Showing 87001 words to 90000 words out of 159340 words
duk ina zaune in jin su, Kawu sai masifa ya ke ya na fa
ɗ
in" Wai ka auri mace amma kana kiran ta da wata
ɗ
iyar ka? Tafida ba shi da hankali fa, kai suna ba na u
warka ba na ƙanwar uwarka ba."
Ni dai ina ta dariya, mun
ɗ
an cigaba da hira sama sama har ya ke fa
ɗ
a min ya zo duba wani fili ne a nan cikin gari.
"Ko dai auren ya tashi ne Kawu za a yi ma Amarya ginin gida."
Na fa
ɗ
a ina masa dariya da sigan zolaya.
"Ko Aure na yi ai ban iya barin Rano Sadiya can a ka haife ni a can kuma nima zan gina nawa Ahalin in sha Allahu. Kawai dai ina siyan filaye ne anan cikin gari saboda Ajiya ne in ka bar ku
ɗ
in kuma za ka ksshe su ne a banza."
Na ce haka ne, shi da ka
nshi ya ke fa
ɗ
a min ya siya filaye anan garin hu
ɗ
u kenan kuma takardun ma ai suna hannun Tafida na yi ta jinjina kai ina mamaki lalle Kawu Abba ya tara ko na ce ya na kan tarawa.
"Kawu Allah ya sa ka samo mana mata wannan shekaran mu gwangwaje."
Ya n
a mirmishi ya kalleni kafin ya ce" Amin Sadiya. In sha Allahu nima ba na so na wuce wannan shekaran addu'a za ki yi min Allah ya ba ni tagari matan ne na wannan zamanin duk sun zama sai a hankali."
"Allah zai kawo ta gari in sha Allahu."
Ya amsa da A
min kafin ya ce" Na ga ma wata iri a gidan ki kwanaki ina ta so na yi miki mgana ayyuka suka sha kaina.'
Cikin mamaki na ce" Iri? Wani iri!? Sai ya kwashe da dariya kafin ya ba ni amsa an kira wayarsa sai kawai na tattara kwanukan da ya karya na fice na
bar shi a falon ya na waya. Ina kitchen ina ta mamakin to wacece Kawu ya gani? Ko Saude ce? Wata zuciyar ta kira min sunan ta, sai kuma na tuna ai ya san Saude tunda ya na yawan zuwa gidana kuma ya na ganinta duk a iya tunanina na kasa gane wani iri ne wa
nnan ya gani a gida kuma har ya yaba. A cikin raina ina fatan Allah ya sa ta gida ce, ina ganin mutumcin Kawu Abba ba domin ya na kawun Tafida ba sai domin ya na da kyakyawan halin da duk macen da ta same shi ta more.
Ban zauna ba na fara gyaran Kitche
n domin Saude ma sai ta dawo daga allo za ta zo ni kuma ba na so na zauna in na zauna zai yi wahala na sake
tashi, ina aikina gefe
ɗ
aya kuma na ha
ɗ
a tea ina kur
ɓ
a ko zuwan Yalla
ɓ
ai ban ji ba, sai jin muryansa na yi a saman kaina lokaci
ɗ
aya.
"Madam ina
kwana."
Sai na juya na yi masa kallo
ɗ
aya na
ɗ
auke kaina na da
ɗ
e ban gan shi ba tun daren ranar da muka yi fa
ɗ
a da shi.
"Ina kwana."
.
Na mayar masa da gaisuwan shi kamar ba na so, na kuma cigaba da aikina na ma manta da wanzuwar shi a wajen ya gaj
i da tsayuwa ya ga ko kallo bai isheni ba sai shi ne da kan shi ya gaji ya ce." Madam ko zan samu shayin nan na mganin mura? Mura ta kamani tun jiya."
Ya fa
ɗ
a ya na jan hanci ko juyowa ban yi ba na ce" Za a kawo."
