Showing 111001 words to 114000 words out of 159340 words

Chapter 38 - Turken Gida Complete

/>
ɗ

aki ta same ni ta yi min godiya a

kan yadda na ke kula da Gimbiya na ce bakomai ai an zama

ɗ

aya sai La'asar suka bar nan zuwa gidan Nene. Ranar asabar kuma Anty Maimuna ce ta zo da yaran ta nan suka yini a

ɗ

akin Gimbiya ni dai iyakata na girki na ba su shi ne aiki na sun ƙule a cikin

ɗ

aki

ana hira ana shewa saboda can da Yamma ma Anty Bahijja ta zo gidan. Ranar lahadi ma an yi baƙi ƙawayen Gimbiyar su biyu sun zo duba ta suna ta min ta

ɓ

e taben fuska ni kuma ban ba su fuskar da za su rena ni ba ni da gidan mijina ba matar da ta isa. Suma ci

ki suka bi ta ranar ma Dambu na yi kuma sun ci sai la'asar suka tafi a daran ranar aka kawo min hijabai na Amina ma mun yi waya a ranar aka tura mata na ta.

Washegari litini kuma ina da komawa asibiti kuma magunguna sun kare shi ya sa na shirya na ce ma

Yalla

ɓ

ai zan koma asibiti amsar da ya ba ni lokacin ta ƙara sakani mamakinsa.

"To dole sai kin koma yau

ɗ

in ne?

"E zan koma saboda magunguna sun ƙare gaba

ɗ

aya."

Sai na ga ya yi jim bai ce komai ba sai na gyara tsayuwa ina fa

ɗ

in" Me ya faru?

Loka

cin ma wanka na ke shirin shiga shi kuma ya na zaune a saman gado ya na aiki a system

ɗ

in shi.

"Ina tunanin in kika tafi wa zai zauna da Daugther?

Sai na bu

ɗ

e ido ina kallon shi, daman ai a rina an saci zanin mahaukaciya. Kamar ya

ɗ

auke ni aiki na ku

la masa da mata har da cewa ya na tunanin in na fita wa zai zauna da ita? Kamar wata jaririya mata ta ji sauƙi in ta yi baƙi ta na dariya da shewa in a waya ne haka zan ji ta na ta rera hira rai rei amma ya na fa

ɗ

a min in na tafi wa zai zauna da ita.

"K

o za ki

ɗ

aga tafiyar ne zuwa Next week?

Kallon shi na yi irin kallon ba ka da adalci, wato na fasa zuwa asibiti na zauna a gida saboda matarsa da na ciki. Kawai sai na juya na hau tu

ɓ

e kaya ƙala ban ce ba, shima bai yi mgana ba na jawo towel

ɗ

ina na sak

a na fice na bar masa

ɗ

akin, ina wanka ina jin takaicin Yalla

ɓ

ai. Gaskiya wasu mazan ba su da adalci, haka kurum na fa sa zuwa ganin likita saboda matarsa? Duk mutumcin da na yi masa baya gani. To lalle ko yau zai sha mamakina daman da safen nan bayan ya d

awo kai yara makaranta Salisu ya yi tafiya shi ne ya shigo

ɗ

aki na ya zauna da na yi magana sai ya ce wai ta kwanta barci ne ba ya so ya dame ta, ni kuma tun da likita bai ba ni hutu ba sai ya zo ni ya dame ni shi ya sa na ha

ɗ

e raina ban sakin masa fuska b

a sai da na yi masa mganar zuwa asibiti shi ne zai tare ni da mganar banza.

Ko da na fito wanka baya

ɗ

akin na yi tsaki a raina na ce shirme kawai. Agurguje na shirya na saka hijabina sabo dogo har ƙasa, na

ɗ

auki jakata a hannu da takalmina ina fiowa sai

ga shi ya fito daga

ɗ

akin Gimbiya sai muka ha

ɗ

e.

"Sai ina kuma?

Ya fa

ɗ

a ya na kallona nima ko ina kallon shi na ce" In da na ce maka zan je"

"Asibitin?

Sai na

ɗ

aga masa kai, na duƙa ina saka takalmi kafata na saka safa gajera na zamani na mata.

"Ba ki fasa ba kenan?

"Na fa

ɗ

a maka magunguna na sun ƙare ya kamata na je."

Bai ce komai ba, nima ban ƙara mgana ba, na ra

ɓ

a ta gefen shi na shiga

ɗ

akin Gimbiyar sai na ganta zaune a gefen gado ta na duba wayarta alamu dai ta

ɗ

an jima da tashi.

Ga

isawa muka yi ina tambayanta jikin ta, ta ce min ta warke ba ta jin komai.

