Showing 3001 words to 6000 words out of 159340 words

Chapter 2 - Turken Gida Complete

mike na isa ga ƙwalin agogon da na siya masa ban jira

na bashi a hannunsa ba na ijiye masa a gabansa ina fa

ɗ

in" Gift

ɗ

in ka"

Na ga ya yi shuru ya na kallona ni ko sai na yi saurin kallon su Jidda ina fadin" Oya tunda an gama ku je ku kwanta."

Da sauri ya ce" Ba mu gama ba. Ba mu yi ciye ciye ba Madam."

 

Ina kallonsa ina shirin mgana da sauri ya ce" Kuma na siyo kaza gasashiya da tsire ba ki duba ba."

Sai na fara hammar ƙarya ina fa

ɗ

in" Ina jin barci Yalla

ɓ

ai."

Haka na fa

ɗ

a kawai sai na ga ya miƙe ya na mai

ɗ

aukan kwalin agogon ya bude ya na gani kafin y

a kalleni ya na min mirmishin da ni yanzu ya daina yaudarata.

Ban tammaci haka ba. Shammata ta ya yi ya kawo min rumguma lokaci

ɗ

aya yana fa

ɗ

in" Thank you so much. Happy marriage Anniversy MRS YUSUF INUWA."

Haka ya fa

ɗ

a ya na kamkame ni kamar sanda hak

a na tsaya masa, illa hannuna na dama da na saka ka

ɗ

an na dan rike shi ka

ɗ

an na ƙosa ya sake ni sai na fara mutsu mutsu shi ya sa ya sake ni amma sai ya sumbace ni a kumatuna sannan ya bi ni da kallo kafin ya ce" Thank you for coming in to my life Halima."

Yaƙe kawai na yi domin ni kalamansa ba sa wani shiga ta. Su Jidda na kallah suna ta cin nama da cin cin ita da dai Baby duk ta yi dama dama da Cake jin na ce ina jin barci sai ya ce na je na kwanta shi in sun gama shi da yara zai gyara wajen sannan ya zo

ya same ni kaina na gya

ɗ

a masa kamar akan ƙaya na ke na yi saurin barin musu falo ina ji a jikina ya bini da kallo ni dai na fita na jawo musu kofa ba tare da na juyo ba.

  Ƙaran ƙofar dai dai da sauke ajiyar zuciyarsa. Komawa ya yi ya zauna ya na jin

zuciyarsa na rawa. Gaba

ɗ

aya yau sai ya ji ya kasa mallakan kansa. Ya kasa yin wata jarumta yau sai ya ke jin kamar ba Namiji ba duk da haramci ya yi ba amma yau ya fahimci abin da ake kira kunya da nauyin Sadiya sun gama lullu

ɓ

e rayuwarsa. Har ga Allah bai

ta

ɓ

a hango rayuwarsa ta yanzu a kusa ba. Ya

ɗ

auka in zai ƙara aure da amincewar Sadiya da yardanta bai ta

ɓ

a tunanin kaddara za ta juyo masa ta wannan fannin ba. Ya na tsoro ya na tsoro tsoron kar Sadiya ta ji labarin auransa a bakin wani ba abakin sa ba.

Ya da

ɗ

e a kofar gida a cikin mota amma ya kasa shigowa ciki ya rasa jarunmta da karfin gwiwan da zai iya ha

ɗ

a ido da Sadiya bayan kuma yau ya munafunceta ya yi aure ba tare da saninta  ba. NENE ce ita ce ta sha gabansa kuma ita

ɗ

in Nene Uwa ce a gare shi d

a ba zai iya mata musu ko sa

ɓ

a umarninta ba amma gaba

ɗ

aya yau yini ya yi jikinsa ya yi wani irin sanyin. Sanyin da bai ta

ɓ

a tsintar kansa a ciki ba.

Ya na zaune su Jidda na ta bidirinsu amma ya kasa cewa komai. Har Naman da kazan su ka

ɗ

ai suka ci shi ya

kasa  in zai tuna tun abincin da ya ci jiya da daddare ne bai ƙara saka wani abu a cikinsa ba sai

ɗ

an wannan cake

ɗ

in kuma a yadda ya ke jin cikinsa ya toshe ba zai iya cin wani abu ba.

Wayarsa ce da ke cikin aljihun gaban rigar shi ta yi

ɗ

an kara alamun

shigowar sako sai ya yi saurin

ɗ

aukowa ya duba. Musbahu ne.

"Yaya Tafida sun sallama Shagon nan fa. A kan dai yadda kuka yi mgana. Ga ma key din sun ba ni a hannuna."