Daga haka na isa gaban gas na kunna in
a
ɗ
ora ƙaramar tukunya gajiya ya yi da tsayuwa ya kama gaban shi, ni kuma na raka shi da tsaki ni yanzu Yalla
ɓ
ai ya fita kaina tunda ya gama ba ni mamaki ya yi min abin da ban ta
ɓ
a tunani ba ko da ya ba ni haƙuri zai yi wahala na manta kalaman shi a kaina.
Ina cikin dafa masa shayin ne sai ga Marwa na kalleta ina fa
ɗ
in" Sannu sai yau? Tun jiya ina ta jiran ki. Baban ki fa ya ce Umarni kawai zan ba da za ki zo "
Tana dariya ta ce" Umma jiya aikin dare na yi sai yau da safe na dawo gida."
"To kin ja ma
kanki ba yau za ki tafi ba."
"Daman sai gobe."
Kallonta na yi kafin na ce" Sai dai jibi ko?
"Umma jibi ina da aikin Safe ne."
"Sai ki tafi daga nan
ɗ
in ko?
Sai ta yi shuru ta na dariya ni kuma ina hararanta. Kafin ta cire Hijabin da ta shigo da s
hi na ce tsaya na ta ce shayin nan ta miƙa ma Yalla
ɓ
ai da ta wuto su a falo, ita na ba ma shayin ta kai masa sai ga shi ta dawo ta na ce min" Umma
ɗ
ayan baƙon fa ya ce shi ina na shi Shayin?
Ina dariya na ce ta juye sauran a fulas ƙarami ta
ɗ
au Mug ta kai
musu falon daman akwai siga a can saman dining za su yi amfani da shi.
Zuwan Marwa ya sa na koma na zauna ta kar
ɓ
e ni daga aiki ina falo ina duba wayata ana ta siyan Hijabai tun da salla ta karato bai fi saura kwana goma ya rage ba, ina nan zaune Yalla
ɓ
ai ya leƙo ya na cewa na zo mu yi sallama Kawu zai tafi, sai na rarumi Hijabin Marwa na zura tunda nawa na kai sa cikin
ɗ
aki.
Na
ɗ
auka ma har ya miƙe ne sai kuma na je na gan shi zaune suna hira da Yalla
ɓ
ai ina daga tsayen na ce" Kawu har an gama yi ma
na yinin?
Ya na dariya ya ce" Taho ki zauna ai ban ga ta tafiya ba tun da ban ya
ɗ
a munafata ba."
Cikin mamaki na zagayo na zauna kujeran zaman mutun
ɗ
aya. Kawu na ke kallo duk da ina ganin mutumin nawa na ta kallona ni kuma sai na ba ma banza Ajiyar a ci
kin raina ma sai na
ɗ
auka kamar bashi a wajen ba dai ni
zai wulaƙanta ba wallahi sai ya ga ne bashi da wayau da ni ya ke zencen ba ya ce Gimbiya ta yi masa komai ba to zan bar shi da ita ta yi masa abin da ma ni ban ta
ɓ
a yi masa ba.
"Kawu me ya faru?
Na fa
ɗ
a ina kallon shi, wani lokacin in ce masa Uncle wani lokacin kuma Kawu. Amma dai Uncle
ɗ
in ya fi kama bakina.
"Ba nan muka fara magana na ce miki na ga wani iri a gidan nan ba?
Da sauri na gya
ɗ
a masa kai kawai sai ya cigaba da fa
ɗ
in" Ga irin nan
muna zaune a falon nan ta shigo. Ita ce wacce ki ka aiko ta kawo mana shayi."
Ido na zaro ina kallon shi kafin na yi magana Yalla
ɓ
ai ya tare ni.
"Wai Marwa?
Ya fa
ɗ
a ya na kallon shi, shi ma kallon na shi ya yi kafin ya ce" Ina ruwanka? Da kai na ke
magana."
"Allah ya baka haƙuri."
