Showing 93001 words to 96000 words out of 159340 words
ya sa yanzu komai zai yi ko a nan gaba ba na tunanin zai
ɗ
aga min hankali ko kuma ya ba ni mamaki tunda a zaman auren mu na shekaru sha biyar ya iya bu
ɗ
e baki ya ce ba ni da alheri sai wacce ya aura ko wata uku ba ta rufe a gidan shi ba ai ban tun
anin kuma akwai sauran wani abu da Yalla
ɓ
ai zai yi ko ya fa
ɗ
a da zai sake ba ni mamaki.
Kamar yadda ya umarce mu, Ranar jumma'a da ta kama ranar idin babbar salla mun shirya har da Marwa ma da za ta yi salla tare da mu. Ko kafin su ƙariso mun jima da
shiryawa domin tun hu
ɗ
un asuba muka tashi ba mu koma barci ba har yaran ma gaba
ɗ
aya. Ba su shigo ba daga ƙofar gida ya tsaya da mota ya ce mu fito mu wuce mun makara lokacin wajen bakwai da arba'in na safe ne can masallacin cikin gari za mu je su su kan ta
da
salla takwas da rabi ne gwara ka je da wuri ka samu wajen parking da kuma wajen zama.
Gaba
ɗ
aya muka fito ni na tsaya na rufe gidan su kuma su ka fara ƙarisawa. Na ƙariso lokacin Gimbiya a bakin motar ta ganta ta na rumgume yaran har ƙoƙarin
ɗ
aga Bab
y ta ke yi.
"Kar ki ba kanki wahala ba iya
ɗ
aga ta za ki yi ba."
Na fa
ɗ
a dai dai ina ƙarisowa da
ɗ
an sigan zolaya haka. Sai muka kalli juna sannan ta yi min mirmishi na maida mata. Ta na sanye da hijabi mai ruwan ƙasa kalan doguwar rigar da ke jikint
a takalmin kafanta mai saukaƙƙen tudu ne sannan ta saka safa irin na su dai na ƴan gayu. Ni kuma daman atamfata na saka wata mai purple sai na yi amfani da kalan Hijabin, kafata nima flat shoe ne da safa su Jidda ma Atamfa na saka musu da hijaban da na siy
a musu har ƙasa haka ma Marwa. Gogan na kalla ya na cikin mota zaune sai dai ya na amsa waya ne shi ya sa bai fito ba.
Hannu ta miƙa mini muka yi musabaha.
"Barkanmu da salla Madam"
"Barka da salla."
Nima na maida mata martani Marwa ta gaiaheta
sai ta amsa ta na yi mata kallon rashin sani.
"Marwa. Ɗiyar yayata ce."
Na fa
ɗ
a ina dafa kafa
ɗ
an Marwa
ɗ
in. Sai ta yi mirmishi kafin ta ce" Barkan mu da salla Marwa."
Marwa ta amsa ta na mai ƙara gaisheta, daga cikin motan Yalla
ɓ
ai ya ce ko a nan n
e za mu yi sallar idi? Muna jin haka sai na bu
ɗ
e gidan baya na ce Marwa su fara shiga ita da yara ni ban ma kawo ma kaina hawa gaban mota ba, saboda na ga Amarya a bakin wajen ta kame shi ya sa na shige baya abuna wata zuciya na ƙara tunatar da ni aka ma r
aba mijin gaba
ɗ
aya ballanta kuma gaban mota.
"Ina kwana Madam
ɗ
ina."
Ya fa
ɗ
a bayan yaran sun kuma gaishe shi ya juyo ya na musabaha da su. Nima hannun ya miƙa min sai na kar
ɓ
a ina fa
ɗ
in.
"Barka da salla Yalla
ɓ
ai."
Sai ya jinjina min kai kafin
ya ce" Barkan mu da salla Amintattaciya ta."
Kallon shi na yi, amma ban yi mgana ba hannuna na zare cikin na shi kawai ina mai cema Baby ta koma ta zauna ko na dake ta saboda sai faman zillo ta ke yi ma mutane kamar za ta koma can gaban motan.
Marwa m
a ta gaishe shi ya amsa ya na fa
ɗ
in" Marwatu barkanmu da salla."
Ta amsa ta na
ɗ
an mirmishi, sai ya juya ya na mai kallon Gimbiya sannan ya ƙara juyowa ya na sake kallona ni kuma tuni na maida hankalina wajen
jan kabbarorin da Annabi(SWA). Ya koyar da mu
a lokacin tafiya sallar idi.
Allahu akbar. Allahu akbar. Allahu akbar. Walillahil hamdu. Har su Jidda ma na ce su yi ta maimaitawa.
