Showing 69001 words to 72000 words out of 159340 words

Chapter 24 - Turken Gida Complete

ba yanzu ba ba tare da ya yi magana da ni ba ina ji ina gani ya ta sa Jidda tare da Amaryansa da ba zai bari ta kwana ita ka

ɗ

ai ba ya je maida su gida. Mun yi sallama da Gimbiya kadahan kad

ahan Jidda kuma na ce ta tafi da azkar

ɗ

in ta da Qur'ani kar ta manta da koyarwa da na yi mata ta ce min in sha Allahu.

Bayan tafiyarsu na kai Baby

ɗ

aki na gyara mata kwanciya tare da yi mata addu'an barci. Sannan na rage mata hasken

ɗ

akin na fito. Heat

er na kunna ya yi zafi sannan na yi wanka na saka kayan barci na duba agogo Yalla

ɓ

ai ya fi mintina talatin da fita bai dawo ba, har na je kitchen na sha ruwan zafi daman da rana shinkafa na da fa Jallop. Ban damu da Yalla

ɓ

ai ba tun da sai dare ya zo min gi

da ai ya cika cikinsa a can shi ya sa ko tunanin dafa wani abu ban yi ba. Bedroom na koma na kwanta amma na kasa barci tun ina mamakin Yalla

ɓ

ai har na daina mamakinsa domin lamarinsa ya wuce tunanina da hasashena.

Ba ni na ji karan bu

ɗ

e get

ɗ

in Yalla

ɓ

ai

ba sai sha

ɗ

aya da mintina na dare, saboda akwai waya a gefe sai da na duba ajiyar zuciya kawai na saki a ƙasan raina ina tausan kaina kar Yalla

ɓ

ai ya shigo na yi masa dibar albarka, saboda ma kar a samu matsala sai na yi lamo cikin bargo kamar mai barci

ina jin sa ya shigowarsa cikin gida da zagayen da ya yi ya rarrage hasken

ɗ

aku nan sannan ya shigo cikin bedroom

ɗ

in ya zube key

ɗ

in motarsa da laptop

ɗ

in a saman madubi ta gefen ido na ke kallon shi

shammata ta ya yi ya kamani ina kallon shi sai ya yi min

mirmishi kafin ya ce.

"Sorry kin ga na da

ɗ

e ko?

"Akwai ruwan Zafi in za ka yi wanka ne."

Na katse shi daga maganar saboda ba na son na ji. Karya ce da renin wayau ne kawai a cikin zencen sa.

"Ok."

Ya fa

ɗ

a, ya na mai tu

ɓ

e kayan jikinsa ya ra

ge daga shi sai gajerun wando sannan ya kalle ni kafin ya ce" Zan samu tea mai zafi Madam?

Ya fa

ɗ

a ya na min wani kallo, da kamar na ce a can

ɗ

in da ka tsaya ba ta ba ka ka sha ba ne? Amma dai na danne zuciyata  na mike na zo zan fita ya ja min kumatuna l

okaci

ɗ

aya ya na fa

ɗ

in" Na gode Matata ta kaina."

Kai na fara tunanin ƙila dai Yalla

ɓ

ai ya zauce ni domin ya na ta surutai marasa ma'ana.

Kitchen na shiga na kunna gas na

ɗ

ora masa ruwan tea. Ina da shayin goriban da na siya wajen Aisha Lame saboda Yal

la

ɓ

ai shi na zazzaga masa na dafa masa bayan ya tafasa na tace masa a mug na kai masa ciki na iske har ya fito wanka ya na shafa mai, kan madubi na ijiye masa, kamar ina sauri na koma kan gado na kwanta sai ya juyo ya na kallona kafin ya ce.

"Ko taya ni

ma shiryawa ba za a yi ba?

Ya fa

ɗ

a ya na wani mini mirmishin da a baya ya san ya na kunna ni, amma a yanzu da zan fito na fa

ɗ

a masa yadda na ke ganin baƙin sa in ya yi min wannan mirmishin da tuni ya kama kan shi.

Sai da na shige cikin bargo sannan na

leƙo kaina ina fa

ɗ

in" shirin barcin ne sai an ta ya ka?

Na fa

ɗ

a ina masa wani kallo, shi wai ba shi da ganewa ne, ni fa da zai ƙyaleni da ya burgeni bai san bina ma da ya ke wani ƙara min takaicinsa ya ke yi ba.

"Da ko barcin ne ai kina shirya ni ko?

"Da ka ce yanzu kuma ki

ɗ

a ya sauya dole ma ruwa ya sauya."

Na fa

ɗ

a ina hararan shi ta gefen ido, tsabar ma Yalla

ɓ

ai ya maida ni shashashan madina sai kawai ya kwashe da wata dariya kafin ya ce.

