suwaiba da su Hauwa suka biyo bayana suna kiran sunana amma kamar wata hajijiya haka na rika sauri kamar zan kifa a haraba na ci karo da Mimisco ta iso itama ina ga kiranta aka yi. Har

ta na tsayawa ta

ɗ

auka zan yi mata mgana ne sai ta ga na wuce ta fuu kamar zan kifa.

"Sadiya tsaya. Ki tsaya na ce Sadiya."

Ko sauraranta ban yi ba mayafi a saman kafa

ɗ

a ina rike da ƙaramar jakata na fice da sauri kamar zan fa

ɗ

i. Ba san ni ba ko sun

biyo ni ni dai ina fita na fara sauri ina ha

ɗ

a hanya har da gudu gudu ina hango bakin titi kawai na ga Motar Yalla

ɓ

ai ta sha wo kwanar, yadda na dumfari in da zuciyata ke son zuwa ko waye ya tsaida ni ba zan tsaya ba ko da Alhajin mu ne kuwa.

Ya wuce n

i, ni ma na wuce shi da sauri sai ga shi ya na dawowa da baya da baya a motar ya na kiran sunana bayan ya sauke gilashi ko jin sa ban yi ba ganin ya tsaya da motar yasa na saka gudu ina zuwa bakin titi na saka hannu mai adaidaita na zuwa ba kowa a ciki ya

tsaya na shiga ciki da sauri na ce.

"Mu je Rijiyar zaki. Ka yi gudu da ni sosai."

Haka na fa

ɗ

a ina haki, sai na juya baya ina ganin Yalla

ɓ

ai ya koma mota ya yi riverse kenan ni zai biyo ni kuma ina azalzal ma mai adaidata da cewa ya yi sauri kawai ha

ngo kaina na ke yi a gaban Ma'u yadda zan makure ta sai ta kusa mutuwa ji na ke yi kamar zan iya yin bindiga ni ka

ɗ

ai tsabar halin da na ke ciki na bakin ciki da

ɓ

acin rai, kafin na fara kai su ƙara sai na ci uban Ma'u saboda in hukuma ta shiga ciki da far

ko ba zan samu damar cin uban ta dakyau ba gwara na fara nuna mata ina nan a Sadiyar da ta sani ban sauya ba kuma wallahi ni da zumunci da Ma'u har abada. Bahijja da sauran masu ta ya ta a kaina Yalla

ɓ

ai zai shiga tsakanina da su, da ita kanta matarsa muna

fuka mai maida alheri da alheri sai an tuhuman min ita a gidan uban wa ta ga Inna Mariya ta kawo min asiri? Wallahi ko sama da ƙasa ne za ta ha

ɗ

e ba zan bar maganar nan ba. Wato maganin nan da Inna Mariya ta kawo min ranar shi ne ta ke magana akai kenan la

lle kar ka raina mutum duk wannan abubuwan da suka faru Ma'u ce sila ita ta ba ma Anty Bahijja daman cin zarafina. Shin wai da aka je asibiti an ce ne magani Gimbiyar ta sha? Ba

ɗ

aya fa kawai ta tsane ne shi ya sa ta ke neman hanyar ci min mutumci, ban da

haka ai ta san Gimbiyar na ta matsalan raunin mahaifa ko acan Abuja ma ta yi

ɓ

ari kuma ni da bakin Anty Bahijja na ji lokacin rasuwar mijin Gimbiyar ta na fa

ɗ

in ai an nema mata maganin gargajiya na matsalan ciwon maran da ta ke fama da shi ke sa ta yi

ɓ

ari

in ta samu ciki, amma yanzu sun manta Ma'u ta zo ta

ɓ

ata ni su kuma daman kamar su na jira sun far min da cin mutumci to komai ya zo ƙarshe daga wannan ba za a ƙara ba.