"Allah ya sauwaƙe."

"Amin Anguwa za ki je ne?

"E asibiti zan je."

"Ba ki da lafiya ne?

Ta fa

ɗ

a ta na kallona sai na yi mirmishi kafin na ce" A'a kawai dai zan je gani

n likita ne."

"Allah ya dawo dake lafiya."

Na amsa mata da Amin.

Kafin na ce" Akwai ragowan shinkar jiya na

ɗ

umama miki sai ruwan zafi in za ki sha ruwan lipto"

Sai ta amsa min da to shike nan.

"Za dai ki iya zama ke ka

ɗ

ai ba matsala ko?

"Ba mats

ala na fa ji sauƙi Madam yadda na ke jin kaina ko aiki ma zan iya yi."

Sai na yi ƴar dariya kafin na ce" Ai haka muke so. Amma aikin nan ba yanzu ba sai kin fita daga dokar likita."

"To na gaji da zama waje

ɗ

aya.'

"Lokaci ne. Kar ki damu. Sai na d

awo."

Ta rako ni har falo sai na ga Yalla

ɓ

ai zaune ya na kallo dining na nuna mishi ina fa

ɗ

in" Ga abin karyawan ka nan"

"Wa zai zauna da ita?

Tambayar da ya ƙara jefa min kenan ni ko kai tsaye na ce.

"Ba ga ka fa? Me ka ke yi?

Sai ya sake kallona ka

fin ya yi magana na ce" Sai ka zauna da ita har na dawo tun da kana tsoron kar wani abu ya faru ko?

Kunya ya ji ko nauyi ban sanin masa ba. Bai yi dai mgana ba sai ita ce ta kare mganar da cewa ita fa bakomai za ta iya zama ita ka

ɗ

ai. Ni dai na wuce na

bar su nan har ya na wani mikewa wai bari ya zo ya kai ni, na ko daba masa mgana ina cewa" A'a ka zauna kar ka barta ita ka

ɗ

ai."

Sai ya yi shuru ya kasa mgana na fita haraba shi ne ya biyo ni ya ba ni 5k da cewa in an rubuta mangaguna, na kira shi a waya

sai ya yi min transfer. Da a raina na saka da wuri zan dawo gida amma tun da Yalla

ɓ

ai ya ne mi raina min wayau na ce sai ya ganni shi ya zauna mana ai shi ya yi cikin

ɗ

an renin wayau kawai.

Na samu ganin Dr. Aisha da na ce mata maganina ya ƙare sai ta c

e ba matsala. Ta tambayeni al'adata ya daidai ta ko har yanzu ya na min tsallake? Sai na ce gaskiya wattani biyu kenan normal sai ciwo mara amma wannan watan ya zo min da sauƙi.

"Zan sake rubuta miki mgani guda

ɗ

aya shima dai na dai daita jinin al'adan

ne kamar wan can"

Sai na amsa ta mata da to. Abin da ke zuciyata na fa

ɗ

a mata.

"Dr kina ganin zan sake haihuwa?

Ba ta kalleni ba ta na rubutu a saman takarda lokaci

ɗ

aya ta na fa

ɗ

in" In sha Allahu"

"Dr ni ko

ɗ

aya ne na ƙara."

Na fa

ɗ

a cikin r

auni sai da ta ba ni takardan da ta rubutamin mganin sannan ta ce" Me ya sa kike son ki ƙara haihuwa? Ba kina da wasu ƴa'ƴan ba.?

"Ina da shi Dr amma dai ina so na ƙara ne saboda mijina mai son yara ne."

"Ko dai kina da kishiyoyi ne ana rigiman magaj

i?

Ta fa

ɗ

a da sigan zolaya sai kawai na yi mirmishi kafin na ce" Ko

ɗ

aya. Ai shi ya na da wata matar ciki ma gare ta kila ta haifa masa namijin. Ni kawai ina son na sake haihuwan ne Dr namiji ko mace duka ina so."

" Zai ba ki in sha Allahu fiye ma da



ɗ

ayan. Ai na fa

ɗ

a miki ba ki da wata matsalan da zai hana ki haihuwa. Lokaci ne kawai."

Nima na yarda da lokaci ne, kuma lokacin ne bai yi ba, in ya yi zan ƙara haihuwa nima.

