Showing 66001 words to 69000 words out of 159340 words

Chapter 23 - Turken Gida Complete

ne nima zai dawo ya na ta

ɓ

a ni tuni na ji gaba

ɗ

aya hannayensa sun zame min kamar lantarki mai ja a cikin hannayena sai ƙokarin kwacewa na ke yi ya na ƙara riƙe ni, ita kuma Gimbiya ba ta kallon mu t

ana ta hiran ta ita da yara.

"Yalla

ɓ

ai. Ka bari mana."

.

Na fa

ɗ

a bayan na ƙwace hannayena lokaci

ɗ

aya ina kallon shi.

"Ba ki yi mini sannu da zuwa ba."

Ya sake fa

ɗ

a yana mai ƙure ni da ido.

"Shi wanda na yi maka fa?

Kawai sai ya bu

ɗ

e min

i hannuwansa yana fa

ɗ

in" Ba wannan ba irin wannan."

Ka

ɗ

an ya rage ban danno masa na katsinawa ba amma dai na daure ban yi ba, sai ma hararan shi da na yi na matsa gefe ina kallon Gimbiya.

"Ki sha ruwan mana."

Ta na kallona ta ce" Zan sha."

Muka y

i shuru ni da ita, shi kuma sai ya zagayo ya zauna kusa da ni har kafa

ɗ

an shi na gogan nawa, a hankali na ƙara matsawa sai na ga ya ƙara matsoni, ina kuma

ɗ

aga kaina sai na ga ta na kallon mu shi ya sa na barsa ban ƙara matsawa ba.

"Na yi kewar ki sosai

Sadiya ta."

Haka ya yi min ra

ɗ

a a kunne ya fa

ɗ

a mini, ko kallon shi ban yi ba domin sai na ga kamar rawan jikin Yalla

ɓ

ai ya ƙaru ne saboda a gaban matar shi ne, ni zai fa

ɗ

a ma burauba a gaban matarsa. Kallo ma ni bai ishe ni ba sai ma na juya masa ƙeya

ina ce ma Gimbiya ta sha ruwa mana.

"Zan sha "

Ta sake fa

ɗ

a a hankali tana wasa da yatsun hannun Baby.

"Anty Gimbiya ina ta kuka ina so na je wajen ku ke da Abba."

Baby ta fa

ɗ

a cikin shagwa

ɓ

a ita kuma sai ta shafa kanta ta na fa

ɗ

in" Ban sani b

a da kin kirani da gudu zan zo na tafi da ke My Baby."

Sai Baby ta fara murna, ni ko gani zaune ina yaƙe ban yi mgana ba.

"To ko Baby za ta ture gwamatin Jidda ne kawai sai ki tafi da ita ta ta ya ki kwana."

Sai ta yi mirmishi ta na kallon shi kafin

ta ce" Sai abin da ka ce Daddy"

"Duk

ɗ

aya ne ko Baby ko Jidda Daugther. Gwara Jidda ma ba za ta yi rigima ba amma Baby ba za ta yarda ki ta fi da Jidda ita ki bar ta ba."

"Sai na tafi da su gaba

ɗ

aya mana Daddy."

Ta fa

ɗ

a cikin shagwa

ɓ

a ta na yi masa wan

i kallo. Kawai sai na ga ya yi wani mirmishi, mirnishin da na

ɗ

auka bayan ni Yalla

ɓ

ai ba zai sake yi ma wata mace irin shi ba sai gashi a gaba na a gaban yara Yalla

ɓ

ai ke hira da wata mace ta na masa shagwa

ɓ

a ya na jin da

ɗ

i.

"Daughter.."

Ya fa

ɗ

a ya n

a yar dariya sai kuma ya kwantar da kansa jikin kujera ya na fa

ɗ

in" Ke ma kin cika rigima. Su biyu ai sun yi miki yawa. Ita Madam sai a bar ta ita ka

ɗ

ai ko su je kawai ni ka

ɗ

ai na ishe ki ko Sadiya ta?

Ya ƙarishe zencensa ya na kallona, ban ko kalle shi b

a amma a cikin raina ina jinjina karfin halin irin na Yalla

ɓ

ai wato ma har ya raba mini yayan nawa amma ni ban da darajan da zai fa

ɗ

a min, ni fa a baya ne na ke da bakin cikawa a kan Yalla

ɓ

ai amma a yanzu na shaida munafuki ne na gidi ma, ni fa yanzu ba du

ka ma mganganunsa ne abin yarda a wajena ba, na tabbata tunda ya ƙara aure zai kulla alaqa da ƙarya da munafunci.

"Ya baƙun ta?

Na katse shurun namu da mganata. Cikin wani karya murya ta ce" Baƙunta ya fara bin jiki."

