Showing 78001 words to 81000 words out of 159340 words

Chapter 27 - Turken Gida Complete

/>
a min ba ko dai ba zan ba da komai a kallah dai na saka albarka na ba da shawara ko?

Ashe ya ji haushi, sai na ji da

ɗ

i ai ni haushin na ke son ya ji.

"Kin kuma san na j

i haushi amma ki ka share ni."

Sai na yi mirmishi, kafin na ce" Afuwan Yalla

ɓ

ai. Allah ya huci zuciyar Tafidan Rano."

Kawai sai ya jinjina kai kafin ya ce" Na yi haƙuri fa. Kawai dai na fa

ɗ

a miki ne domin kin san na ji haushin ki."

"To a yi haƙuri M

egida."

Na fa

ɗ

a ina shafa sajen shi zuwa gefen masa.

"Laa la. Yalla

ɓ

ai tafiya ta tafi. Furfura ka fara fa."

Na fa

ɗ

a ina masa dariya,

ɗ

ankwalin kaina ya cire ya na fa

ɗ

in"Ke ma ai kin tafi. Ina dubawa zan ga ta ki furfuran."

Ina dariya na kwaçe kai

na ina fa

ɗ

in" Ni yar yarinta? Yanzu na ke fa kai dai tsufa ya kama."

"To ke kika tsufar da ni. Saurayi

ɗ

an ƙwalisa kika aura amma ji yadda yanzu na dawo."

Ya fa

ɗ

a ya na wani kallon kanshi kafin ya ce" Sadiya ko yanzu na so zan auro biyu yan mata ƙwar

ara."

Sai na balla masa harara kafin na ce" Kai yanzu a zuciyarka akwai wajen wata mace?

"Ai ba ni na samar musu wajen ba Ubangiji ne."

Sai na kasa mgana na tsaya ina kallinsa shi kuma ya na min dariya sai kawai na miƙe tsaya na ja hannun shi ina fa

ɗ

in"

Sai anjuma Yalla

ɓ

ai."

Ƙ

in tafiya ya yi sai da na riƙa tura shi sannan ya tafi ya na min dariya a raina na ce ni yanzu har wani aure za ka ƙara da zai

ɗ

aga min hankali, ai sai dai Gimbiya itama ta ji yadda a ke ji na zafin kishi, yadda na

samu na zazzag

e ma Yalla

ɓ

ai abin da ke cikina sai na samu salama, kuma shima ai ya san bai kyauta ba shi ya sa ya ba da haƙuri.

Tuni Gimbiya ta warware. Yalla

ɓ

ai ya san na yi masa tsiya tsiya sai ga shi ya zo ya na fa

ɗ

a min Jidda ta na so ta dawo gida amma ya ce ta

ɗ

an

zauna ta ƙara kwana biyu na ce bakomai. Ni daman saboda tahfez

ɗ

in ta ya yi rauni ne amma acewarsa ita Gimbiyar na yi ma Jiddan karatu a can.

Ko sati ba a yi da zuwana duba Gimbiya ba Nene ta fa

ɗ

i a gida sai asibiti ana zuwa aka ba su gado. Jininta ya

hau sosai ta samu jin jiri kuma ta ƙi mgana shi ne ranar kawai da safe ta fa

ɗ

i Allah ne ma ya kyautata da ta samu shanyewar jiki, amma ko yanzu

ɗ

in hannunta na dama da kafarta sun

ɗ

an tabu bangaren hagu sun fi lafiya. Hankula sun tashi matuƙa ko ni na damu

da ciwon Nene musamman saboda Yalla

ɓ

ai ba ya son ganin ta cikin ciwo yanzu shina sai ya susuce. Shi ma ko in ba shi da lafiya ba ta da sukuni sai ta ji labarin ya samu lafiya shima ba ta yarda sai ta gan shi ya tako da kafafun shi ya zo duba ta.

A wani

asibitin ku

ɗ

i ne na cikin gari in da Mimisco ke kaita ta na ganin likita ne aka kwantar da Nene. Gaba

ɗ

ayanmu can muke yini da ni da Hauwa da har da Munnira da su Halima,Hajiya iya da Maman farko, su Anty Bahijja daman suna gaba gaba su masu uwa. Gimbiya k

uma ta bar bangaren surukai ita ta koma bangaren

ɗ

iya. Ita ta ke kwana da Nene Hajiya iya aka ce ta riƙa kwana da ita Gimbiya ta yi tsaye ta ce ita za ta riƙa kwana da ita su Anty Bahijja kuma suka amsa, da ita Mimisco ta ce gwara Hajiya Iyan ita babba ce

sannan ita Gimbiya ga jikinta ba da

ɗ

i amma ta yi tsaye ta ce ta warke Yalla

ɓ

ai ma ya amince ta riƙa kwana da safe sai ta je gida ta yi wanka ta huta ta kuma dawo.

