Showing 75001 words to 78000 words out of 159340 words
da lafiya ba kuma ni ban tambaya ba, sai Munnira ce da ta k
irani a waya ta na fa
ɗ
a min wai ko ciki ne da ita? Sai da gabana ya fa
ɗ
i amma ban nuna mata ba na ce ban sani ba gaskiya. Ni ban je ba saboda wanda ya ijiyeni bai fa
ɗ
a min ba, bai kuma ce na je ba nima ban tusa kaina ba shi a tunanin shi ai na ji ya na fa
ɗ
a lalle Yalla
ɓ
ai ya manta halina ne shi ya sa.
Har Hauwa ta je ta dubata ta biyo gidana ta na gaya min gida cike can ta bar su Anty Bahijja da Anty Maimuna.
Ita ce ma na bu
ɗ
e ma baki na tambayeta me ke damun Gimbiyar?
"Ciwon kai. Sai maleria da ya s
aka jininta ya hau sosai."
"Allah ya ba ta lafiya."
Hauwa ke fa
ɗ
a min Anty Bahijja ta ce ta
ɗ
auka ciki ne Gimbiya ke da shi sai da a ka je asibiti sannan a ka ce ba ciki ba ne, ni dai na yi shuru ban ce komai ba ina nazari ni ka
ɗ
ai.
Sai da ta ce ta
ga ai Jidda a can ta na tambayanta ko ta koma can ne gaba
ɗ
aya sai wai Anty Bahijja ta ce e ai jeka ka dawon bai da amfani gwara ta dawo wajen Gimbiyar gaba
ɗ
aya.
"Haka ta ce miki?
Na fa
ɗ
a cikin mamaki ina kallon Hauwa.
"E mana. Anty Maimuna ma na w
ajen ta kada ba ki ta ce ai daman Jidda ai yar gidan Gimbiyar ce shi ya sa Tafida ya ba ta ita."
Kai kawai na jinjina a raina ina girmama tunanin Yalla
ɓ
ai, ina ga ya manta da ni ce na haifi Jidda ba Gimbiya ba. Hauwa ta tafi ba da
ɗ
ewa sai ga Anty Bahijj
a ta dira a gidana da yamma domin ta na shigowa ana ta kiraye kirayen sallar mangariba ne.
Na kar
ɓ
e ta hannu bibbiyu kamar yadda na saba kamar ma ba zama ta zo yi ba. Sai da na ce ta zauna ita da Sulaihat ne, na tashi domin na kawo musu ruwa ta ce na bar
shi kawai ta zo ne domin ta na son yin magana da ni sai na dawo na zauna ita kuma sai ta ce ma Sulaihat ta je ta zauna tare da Baby.
Sai da ta fice ne sannan ta juyo ta na kallona kafin ta ce" Sadiya kin kyauta kenan?
Cikin mamaki na kalleta kafin na c
e" Me na yi kuma?
"Laifi ki ka yi mana."
"Laifin me?
Na fa
ɗ
a ina ƙara tambayanta domin ni dai ban san na aikata wani abu ba.
"Kishi ne ya hana ki zuwa ki duba Gimbiya da jiki?
Sai kawai na yi wani sansarai ina kallon Anty Bahijja.
"E kalle ni d
akyau. To in ba kishi ba menene? Ai ciwo ya wuce wasa ko da ba ki ta
ɓ
a zuwa gidanta ba tunda yanzu rashin lafiya ne sai ki danne komai ki je ki duba ta ko bakomai a matsayinku
ɗ
aya da ita kamar yadda kike matar Tafida itama haka take matarsa. Da auren shek
aru da wanda aka
ɗ
aura yau ai duk sunan su aure ko?
"Haka ne."
Na bata amsa ina shanye mamakina.
"To ba ki kyauta ba. Da na ji an ce ba ki zo ba kin san halina yar gaskiya da gaskiya ce na ce sai na zo na fa
ɗ
a miki ba ki kyauta ba, shima Tafida n
a kira shi a waya na yi masa fa
ɗ
a ya ce ya sha'afa ne amma zai kawo ki domin ki duba ta."
Sai kawai na zaune ni dai ban ce komai ba ina kallon Anty Bahijja. In tsaya ma yi mata wani bayani ma
ɓ
ata lokaci ne sai kawai na ce ta yi haƙuri zan je na duba ta
in sha Allahu sai ta miƙe lokaci
ɗ
aya ta na fa
ɗ
in" Yakamata. Su kansu masu taya ki kishin su Hauwa duk sun je sun duba ta."
"Zan je nima in sha Allahu."
Ta ce Allah ya sa har da na rakasu haraba ta na min shagu
ɓ
e.