Daga jiya ne ya ke zumu

ɗ

i da fatan su sallama masa wannan shagon amma yanzu komai

ya ƙare. Sai ya ji ma abin ya fita kansa. Abin da ya faru yau a Rano ya

ɓ

ata komai

ɗ

in da ya shirya a matsayin zai ba ma Sadiya suprise. A cikin shagunan da ke ƙasan Office

ɗ

in su ne wasu suka saki shi kuma ya yi mgana ya na so Saboda Sadiya su kuma masu w

ajen sun ce mai wajen ne zai yi amfani dashi amma ya na ce ya na so saboda kimarsa kuma akwai kyakyawan alaqa tsakaninsa da mai wajen ya sa suka sallama masa ya so ne ya ba ma Sadiya suprise da niyar in aka bashi ku

ɗ

in aikinsa na kaduna zai cika alkwari ya

  ba ta ku

ɗ

i ta yi oder

ɗ

in kayan da za a sanya a shagon a bu

ɗ

e shi cikin ƙankani lokaci. Ya san a duniya Sadiya ba ta da wani buri sai na bu

ɗ

e shagon Saloon da tun da suka yi aure ta ke da wannan burin kuma shi ya karbe mata duka ku

ɗ

a

ɗ

enta da alƙwarin zai

tallafa mata domin cikar burinta.

Amma a wannan lokacin sai ya ji ko ya nuna mata ma ba za ta yi murna ba in ya fa

ɗ

a mata ya kara aure za ta fassara niyyarsa ta wani siga ne shi ya sa sai karsashinsa ya ragu.

 

"Ok."

Kawai ya tura ma Musabahu daga

nan ya maida wayar aljihu.  Kunya ce ko nauyi suka sa ya kasa ta shi ya bi Sadiya cikin

ɗ

aki ya zauna tare da su Jidda har suka gama bidirinsu sannan ya ce su je su yi brush su sauya kaya su kwanta shi kuma suka bar shi da gyara in da suka

ɓ

ata sauran cake



ɗ

in da komai ya kwaaso su ya kai kitchen ya tura a cikin fridge. Sai ya leƙa

ɗ

akin su Jidda ya tabbatar da sun kwanta sannan ya rage musu hasken

ɗ

akin ya rufe musu kofa ko'ina sai da ya duba ya rarrage hasken gidan gaba

ɗ

aya sannan ya wuce bederoom

ɗ

in su.

Na ji takun sa zai shigo da sauri na shigar da kaina cikin bargo na lafe kamar mai barci. Ahalin kuma ba barci na ke yi ba. Na ji shigowarsa kuma na ji tsayuwarsa a kaina na wani lokaci na ƙara lafewa ina nunfashi kamar mai barci sai kuma bai tashe ni

ba can na ji ya bu

ɗ

e kofa ya fita. Sai kuma na ji ya shiga tiolet leƙo da kaina na yi ina sauke numfashi tunda na shigo

ɗ

akin nan tiolet kawai na shiga na kama ruwa na dawo na saka kayan barci na kwanta ina faman tunani na

ɗ

auka in na ke

ɓ

e ni ka

ɗ

ai zan sam

u daman kuka sai kuma na kasa ashe ma kukan rahama ne suya kawai kirjina ke yi, wani tuƙuƙin abun da ya tokaremin a zuciyata tun a lokacin da Ma'u ta fa

ɗ

a mini ya kasa wuce min. Na san Yalla

ɓ

ai zai iya ƙara aure kuma na saka a raina zai iya auran Gimbiya a

mma ban

ɗ

auka yau ba. Ban kuma kawo sa gobe ko jibi ko nan kusa ba. Lamarin ya shammace ni shammatan da ya firgitani matuƙa sai kuma yadda Yalla

ɓ

ai ya munafunce ni? Zan hana shi kara aure ne? Ko zan hana shi yin abin da ubangiji ya ce ne? Takaicina

ɗ

aya ya

dda na yarda dashi na ke yi masa kyakyawan zato daga

karshe ya ci amanata ya yi aure ban sani ba. Ni kuma na yi ma kaina alƙwarin in dai bai bu

ɗ

e baki shi da kanshi ya fa

ɗ

amin ba zan ta

ɓ

a nuna masa na sani ba zan jira na gani ina da sauran ƙima a wajensa

da zai zaunar da ni ya fa

ɗ

a min ya ƙara aure sannan ta yadda auran na shi ya zo bakatatan! Ko kuwa zai bar ni a rufe ne ya na yaudarata da kalaman bakinsa na ƙarya da munafunci.

Ina jin zai bu

ɗ

e kofar tiolet

ɗ

in sa na koma da kaina cikin bargo na lafe.