An ga tururuwa har mutanen Rano duk sun zo, yan nesa kuma sun ta kiran waya. Kwana uku Nen

e jiki ya yi sauki ta na mgana ta na kuma motsa hannunta ka

ɗ

an ka

ɗ

an dai. Hajiya Tafida ma ta zo ta kwana

ɗ

aya ta koma. Su Kawu Abba kuma kullum sai sun zo nima na kira Gida na fa

ɗ

a Gwaggo sun zo ita da Alhajinmu da Ya Abubakar sannan su Rahila ma Ya Aina

ta ha

ɗ

o su gaba

ɗ

aya sun zo har asibiti sun duba Nene Ma'u kuma daman anan suka iske ta ma, ni fa har mamakinta na ke yi ko Nene ta haifi Alhaji mustapha sai haka shima ya na zuwa kuma ba sa zuwa hannu rabbana, kamar yadda muke dafo abinci ni da Hauwa haka

itama ta ke zuwa da shi.

Za mu ha

ɗ

u da Gimbiya kullum amma tsakanina da ita gaisuwa ce, Jidda kuma ta koma gida saboda Gimbiya na asibiti, Yalla

ɓ

ai kuma daman barci kawai ke kai shi gida da safe kafin ya wuce wajen aiki zai biya haka da yamma in ya dawo,

wata rana har sai na fara gangya

ɗ

i  ya ke cewa na tashi mu tafi gida yara fa Ɗorayi Salisu ke kai su in sun tashi makaranta sai za mu koma gida mu biya mu

ɗ

auko su.

  Kwanan Nene goma a asibiti sannan aka sallame ta ta dawo gida. Kuma ban ta

ɓ

a fashin zu

wa asibiti ba kullm safiyar Allah duk da zirga zirga ya sa duk na ji jikina na ciwo ga shi ina fama da ciwon mara kwana biyu nan ga ciwon kai da daddare na dai sha mgani amma ko Yalla

ɓ

ai ban fa

ɗ

a mawa ba. Da Nene ta koma gida Gimbiya ma can ta tare, ta na

kula da ita kowa kuma yabon ta ya ke yi da ƙoƙarinta ni kaina na yaba mata ni kuma da ba a yabe nin ba na yaba ma kaina domin ni don Allah na yi. A baya kafin Gimbiyar ta yi ni na yi ko a yanzu

ɗ

in ma ina iya bakin ƙoƙarina.

*Janafty*

*TKG*

12

.

FHB CLOTHING Muna Dinka kowanne irin nau in dinkunan yara na zamani,Muna bada sari ga masu bukata haka Muna maraba da masu sayen dai dai Muna turawa ko Ina cikin sauki a Nigeria da makotan kasan mu . Amana shine taken mu . wtsapp no.08080266674 or c

all @08034109622

Gidana duk ya yi ƙura to ba na samun zama. Shi ya sa da aka sallami Nene sai na

ɗ

an

ɗ

aga kafa da zuwa Gwammaja in yau na je gobe ba zan je ba. Yalla

ɓ

ai shima ya samu natsuwa tun da har Kaduna ya shiga ya kwana biyu. A ranar da zai dawo

daga kadunan na je can Gwammaja da ya ke Jumma'a ne tare da su Jidda na ne tunda sai da na jira suka dawo muka taho tare. Na yo ma Nene ferfesun kayan ciki saboda na son ta na so, amma ina kawowa sai na ga Gimbiya ta yi mata amma duk da haka Nene ta kar

ɓ

a

ta ce za ta ci ko zuwa Gobe ne.

A gabana Anty Bahijja ta

ɗ

an

ɗ

ana ferfesun kai tsaye ta ce wai Nene ba za ta ci ba na cika ya ji kuma ya yi gishiri. Kuma ni dai har ga Allah na ci kafin mu fito komai lafiya na kuma san laluranta me ya sa zan cika mata gi

shiri da ya ji? Duk da haka ban nuna wani abu na danne a gabana ta ce wanda Gimbiya ta yi mata za ta ci shi ne ba zai mata wani abun ba.

"Wannan ko in kika ci sa ina ga sai kin koma Asibiti Nene."

Sai Nenen ta ce to su ci mana, irin dai kar na ji ba

da

ɗ

i. Ko a fuska ban nuna ba illa Nene da na kallah na ce" Ban san gishirin ya yi yawa haka ba Nene ki yi hakuri."

Sai ta ce min haba bakomai ta gode da kyautatawa.