Har mun
ɗ
an fara tafiya muna ta ha
ɗ
uwa da mutane kowa ya ci sabbin kaya yau ta ke salla Yalla
ɓ
ai na juya ina kallon keya
rsa da yadda ya kafa hula ya na tashin kamshi wata wagambari ya saka mai ruwan ƙasa duk da bai sauko daga motar ba amma ya yi kyau matuƙa shi daman Yalla
ɓ
ai mai kyau ne kuma
ɗ
an gayu ne komai ya saka a jikin shi sai ya yi masa kyau ina daga gefe ne ta baya
n kujeran Gimbiya ba na kallonta amma shi ina ganin shi sai ya
ɗ
an kalleta yana mirmishi ƙila itama murmushin ta ke yi masa sai kuma in ya
ɗ
ago mun ha
ɗ
a ido ta madubi sai ya wani kashe min ido, ai da na ga ya na nemen rena mini wayau tuni na juyar da kaina
ina gani gilmar motoci da wa
ɗ
anda ke kasa ina jin farinciki a ƙasan raina na ganin hada hadan mutane, a cikin raina ina ta hasaso yanzu haka a gida su Alhajinmu suma sun kama hanyar zuwa sallar idi shi da su Ya Hamza tun jiya da muka yi waya da Gwaggo ta
ce sun iso Ya Auwal ma daddaren ya ce min sun sauka shi da yara da Laila. Muna da
ɗ
akuna a gidanmu ga na Mama ga na Hajiya duk kuma a gyare suke, can ƙofar shigowa kuma
ɗ
aku nan su Ya Hamza tun na samartakansu ya na nan in sun zo gida nan sukan sauka har
su gama kwanakin su koma sun gyara shi sun saka komai na morewa rayuwa a ciki.
Har muka isa masallaci ban ƙara bi ta kan Yalla
ɓ
ai da matar shi ba. Mun sauka a bakin hanya ya ce zai nemi wajen parking mu kuma mu karisa bangaren mata in an idar da salla z
ai kira mu. Daga nan muka
ɗ
au darduman mu guda biyu itama Gimbiya ta zo da na ta, Marwa ta riƙe hannun Jidda ita kuma Gimbiya ta riƙe hannun Baby suna gaba ni kuma ina baya ina ta kabbarori. Mun samu wajen zama muka shimfi
ɗ
a sallaya muka zauna ba da
ɗ
ewa ak
a ta da salla, bayan mun idar da salla aka fara hada hadan jama'a wasu na kafa sannan ga zirga zirgan ababen hawa waje ya cika makil ko'ina ga waiga jama'a ne kamar ba a mutuwa saboda cikowa.
Mun samu mun fita can bakin titi da kafarmu ni wayata ma a g
ida na barta Gimbiya ce ta zo da ƙaramar jaka shi ya sa ta
ɗ
auko wayarta ta nan Yalla
ɓ
ai ya kira mu, ya na ta fa
ɗ
an wai ya na ta kiran wayata ban
ɗ
auka ba na ce ta fa
ɗ
a masa ta na gida na baro ta. Mun ha
ɗ
u da shi a can gaba ka
ɗ
an sannan muka shiga motar wa
nnan karon ma Gimbiya a gaba ta kame ni kuma na shiga bayan kamar yadda na zo.
"Ke haka ake yi sai ki bar waya a gida?
Sai na kalle shi kafin na ce" Za ta zame min kaya ne shi ya sa ban
ɗ
auko ta ba."
Sai ya yi shuru bai yi mgana ba, sai kuma can y
a kalli Gimbiyar kafin ya ce" Daugther ki koma baya ki zauna."
Sai ta kalle shi kafin ta yi magana ya juyo ta baya ya na fa
ɗ
in" Ke kuma Sadiya ki fito ki dawo gaba."
Sai na ga ta
ɗ
an yi wani tsam kafin ta ce Ok. Tana ƙokarin bu
ɗ
e kofar motar ne na yi s
aurin cewa" Ki yi zaman ki ni fa nan
ɗ
in ma ya isa. Ba duk mota ba ce da bayan da gaban ai duk
ɗ
aya ne"
Sai na ga kuma ta dakata da fitan kenan ta na son zaman gaban motan sai kawai na ga ya wani kalleni ya na wani ha
ɗ
e rai.
"Na ce ki fito ki dawo nan
ki zauna ko?
"Da dai ka bar ni anan
ɗ
in."
"Umarni ba jin ta baki ba. Ki fito ki dawo gaba ita kuma ta koma baya haka na ce."