Na tsaya a phamarcy cikin asibitin na siya maganin kuma sai da na kira Yal

la

ɓ

ai ya turamin Ku

ɗ

i duk da guda

ɗ

aya ne, ni fa na saka a raina duk wani abu na haƙkin Yalla

ɓ

ai na daina masa kara a kan shi in biyar ne sai na kira shi ya tura, sai da na hau adaidaita sannan na kira shi na ce zan biya gidan Ya Aina sai da ya yi jim kafi

n ya ce sai na dawo na san ya na so ya ce min na dawo da wuri ne ba fuska, na kusa gidan Ya Aina sai na ga ya turo min saƙo.

"Ni fa na fita, Daughter ita ka

ɗ

ai ce a gida. Don Allah ki koma gida da wuri."

"Ba zan koma ba."

Na fa

ɗ

a a fili saboda hau

shi har mai adaidaitan sai da ya juya ya na kallona tsaki na ja na maida wayata jaka, a bakin titi na sauka na taka zuwa gidan Ya Aina sai dai ta ganni kwatsam ko da na je Marwa ba ta nan tana asibiti mun sha hira duk dai akan Marwa da Kawu Abba Ya Aina na

fa

ɗ

a min cewa ba matsala Marwa dai na so ya kuma kawo mata waya faskekeya ban ga dai wayar ba amma na ga kwalin wayar. Zuwan shi biyu kuma da alamu dai sun fara dai daita kan su da Marwa.

"Ma sha Allah na ji da

ɗ

in haka."

Na fa

ɗ

a ina jin da

ɗ

i har cik

in zuciyata.

"Ai ya ce ba ya so a ja lokaci suna gama fahintar juna zai turo manyan shi."

"Haka ake so. Allah ya nuna mana "

Ta amsa da Amin mun cigaba da hira a cikin hiran ne ta ke fa

ɗ

a min Murja fa ta sani.

Cikin mamaki na ce" Ke kika fa

ɗ

a mat

a?

Sai ta ce e, ranar ta zo gidan ta iske Kawu ya zo kuma ranar ya kawo ma Marwa shi ne da ta tambaya ta fa

ɗ

a mata.

"Murja har ta na jin haushina wai Marwa ta samu miji ban fa

ɗ

a musu ba, ni dai na yi ta ba ta haƙuri "

Cikin mamaki na ce" Ikon Allah.

Kamar an saka ranar ne ba su sani ba?

Ya Aina ta ce ai na san halin Murja ni fa a raina na ji ban so Ya Murja ta sani ba, sai ta kai mganar gaba kuma shi ya ce sai sun dai daita ne manya za su sani ko Nene Yalla

ɓ

ai ya ce bai fa

ɗ

a mata ba saboda Kawun ne

ya ce su dakata tukunna ban dai nuna ma Ya Aina wani abu ba ban jira dawowar Marwa ba na tafi gida wajen uku na rana saboda yara ba kuma saboda Matar Yalla

ɓ

ai ba, ina hanyar komawa gida Yalla

ɓ

ai na ta kiran wayata na ƙi dagawa sai da na koma Gimbiya ke ce

min Ya na ta kiranta ya na tambayar ta ko na dawo sai na ce zan kira shi, na gane daman gidan ya ke so na koma shi ya sa da matarsa ta fa

ɗ

a masa na dawo bai ƙara nema ba.

Saboda haushin shi da na ke ji da wuri na kwanta na ce kaina na ciwo, na bar shi d

a yara da matarsa ko da ya dawo ina ciki kwance ya dai shigo ya duba ni.

"Kin sha mgani?

Na ce masa na sha ya na wani ta

ɓ

a goshina da wuyana ni ko burgeni bai yi ba na ce masa barci na ke so na yi, na san in na tashi kaina zai daina sara min sai ya f

ice ya na mai rufomin ƙofa na raka shi da harara, ko washegari a dakune na tashi daga shi matar tashi na riƙa yi musu yatsina ai shima sai ya sha jinin jikinsa ya san halina da na fara haka to ya san an

ɓ

ata min rai ne sai ya kiyaye ne da wata mgana sai da

ni da kaina na ba ma kaina haƙuri na sauko gaba

ɗ

aya.

****

Kimanin satin Gimbiya uku a tare damu. Ta warke garas ba wata matsala muna kuma zaune lafiya ba abin da ya ta

ɓ

a faruwa tsakanimmu amma fa ina ganin bariki domin tun da ta ji sauƙi ta fara sha

n gayu ana ma miji kwalliya da karairaya, da daddare kuma su shige ciki suna shagalinsu ni kuma ina nan ina musu wahala, duk ina gani fa amma na nuna ban gani ba, ni abin da ya ke ba ni mamaki shi ne Yalla

ɓ

ai har zai iya tsawon sati biyu bai neme ni ba amm

a kuma bai damu ba, ni fa a da na

ɗ

auka Yallabai ba zai iya kwana biyu ba ni ba sai ga shi ya wuce tunanina ko a jikinsa. An ce ciki ya samu rauni bedrest ta ke yi amma suna

ɓ

arnan ruwa ni na sani kuma suna sun sam ni ba yarinya ba ce ba su isa su yi min w

ayau ba. Na fa

ɗ

a ma zuciyata Yalla

ɓ

ai ma ya daina ba ni mamaki, domin ko ajikinsa ya na cin amarcin sa, tun da ga boyi boyi sun samu a gida na dai lallashi kaina tun da sati biyar ne in ya cika ta koma gidan ta, ban ji ba kuma ban gani ba saboda haka can s

u ƙarata.

