Showing 12001 words to 15000 words out of 159340 words

Chapter 5 - Turken Gida Complete

ban saka ba na

ɗ

ibi dankalin anan kuma kitchen

ɗ

in na zauna na ci ka

ɗ

an ba da yawa ba, ina tunanin ko Yalla

ɓ

ai ya karya ko bai karya ba? Amma kuma na kasa zuwa falon na ga ni ko hakan ta faru ina wanke hannuna

na koma tiolet na kuskure bakina sai na sake komawa bedroom

ɗ

in mu na shige bargo ina jin sanyi sanyi na shigana kamar zazza

ɓ

i zai kamani.

Ina nan kwance sai ga Yalla

ɓ

ai ya shigo ya riga ya kamani idanuwana biyu ba zan iya masa alaye da na saba masa kwana

biyun nan ba.

"Ina kwana."

Na fa

ɗ

a daga kwancen da na ke, sai da ya sauke kayan a hannunsa a saman dirowan gado sannan ya tako har gabana ya duka ya sumabci goshina lokaci

ɗ

aya yana fa

ɗ

in" Yaushe muka fara irin wannan gaisuwar Sadiya ta?

Kallonsa n

a yi ba tare da na yi mgana ba sai na ga kawai ya ware min hannuwana alamun na taso wallahi wani turriri na ke ji a ƙasan raina ina tunanin yanzu fa yadda ya ke yi min nan tuni ya fara yi ma Gimbiya ko? Idanuwana suka ƙanƙance da kishi ina shirin na ce ni

ya ƙyaleni ina jin barci ban samu dama ba ko ya fahimci niyyata ne ya sa kawai ya sunkuyo ya

ɗ

ago ni zaune yana fa

ɗ

in"Oya ta so nan."

Ba yadda na iya haka nan na miƙe a kasalance na fa

ɗ

a jikinsa ya ƙamƙame na wani lokaci ya na sauke ajiyar zuciya kafin

ya ce" Kwana biyu nan duk an daina min kirki Sadiya ta. Ko na yi miki laifin ne?

A raina na ce babban laifi ma kuwa sai dai ban ce ba sai da na fara ture sa sannan ya sake ni ya na kallona hancina ya lakace kafin ya ce" Kwana biyu ba mu yi

ɓ

arnan ruwa ba

ko?

Kafin na yi wani yunƙuro ya ha

ɗ

o ha

ɓ

ata ya ha

ɗ

e bakim mu waje

ɗ

aya ban ta

ɓ

a sanin akwai ranar da za ta zo Yalla

ɓ

ai na ta

ɓ

a ni ina jin ƙuna a cikin raina ba domin she

ɗ

an ne ke haskomin su tare da Gimbiya ya na yi mata kwatankwacin irin abin da ya ke yi

min tuni na ji wani ƙarfi ya shige ni da hannu na saka iya karfina na ture Yalla

ɓ

ai baya ina mai ƙwace kaina daga gare shi.

Cikin mamakin da na gani a saman fuskarsa ya kalleni.

"Me kika yi hakan?

Ya fa

ɗ

a a

ɗ

an zafafe amma cikin sanyin murya kai tsay

e ina goge bakina kamar ya saka min cuta na ce" Ka ga Yalla

ɓ

ai please."

"Please mene?

Ya katseni da sauri ya na kallona kirjinsa na

ɗ

agawa sama da ƙasa alamun ranshi ya fara

ɓ

aci.

Ina yarfa hannu na ce" Ka ƙyaleni kwana biyu nan am not in the mood."

Ina gama fa

ɗ

in haka na koma kan gado na kwanta ina jan bargo kenan na ji ya fizge da karfi ya cilla dashi a kasa da gajiya a cikin idanuwana na kalle shi kafin na ce" Na ce ka yi hakuri ka ƙyale ni ko?

Ban jin da

ɗ

i ne."

"Ƙarya kike yi Sadiya."

Ya fa

ɗ

a ya na kallona sai na ware ido cikin mamaki ina kallonsa sai kawai ya yi wani mirmishi kafin ya ce" Kin

ɗ

auka ban lura dake kwana biyu nan ba. Sam ba ki son ina taba ki in kuma na kusanto in da kike a fuskarki kike nuna ba ki son hakan sai na

ɗ

aga miki k

afa ina tunanin fushin da kike yi a kaina ne ba ki sauka ba! Amma Sadiya ji fa abin da kika yi yau ni ne na zo gare ki kika ture ni? Ture ni fa kika yi to me kike nufi?

