Showing 72001 words to 75000 words out of 159340 words
da na ga ana ta min gantali da yarinya ban yi magana ba saboda ina ganin akwai sauran lokaci. Sai da na ga in dai zai zo gidan nan ranar da zai bar gidanta sai ta rako shi, kuma tana da mota amma a tashi za su zo bayan nan kuma
shi zai maida ta gida ya
ɓ
ata lokaci kafin ya dawo duk na kauda kaina ban yi magana ba, sai abu na biyi in dai yana gidana to ta rika kiran waya kenan kamar wani
ɗ
an kasuwan da ya ci mata bashi. Ni ko ba alfahari ba bana kiran shi in na san ya na gidanta.
Sai dai in ma ya zama dole na yi masa saƙo in ya gani ya kira amma ita ba haka ba ne a wajenta in abu ne ta nema ba ta gani ba sai ta kira shi ta tambaye shi tun ina ba ta lokaci har dai na fahimci da gangan ta ke yi, ranar dai na ga abin na ta ya isheni d
a daddare har mun kwanta ta kira shi wai ta kasa kulle ƙofa, ina jin sa ya na fa
ɗ
a mata key
ɗ
in ne ya lalace gobe da safe zai saka Musbahu ya je da mai gyara sai a sauya key
ɗ
in gaba
ɗ
aya.
"Wai shekarun Gimbiya na wa ne?
Sai ya kalleni kafin ya ce" 33
to 34 ina jin ko za ki girmeta da ka
ɗ
an ne"
Sai na jinjina kai ban yi magana saboda na gama fahimtar renin wayau ne kawai kamar wata jaririya.
"Me ya sa kika tambaya."
"Na ga ta na yin abubuwa kamar Jidda ne"
Ido ya zuramin alamun ƙarin bayani
ni ko ina gyara gashina da tun da na yi tsifa ban kitse shi ba a gaban madubi na yi masa kamar bangane ba.
"Me ya sa kika ce haka?
Sai da na gama abin da na ke yi sannan na zo na kwanta lokaci
ɗ
aya ina fa
ɗ
in" Ka fi ni sanin dalilin."
Da ga haka na
yi kwanciyata na juya masa baya. Na san ya yi ta kallona ya kuma kasa mgana saboda ya san abin da na ke nufi. Mata kawai daga zuwanta za ta zo min da makirci a cikin gidana to ba ta isa ba zan taka ma ta burki daga ita har me biye mata.
*Janafty*
*
TKG*
11.
FHB CLOTHING Muna Dinka kowanne irin nau in dinkunan yara na zamani,Muna bada sari ga masu bukata haka Muna maraba da masu sayen dai dai Muna
turawa ko Ina cikin sauki a Nigeria da makotan kasan mu . Amana shine taken mu . wtsapp no.080802
66674 or call @08034109622
Yanzu Gimbiya tana cikin wata biyu ne da tarewa. Zaman su ya fara miƙawa tun ina ganin lamarin kamar wasa har dai daga karshe na saka a raina gaskiya ne sannan zan saba
ɗ
abi'ar haka ta zame min jiki ko domin samun zaman lafiya
ta.
In na bu
ɗ
e wardrope
ɗ
ina na ga cikin kayan Yalla
ɓ
ai kashi uku babu kashi
ɗ
aya a hankali a hankali ya na ta rage su, suna can gidan Gimbiya, bayan kaya ma hatta ma'ajiyar takalman mu sun yi rauni, wajen gudu hu
ɗ
u duk babu su a wajen suna gidan Gimbiya
bangaren unders ma sannu sannu dai suma
ɗ
in suna ta raguwa, a raina na ce shi kenan duk ikon da na ke dashi a kan Yalla
ɓ
ai da duk abin da ya mallaka yanzu wannan ikon ya fita daga hannuna saboda ba ni ka
ɗ
ai ke da shi ba ya na da wata matar kuma itama ta n
a da iko akan shi da duk abin da ya mallaka.
Iya kauda kai ina yi, saboda ni ce babba kuma na riƙe girmana duk da na san ina saurin fushi da zafin zuciya amma na danne ban bari kishi ya saka ni na yi abin da ba dai dai ba ne. Kwanaki na je na gaida Nene
ta ƙara yi min nasiha da ƙara tunasar da ni girman da ake cewa ina da shi kar na
ɗ
auka wani ne ya ba ni. Na saka a raina girma ne da Ubangiji ya ba ni. Na ji kuma na yi kamar ban ji ba sannan na gani na yi kamar ban gani ba. Duk da Gimbiyar
ɗ
iya ta ke a w
ajenta ni Nene ba ta ƙi ni ba kuma ina ganin girmanta shi ya sa duk abin da ta fa
ɗ
a min zan ji sannan ina ƙoƙarin yin amfani da shawarwarinta.