Ta fa

ɗ

a ta na ƴar dariya, ni ku

ma sai na yi mirmishi ba tare da na sake yin magana ba amma da za a tona zuciyata baƙinƙirin ta ke, kiran sunan Allah kawai na ke yi domin saura kiris na fallasa a sirin zuciyata. Mun zauna shuru har na tsawom mintina ashirin ita dai sai hira ta ke yi da s

u Jidda Yalla

ɓ

ai kuma ya na ta faman latsa waya ni kuma ina zaune abin tausayi E mana abar tausayi ni da gidana amma na kasa sakewa, sai satan kallon Gimbiya na ke yi sai da na ƙara lura dakyau na ga har da kwalliya ma ta yi, to wai ta manta yau mijin ma y

a fita

ɗ

akin ta ne? Sai da na lura sosai sai na ga jefi jefi suna kallon juna ita da Yalla

ɓ

ai suna sakar ma juna mirmishi, ji na yi kamar na tashi na bar musu falon amma na ƙara dai haƙuri na zauna, ina so na duba lokaci amma wayata na baro ta a

ɗ

aki kuma

gashi ba na so na tambayi Yalla

ɓ

ai kawai sai na yi shuru kamar in yi tagumi in fashe da kuka haka na ji, ban yi hakan ba amma acikin zuciyata Allah ya saka min kawai na ke fa

ɗ

a domin Yalla

ɓ

ai ya gama cutata.

Kiran sa a ka yi a waya sai ya tashi ya koma

falon shi, ba da

ɗ

ewa ya dawo yadda ya bar mu haka ya dawo ya tadda mu, ita dai ta na ta hira da Baby mai shegen surutu in ta fara ba ta son ta tsayawa gwara Jidda ta fita Aji

shi ya sa na ke son ta ba ta cika surutu haka barkatai ba. sai balla mata harara

na ke yi ta gefe amma yarinyar nan ba ta ji ba sai zuba ta ke yi kamar ƴaƴan kanya.

"Kun yi shuru abin ku."

Ya fa

ɗ

a yana mai sake zama gefena sai a lokacin na saci kallon Yalla

ɓ

ai kwata kwata bai yi min kyau ba a raina ma fa

ɗ

i na ke yi Yalla

ɓ

ai an yi

girman banza ka rufe arba'in kana wani cin zanzaro. A baya ne in yi ta masa nacin saka ƙananun kaya ya yi ta kuma cewa shi ba ya son sakawa amma sai ga shi yanzu ya saka har da zanzaro saboda ya burge wata tir! Tsaki na ja a hankali amma kuma sautin ya fi

ta tun da shi ya ji har kuma sai ya kalleni na basar na ha

ɗ

e rai kamar ba ni ba shi ya sa bai samu damar yi min wata mgana ba.

"Jidda kama hannun Baby ku je falona ku kunna Tv ku yi kallo kafin na gama mgana da Ummomin na ku."

Haka ya fa

ɗ

a ya na kall

on Jidda sai ta amsa masa da to. Amma Baby har da ƙin tashi ta makale ma Gimbiya. Shi ya tsaya ya na lallashinta shi da Gimbiyar ni ko tsawa na daka mata kafin na ce" Za ki tashi ko sai na zo nan na tattaka ki ?

Na fa

ɗ

a ina mata wani kallo ai kafin ma na

yi wani matsi ta sauko daga jikin Gimbiyar ta na neman yi min kuka.

"Kina

ɓ

are min baki yanzu jikin ki zai gaya miki."

Na fa

ɗ

a ina kallonta jin haka yasa ta koma bayan Jidda ta ra

ɓ

e, shi kuma Yallabai ni ya kallah kafin ya ce" Haba! Sai ki da ke ta?

"Ta yi kukan sai ka gani."

Na bashi amsa a takaice sai na ga kawai ya tsaya ya na kallona ni kuma na

ɗ

aure fuska ina kallon jidda kafin na ce" Kama ta ku je mana."

Sai ta riƙe hannun Baby suka wuce wacce ta yi narai narai kamar za ta yi kuka ga shi ba h

ali kuka Gimbiya na

ɗ

aga mata hannu da alamun ta na nan ba tafiya za ta yi ba.

Sai da suka shige da mintina sannan Yalla

ɓ

ai ya gyara zama gyara murya ya yi irin na juyo na kalle shi sai ma na ƙara yamma da fuskata.

"Wannan hijabin fa? Ki cire shi ki sh

a iska mana."

Ya fa

ɗ

a ya na kama gefen Hijabin kamar da gayya ya yi maganar ni zai ma mutumci gaban matarsa. Daman hijabin da na yi salla dashi ne ban cire ba, kawai sai na fizge hijabin daga hannun shi kafin na ce.