Ya ƙarishe fa

ɗ

a a fusace kaina kawai na dafe saboda ni ba na son damuwa.

"Na yi mik

i laifi ranar Anniversary

ɗ

in mu na yi dare ban dawo ba. Yes na ji kuma na kar

ɓ

i laifina sau nawa zan ce ki yi hakuri Sadiya?

Ni kawai tsayawa na yi ina kallon ikon Allah don kawai ya ga ban bu

ɗ

e baki na yi mgana ba shi ne zai wani tsaya a kaina ya na min

masifa.

  "Ki ba ni amsata ina miki mgana me hakan da kika yi ya ke nufi?

Ya fa

ɗ

a a fusace har ya na daka min tsawa na kai makura na ga ba zan iya

ɗ

auka ba a fusace na sauko daga kan gado ina ƙokarin barin masa

ɗ

akin da zafi ya riko ni ya yo baya da

ni har ya na yaga min hannun rigar jikina saboda da ƙarfi ya jawo ni ta baya.

"Kar ki sake ina mgana da ke kina barina a wajen zan sa

ɓ

a miki Sadiya."

Na ƙanƙance idanuwana ina kallonsa kafin na ce" Ni me zan ce? Na ce ka yi hakuri wannan fa

ɗ

an ne kuma b

an san dalilin shi ba"

"Amsa tambaya za ki ba ni malama"

Ido cikin ido yake kallona sai na fahimci ranshi ya

ɓ

aci ya na ta sakin huci ni ko domin na ƙara kunsa masa takaici sai na ce" Me ka ke son sani?

"Abin da kika yi yanzu? Me hakan ya ke nufi?

Ya fa

ɗ

a ya na wani taso min sai na ja baya ina fa

ɗ

in" Me kuwa? Ni ba na nufin komai"

"Na yi miki wani laifi ne bayan laifin ranar?

Kawai saboda ya ga na yi shuru. Lalle nema Yalla

ɓ

ai nima ko ina kallonsa na ce" Laifi! Sai ka tambayi kanka Yalla

ɓ

ai."

N

a fa

ɗ

a ina ƙoƙarin wucewa wannan karon da karfi ya jawo hannuna ya tamke har sai da na ji zafi ina kallon shi cikin mamaki kafin na samu zarafin mgana ya ce da ƙarfi" Ina tambayarki kina tambaya na Sadiya?

Ihu Yalla

ɓ

ai ke yi min a saman kaina saboda ina g

uje ma

ɓ

acin raina kar nima na haukace masa.

"Me na yi miki kike ba ni wasu attitude da ban gane musu ba ne? Ko akwai wani abu a zuciyan ki ne! Ki fada min na ji.!"

Yadda yaƙarishe tsawan ne har ya na neman

ɓ

allamin hannu ya sa a fusace na make hannuns

hi nima cikin ihu na ce" Sakar ni. Ban sani ba. " Na fa

ɗ

a nima cikin hargowa ina mai

ɓ

alla masa harara idanuwana har sun ka

ɗ

a sun yi jajir

Wucewa na yi ina fa

ɗ

in" Na ce ka yi haƙuri ka kyaleni amma ka ƙi so ka ke yi raina ya

ɓ

aci na haukace maka?

"To k

i haukace mana. Ina dai dai da ke."

Ya fa

ɗ

a ya na wani sakin tsaki Yalla

ɓ

ai na kallah wannan abun na ƙirjina na taso min har wani duhu duhu na ke gani wato wannan shi ne halin maza in sun ƙara aure yau wai ni Yalla

ɓ

ai ke fa

ɗ

a ma ya na dai dai da ni. Kal

lon shi na yi idanuwana sun cika da kwalla sai kawai na nuna kaina cikin sanyin murya ina fa

ɗ

in" Yau ni ce Yalla

ɓ

ai ka ke fa

ɗ

in kana dai dai da ni ko?

Sai na ga jikinsa ya yi sanyi saboda ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce" To ya kike so na yi miki Sadi

ya. To taho ki ji."