"Me ya sauya? Uhm My Sady Baby?

Bakina ne na yi ma

sa limzani amma na kusa na yi masa wani gimgimeman tsaki, ganin in ma tsaya ina biye masa mahaukaciya zai maida ni nisha

ɗ

i ya ke yi shi fa amarcin ya kar

ɓ

e sa matuƙa sai faman washe baki ya ke yi, baya na juya masa kawai ina ƙokarin ya ƙi da abin da ke tas

o min daga ƙasan zuciyata ina jin sa har ya gama shirin barcin sa ya kashe mana fitila ya zo ya kwanta na

ɗ

auka zai yi gefen sa ne sai kawai na ga ya matso kusa da ni ya kwanto saman jikina ya na kiran sunana.

"Saddy.."

Wato saboda ya yi mini kishiya

na zama abin dariyan shi ka

ɗ

an ya rage ban ture shi ba amma na yi masa bakam sai ya fara min cakulkuli tun ina kannewa har na kasa ina dariya na mirgina ina fa

ɗ

in" Ka bari mana Yalla

ɓ

ai."

Amma bai ƙyale ni, sai da ya ga na kusa fita hayyacina har ina haw

aye duk mun birkita gadon sannan ya ƙyaleni shi ma

ɗ

in bi na ya yi ya danne ya na min wasu abubuwan, tun ina ture shi har dai ya fi ƙarfina dole na ba da kai bori ya hau, sai da muka samu natsuwa sannan muka yi wanka muka kwanta da asuba ma bayan ya dawo m

asallci sai da ya ƙara nema mana wani

ɓ

arnan ruwan

"Yalla

ɓ

ai da sanyin nan kasan

ɓ

arnan ruwa akwai wahala."

Ya na shafa fuskata kafin ya ce" Ya fi da

ɗ

i ne. Kuma kin san cewa kin ƙara da

ɗ

i Madam?

Ya fa

ɗ

a ya na sumbatar goshina lokacin muna kwance a ta

re ne, saboda kalamansa sun yi kama da na yaudara yasa na yi masa banza. Wai kin ƙara da

ɗ

i! Duk da bai san na ƙara da

ɗ

i ba ne sai yanzu da ya je ya

ɗ

an

ɗ

ano wata? Ɗan renin wayau kawai.

"So na ke yi na sake ajiyar mai sunan Alhajinmu ko Baban Gwammaja"

Ya fa

ɗ

a ya na shafa cikina zuwa saman marata, nima sai na

ɗ

ora hannuna saman hannun shi har na ji tahowar ƙwallah.

"Allah ya sa haka Yalla

ɓ

ai na."

Ina so na sake haihuwa ni ko da guda

ɗ

aya ne."

Na fa

ɗ

a ina jin sukan abin daga ƙasan raina.

"In sha A

llahu za ki ƙara haihuwa ba ma

ɗ

aya ba dozin."

Mirmishi kawai na yi amma ban yi mgana ba.

"Ya ku ka yi da Likita zuwan ki na ƙarshe asibiti?

Bayani na fara yi masa da cewa gwajin na ƙarshe ma ya na lap on 12 january zan koma in na kar

ɓ

a sai na je

na kai mata na ji me za ta ce tukunna.

" In sha Allahu ba matsala."

Na amsa da Allah ya sa.

Bai kuma ƙyale nin ba sai da ya saka mu muka sake

ɓ

arnan ruwa da safen nan. Ranar dai a gida ya yini bai fita ba saboda shi ma na ƙi dukan Baby domin tunda ta

tashi barci ta ga ba Jidda ta fara rigima da Yalla

ɓ

ai baya nan da tuni jikinta ya fa

ɗ

a mata, shi ya zauna ya na lallashinta ni ko kallo ba su ishe ni ba. Sai washegari ya fita ya ce min zai biya ya duba Gimbiya daga nan zai shiga Office. Baby ta nace masa

da ita ya tafi da cewa wai zai dawo da ita in zai dawo gida ni dai ban yi magana ba ina jiran na ga iya gudun ruwan shi.

Sai ga shi tare da Gimbiyar suka kawo Jidda da Baby tun da yau

ɗ

in ya na wajen ta ne. Ba su dade ba ni ma kuma ko fuska ban ba su ba

muna gama gaisawa na bar su a falo na yi shigewata ciki sai da ya biyo ni muka yi sallama, hug

ɗ

in ma na ƙi yarda na shige tiolet na bar shi nan dole ya

wuce sai da na ji sun bar gidan na fito. Baby sun dawo da chaculte sai cincin da su alhaki suna ta bud

irinsu kallo ba su isheni ba suma

ɗ

in haushin Ubansu ne duk ya shafe su.