Yalla
ɓ
ai ya fa
ɗ
a ya na
ɗ
auko wayarsa daga cikin aljuhu ya yi kamar hankalinsa na kan wayar amma ni na san hankalin shi na kanmu ne.
"Sunan ta Marwa ne?
Kawu ya tambayeni ya na kallona cikin mamaki da ya kasa
ɓ
oyuwa
a saman fuskata na gya
ɗ
a masa kai kafin na ce" Sunan ta Marwa."
"Ya kuke da ita?
Ina mirmishi na ce" Ɗiya ta ce. Ɗiyar yayarmu ce Ya Aina uban mu
ɗ
aya da mahaifiyarta."
Sai kawai ya koma ya
ɗ
ora kafa kan
ɗ
aya kafin ya ce" Alhamdulillah."
Ina dariya
amma ban yi magana ba amma ni kaina lamarin ya zo min a bazata Marwa fa? Yanzu duk ƴan matan duniya Kawu Marwa ya gani kuma ya yaba ikon Allah.
"Wato haƙiƙa tun ranar bikin tariyan wannan yaron na ganta lokacin ta kawo mana abinci na yaba da natsuwarta
to na
ɗ
auka lamarin wasa ne shi ya sa ban yi magana ba. Sai kuma da na koma gida ina ta tunaninta ta na yawan fa
ɗ
o min a cikin tunanina na so ma na kira ki a waya sai sabgogi suka sha kaina sai yanzu da na ƙara ganin ta sai na ji zuciyata ta ƙara yin wani
nauyi a kanta."
"Uncle.."
Na fa
ɗ
a ina ta dariya ina jin wani farinciki a ƙasan raina ba ni ka
ɗ
ai ba hatta Yalla
ɓ
ai fuskar shi ta cika da Annuri domin ni dai yau ce rana ta farko da Kawu ya zauna ya ta
ɓ
a yabon wata mace duk wacce aka yi masa tayin ta
sai ya kushe ta. Amma wai Marwa ce ta yi masa ikon Allah ya fi gaban wasa.
"Kawu ka ce kawai ka fa
ɗ
a tarkon so."
DaKafarsa ya zungure shi ya na fa
ɗ
in" Wai ba na ce ba ruwanka ba! Ina mgana da surukata kar ka ƙara saka min baki malam."
Yalla
ɓ
ai na d
anne dariyan shi ya ce" Kawu"
" Ka sake kiran sunana zan iya yi maka baki."
Ya fa
ɗ
a ya na hararan shi kafin ma ya ce" Kai tashi ma ka fita"
"Allah ya huci zuciyar ka."
Sai ya yi kyaci sannan ya dawo da hankalin shi kaina ya na gyara zama.
"Kamar dai
ina son ta ne fa."
Ni kaina na kasa danne dariya ta sai da na sake ta jin kalaman Kawu har ya na wani gyaran murya, Yallabai ko har ya na duƙewa Kawu ya kai masa naushi sai ya kauce ya tashi ya sauya kujeran zama, sai ya koma ya na kallona kafin ya ce"
Surukata dariya kuma kike yi?
Ina danne dariya ta na ce" Na isa Kawu. Yanzu dai ya kake so a yi?
Sai ya yi shuru kafin ya ce" To za ku iya aura mata tsoho kamar ni?
Kai na gya
ɗ
a kafin na ce" Me zai hana in dai ta na son ka?
"To kina ganin za ta so n
i? Kalle ni fa ba ma arba'in baya."
"Me zai hana ta soka Kawu? Ai kawai nema za ka shiga yi har sai ciyo mana yaƙin a cikin zuciyarta."
"Ko? Kina ganin zan iya?
Ina mirmishi na ce" In sha Allah za ka yi."
"To kina ganin in ta aminta da ni za ta i
ya zama a Rano.?
"Me zai hana Kawu? A ko'ina aure ya kaita ai za ta zauna in sha Allahu."