"Sadiya kowa ya san mu mata muna
da kishi amma
ɓ
oyewa ake yi. Ki daina bayyanawa gudun kar Gimbiya ta fahimta ta raina ki. Ga shi ta na son ki ta na son mijinki da ƴaƴanki ko domin haka ba za ki danne komai ki je ki gaishe ta ba?
"Gaskiya ne. A yi haƙuri na yi kuskure."
Sai ta way
ance ta na min dariya wai ta na sona ina da fahimta wani lokacin in ban so rashin kunya ba. Ni Allah na tuba yaushe na ta
ɓ
a mata rashin kunya! Iya biyayya fa ina yi musu da ba su girmansu su ne ba su iya kama girman na su ba haka na dawo cikin gidana ina t
a juya maganganun Anty Bahijja a ƙasan raina ba kowa ya ja min wannan wulaƙancin ba sai Yalla
ɓ
ai kuma wallahi ba zan ƙyale shi ba.
A ranar daman zai koma gidan Gimbiya ba nan zai sauka ba, kuma na ce ba zan kira shi a waya ba sai ya zo za mu yi ta ƙare, y
a kirani a daren mun yi sallama daman haka ya ke da safen litini bayan Baby ta tafi makaranta da wuri na shirya na riga shi fita kafin shi ya baro can zuwa gidana sai dai muka ha
ɗ
u a can ni da shi bai ma san na zo ba sai ita Gimbiyar ne ta je ta kira shi.
Ba kuma sanin gidan na yi ba, Hauwa na kira ta yi mini kwatan cen gidan Allah ya taimake ni gidan ma ya na bakin titi ne, sai da na sauka adaidaita na yi tambaya a ka nuna min ina buga get
ɗ
in sai ga ta ta zo ta bu
ɗ
e min.
Ba ma shi ba, har ita na san ta
yi mamakin ganina. Kuma ni dai yadda ake zuzuta rashin lafiyan na ta ban ga haka ba. Da bakinta ta ke fa
ɗ
a min ta ji sauƙi, saboda na ganta cikin gayunta ne domin ai ba su yi tsamnanin ganina ba. Yalla
ɓ
ai kuma ta ce yanzu ya dawo daga kai Jidda makaranta
ina falo ta bar ni, ta je ciki ta kawo min lemu da ruwa ta ce abin karyawa na ce na karya daga gida duk da ina tunanin su kansu ba su karya ba.
Gidanta itama ya yi kyau duk da iya falo na gani. Amma falon ya yi kyau ƙwarai kayanta duka yan waje ne forum
, tare suka fito da Yalla
ɓ
an ya na sanye da Jallabiya da ya ganni zaune sai da ya nuna mamakin sa.
"Shi ne kuma ba ki kirani na zo na kawo ki ba Madam?
Ya fa
ɗ
a ya na zama a gefena.
Har ya na rumgumoni.
"Gud morning"
Ko amsa shi ban yi ba na juya i
na kallon Gimbiya kafin na ce" Ki yi hakuri kar ki ga ban zo duba ki ba. Ni bai fa
ɗ
a min ba ki da lafiya ba."
Kanta na ƙasa ta na wasa da hijabin da bayan shiganta ta sako shi ta ce" Laa bakomai wallahi."
Shi kuma ni ya ke kallo kafin ya ce" Ki ji tsor
on Allah ban fa
ɗ
a miki ba ta jin da
ɗ
i ba?
Kallonsa na yi tare da balla masa harara kafin na ce" Ka dai yi magana da Jidda amma ni baka kalle ni ka ce Sadiya Gimbiya ba ta da lafiya ba. Ka ja ita ta ga laifina sannan yan'uwanka ma sun ga laifina tunda an b
iyo ni har gida an ce saboda kishi ne ya sa ban zo na duba ta ba, shi ya sa yau bayan Baby ta tafi makaranta na taho domin na wanke laifina. Ki yi hakuri ba kishi ne ya hana ni zuwa na duba ki ba."
Daga ita har shi sun
ɗ
an ji wanni iri, ni kuma ban damu
ba sai na miƙe daman na tsaya a hanya na siya ayaba da kankana na ijiye mata saman center table
ɗ
in dake tsakiyar falon lokaci
ɗ
aya ina fa
ɗ
in.
"Amarya Allah ya ƙara lafiya."
Ta amsa da Amin itama ta na miƙewa kafin ta ce" Ni fa ban ji wani abu ba. C
iwon ma ba sosai ba ne kawai su Anty Bahijja ne suka tambayeni kin zo na ce a'a amma ba da wata manufa na fa
ɗ
a musu ba."
Sai na juyo ina kallonta kafin na ce" Kar ki damu fa. Bakomai."