Saboda haka ne ma na saka ma Yalla
ɓ
ai ido ya gama mararin amarcinsa da rawan kafansa ƙala ban ta
ɓ
a ce masa ba.
Na yi ta ƙoƙarin kauda kaina a kan al'amarin sa da Amaryansa shima kuma tun kafin auren nan da muka yi mganar ya daina mini labarinta ya tsaya iya matsayin shi. Iyakata dashi abin da ya shafe ni ko ya shafe shi ko ƴaƴana ni ma kuma bana tsallake hurumi
n da ba nawa ba domin samar ma kaina zaman lafiya da kwanciyar hankali.
Ko na sana'ar sai da Hijabai da aka kawo min daga Zariya guda Hamsin sai da
ɗ
an nuna rashin jin da
ɗ
in sa saboda ni dai ban fa
ɗ
a masa sai dai kawai ya zo ya ga an kawo hijabai. Da
farko ma ya
ɗ
auka ko na saƙo ne bai tambaya ba sai da ya ji ina waya da Khaleesat anan ne ya fahimci nawa ne zan fara saida wa.
Sai da ya bari har mun yi shirin kwanciya sannan ya yi min mgana.
"Kasuwanci kika fara ban sani ba Sadiya?
Sai na kalles
hi kafin na ce" E. Ban fara ba zan dai fara in sha Allahu."
Sai ya jinjina kai kafin ya ce" Shi ne ba ki fa
ɗ
a min? Yaushe kika fara yin wani abu ba tare da na sani ba?
Sai ya ba ni mamaki ji karfin hali
ɓ
arawo da sallama.
"Ina ka samu lokacin zama
ballatana na fa
ɗ
a maka?
"Ban gane ina na samu lokaci ba? Ba nan na ke kwana ba in ban kwana ba, ba na zuwa da safe? Ban kiran ki a waya?
Kai tsaye na ce" Ba wannan ba kai da ka ke cin amarci? Amma ina da niyyar in fa
ɗ
a maka daman."
Sai kawai ya
kasa yi min mgana. Nima daga nan ban ƙara jan sa da wata mgana ba amma washegari na yi masa talla na ce ya siya ma yara tunda akwai na yara sai ya ce na
ɗ
aukan musu guda biyu. Ba tare da ya sani ba na cire ma Nene da Gwaggo
ɗ
aya
ɗ
aya na saka albarka sai k
uma bayan ya fita ya kirani a waya ya ce ya fa
ɗ
a ma Gimbiya ta ce ta na so za ta zo ta duba nima na duba na
ɗ
auka zai biya sannan na duba ma Nene itama. Ban ce masa na
ɗ
aukan mata ba na yi masa godiya. Haka ko aka yi a daren ya kawo ta ta duba guda biyu ta
ɗ
auka nima sai na
ɗ
au biyun nan kuma ta ke ya turamin ku
ɗ
ina Nene kuma biyu na
ɗ
aukan mata sai na ha
ɗ
a da na wajen nawa ya zama uku, ba shi ya kai mata ba Musbahu na kira ya zo ya kar
ɓ
a ya kai mata daga baya na kira ta a waya na yi mata bayani ta ji da
ɗ
i
ta yi ta saka min albarka.
Kuma an ta siyan Hijaban duk da na
ɗ
an yi kyattuka da wasu. Na
ɗ
aukan ma Saude da Marwa. Sauran kuma na tallata ma su Ya Aina da su Ya Hamza kuma duk sun siya ma matansu. Sannan har group
ɗ
in makarantarmu na shiga na yi musu t
alla har mutum uku sun aiko da ku
ɗ
i sun siya sun kuma aiko har gida an kar
ɓ
an musu. Duk da mun
ɗ
an samu sa
ɓ
ani da Anty Bahijja amma tuni na yi mata na ƴan duniya da kaina na kira ta na yi mata tallar Hijaban sai ta fara min fa
ɗ
a wai na gama yi mata rashin
kunya zan neme ta yanzu. Ina dariya na wayance da cewa.
"Haba Babbar Yaya. Wace ni Sadiya ai ban isa ba. Rashin fahimta ce. Ke ce ba ki fahimce ni ba."
Sai kawai ta ce min" Ni Yar mijin ki ce ba ƙanwarsa ba Sadiya ya kamata ki riƙa tuna haka."