Sai ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce" Haka ne. Shekaranta nawa ne?
"Ashirin da uku."
"Ta na makaranta ne?
"E. Ta na makaranta koyon aikin jinya a garin tsa
fe amma yanzu ta dawo gida ne ta na pratical."
"Ta kusa gamawa? Ji na ke yi kamar ba zan iya jiran wani dogon lokaci ba."
Ina dariya na ce" Ina jin ta kusa gamawa gaskiya."
Sai ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce" Sadiya da gaske ina son
ɗ
iyar ki tun r
anar farko da na fara ganinta ban ƙara tabbatarwa ba sai yau da na ganta. Allah ya sa ku ba ni ita."
"In sha Allahu za mu baka ita in rabon ka ne Kawu"
Ina danne dariyata ganin duk ya susuce Yalla
ɓ
ai ya kalla da ya kasaƙe da waya a hannun shi ya na j
in mu.
"Kai wai ba ka so ka yi albarka ne?
"Me na yi kuma?
Ya fa
ɗ
a ya na danne dariya Kawu Abba ya jinjina kai kafin ya ce" Ka ce wani abu mana. Ko fatan alheri ba za ka iya yi min ba Tafida?
Hannuwana ya
ɗ
aga sama kafin ya ce" In ce me? Ni da ka
ce ba ruwana in na ƙara saka maka baki a cikin maganar ka za ka yi min baki?
"To na janye kalamaina saka bakin ka na ji."
"Me zan ce?
Sai kawai ya tsaya ya na kallon shi, shi kuma ya na dariya kafin ya ce" Allah ya ba da sa'a Kawu na."
"Amin to in m
a ba har zucci ba ne."
Ni dai ina gefe ina ta faman mirmishi zuciyata kamar farar takarda.
Kawai sai wayar Kawu ta fara ƙara alamun ana kira ya na duba sunan mai kiran ya kalleni sannan ya Kalli Yalla
ɓ
ai kafin ya ce" Gaskiya Tafida ka cika tsurku"
"Me n
a yi?
"Me ka fa
ɗ
a ma Tariq ya ke kirana?
"Ni? Me na fa
ɗ
a masa kuwa? Ya dai ji kana fa
ɗ
a da bakin ka"
"Au recording ka yi ka tura masa munafuki da matan ka biyu kana gulma?
"Wani recording? Direct ya ji Soyayya ya fara zautaa ka."
Kawu sai kawa
i ya tsaya ya na kallon shi har wayar ta katse bai
ɗ
auka ba shi kuma Yalla
ɓ
ai na yi masa dariya.
"Ɗauki wayarka fatan alheri zai yi maka fa. Ko ba ka so?
"Ina so mana. Ko da bai kai zuciyar ku ba."
Ya fa
ɗ
a lokaci
ɗ
aya ya na
ɗ
aga wayar amma ya sa k
a a speaker.
"Kawu ina kwana."
Tariq ya fa
ɗ
a daga can bangaren Kawu ya ha
ɗ
e rai kamar ya na ganin shi kafin ya ce" kirani Abba na ko Abdulmu'iz domin ni ba Kawun ka ba ne."
Kaina na ƙasa ina danne dariya Yalla
ɓ
ai ko har ya na ba ta sauti saboda dar
iya.
"Mu ba ƴan'uwan juna ba ne?
"Ni ban ha
ɗ
a komai da kai ba Mallam."
"To na ji ina yi ma Tafida kara ne."
"Shima ai ni ƙanin uwarsa ne ba na Ubansa ba."
Yalla
ɓ
ai dariya har ya na ƙyaƙyawata ya na kallona da mun ha
ɗ
a ido sai na ha
ɗ
e rai na
juyar da fuska.
"Haka ne. To a bar mganar."
"Yauwa yi fatan alherin ka ina mgana da Surukata ne ka katse ni."