Ya fa
ɗ
a har ya na wani tattarre naman goshinsa waje
ɗ
aya na fitina ina jin haka sai na bu
ɗ
e murfin mota na fito, itama ta
fito sai mu ka sauya wajen zama sai da muka zazzauna sannan ya ta da motar muna tafe a hankali saboda gowslow shi ya sa Yalla
ɓ
ai tafe ya ke gaisawa da mutane har dai na ga ji na kalle shi ina fa
ɗ
in.
"Sannu. Wai kai kowa ka sani ne?
Ya na dariya kafi
n ya ce" Ba kowa ba. Amma saboda aikina ina harka da mutane sosai."
Ai ko na ga harka da mutane kafin mu fita wannan cunkosun Allah ka
ɗ
ai ya san yawan jama'an da ya ha
ɗ
u da su sai dai ki ji ana fa
ɗ
in Injinjiya kai ne anan? Mutane ba su cika kiran shi da Y
usuf ba sai Injiniya a gida kuma daman Tafida ne in ka ji Yusuf sai dai irin tsoffin abokan shi tun na makaranta.
Har gida suka dawo damu kamar yadda suka
ɗ
auke mu. Gimbiya dai fuskar nan ba Annuri ina ga ranta ya
ɓ
aci ne da ya ce ta fito ta ba ni waje
ni ko ban tsaya ma bi ta kanta ba a raina na ce kina da aiki. Mun rabu da Yalla
ɓ
ai da cewa in ya maida Gimbiya gida Gwammaja zai je ya yanka ragunan sallar nan sai anjuma zai leƙo. Yara ma suna ma Antynsu na su bye bye ba ta amsa ba muna dai tsaye suka ju
ya kuma ta na bayan ba ta dawo gaban ba duk da na ga kamar ya juya ya na mata mgana kuma ina da tabbacin ce mata ya yi ta dawo gidan gaba ina ga za ta ce daga baya kenan, ni dai na bu
ɗ
e gida muka shige a ƙasan raina ina ganin ƙokarinta Allah na tuba mene n
e a zama gaban mota tare da miji. Ni Allah na tuba ina ga ita ce baƙuwa a harkan ni ba domin ya matsa min ba wallahi bai dame ni ba. To wai mijin kan shi fa raba shi kake yi da wata to mene ne a cikin zama a gaban mota? sai na ke ganin shi wannan ai ba wan
i abu ba ne.
Muna dawowa muka sulala indomie muka ci, sai can da rana Musbahu ya kawo kayan ciki na Yalla
ɓ
ai da nawa sai naman ragon da ya yi min layya daman duk shekara yana yi min in kuma bai da shi ya yi nashi shi ka
ɗ
ai. Kuma in dai ya yi min to ni a
ke kawo ma Naman na di
ɓ
an ma gida sauran kuma mu yi amfani da shi a gida na Yalla
ɓ
ai kai da kafa kawai ake gyarowa aka wo naman ka
ɗ
an ne ake kawowa duk sai ya ce ya yi sadaka da shi. Yau ma
ɗ
in haka na yi na di
ɓ
ar ma Gidanmu na ba ma Marwa na adaidaita ita
da Jidda suka je suka kai musu muna gida ni da Baby muna jiran su yaran nan sai yamma suka dawo suna fa
ɗ
a min gida cike da matan su ya Hamza ana ta hidima sai na ji kamar na yi tsuntsuwa na ganni a gida, Alhajinmu ya ba ma Jidda goron salla ya ce Baby ta
nemi na ta mijin ya ba ta, Baby na jin haka ta fara rigima sai ta je mu na yi mata dariya.
Sai dare muka dafa shinkafa Jalop da nama, muna ma cikin ci ne sai ga Yalla
ɓ
ai ya shigo gidan bai ma wani tsaya ba ko abincin da na yi masa ta yi bai ci ba ya da
i sha ruwa sai nama ya ci, cincin kuma da na
ɗ
ibar masa a leda ya ce na saka masa ya tafi da shi, ina jin haka sai na
ɗ
ibar ma Gimbiya kar ta ga ya je da shi ita ban kai mata ba, tunda ni ma ta na kawo min abubuwa in dai ta yi har soyayyen naman ma na
ɗ
iba
r mata ya ko kar
ɓ
a ya na ta murna har ya na ce min.
"Allah ya saka miki da alheri Sadiya ta."
Na amsa masa da Amin to har ya tafi fa sai ga shi ya kirani a waya wai zai zo na zuba masa abinci Gimbiya ba ta yi girki ba saboda ba ta jin da
ɗ
i. Na ce to
ya zo ba da
ɗ
ewa sai ga shi, a raina na ce shi ma dai da gulman shi na fa yi masa ta yi da farko ya ce ba zai ci ba ya
ɗ
auka ta dafa masa ne in ya koma kar ya ce mata ya ci a wajena ta ji haushi sai kuma ta
ɓ
are da shi a babba kula na saka musu mai yawa ya
na ta min godiya.