"Ka bar min kayana. Tun da kuma ba z

afi ake yi ba."

Na fa

ɗ

a ina jin kamar na rufe shi da duka ni fa na kosa ya gama maganarsa na shige ciki zuciyata ta kusa daina

ɗ

aukan munafuncin Yalla

ɓ

ai kar ta kai mu ga in ya fa

ɗ

a na maida masa mara da

ɗ

i.

"Halima."

Ya kira sunana amsawa kawai na

yi ban kalle shi ba saboda ni dai yanzu in Yalla

ɓ

ai ya kirani da Halima ban wani rawan jiki saboda na san na yaudara ne shi ya sa na daina ma rawan jiki.

"Daughter."

"Na'am. Daddy".

Ta amsa cikin sanyin sauti. Ina zaune ne amma ji na ke yi kamar

ina yawo a sararin samaniya saboda hazo hazo na fara gani saboda wulaƙancin Yalla

ɓ

ai, ni ya kira sunana sunan da ko ubana da ya yankamin rago ba ya kirana da wannan sunan ya na sakayawa saboda girmamawa haka sauran ahalina Sadiya suke kirana amma shi yau s

abida cin mutumci ni ya kira ni da Halima ita kuma tunda sunan Nene gare ta ba zai iya kiran ta da sunanta na yanka ma sai ya sakaya kamar yadda ya saba. Wani iska na furzar daga bakina da ya sa sai da suka kalleni gaba

ɗ

ayan su.

"Lafiya?

Ya fa

ɗ

a ya n

a kallona, wani irin kallon sama da ƙasa na yi masa kawai na

ɗ

auke kaina shima kuma ya ga yanayin kallon shi ya sa bai ƙara nema na da wata mgana ba ya kama kan shi.

"Na san kun san dalilin da ya sa na tara ku anan ko?

Daga ni har ita shuru muka yi m

asa, ni ko a raina na ce to kasan mun sani uban miye kuma za ka taramu? Amma dai ban yi magana ba sai ma na maida kaina ƙasa kawai ina wasa da gefen Hijabina.

"Duk da kun sani amna tunatarwa tana da

ɗ

i. A matsayina na wanda kuke zaune domin shi akwai was

u mganganu da ya kamata na sake tunatar daku game da su."

Uhm! A cikin raina na ja she

ɗ

ata na fesar ta baki, saboda yau wai ni ce zaune da wata matar a matsayin matar Yalla

ɓ

ai bayan ni. Na kasa gasgatawa amma yanzu gasgatawa ya zama dole tunda ba mafark

i ba ne a zahirin gaskiya ya ke faruwa.

"Sadiya ga abokiyar zama nan na kawo miki. Aurena da Daugther Allah ne ya kaddaro shi, ke ma Daugther ga Yayanan na yi miki. Abun fatana na farko shine ha

ɗ

in kan ku, ku sani wata ba ta fi wata a wajena ba dukkan k

u mata ne da aure ya samar min da ku, ina fatan za ku ha

ɗ

e kan ku ku zauna da juna lafiya domin samun zaman lafiya ta nima."

"In sha Allahu."

Ta fa

ɗ

a cikin sanyin murya, ni ko ban ce komai ba sai daga baya da na ga ya yi shuru kenan ni ya je jira na

ce wani abu.

"Allah ya ba mu zaman lafiya."

Suka amsa a tare da shi da Amin.

"Sadiya ki sani ban aure Daughter domin kin ta

ɓ

a gaza min ba. Ki kaddara za

ɓ

in Allah ne sannan ikonsa ne. Ke ma ki sani ba ta rage ni da komai ba kar ki yi tunanin akwai

ta bangaren da ta gaza min ne ko

ɗ

aya. Ke ma ki

ɗ

auka a kaddaran Allah ne aurena da ni da ke, ki yi mata biyayya domin

wakiliyata ce, in ta yi miki gyara ki gyara in ta kwa

ɓ

a miki ki kwa

ɓ

u, in ta ba ki umarni ki bi wanda bai sa

ɓ

a ma shari'a ba. Ba zan lamu

nci ki yi mata cin zarafi ko rashin kunya ba ba na so na ji wata baraka a tsakanin ku, Ku ba yara ba ne ballatana na ce komai sai na fa

ɗ

a muku dukkanmu nan mun san komai saboda haka ina roƙon ku ku ha

ɗ

e kan ku mu zauna da juna lafiya har mu zama abin kwant

ance a wajen su don Allah."

"In sha Allahu."

Ta sake fa

ɗ

a ni kuma a yangance na ce" Allah ya sa."

Sai kawai ya juyo kaina.

"Sadiya."

Sai na kalleshi sannan na amsa masa.

"Na'am."