"Kawu ashe kuma an fa
ɗ
a tarkon so? Ƴar yarinya ta susuta haka?
"E ko ban kai ta susutanin ba ne?
"Ni? Ban ce ba haba ai ka isa ma
har ka gota. Kawu Allah Ubangiji ya sanya alheri ya sa a wannan shekaran za mu sallama ka."
"To Amin."
Ya fa
ɗ
a ya na
ɗ
an mirmishi kafin Tariq ya cigaba da fa
ɗ
in" Mutumina kawai Tafida na kirana ina
ɗ
auka ba sai na ji kana ruwan haruffan ƙauna ba. Wai
wata yarinya ce ta susuta ka haka! Na san ta kuwa?
"Ba ka san ta ba."
"Tafida."
Tariq ya
ɗ
aga murya ya na kiran Yalla
ɓ
ai shima ya amsa ya na fa
ɗ
in" Ɗan'uwa nawa ka tara? Kasan mun yi alƙwarin biyan sadaki da ku
ɗ
in gaisuwa fa?
Tariq ya ce" Ai a
susu na yi. Shekaru sama da goma. Ka ce lokacin fasa asusu ya kama mu."
"Tabbas. Domin da gaggawa ya ke so da wahala ma ya iya jira."
"Allah. Ka ce Kawu dai ya fa
ɗ
a
da yawa."
"Ba ma a mgana sai ma ka gan shi duk ya susuce."
"Yo min Video
ɗ
in s
hi mana."
Kawu sai kawai ya kashe wayarsa Yalla
ɓ
ai ya kalle shi ya na fa
ɗ
in" Ya haka? Me ya sa ka kashe?
"Ba ka da waya ne? Ya kira ka ta wayar ka. Ni ka ganni nan ba ni da lokaci
ɓ
atawa a kan ku. Yauwa surukata yanzu ya za a yi ne? Kin ji dai matsaya
ta."
Ina mirmishi na ce" Na ji Kawu yanzu ya kake so a yi? Yadda kace haka za a yi."
Sai ya yi shuru kamar ya na nazari ni kuma sai na ce" To ko zan kira ta ne sai mu ba ku waje?
Da sauri ya ce" A'a sai na yi mgana da magabanta ta zan fara mgana da
ita.
Sai na jinjina kai kafin ya cigaba da fa
ɗ
in" Za mu yi waya dai in na koma in sha Allahu."
Ina mirmishi na ce" Allah ya sa. Kar ka ji komai Kawu kana da ni. Kuma Marwa yarinyar kirki ce ga natsuwa ba ina yabon ta ba ne fa."
"Haba na sani. Ai na ga
abubuwa da dama a tattare da ita."
Ya fa
ɗ
a ya na shafa sajen sa, Yallabai na gefe bai saka mana baki ba amma ya na sauraran mu. Tallar hijabai na yi masa sai ya ce" Hijabai kika fara saidawa kuma?
Sai na gya
ɗ
a masa Zaraf Yalla
ɓ
ai ya ce" Ko za ka siya
ma Marwatu ne?
Hararansa ya juya ya yi kafin ya ce" Ina ruwanka? Ba hijabai ba, ka san dai ko kasuwar Hijaban ne zan iya siya mata ita gaba
ɗ
aya ba ko?
"Tabbas ko mai garin Rano Allah ya ja da zamanin ka."
"To ka yi shuru. Ka jira lokaci kawai."
"Allah ya nuna mana lokacin."
Har da nima na amsa da Amin
ɗ
in, cewa ya yi na ijiye masa guda goma na yayyensa da ƙannensa duk zai siya musu har da Innayi.
Yalla
ɓ
ai na gefe ya ce" Nene ta gode."
"In kai uwarka ce ni yayata ce."
Sai Yalla
ɓ
ai ya koma ka
wai ya yi shuru ya na danne dariyan shi, nan ta ke na fa
ɗ
a masa ku
ɗ
in ya saka min