Muna tafe duk irin gudun da mai adaidaitan nan ya ke yi ni ba na gani, ji na ke yi

kamar na kar

ɓ

i tuƙin ƙila na isa in da na ke so a kan lokaci domin ji na ke yi kamar na yi tsuntsuwa na ganni a gaban Ma'u. Sai faman kiran wayata da ke cikin jaka ake yi amma ban bi ta kai ba, alokacin ni kaina ban san a yanayin da na ke ciki ba amma zan

iya cewa tun da uwata ta haife ni ban ta

ɓ

a jin irin

ɓ

acin ran da na ke ji a yanzu ba. Ban ta

ɓ

a jin nauyin ƙirji da na zuciya irin na wannan ranar ba, ban ta

ɓ

a tsintar kaina a yayin fusata da fushi mai tsanani irin na yau ba. Abu

ɗ

aya ke ƙara tafasa min zu

ciya in na tuna yau duk cin mutumcin da Anty Bahijja ta yi min ba kowa ya ba ta dama ba sai Ma'u. Ma'u fa ƴar'uwata ce da za ta iya tsaya min da jikinta da aljihunta in ta ga wani zai cutar da ni wani ko zai ci zarafina, amma sai gashi yau ita da kanta ta

ba da damar da aka taru aka ci zarafina a ka zagi dangin mahaifiyata da ta ke ƙasa ba ta san ma abin da ke faruwa ba.

Ban san ina hawaye ba sai da na ji

ɗ

igan su a saman hannuwana. Ban san ina kuka ba sai da na ji zuciyata na wani irin zafi, zafin kuma

sosai kamar she

ɗ

ata za ta

ɗ

auke min sai da na fara numfashi sama sama saboda halin da na ke ciki. Ina tuna labarin da ta je ta ba ma Anty Bahijja wani tsohon labari ne da mu muna yara ƙanana ma aka yi, da girman mu labari muka ji daga baya. Yayar Mama Inna

Mandiya Allah ya jiƙanta mijinta ya auro wata bafullatana an yi auren ba da

ɗ

ewa ta fara rashin lafiya aka yi ta yawon mgani anan ne aka ce wai asiri aka yi mata. Daga nan magana ta shiga gari aka yi ta cewa Inna Mandiya ce ta yi mata asiri ta kwanta jinya

. Ƙwatsam kuma sai ta rasu bayan kuma mutuwarta ba da

ɗ

ewa itama Inna Mandiya ta fara rashin lafiya na aljanu a yadda Mama ta fa

ɗ

a ma na ana tunanin Gamo ta yi shi ne da wannan rashin lafiyan ta koma ga Allah. Magana ta za ga gari cewa ƙaiƙayi ne ya koma ka

n masheƙewa sama da shekaru amma mutane ba su bar maganar ba, an da

ɗ

e ana kiran gidan su Mama da gidan yan asiri, daga baya da mutane suka ga ji suka daina ni kaina na manta da labarin abin da ya faru sama da shekaru ashirin amma da ya ke ita Ma'u munafuka

ce ta na tune da labarin shi ne ta zaunar da Anty Bahijja ta fa

ɗ

a mata domin ni ta tozarta ni.

Ban san ma na bu

ɗ

e muryata ina kuka ba sai da mai Adaidaitan da na ke ciki ya juyo ya na fa

ɗ

in" Hajiya lafiya?

Na kalle shi amma na ƙasa mgana sai danne la

ɓ

ena na ƙasa na ke yi kar na fashe da kuka tsabar yadda na ke ji na a rikice kamar na fita daga hayyacina. Wannan abin da aka yi min shi ne abu mafi munin da ya ta

ɓ

a

ɓ

ata min rai tun aurena da Yusuf duk da an yi wasu a baya amma bai kai wanda ni za a tozar

ta ni sannan a yi min mummunan ƙazafi ba.

"Ko rasuwa aka yi miki Hajiya? Sai haƙuri Allah ya jiƙan musulmi."