Ya fa

ɗ

a ya na tahowa wajena da sauri na

ɗ

aga masa hannu sai ya dakata kafin na kalleshi na jinjina kai ina fa

ɗ

in" Ka guji haukacewan tawa domin na rantse da Allah kai ba za ka iya da ni ba sai ka yi gayya "

Ina gama fa

ɗ

in haka na fi

ce daga

ɗ

akin na bar shi nan. Ina jin kuka na taso min

ɗ

akin su Jidda na shige na fa

ɗ

a saman gadon Baby sai na ji kawai na fashe da kuka, sanin Yalla

ɓ

ai zai iya biyo ni ya sa na tashi na rufe ƙofa ilai ya zo ya na ta kiran sunana na yi masa banza sai yau n

a samu damar yin kuka wato har na fara fuskantar wulakanci daga wajensa saboda ya ƙara aure ina kuka mai sauti amma kuma zafin da ke zuciyata ba ya raguwa sai ma ƙaruwa. Yalla

ɓ

ai ya yi ta bugun kofa ban bude ba sai can kuma ya dawo ina jin sa ya na fa

ɗ

in.

"Sadiya ki yi hakuri raina ne ya

ɓ

aci. Na shirya zan je kaduna in na dawo yau in sha Allahu za mu yi mgana"

Ina jinsa ya gama mganganunsa ya fice ya bar gidan Ranar Saude ban san abin da ya hanata zuwa ba ni kuma kwance na yini

ɗ

akin su Jidda salla k

awai ke ta da ni ban komai ba hatta girki da suka dawo ne na ce Jidda ta dafa musu indomie ni kuma sai na sha ruwan zafi saboda cikina ya tanmke ga marata na matsannancin ciwo.

Su kansu yaran sun san yau ba kanta Jidda ta ce" Umma ba ki da lafiya ne?

Sai

na amsa mata sannu ta yi min, yadda na yini kwance haka ma har dare ina kwance can bayan isha'i al'ada ta zo min sai na tashi na sake wanka na gyara jikina ranar ma da wuri na kwanta su Jidda ma na saka su barcin wuri. Wayata ko a yinin ranar ma kashe ta

na yi saboda ba na so damu na fi son a bar ni na gama ji da abin da ke damuna wannan duka dukan da Yalla

ɓ

ai ya yi mini ba.

Ban

ɗ

auka a daran ya dawo ba sai farkawa na yi cikin dare na ganshi kwance kusa da ni. Da safe kuma na dai gaishe shi na addinin d

a ya ce mace ta gaida mijinta ya amsa a daƙushe shima, muryata ta shaƙe da safe

tunda kukan da na yi ta yi jiya ya saka min mura mai zai shi ne ma ya yi min mgana.

"Sannu Mura kike yi?

Ya fa

ɗ

a lokacin da ya dawo daga kai su Jidda makaranta an saka su

wata tahfiz can gaba damu ka

ɗ

an asabar da lahadi. Salisu na gida ba ya jin da

ɗ

i. Ya ji ni ina ta attishawa ne sai ya yi min sannu na amsa kuma shi da kanshi ya je ya dafo min shayin citta ya kawo min na sha sai na

ɗ

an samu sauki sannan ya duba cikin box

ɗ

in mu na mganguna ya samo min mganin mura ya ba ni na sha sai ya ce na kwanta na huta har yana gyara min kwanciya ya na rufamin bargo da ya ke kuma mganin kamar ya na saka barci sai barci ya

ɗ

auke ni sai wajen sha

ɗ

aya na farka na tashi ina mutsike ido way

ata na kunna na ga 11 na safe ta gota gashi yau

ɗ

in asabar.

A kasalance na sauko daga kan gado ina hamma tiolet na shiga na kama ruwa yunwa na ji ina ji sai na tafi kitchen sai na ga Yalla

ɓ

ai ya soya doya ya rage min ita na di

ɓ

a zuwa falon yara daga nan

na ke jin tashin muryoyi kamar ba ta Yalla

ɓ

ai shi ka

ɗ

ai ba sai da na gama cin doya na kora da ruwan shayi sannan na kai kofin da filet kitchen ni kaina wajen duk ya yi min kazanta jiya Saude ba ta zo ba ni kuma ban yi ba.