Falo na koma ranar Hauwa ba ta zo ba, Munnira ma haka ba ni da abokin hira, ina gidan Naj

a'atu ta zo da Anty Maimuna Nene ta sha magani ta kwanta sai suka baro ciki suka dawo falo suna hira suna shewa ina zaune kamar da gayya suna jefa min mgana.

Wai Naja'atu ke fa

ɗ

in Gimbiya kar ta tsaya wasa ba wasa suka kaita ta yi ba. Haihuwa suke so. K

o kunya ta ma ba su ji ba kuma sun ganni domin har ita Naja'atun ma mun gaisa da ita.

"Ahto fa

ɗ

a mata dai. Ni fa ciwon da ta yi kwanaki har na buga murnan mun samu ƙaruwa ashe ba cikin ba ne."

Ita kuma ta na mirmishi ta ce" Haka shima fa ya yi ta cew

a ko ciki ne Daugther sai da muka je asibiti aka ce ba ciki ba ne sai da ya ba ni tausayi yadda na ga ya nuna damuwarsa."

"Allah sarki bawan Allah. Hauhiwa ya ke so amma an katse mishi ita a gidan shi da karfi da ya ji."

"To ai shi ya sa da Allah ya

bashi dama ya mallaki gida biyu. Can

ɗ

in da aka katse mishi nan kuma ba sai a bu

ɗ

a masa ba."

Anty Bahijja ta fa

ɗ

a har suna tafawa da Anty Maimuna. Ni ko sai na yi kamar ban ji su ba wayata na ke latsawa amma a ƙasan raina baƙin ciki ne ya cika ni, nan s

uka ta yada min mgana amma ban tanka su ba shi ya sa tun kafin mangariba na yi shirin tafiya na shiga na yi ma Nene sallama.

"Na gode Sadiya Allah ya saka da alheri."

Na amsa mata da Amin na tasa kan Jidda da Baby, ko jiran Yalla

ɓ

ai ma ban yi ba duk

da na san in ya dawo nan zai biyo amma baƙin ciki ba zai bar ni na zauna. Ban kuma ƙi yi musu sallama ba na ce musu zan tafi har ita gimbiyan.

"Ba za ki jira shi ya dawo ba?

Gimbiyar ta ce min ni kuma sai na ce mata a'a ban san lokacin da zai dawo ba

gwara na tafi kawai.

"E ki tafi kawai shi in ya dawo ma ya na da wata matar a nan za ta kula dashi kafin ya ƙariso."

Sai na yi mirmishi kafin na ce" Ai hakan ne ya kamata."

Saboda kamar haka

ɗ

in ne in ya zo sai wajen sha

ɗ

aya ya ke komawa gida sann

an ba duka ranakun ba ne in ya koma ya ke cin abincin da na dafa in na kawo masa sai ya ce ya ci abinci a Gwammaja. Shi ya sa abin da ta fa

ɗ

a bai zame min wani baƙo ba

Muna tafe a cikin adaidaita ina sharan ƙwalla saboda baƙin ciki, da Jidda ta gani ta

yi magana sai na ce wani ƙwaro ne ya fa

ɗ

a min a ido, haka na koma gida na ƙule a

ɗ

aki na sha kukana na ƙoshi kuma da Yalla

ɓ

ai ya dawo Gwammja ya sauka sai sha biyu saura ya shigo gidan nan ina zaune idanuwana biyu ban yi barci ba na yi masa sannu da zuwa y

a amsa.

"A ha

ɗ

a abinci?

Na fa

ɗ

a lokacin da na ga ya na tu

ɓ

e shaddar da ke jikinsa.

"No. Na ci abinci a gida"

Haka kawai ya ce min ya tura kofa ya fice ina zaune na ji ƙaran bu

ɗ

e ƙofa ya shiga tiolet sai na ka

ɗ

a kaina na koma na kwanta wasu hawa

ye masu zafi suka zubomin ban iya saka hannu na tare su ba. Domin saukar su

ɗ

in wani ni'ima a cikin zuciyata. Ina kwancen na ji shigowarsa har kuma ya gama shirin kwanciya ya zo ya kwanta ina jin sa amma ban yi wani motsin da zai gane idanuwana biyu ba.

Kwanciyarsa ba da

ɗ

ewa na ji an kira wayarsa yanayin yadda ya

ɗ

auki wayar ne da maganar sa ya sa na gane Gimbiya ce. A kan gadon aurena ina kwance daga gefe Yusuf ke fa

ɗ

a ma wata macen ya na sonta. Har ya na ƙasa ƙasa da murya wajen furta mata. I LOVE U TO

O DAUGHTER." Kukan zuciya na ke yi amma hawaye suna zuba daga saman ƙuncina a baya in aka ce hakan za ta faru sai na ƙaryata a tunanina Yalla

ɓ

ai ba zai iya son wata mace sama da yadda ya so ni ba, amma tun daga lokacin da ya yi auren nan na fahimci cewa du

k ƙarya ce, yarda da aminci da na ba ma Yalla

ɓ

ai tuni na fahimci

cewa na yi kuskure Namiji ne shi kuma zai iya sauya launi duk lokacin da ya so kamar yadda ya fara sauya min lokaci bayan lokaci.