Na fa
ɗ
a ina mata murmishi shi kuma Gogan ya na zaune ya kasa mgana sa
i da na juya ina ce masa tafiya zan yi sannan ya ce na jira shi mana ya yi wanka sai mu fita tare.
"A'a bari kawai na tafi kar Saude ta zo ba ta same ni ba."
Ganin na dage ba zan tsaya ba ne dole ya sa ya ce bari ya zo ya kaini gida sai ya dawo h
ar zan ce ya bar shi daga baya kuma sai na yi shuru saboda ina so mu ƙare ta ni da shi.
Ya
ɗ
auko ni a mota muna hanya zai kai ni gida ya ga tun da muka
ɗ
au hanya ban yi masa mgana ba sai ya kama kan shi.
"Ki yi hakuri na
ɗ
auka kin ji lokacin da na ke f
a
ɗ
a ma Jidda ne."
"Oh.."
Na fa
ɗ
a ba tare da na kalle shi ba ina ma ƙoƙarin sassauta fushina ne.
"Kin ji ko?
Sai na kalle shi kafin na ce" Ni fa abu
ɗ
aya ya
ɓ
ata min rai yadda ka ja zamin zagi wajen yan'uwanka? Ka fa
ɗ
a min ne? Ko kuwa don kana m
agana da Jidda sai ya zama da ni ka ke? Ni ba za ka iya fa
ɗ
a min baki da baki ba Yalla
ɓ
ai?
Na fa
ɗ
a ina mai ƙuresa da ido sai ya gano kuskuren shi nan da nan ya fara ba ni haƙuri.
"Ki yi hakuri don Allah. Na yi kuskure."
Na ha
ɗ
e rai ina fa
ɗ
in" Buri
n ka daman yan'uwanka su ga laifina. Sannan matarka ta ji haushina ban zo na gaisheta ba. Ka kyauta Yalla
ɓ
ai ka kyauta kawai zan ce maka."
"Duk na ji kuma na amsa laifina. Na ce ki yi haƙuri."
"Hakuri ai zama dole. Amma dai ba ka kyauta ba. Ko magana
r zuwa gidanta da ban ta
ɓ
a yi ba laifinka ne itama in za ta zo gidana ai kai ka ke kawo ta ba ta ta
ɓ
a zuwa ita ka
ɗ
ai ba sai dai ku zo tare da ita ko ka kawo ta ka maida ta. Ni ka ta
ɓ
a ce min na zo mu je? Sai na yi tunanin ba ku gayyata ta shi ya sa ban tus
a kaina ba amma kuma daga baya sai ni a ga laifina! Ko saboda ni ce Sadiya uwar laifi?
Na fa
ɗ
a ina kallon shi, saboda wallahi abin ya
ɓ
ata min rai matuƙa.
Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce" Duk na amsa laifina. Ki yi hakuri haka ba zai ƙara faruwa b
a."
Shuru na yi masa ban yi mgana ba sai ya riƙe min hannu da hannun shi guda
ɗ
aya,
ɗ
ayan kuma ya na tuki dashi.
"Am Sorry kin ji"
Na ƙara yi masa banza sai ya matse hannuna shi ya sa na kalle shi kafin ya marairaice ya na fa
ɗ
in" Na ce fa a yi haƙ
uri ba shikenan sai a huce haka nan ba?
"Na haƙura amma bayan wannan akwai wata mganar mu da ni kai."
"Me kuma na yi?
Ko kallon shi ban yi ba sai ma hannuna da na zare cikin na shi na yi gefe da fuskata ina kallon wucewar motoci fuskata a ha
ɗ
e.
"Sadiya ta."
Sai na juya ina kallon shi.
"Me kuma ya sake faruwa?
Ya fa
ɗ
a duk ya wani kama kanshi ba gaskiya. Sai ni kuma na
ɗ
auke kaina kafin na ce" In mun je ai za ka ji."
Sai ya yi shuru kamar ya na tunani kafin ya gya
ɗ
a kai ya na mai fa
ɗ
in"
Shi ke nan ni sarkin laifi. Zan sake ba da haƙuri wannan karon ma."
Ko ƙala ban ƙara ce masa ba har muka isa gida, a waje ya ijiye motar na ce masa ya shigo cikin gida mu yi magana kafin ya wuce.
A falon farko muka tsaya ya na goye da hannayensa a baya
n sa ya na kallona
Ni kuma sai na sauke mayafin kaina ina fa
ɗ
in.
"Yalla
ɓ
ai."
"Na'am"
"Na ce ko dai kai da Gimbiya ne kuka haifa min Jidda ne?
Sai ya kalleni cikin mamaki kafin ya ce" Me ya kawo wannan mganar? Har ya na wani shan mur.