"Na

ɗ

ora miki wani girma. Ki sani ki ce ni i don ba na n

an ko da ma ina nan ke ce wakilyata. Kin fi ta sanina sosai fiye da ita. Ki riƙe girman ki, ni ma kuma ki riƙe min nawa girman. Don Allah ki yi zama da ita da zuciya

ɗ

aya in wani sa

ɓ

ani ya ha

ɗ

a ku ku zauna ku warware a tsakanin ku kar ki biye ma masu an ce

ka ce domin ya na

ɓ

ata alaqa ba na fatan ku samu sa

ɓ

anin da har ni sai na shiga ciki. Na fi son ku  yi zaman lafiya da har ni ba zan ji kan ku ba don Allah."

Ajiyar zuciya na sauke domin na ga ya ƙura min ido sannan na ce" Allah ya ba ni ikon

ɗ

aukan gi

rman."

Abin da kawai na ce kenan na yi shuru ita kuma sai ta ce" In sha Allahu ba za ka ta

ɓ

a samun baraka daga bangarena ba"

"Ma sha Allah na ji da

ɗ

in haka. Allah ya yi muku albarka ya kuma zaunar damu lafiya gaba

ɗ

aya."

A cikina na amsa da Amin, ya

ɗ

an sake yin shuru kafin ya ce" Sai maganar raba kwana. Wani tsari kuke ganin za ku yi?

Ya fada ya na kallon mu, ni ko sai na yi kamar ban ji ba.

"Duk yadda Maman Jidda ta tsara dai dai ne ni a wajena."

Ta fa

ɗ

a ta na kallona sai nima na kalleta kafi

n na ce" Ah ke ma kina daman ki tsara

ɗ

in."

Sai ta kalleshi kafin ta ce" To kai ka fa

ɗ

a mana."

Kai tsaye ya ce" Ni ba ruwana wannan ai maganar ku ne."

Ya fa

ɗ

a lokaci

ɗ

aya ya na duba wayarsa.

"Ni dai sai na ga gwara ita ta fa

ɗ

a "

Ta fa

ɗ

a tana kallo

na, nima ko ina kallonta na ce" Ke ma kina damar ki fa

ɗ

a duka

ɗ

aya ne da ni da ke

ɗ

in"

Ganin mun fatra ja in ja ya sa ya kalleni kafin ya ce" Sadiya ki fa

ɗ

a mana ke ce Babba."

Zan yi magana ya dakatar da ni da cewa" Ke za ki tsara na ce ko?

Sai na ga ya

wani ha

ɗ

e rai ya na kallona a raina na ce daga baya kenan.

"To kamar kwana bibbiyu ya yi ko?

Na fa

ɗ

a ina kallon su sai ya kalli Gimbiya kafin ya ce" Ya yi ko? Da sauri ta ce" Ya yi."

Sai ya juya ya na kallona kafin ya ce" Shikenan kwana biyu ya yi

Madam."

Ko kallon shi ban yi ba domin ni yaudaran Yallabai wanne ne ban sani ba.

"In ba na gidan

ɗ

aya to haƙƙi ne a kaina na je na duba yadda ta kwana. In kuma wani uzuri ya taso zan iya kiran waya. Kuma duk wacce ke son mgana da ni za ta iya kirana ni

ma kuma a duk in da na ke zan iya kiran kowaccen ku, dukkaa ku mata na ne da Allah ya ba ni ku ta ƙarƙashin inuwar aure saboda haka ba bu shamaki a tsakaninku gaba

ɗ

aya

ɗ

aya kuke a wajena."

"Allah ya zaunar da mu lafiya. Madam

ɗ

ina yi mana addu'a.".

S

ai kawai na yi kamar ba da ni ya ke ba sai na kalli Gimbiya ganin ta na kallona shima sai na ga ya na kallona cikin basarwa na ce" Wai ni?

Mirmishi ya yi kafin ya ce" Wace ce na ke kira Madam in ba ke ba? Sai na jinjina kai a raina na ce ai ka ce Madam tu

n da ka gama da ni ka yo sabuwa na zama cus ba ni da amfani dole na koma Madam ko burgeni sunan bai yi ba domin tabbas na ke da shi wulakanci ne na

ɗ

a Namiji shi ya na kiran ta da Daughrt ni kuma Madam kamar wata inyamura.

Ni na rufe zaman da addu'a san

nan ya ce mu yi musabaha da juna, hakanan na mika mata hannu muka yi masabahan shi kuma ya duba lokaci ya ce goma har ta gota bari ya zo ya maida ta gida.

Shi da kanshi ya leƙa falo ya ce Baby ta yi barci sai Jidda ka

ɗ

ai a gaba na ya ce ta je ta ha

ɗ

o kaya

nta na kwana biyu ta zo su tafi kamar zan yi magana amma sai na ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login