Shi ya yi ki

ɗ

an shi ya yi rawan shi amma ni kallo bai ishe ni ba, ni ka

ɗ

ai na san yanayin da na ke ciki. Ma'u daman suna farko farkon Rijiyar

zaki ne gidanta na bakin titi da kin shiga layi ka

ɗ

an haka, gani na yi ma in na tsaya sai ya shiga dani zan

ɓ

ata lokaci ya sa na sauka a bakin titi na bu

ɗ

e jakata na

ɗ

auko masa 1k na bashi ya na mgana ban ji sa ba domin tuni na yi gaba. Hango kaina kawai

na ke yi a gaban Ma'u na maƙureta ina dukanta ko zan ji ka

ɗ

an daga abin da ke taso min a ƙasan zuciyata ya ragu. Gudu gudu sauri sauri ina tafe a hanya na ga wani ƙaton dutse na

ɗ

auka na riƙe a hannuna ina zuwa bakin get

ɗ

in ban jira komai na saka dutsen n

an na riƙa buga kofar da shi ina jin megadin gidan na tambayan waye na yi banza da shi, ya na bu

ɗ

e get

ɗ

in ta ƙaramar ƙofa bakin sa ya bu

ɗ

e da shirin mgana na tura shi baya da ƙarfi na shigo gidan.

Da idanuwana na ke kallon haraban gidan Allah ya ba ni

sa'a na hango Ma'u tsaye a jikin mota da shirinta tsab na fita ta dukar da kai ta na duba wayarta. Ban jira komai ba da sassarfa na fara takawa zuwa gare ta megadi ya biyo ni ya na fa

ɗ

in" Baiwar Allah lafiya?

Bai sanni ba domin rabo na da gidan Ma'u tun h

aihuwan Alhaji ƙarami..

Hayaniyar Megadi ya sa hankalin Ma'u ya dawo kan mu yadda ta ke kallona na san ta yi mamakin ganina ne. Na dumfare ta da sauri dai dai ina fuskarta ƙofar shiga falonta. A kuma lokacin mijinta Alhaji Mustapha ya fito ya na sa

ɓ

a ba

bban riga da alama tare za su fita da Ma'u. Kafin ya ƙariso ni na riga shi ƙarisawa gaban Ma'u na saki jakar hannuna da mayafina lokacin da bakin ta ke motsi na ji ta ambaci sunana.

"Sadiy.."

Ban bari ta ƙarisa ba, saboda lokacin da na ganta ga ta a

gabana sai na ji

ɓ

acin ran da na yi kafin na zo gidanta ya ninka sama da sau saba'in ba tare da jira ba kawai na

ɗ

aga hannuna da karfi na kwashe ta da wani mahaukacin mari ta bangaren damanta wanda sai da ta gicjiya gefe cikin razana da firgici. Adai dai l

okacin da mijinta ya ƙariso ya na fa

ɗ

in.

"Sadiya ke ce ta fe? Ah Subhanallah."

Sai maganarsa ta ƙare da kiran sunan Allah ganin na yi sauke ma matarsa marin di

ɓ

an mahaukaciya. Ganin ya na ƙokarin karisowa ya sa ta na

ɗ

agowa cikin mamaki dafe da kunci

na ƙara dagewa na sauke mata wani marin a bangaren dama da sai da wayar hannunta ta su

ɓ

uce a ƙasa ta ba da sautin ƙara kafin kuma ta yi wani motsi na saka hannuwana duka biyu na

ɗ

ago kafa

ɗ

unta na yo gaba da ita sai kuma da karfi na mai da ta baya gam! Na

buga kanta da jikin motan da ta ke tsaye a gefenta, na ƙara

ɗ

agota na ƙara maida ta gam sannan na saka duka hannuwana na shaƙe mata wuya kamar zan kasheta idanuwanta sun firfito waje ta na rike hannuwana domin ceton ranta amma a lokacin ni ba na ji ba na g

ani burina kawai na yi ma Ma'u dukan mutuwan da gaba ko sunana aka ambata sai ta razana.

Alhaji Mustapha ya yo kaina cikin tashin hankali.

"Ke ke Sadiya me ye haka?

Ya ke fa

ɗ

a ya na neman

ɓ

ambare hannayena daga wuyan Ma'u amma ina ya kasa domin sai na

ji wani karfi na shiga ta, hanka

ɗ

e shi na yi gefe ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login