"Godiyar nan ta yi yawa Yalla
ɓ
ai sai ka ce na yi maka wani abu."
"Wani abu ne mana. Ke dai kawai Allah ya yi miki albarka."
Na amsa da Amin Amin sannan muka yi sallama ya tafi, ko washegari da ya ke gidana ma sai da ya kar
ɓ
an mat
a tuwon shinkafar da na yi miyan agushi, ya na fa
ɗ
a min ba ta yi girki ba ai ba ta son kamshin girki a raina na ce ko dai ciki ne? Amma ban furta masa ba amma dai na ce ya kamata su je asibiti ya ce za su je in sha Allahu.
Tuwon da
ɗ
an yawa na yi na a
ika can Gwammaja sai Hauwa da Mutaƙƙa ya zo ya kar
ɓ
an mata sannan Musbahu ya zo da wani abokin shi, suma sun ci na saka musu cincin da Nama, da daddare ma sai ga Adnan ya na gidan sai ga Datti ya zo Allah ya sa da sauran shi sai na saka musu da ya ke kuma
sun san juna suna ta hira. Wannan salla ban samu wasu yan yawon salla ba da rana dai Firdausin Ya Balki ta yo min zuga ƙawayenta da ƴan'uwanta bayan sun ci abinci da za su tafi na ba su 2k goron sallah ina ta tsumayin ƙannen Marwa amma ba su zo ba ranar sa
lla ta uku kuma Gwammaja muka yi ni ban tsaya dafa wani abinci ba tea muka sha da safe muka tafi suma can
ɗ
in cike gidan ya ke can na iske Gimbiya ina ganinta na fahimci ba ta da lafiya ta yi zuru zuru sai kwanciya ni dai kamar shigar ciki na gani tare da
ita amma ban yi mgana ba haka ma kowa ke fa
ɗ
i in ya ganta su Anty Bahijja ne yan fa
ɗ
in in sha Allahu ma cikine za ta fa
ɗ
a ma Tafida ya kaita asibiti a tabbatar.
Har su Hauwa sai da suka ce min kamar Amaryan ki na da shigar ciki na ce ban sani ba wallahi
Munnira ta kalli Gimbiya ta sake kallonta kafin ta ce" Ke Sadiya na ba ki tabbacin Amaryan Tafida ciki ne da ita."
Duk da acan ƙasan raina na ji wani iri amma ai tunda an yi dare ni na san garin zai waye komai daran da
ɗ
ewa shi ya sa na yi mirmishi kafi
n na ce" Ina musu fatan haka"
Saboda ni na san Yalla
ɓ
ai na son haihuwa Allah ne kawai bai bashi masu yawa ba na tabbata zai fi kowa farinciki da hakan shi ya sa a ƙarƙashin zuciyata na yi ta karfafama kaina Gwiwa in ma ta na da cikin. Cikin na Yalla
ɓ
ai
ne kuma ni da na sha yi ma kaina alƙwarin in Yalla
ɓ
ai ya ƙara
aure har ya samu ƙaruwa zan fi shi murna da farinciki sannan zan so duk wani abu da ya fito daga jininsa ko tsatson sa. Shi ya sa na yi ta kiran sunan Allah a raina har ya kawo min agaji na ji n
a samu salama.
Muna Gwammaja har tara na dare da
ɗ
aya da
ɗ
aya kowacce mazajensu na ta zuwa
ɗ
aukan su. Wannan karon dai Cincin kawai da nama na kawo ma Nene ta yi ta saka albarka, Hajiya Iya da Maman farko sai na kai musu cincin kawai suma suna ta godiya
da fa
ɗ
in" Sadiya ba kya gajiya? Ina zan gaji ina ganin su ne kamar iyayena mijina suma yadda zan kyautata ma Nene haka suma na ke yi musu kamar yadda suma na ga ƴaƴan gaba
ɗ
aya ba sa nuna bambamci a tsakaninsu. Gimbiya dai har da su Cake ta yi amma ina tun
anin ba dawa ta yi aka yi mata an kawo min da yawa jiya har da dambun nama ga soyayye. Na gan shi na ma su Anty Bahijja suna ta ci da Naja'atu da ta zo daga baya.
Wannan salla Yallabai bai siya mana kaji ba wai ya manta lokacin da na tuna masa kuma duk an
siye sai dai bayan sallah ya