Ban san adadin lukutan da na

ɗ

aukan barci bai iya

ɗ

auka ta

ba, na yi kuka kukan baƙin ciki wannan ƙololin abin da ya yi min sauƙi daga ƙasan zuciyata na ji ya na ta so min, ina ma kukan ne amma ina jin kamar ma ƙaruwa ya ke yi ba ya raguwa. Yalla

ɓ

ai ko barci har da minshari na juya ina kallon shi ina jin wani kuk

a na ƙara taso min, yaushe a ka yi daren ballatana har garin ya waye? Har Yalla

ɓ

ai na neman ya yi min nisa. Nisan da har abada ba zan iya dawo dashi kusa da ni ba, ganin kamar ya motsa ne ya sa ni kuma na tashi na fa

ɗ

a tiolet a ciki na zauna na sha kukana

sannan na tashi na kama ruwa nufina na

ɗ

auro alwala amma sai na ga period

ɗ

ina ya zo. A lissafi daga watan jiya zuwa watan nan al'adan nawa ya

ɗ

an dai dai ta sai dai ina fama da matsanacin ciwon mara ne a lokacin na kira Dr. Aisha ba ta

ɗ

auka ba amma na ba

r mata saƙo ta wsop da niyyar in ta gani sai ta sanar da ni yadda zan yi.

Ganin haka ya sa kawai sai na

ɗ

auro alwala sai da na fito ne na duba lokaci a wayata na ga 2 saura ne na dare. Sai kawai na

ɗ

au casbaha ta na koma na kwanta. A kwancen ina ta hail

ala da salatin Annabi a hankali a hankali kuma sai na samu sauƙin zuciya har barci ya kwashe ni ban sani ba. Kuma mai nauyi ne domin har sai da Yalla

ɓ

ai ya tashe ni da asuba bayan ya dawo masallaci ya ga ban tashi ba, ban ce masa ina hutu ba sai kawai na t

ashi na shiga tiolet. Da safen nan da na gaishe shi a daƙune ya amsa kamar na yi masa wani abun nima ko ina ganin haka na kama kaina. Ina ma fama da kaina marata kamar za ta cire saboda yadda ta yi min nauyi sosai.

Daƙyar na yi ma su Jidda breakfast suk

a tafi makaranta. Shima dai tea kawai ya sha ya yi wanka ya fita ya bar ni ina ta mutsu mutsun ciwon mara sai da Saude ta zo ne na saka ta dafa min ruwan zafi da Hulba na

ɗ

an sha sai maran ya

ɗ

an yi min sauƙi. Sake kiran Dr. Aisha na yi shima

ɗ

in ba ta

ɗ

au

ka ba, sai na yi mata uzuri tunda ita likita ce mai harka da jama'a ba lalle ta na da lokaci ba sai kawai na yi tunanin ya kamata gobe na shirya na je asibitin matsalan ba lalle ne ma in na je a goben na samu ganin Dr. Aishan ba.

Haka na yini a gida kwa

nce ban da lafiya. Ban kuma kira kowa ba yadda Yalla

ɓ

ai ya fita bai iya tambayata me ke damuna ba saboda ai ya ganni sukuku shi ya sa nima ban neme na fa

ɗ

a masa ba. Kuma tunda ya fita bai kirani ba nima ban kira shi ba, girki ma Saude na saka ta dafa kafin

ta tafi ni a

ɗ

aki na yini ina shan ruwan zafi domin na gasa marata. Sai can da yamma na ga saƙon Dr Asha ta ce bakomai na cigaba da shan mgani ka

ɗ

an ka

ɗ

an komai zai dai daita ciwon maran kuma da na ke yi sakamakon na kan

ɗ

an da

ɗ

e ban yi al'ada ba ne kuma

cuta ne a acikin jinin da ya ke fita shi ya sa zan

ɗ

an riƙa fuskantan ciwon mara a farko farko amma ta ba ni tabbacin in na cigaba da yi duk wata zuwa nan gaba ka

ɗ

an ba zan riƙa fuskantan haka ba. Itama ta ce na riƙa shan ruwan zafi a kai a kai in sha Alla

hu zan samu sauƙi kuma na samu

ɗ

in Alhamdulillah tunda har na samu na yi wanka a daren na sauya kaya sai dai fuskata duk ta kumbura har da ma kafafuna sai da na

ɗ

an shafa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login