Wallahi ban iya barci ba duk ina jin kai da kawonsa har ya gama ya zo ya kwanta ina jin sa a kusa da ni ya na kiran sunana na ƙara lafewa domin a ji a raina yau ko nema Yalla

ɓ

ai ya yi sai dai tsinuwan mala'ikun su hau kaina amma ba zan iya yi masa wani amf

ani ba.

Ina jin sa sarai ya na ta kiran sunana na yi kamar mai barci har bargon ya ye min daga fuskata yana leƙani na yi bakam na ƙi motsi sai da dai ya ga kamar na yi barci. Sai ya gyara min kwanciya ya sake rufamin bargo amma bai rufe min fuska ba.

Kamar ya san ba na buƙatar sa bai ra

ɓ

u da ni ba sai ya koma gefe ya kwanta. Na da

ɗ

e ina jin karin maganar nan ta hausawa da sukan ce yadda na ga rana haka na ga dare a baya in ta tunanin kawai sai ka kwana ba ka yi barci ba? Sai yau na samu tabbacin hausaw

a fa sun yi gaskiya domin nima yau

ɗ

in nan yadda na ga rana haka na ga daren. Barci ko na minti

ɗ

aya bai

ɗ

auke ni ba Yalla

ɓ

ai ma ya kusa raba dare ya na juye juye amma daga baya ya samu barci ni ko a kunnena aka fara kiran sallar farko na asuba a kuma loka

cin ne na yaƙi she

ɗ

an na miƙe na sauko daga kan gadon ina mai kallon Yalla

ɓ

ai sai na ji wani shashi na zuciyata na ji tausayinsa yadda ya kwanta ya takure jikinsa sannan ni ya bar ma blanket

ɗ

in bai rufu da shi ba. An ce mata da miji sai Allah sai na ji a

wani shashe na zuciyata na yi ma Yalla

ɓ

ai uzuri. Wani shashen kuma na ce min Yusuf ne fa! Wanda ya fi kowa fahimtar ki.

Kamar zan ƙyale shi sai kuma na fasa zuciyata mai imani da tausayi wacce ta gaza ganin baƙin Yalla

ɓ

ai ta rinjaye ni na isa gare shi

na ja bargon na lullu

ɓ

a masa sai na ga ya yi motsi ya

ɗ

an gyara ya miƙe kafarsa. Ina tsaye ina kallon shi duk da akwai

ɗ

an duhu amma hasken kwan lantarki haraban gida ya na shigo mana ta cikin bedroom

ɗ

in mu.

Juyawa na yi na fita daga bedroom din Tiolet

na shiga na

ɗ

auro alwala sai da na fito ne na duba agogon wayata 4:30am na asuba sai na shimfi

ɗ

a darduma na saka hijabi na tada sallah.

Sai da na yi raka'a hu

ɗ

u sannan na zauna ina salatin Annabi da istgifari a cikin raina rokon Allah kawai na ke yi ya b

a ni juriya domin na ji kamar zan gaza na ji kamar ba zan iya ba kuma gashi ina so na iya ina so na daure. Bayan na yi addu'o'ina na neman sassauci wajen Ubangina yau rana farko da na yi addu'a ban yi ma Yalla

ɓ

ai ba  kawai sai na ji gwara na yi ma kaina da

ƴaƴana tunda yanzu Yalla

ɓ

ai ya zama mallakinmu ba mallakina ba

Na tashi na sake tada salla Yalla

ɓ

ai ya farka da fitilan wayarsa ya haskoni sai ya ga ina salla, ni kuma ina ganin ya farka saboda ba na son mgana ya sa ina sallamewa na sake miƙewa na ƙar

a kabbarta wata sallar. Sai na ga ya sauko daga kan gadon shima ya fice ashe alwala ya

ɗ

auro ya dawo ya saka jallabiya ya zo kusa da ni ya shimdi

ɗ

a sallaya dai dai ina sallame raka'a ta biyun da na faro.

"Me ya sa ba ki tashe ni ba?

Sai na ji na kasa

mgana a da na saba in dai zan tashi sallar dare ina ta da Yalla

ɓ

ai mu yi tare yau kuma ban tashe shi ba. Saboda kar na yi masa mgana sai na sake miƙewa na kabbarta salla da ƙarfi na ce." ALLAHU AKBAR."

Ni na san Yalla

ɓ

ai ya bi ni da kallo kuma ya na

ɗ

an

fara shan jinin jikinsa. Ban bi ta kansa ba sai da na sake yi raka'a hu

ɗ

u sannan na zauna ina jan casbaha Yalla

ɓ

ai ma raka'a shidda ya yi lokacin har an fara kiran sallah na biyu sai ya miƙe ya je ya

ɗ

auko hula ya saka da casbahansa hasken

ɗ

akin ya kunna y

a na kallona kafin ya ce.