Yau ta kama laraba ne, Gimbiya da Yalla

ɓ

ai sun je asibiti bayan sun dawo ya kawo ta gida shi ya fita muna falo muna hira ta tashi ta shiga ciki shigan ta ba dafewa sai na ji ana buga get ina zuwa na bu

ɗ

e sai na ga Inna Mariya ce ban yi mamakin

ganin ta ba saboda daman shekaranjiya mun yi waya za ta aiko min da wani mganin gargajiya na sanyi wanda ke wanko mahaifa. Aneesa

ɗ

iyarta ta yi aure shekaru bakwai ba haihuwa shi ta kar

ɓ

o mata ta yi amfani da shi ga shi yanzu ta haihu shi ne da na ji na c

e ina so. Mun yi waya za ta kar

ɓ

o min amma ban

ɗ

auka za ta zo da kanta ta kawo min ba.

Muka shigo cikin gida tare ina mata sannu da zuwa na kawo mata ruwa da lemo. Lokacin sha biyu ta gota anan falon yara muka zauna ta fito min da mgamin ta na nuna min.

Akwai wanda zan sha da koko akwai kuma na ruwa har da na cin a abinci.

Ta

ɗ

auko ƙullin mganin ta na nuna min ta na kuma fa

ɗ

a min magungunar arra

ɓ

i ne a ciki ha

ɗ

e ha

ɗ

en ganyeyyeki, shi zan rika sha a koko ta

ɗ

auko

ɗ

ayan ta na fa

ɗ

in.

"Wannan kuma a ruw

a za ki saka. Ina mai tabbatar miki in sha Allahu za a da ce."

Ni ban san Gimbiya ta fito ba, da ya ke muna falon yara ne ashe ta da

ɗ

e a tsaye ta na kallon mu sai Inna Mariya ce ta ganta sai ta yi min mgana a hankali ta na cewa bakuwa na yi? Sai na juya

na ga Gimbiya ganin na ganta ya sa ta ƙariso abin da ya ba ni mamaki ganin ta na ta kallon magunguna da Inna Mariya ta kawo min ni kuma har ga Allah ban kawo komai ba sai na gabatar musu da juna.

"Inna ta ce ƙanwar Mama. "

Na fa

ɗ

a ina kallon Gimbiya

nan da nan ta rankwafa ta na gaishe ta.

"Abokiyar zama na ne, ba ta jin da

ɗ

i ne sai ta zo ta na zaune damu na wani lokaci."

Na fa

ɗ

a ma Inna Mariya itama cikin fara'a ta amsa mata gaisuwa ta yi mata ya jiki.

"Bari na shiga ciki tunda kin yi da baƙ

uwa"

Sai na amsa mata sai bayan wucewarta ne Inna Mariya ta ce min" Ke Sadiya na ga ta na ta mana wani kallo ne?

"Ba ta da wata matsala Inna"

Sai ta jinjina kai kafin ta ce Allah ya sa ba ta wani da

ɗ

e ba na yi na yi ma ta tsaya ta yi sallar azahar ta

ce min daga wajen kar

ɓ

o min mganin ta wuto gidana ba za ta zauna ba, har haraba na rakata na ba ta ku

ɗ

in mota da ku

ɗ

in mganin da ta kar

ɓ

o min ta ce 5k ne gaba

ɗ

aya mun yi sallama na dawo cikin gida na tattara mganin nawa na kai kabinet

ɗ

in kitchen na ajiye

na daga nan tiolet na shiga zan kama ruwa sai na ga jini yanzo min yanzu in zan yi al'ada ko ciwon mara ba na ji sai dai na gan shi cikin salama ba kamar baya ba, da sai ya yi watanni bai zo ba kuma bayan ya zo ya yi ta min wasa.

Kawai sai na wanke fusk

ata na fito. Ban san abin da ya faru ranar Gimbiya ba ta sakar min fuska ba da na ma shiga duba ta a daƙile ta amsa min tun da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login