Kai ts
aye na ce" Abin da ya kawota shi ne. Labari na ji a gari an ce ka ba ma Gimbiya Jidda halak malak ni kuma da na ji labari sai na ce ba ka gaya min ba, ban san da wannan mganar ba."
Na fa
ɗ
a ina mai kallon shi sai ya wani rausayar dakai kafin ya ce" Ba har
abada na ba ta ba. Daman ai yarta ce. Saboda ba ta jin da
ɗ
i ne kwana biyu nan ya sa na ce ta
ɗ
an zauna da ita. Ina tunanin ai ba ki da matsala da hakan ko?
"Ta ya ka san ba ni da matsalan da hakan tun da baka fa
ɗ
a min ba?
Sai ya yi kasaƙe ya na kallo
na ni kuma sai na ƙare ware masa ido kafin na ce" E. Ai ba ka yi magana da ni ballatana ka fahimci ko ina da matsala ko ba ni da shi?
Sai ya yi shuru kawai ya na kallona, ni kuma na riƙe kugu ina cigaba da fa
ɗ
in.
"A matsayina na mahaifiyar Jidda ban da
mutumcin da za ka yi mgana da ni Yalla
ɓ
ai? Sai dai na ga kana aiwatar da duk abin da ranka ya so maka kai ka
ɗ
ai? Ko a farkon tarewan Gimbiya da Jidda ta ke zuwa ta kwana da ita ka nemi shawara ta.? Duk da dai ba zan hana ba amma aƙalla dai ka daraja sunan
a na uwa ka yi magana da ni ba wai na riƙa jin maganar abin da ya shafi ƴaƴana a gari ni ban sani ba."
"Sadiya ba ki da kara ne? Ba za ki yi ma Gimbiya kara ba?
A fusace na ce" Ita na yi mata kara shi ya sa kaga ban yi magana ba sai yanzu. Kai ne ba
ka yi min kara ba Yalla
ɓ
ai. Sam ba ka yi min kara ba."
"Laifi ne domin na zar tar da Umarni kan Jidda ban shawarce ki ba Sadiya?
"Ba laifi ba ne amma a kalla dai ka daraja ni. Ai ba ci baya ba ne in ka ce min Sadiya Jidda za ta koma wajen Gimbiya na
wani lokaci ai kasan ba zan ce komai ba amma dai zan ji da
ɗ
i a raina ka martabani ko?
"To ki yi hakuri. Na ji ban kyauta ba shike nan ko?
Sai na
ɗ
an sassauta fushina ina mai juya fuska, mirmishi ya yi har ina jin sautin mirmishi kafin ya ce"Madam ki
yi hakuri kin ji ko?
"Ni fa ba rai na ne ya
ɓ
aci ba kawai na fa
ɗ
a maka ne domin ka kiyaye. Ba na so kar ka sake yi min haka ina gidan nan in abu ya shafe ni ko ƴaƴana ka daina abu ba tare da ka yi magana da ni ba."
"An bari. Kuma za a yi mgana da ke in
sha Allahu."
Sai na sauke numfashi na koma na zauna ba ta re da na yi magana ba sai shima ya zo ya zauna a kusa da ni ya na fa
ɗ
in" Shiken ko fa
ɗ
an ya ƙare ko?
Ya fa
ɗ
a ya na rumgumoni zuwa jikinsa.
"Ni ban yi fa
ɗ
a ba."
Na fa
ɗ
a ina sunne kai a sam
an kirjinasa.
Saman kaina ya sumbata kafin ya ce" To in ba fa
ɗ
a ba me kenan kika yi? Tun a mota sai fa
ɗ
a kike yi min mun zo gida ma ban tsira ba. Alhalin kuma nima kin yi min wani abu da ya sosa min rai kuma kema kin sani amma ban yi miki mgana ba, ko f
a
ɗ
a ma ban yi miki ba."
Sai na yi saurin
ɗ
agowa ina kallon shi kafin na ce" Ni? Me na yi maka kuma?
"Kin sani fa Sadiya."
"Ban sani ba fa."
Na fa
ɗ
a cikin shagwa
ɓ
a har ina kai masa duka a ƙirji, sai ya riƙe min hannu ya na kallona kafin ya ce.
"Kin
tsara za ki fara kasuwanci amma ba ki fa
ɗ
a min ba har aka kawo kaya na yi miki mgana sai ce min kika yi wai kin bar ni na gama cin amarcina ne? Wannan mgana ne? Tsakaninki da Allah duk wani abu da zan yi ko za ki yi mun saba zama mu tattauna a tsakanimmu,
amma sai ga shi yanzu kin sauya kin fara yin abubuwa kai tsaye ba tare da kin fa
ɗ