Nan
dai na samu na basar da mganar na tura mata tallar Hijabai kuma sai da ta siya ma ƴaƴanta haka itama Anty Maimuna ita sai gashi ta na gaya min Nene ma ta nuna mata wanda na bata da wanda Tafida ya siya mata. Itama ta siya ma kanta da yaranta, Mimisco babba
n harka ta yi min tambaya na kawai ta yi guda nawa suka rage? Na ce 15 suka rage na manya goma na yara guda biyar kawai ta ce na saka mata acct
ɗ
ina da farashin za ta saka min ku
ɗ
i sannan za ta aiko direba ya kar
ɓ
a. Da ina mata godiya sai kawai ta yi mirm
ishi kafin ta ce.
"Haba Sadiya ku fa namu ne. Dole mu zama masu ƙarfafa muku gwiwa."
"Na gode Mimisco Allah ya ƙara ma rayuwa albarka."
Ta amsa min da Amin Amin sannan muka yi sallama kuma ba da
ɗ
ewa Ina tura mata acct
ɗ
in sai ga ku
ɗ
ina ya shigo na
daka tsalle ina murna. Tuni na kira Khaleesat na fa
ɗ
a mata sai ta ce za ta tura min lambar ƙanwar na ta mu yi magana ita za ta ha
ɗ
a ni da mai saida yadiddikan hijaban kawai da shi zan dinga magana da na siya kawai aiko min da shi direct ta hannuna kawai z
ai yi, sai na ce hakan ma ya yi. Ina ta murna na siyar da Hijabai na kuma ina fatan wannan sana'ar da na fara Allah ya sa ta
ɗ
aure min ta kuma ta riƙe ni, na yi ma kowa talla amma ban da Ma'u domin ni ban ma fa
ɗ
a mata ba, ba kuma na saka wani abu a raina b
a ne a'a kawai dai ban fa
ɗ
a mata ba ne amma a raina na saka cewa in aka ƙara saro wasu zan yi
mata talla bakomai in ma ta na da wani aniya a cikin ranta ne Allah ya mayar mata da sharrinta.
Khaleesat na tura min lambar ƙanwarta Madina na kira ta muka yi
mgana ita ta ha
ɗ
a ni da shamsu mai yadin hijabai na sabon garin zariya. Shi kuma ya ha
ɗ
a ni da mai
ɗ
inkin Hijaban anan kasuwar ya iya sosai domin shi ma ya
ɗ
inka min na farko na biyun ma bayan duk na tura masa kololin da kuma adadin yadinka ya ce za a
ɗ
in
ka nan da kwanaki biyu za su iso hannuna. Amina ma mun yi waya ta ce za ta tallata min in ana so anan Kaduna za ta yi min mgama sai na riƙa aiko mata da shi ta na siyar min aiko na ji da
ɗ
i har a cikin raina tuni na fara jin gwara na manta da rayuwar Yalla
ɓ
ai da Amaryansa na kama sana'ata domin shi ne alherina.
****
Alhamdulillah kawai zan ce domin har Hijaban da aka sake kawowa sun ƙare. Gimbiya ta sake min ciniki guda hu
ɗ
u ta siya sannan ta ƙara siya ma su Jidda. Kuma ta yi min talla a can wajen aiki
nsu kusan ma rabin Hijaban daga
ɓ
arayinta suka ƙare. Nima saboda jin da
ɗ
in haka har kyauta Hijabi na ba ta guda
ɗ
aya na yi kuma mata godiya ta ce bakomai an zama
ɗ
aya shima Yalla
ɓ
an na fa
ɗ
a masa da cewa ya ta ya ni yi mata godiya sai jin da
ɗ
i ya ke yi an y
abi Amaryansa tun ina mamakin Yalla
ɓ
ai ni fa yanzu har ya zame min jiki ma.
Duk da ba wani sakar mata na ke yi ba. Ni dai ban ta
ɓ
a takawa gidan ta ba amma ni tana yawan zuwa za mu gaisa a zauna ana hira sama sama na ke saka baki, saboda ni na kama gir
mana ban zaƙe ba ban kuma tusa kaina ina daga gefe gefe dai. Amma ita da yara kam ban isa na shiga tsakaninsu ba tun kafin auran ta da Yalla
ɓ
ai daman ta shaƙu da su sannan komai ta samu su ne tun a baya ballatana yanzu da ta ke auren uban su. Komai ta samu
su ne kuma na yarda ya na siyan mata daraja da ƙima a wajen Yalla
ɓ
ai ya kuma saka ya ƙara sonta domin in dai ta kawo min wani ko ni ko yara haka zai ta washe baki, wani lokacin ma saƙon shi ya ke kawowa ya na fa
ɗ
i ya na nuna farincikinsa.