Tun ina ganin lamarin Yalla

ɓ

ai in ya yi kwana biyu a gidana ya je can ya yi kwana biyu a wasa har na tabbatar da cewa gaskiya ne. Ba ni ka

ɗ

ai ba ce matar Yalla

ɓ

ai yanzu ba. Yana da

wata matar shi ya sa ko cefane yanzu biyu ne Musbahu ya kawo min itama ya kai mata. Ya na kawo ta gidana su zo tare amma ni ban ta

ɓ

a marmarin zuwa gidanta ba. Kuma in dai ya na gidana sai ya dauki Jidda ya kai mata in kuma ya ma can sai ya dawo da ita yad

da bai ta

ɓ

a min magana kan Jidda ba nima ban ta

ɓ

a yi masa ba. Kwanaki can ya yi min maganar kan me ya ha

ɗ

amu da Anty Bahijja.?

a lokacin sai na tambaye sa.

"Me ta ce maka hala?

"Kawai ta na ta fa

ɗ

a ne wai kin yi mata rashin kunya."

Sai na jinjina

kai kafin na ce" Ita ya

ɗ

auke shi a rashin kunya amma ni ba haka na ke nufi ba"

Sai ya tambaye ni mai ya ha

ɗ

amu na

ɗ

an fa

ɗ

a masa da cewa" Na fa

ɗ

a mata ko kai da na ke zaman ka, in ka matsa min da zuwa haƙuri zan ba ka. Ina ga shi ne ta ji haushi."

A lok

acin bai ce komai ba amma dai ya ce na kira ta na bata haƙuri ni ko dai na ce masa toh amma ban kira ba domin ban ga abin da na yi mata da zan kira ta na bata hakuri ba in ta so kar Allah ya sa ta haƙura in mun ha

ɗ

u in na gaisheta kar ta amsa ita ta sani.

Shi daman Yalla

ɓ

ai ba mai damuwa da bin diddigi ba ne bai ma ƙara ta da mganar ba, ba ni ƙila ma tuni ya manta da batun in dai ba ita Anty Bahijjan ta sake masa mgana ba. Ga shi muna cikin sati na biyilu da tariyan Gimbiya tun ina tunanin zan iya sabawa

da sallaman Yalla

ɓ

ai in zai bar gidana har na fara tunanin har abada ba a sabawa kullum ne lamarin ni sabo na ke kallon shi a idanuwana. Ga shi tun bayan bikin ba wanda ya dawo gidana sai dai mu yi magana da su Hauwa ta waya Suwaiba ma sai da na kirata sa

nnan ta turamin hotunan da ta

ɗ

auke mu ni da Yalla

ɓ

ai sun yi kyau amma ko status ban yi da su ba amma dai na ga Anty Maimuna ta sassaka hotunan su na bikin tariyan ƙila a lokacin ba ta samu sukunin sakawa ba, duk na kalla daga baya ne na yi ta daman kalla

domin har da hoton Yalla

ɓ

ai da Gimbiya su biyu, ta kwantar da kanta saman kafa

ɗ

ansa ta na dariya shi kuma ya juya ya na kallonta kamar dai magana ya ke yi mata aka

ɗ

au hoto.

A ƙasan hoton ta saka caption.

"Tafida da Gimbiyarsa. Alƙawarin Allah ya tabba

ta."

Lalle fa Gimbiyarsa. Hoton nan da na gani ya da

ɗ

e yana gilmamin a cikin mafarkina da zahirina. Duk in da na zauna ko na kwanta da na runtse ido su na ke gani sai da na yi ta kiran sunan Allah sannan na samu sukuni da salama. Sai a yanzu na ke ganin

cewa daman tun can Yalla

ɓ

ai na son Gimbiya dama ne bai samu ba. Wannan rawan jikin kam ya na yi mata a gaba na kuma sai ya riƙa nuna ni ya ke yi ma rawan jiki, wai ni Yalla

ɓ

ai zai maida ƙaramar yarinya Allah na tuba wani dare ne jemage bai gani ba ai sai

dai daren mutuwarsa.

****

20January 2016.