"Na tafi masallaci."

Kaina na gya

ɗ

a masa ina

ɗ

aga masa carbin hannuna alamun ina lazimi bai ce komai ba sai ya ka

ɗ

a kai ya fice daga bedroom

ɗ

in ya ma mai rufo min ƙofar bedroom kamar an ƙwace ni haka na sauke ajiyar zuciya

ina ta fitar da numfashi ta baki ina tunanin shi ya ta da yara bayan ya fita saboda ni ban fita ba sai bayan na idar da sallar asuba sai na leƙa su na ga sun tashi suna salla a

ɗ

akin na zauna daman na zo da Qur'anina na fara karatuna so na ke yi zuciyata t

a samu salaman da zan yi ma kaina tunani mai kyau kuma alhamdulillah na samu.

Sai da na gama karatun nawa a cikin suratul Maryam sannan na yi ma Jidda na ta karatun tare da Baby ina cikin yi ma Baby ne Yalla

ɓ

ai ya shigo

ɗ

akin daman sun san na hana su ta

shi in muna karatu daga zaunen suka gaishe shi ya amsa ya na daga ƙofar

ɗ

akin bai shigo ciki ba hankalina da idanuwana na kan Qur'anin da ke gaba na na ce.

"Ina kwana."

Ban san yanayin sa a lokacin ba ya dai amsa nuryansa a sanyaye.

"Lafiya lau. K

in ta shi lafiya?

Ban amsa shi ba na cigaba da biya ma Baby karatu gajiya ina ga ya yi da tsayuwa ya fice sai dai na ji ƙaran rufe kofarsa na raka shi da harara ƙasa ƙasa.

Bayan na gama musu karatun sai muka yi azkar sannan na bar su na ce Jidda ta yi

ma Baby wanka su shirya ni kuma na cire hijibina na ijiye anan

ɗ

akin yara na shiga kitchen na dafa musu ruwan tea sai na soya musu kwai na ce su karya da shi sannan kuma su tafi dashi yadda na ke jin kaina ba zan iya firan dankali ba kai aiki mai wahala ba

na son yi saboda duk jikina ya mutu.

Yau tare da yarana na karya ban ko jira Yalla

ɓ

ai ba. Ban kuma koma

ɗ

akin ba sai da Salisu ya zo suka tafi sannan na koma

ɗ

akin ni dai na ji sa ya na waya sanda na shiga a mganar da na tsinta na karshe ce ya sa fahim

ci da wanda ya ke wayar. Uncle Abba ne domin na ji ya na fa

ɗ

a min" Na kasa. Na kasa zama jarumi a gaban Sadiya Abba"

Daga nan na shigo

ɗ

akin sai kuma ganina ya sa ya yi saurin cewa" In na fita za mu yi mgana"

Da kuma sauri ya katse wayar ya na kallona.

Ni ko sai na yi masa mirmishin ya ƙe kafin na ce" Wanka za ka fara yi ko sai ka karya?

Cikin ƙaramin sauti ya ce" Mu dai fara karyawa amma zuwa anjuma ko?

Kai tsaye na ce" To. Amma ni na riga na karya tare da yara.'

Ban bashi zarafin mgana ba na yi fit

na bar masa

ɗ

akin na fa

ɗ

a tiolet ruwan zafi ya ƙare a tiolet sai da na fita kitchen na jona a buta ya tafasa sannan na juye na yi wanka da shi lokacin da na fito zan shigo

ɗ

akin saboda ƙofar ba ta rufu ba sosai na ji sa ya na mgana kuma again kamar a waya

ce.

"Haba Anty Bahijja ba na roƙe ku da kar ku bari  maganar auran nan ta fita ba tare da na fa

ɗ

a ma Sadiya ba? Me ya sa kika yi status in ta gani fa?

Ban san me ta ke ce masa ba amma dai na ji ya amsata da cewa" Ko da kin cire ta don Allah ki goge.

In ita ba ta gani wani na ta ya gani ya fa

ɗ

a mata fa? Da wani ido zan kalleta? Duk bayanin da zan mata ba zan iya wanke kaina ba don girma Allah ku bari ni na samu jarumtar da zan iya fa

ɗ

a mata ku bari ni mijinta ta fara jin mganar nan daga bakina."

Ba

n yi niyyar labe ba amma sai na ji ina so na ji har karshen mganar ta su. Kenan shima ya ga status

ɗ

in da ta yi? Uhm wato ta cire ni amma ta manta ba ta cire yar'uwata Ma'u ba. Ko ta manta zan iya sani ta hanyarta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login