Ba ta zuwa ha
nnu rabbana. Ko ta yo girki ko ta soyo nama ko kaza ko kayan fulawa haka dai. Su kuma su Jidda wani riborn da kayan kwalliya duk ta
ɗ
auke min duk ita ke siya musu. Ni ban ta
ɓ
a cewa komai ba sai godiya kayan wasa kam har suna yi musu yawa ta siya musu yan k
anti ta kuma
ɗ
inka musu duka dai, yadda ta ke kyautatamin da ƴaƴana in na fara wata mgana sai a ce baƙin ciki ne ko ba ni da haƙuri shi ya sa na koma gefe na yi bakam kawai ina lura da komai, in suka zo tare haka za ta yi ta wannan karera yan ita wai mai m
iji, ta na wani maƙale murya tana kiran Daddy shima ya na wani kiranta Daugther tun ina mamakin su har na koma na daina kawai ni dai sai ido domin ni ba wani munafuncin namiji da ban sani ba, sannan makircin mata ma ai mun gan shi kala kala so daga ita har
shi ni sai dai kawai na kalle su.
***
Yau Asabar Yalla
ɓ
ai a gidana ya ke bayan ya dawo daga kaduna a ranar da daddare wanka kawai ya yi ko abinci bai tsaya ya ci ba ya ce Jidda ta zo ya kaita can gidan.
Muna zaune a falo ni da ita da Baby, ban yi m
agana ba kuma ko
ɗ
ago kaina ban na kalle shi ba ina zaune ina yanke kumbana sai da na ji ya ce.
"Ki ha
ɗ
o kayan da
ɗ
an yawa Jidda."
Sai ta kalle shi, nima na
ɗ
ago ina kallon shi amma ban yi magana ba.
"Abba can zan koma?
Sai ya girgiza kai kafin
ya ce" Ba da
ɗ
ewa sosai ba. Umman ta ku ba ta jin da
ɗ
i ne kwana biyu shi ya sa."
Yadda ba ni ya ke fa
ɗ
a mawa ba nima ko sai na yi kamar ban ji ba amma kuma a ƙasan raina na ji kamar Yalla
ɓ
ai ya wuce gona da iri. Ni fa na haifi Jidda amma sai ya riƙa nuna
min kamar Gimbiya ce uwar ta ba ni ba.
Ina zaune ina kallon ikon Allah, har Jidda ta ha
ɗ
o kayanta da yawa a ƙaramar jakar ta. Baby kuma na wajen Yalla
ɓ
ai ta riƙe mai hannu ta na fa
ɗ
in itama za ta je, sai ya kalleni kafin ya ce" Zan ta fi da Baby in zan
dawo sai mu dawo tare."
"Sai kun dawo."
Haka na fa
ɗ
a ba tare da na
ɗ
ago na kalle shi ba, Jidda ta ce min Umma zan tafi? Itama ban kalle ta ba na ce sai ta dawo. Kuma bai saka Yalla
ɓ
ai ya kalleni ya yi min wata mgana ba. Ina zaune har suka fice ya na
riƙe da Baby da shi da kansa ya sanya mata hijabin jikinta suka fice suka bar ni, na yi ta ƙoƙarin na danne amma na kasa sannan ga shi tun wajen takwas da wani abu suka fita ba Yalla
ɓ
ai ya dawo gidan ba sai goma da rabi kuma ya bar min abinci ya yi kwantai
na yi masa ta yi ya ce min cikinsa ya cika tea kawai zai sha da haushi ya kamani na yi wucewata
ɗ
aki a raina na ce sai dai ya koma can Gimbiyar ta baka ko kuma ka shiga kitchen ka ha
ɗ
a da kanka.
Bayan na kwantar da Baby a
ɗ
aki na yi mata addu'an barci
na koma
ɗ
aki na yi shirin kwanciya na kuma yi kwanciyata shi ya na can falo ya na aiki a system ina ga ya na ta jiran Tea ne ya gaji ya ga ban kawo ba ya miƙe ya nema ma kansa mafita. Ni dai ko da ya dawo
ɗ
aki na yi barci sai da asuba ne ya ke ce min wai j
iya sai ya ji ni shuru?
"Barci ne ya
ɗ
auke ni."
Haka na fa
ɗ
a masa kai tsaye. Na kuma ha
ɗ
e raina, kamar ya fahimta ne sai bai ƙara min mganar ba, ni fa bai fa
ɗ
a min baki da baki Gimbiya ba ta