Tuni na koma asibiti na ga Dr. Aisha Alhandulillah abin farincikina duka na tsallake matakin gwaje gwajen su kuma ta ba ni tabbacin ba wata matsala mai girma. Sai dai kawai side effect ya ta

ɓ

a ni sannan ku

ma hormones

ɗ

ina sun

ɗ

an yi rauni ne amma ta rubutamin manganganun da za su dai dai tamin al'ada da wanda za su ƙara taimaka min wajen samun ciki suna da tsada domin da na je phamarcy ma ku

ɗ

in da Yalla

ɓ

ai ya ba ni ba su isa ba, na yi ta kiran wayar shi ban

samu ba sai na kira na Musbahu shi ya fa

ɗ

a masa sai shi kuma ya taho asibitin ya same ni, bayan ya biya ku

ɗ

in magunguna ya

ɗ

auke ni ya maida ni gida. Duk da ina da ku

ɗ

i a cikin acct da gangan na ƙi ta

ɓ

a su ni fa yanzu na fara jin ƙyashi yin hidimar da naw

a ba, ba kamar da ba da shi kan shi ya san wani abun ma ba na jiran shi.

Kan jiki kan karfi na dage na fara shan magunguna na saboda fata na da burina ni ma Allah ya sake ba ni wani cikin ko

ɗ

aya ne na sake haifa.

Kwana biyu tsakani na je gidan Hauwa d

aga can ni da ita muka je gidan Munnira muka ha

ɗ

u muna ta hira. Sun tambayeni ya yanayin zaman na ce lafiya lau. To me zan ce? Zaman da yanzu aka fara ai sai tafiya ta tafi sannan halin kowa ma zai bayyana. Hauwa ita dai fa

ɗ

i ta ke yi Yalla

ɓ

ai

ɗ

an halas ne

, ni ko a raina na ce ai ba a yabon

ɗ

an kuturu sai ya shekara da yatsa a hannun shi.

Sai yamma muka rabu Hauwa ta hau adaidaita anguwarsu nima na hau ta anguwarmu na koma gida. Ina komawa ma na iske Marwa ta zo daga asibiti ta biyo ba na gida, daman Saude

na bari a gida tare da su Jidda sai da dawo suka tafi gaba

ɗ

aya.

Tun bayan tariyan Gimbiya sau

ɗ

aya na je Gwammaja na gaishe da Alhajinmu daga nan na

ɗ

auke kafa ina gida mai son ganina ya san in da na ke, iyakata in ina son mgana da mutun na yi masa way

a. Ni yanzu ba ma Yalla

ɓ

ai da Amaryansa ba ne a gabana sauran kuda

ɗ

en hannuna na ke son zama na yi tunanin sana'ar da zan fara, kar ma su ƙare a banza ban yi komai da su ba, tun dai na fahinci Yalla

ɓ

ai zuma kawai ya ke lasamin a baƙi burina da ya ce zai za

ma sillar cikarsa na cire rai da su. Hankalina ya koma kan wani busineess

ɗ

in da zan fara da zan dogara da kaina har Khaleesat na kira mun yi mgana saboda na ce ko nafara gwada hijabai ne? Sai ta ce wata Akwai ƙanwarta na siyarwa za ta tambaya min ta ji ha

rkan in akwai fita sai ta ha

ɗ

ani da masu

ɗ

inkin Hijaban anan sabon garin Zaria in muka saba ma ba sai na je ba ma. Kololin kawai zan fa

ɗ

a su za su riƙa siya suna dinka min sai dai kawai a saka a mota a kawo min nan da nan na ce ta yi min ƙokari ko Yalla

ɓ

ai

ban fa

ɗ

a mawa ba da Amina kawai muka yi mgana ta ce wallahi na fara itama yanzu turaruka ta ke saidawa har ta ba ni shawaran na saro mayukan gyaran gashi tunda ina son bangaren na fara saidawa na ce shima zai zo daga baya mu fara da wannan

ɗ

in dai mu gani

.

Ko a raina ban ji zan fa

ɗ

a ma Yalla

ɓ

ai ba sai dai in ya gani ya tambaya na amsa masa. Shima yanzu ai hankalinsa kashi biyu ne. Da ni kaina da ita amaryansa, ga su Jidda sun koma makaranta ta shiga Jss2 Ita kuma Baby primary 3, ya biya musu ku

ɗ

in makar

anta daga nan na san Yalla

ɓ

ai ku

ɗ

i gare shi, ba zan zage shi a yanzu ba  tunda iya adalci yana kwatantawa.

Sai

ɗ

an abin da ba a rasa ba na halin Ɗan adam. Zama ya yi zama an kwarari wata biyu da tariyan su sannan na fara lura da wani abu.

Duk da Jidda t

a koma makaranta ranar da ba ya gidan Gimbiya sai ya kaita. Ita kuma da safe sai in za ta wuce wajen aiki tunda ta na da mota sai ta kai Jidda makaranta in sun tashi ta je ta

ɗ

aukota. Nan kuma Baby ita ka

ɗ

ai Salisu kai kaiwa sai dai in har Yalla

ɓ

ai na waje

n Gimbiya ne ta ke gida duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login