Bedroom na koma na sako hijabi

da takalmi na yi sallama a falon Yalla

ɓ

ai suka amsa min sannan na tura ƙofa na shiga.

"Uncle Abba kai ne tafe ba labari."

Na fa

ɗ

a ina karisowa cikin falo, lokaci

ɗ

aya ina

ɗ

an tari ka

ɗ

an.

"E. Na shigo duba wani fili sai na kira Yallaban ki ya ce ya

na gida na ƙariso. Ina zuwa ke na fara tambaya ya ce ba ki jin da

ɗ

i kin kwanta "

Ina zama saman kujera mai zaman mutum

ɗ

aya na ce" E wallahi sannu da zuwa."

Na fa

ɗ

a ina kallon Yalla

ɓ

ai ta gefen ido ya na zaune a gefen Kawun na shi ya duƙar da kai ƙasa.

"Sannu ya muran to?

Sai na ce da sauƙi ina tambayan ya mutanen gida.  Mu

ɗ

an yi hira saboda ni dai muna shiri da shi kuma har muka gama Yalla

ɓ

ai bai saka mana baki ba, ban da

ɗ

e ba na tashi na koma falon su Jidda.

Daga Yalla

ɓ

ai har Uncle Abba sun bi

bayan Sadiya da kallo har ta fice kafin Yalla

ɓ

ai ya sauke ajiyar zuciya ya na fa

ɗ

in" Ka ga abin da na ke fa

ɗ

a maka ko? Kwata kwata na kasa gane kanta."

"To daman ina za ka gane kanta ka yi mata kishiya."..

Yalla

ɓ

ai ya ce" Ai ba ta sani ba."

"Ko?

Uncle Abba ya fa

ɗ

a ya na kallon Yusuf. Shi kuma sai ya gya

ɗ

a kai kafin ya ce" Yes. Domin na roƙe su kar su fa

ɗ

a mata sai ta faraji daga bakina."

Jinjina kai Abba ya yi kafin ya ce" Ni kuma sai na ke tunanin kamar ta sani Tafida."

Ido Yusuf ya saka

masa kafin ya ce" Ta sani?

To wa ya fa

ɗ

a mata?

Abba ya zaƙuda kaffa

ɗ

a kafin ya ce"oho amma ka yi tunanin me ka yi mata da ta sauya maka haka? Ni kaina na ga duk ta yi wani iri kamar ba Sadiya ba."

Yusuf ya yi shuru ya na tunanin kai bai yarda ta sani

ba in ta sani me ya sa ba ta yi masa mganar ba. Sai dai ya fi yarda ƙila ta na ji dai a jikinta domin an ce mata in za a yi musu abokiyar zama suna ji a jikinsu.

"Ba ta sani ba gaskiya rigimarta ce kawai ta tashi."

Ya fa

ɗ

a cikin jadaddawa.

"To sai

ka sanar da ita da wuri kafin ta sani a wani wajen."

Sai ya jinjina kai kafin ya ce" In sha Allahu.

Daga nan suka cigaba da tattaunawa duk a kan ba tun dai.

*Janafty*

*TKG*

03.

FHB CLOTHING Muna Dinka kowanne irin nau in dinkunan yara na

zamani,Muna bada sari ga masu bukata haka Muna maraba da masu sayen dai dai Muna turawa ko Ina cikin sauki a Nigeria da makotan kasan mu . Amana shine taken mu . wtsapp no.08080266674 or call @08034109622

Ni ko ina barin falo

ɗ

aki na koma na

ɗ

au waya

ta na kunna na kira Saude sai balaraba ta

ɗ

auka tana fa

ɗ

a mini Saude ba ta da lafiya zazza

ɓ

i ya rufe ta. Amma ta ji sauƙi, fatan samun lafiya na yi mata sai ta ce min ko ina buƙatar ganin ta ne? Ai sai ta rarrafo ta zo tunda ta ji sauƙi.

Da sauri na ce"

A'a ta bar shi kawai in ta ƙara jin sauƙi sai ta zo."

Sai muka yi sallama bayan na ce ta ha

ɗ

a ni da Sauden na yi mata sannu sai ta ce mini ta shiga makewayi mun rabu akan zan sake kiranta in sha Allahu.

Ajiyar zuciya na sauke ina mai riƙe ƙuguna aikin

da ke gabana kawai na ke hasashe jiya ba a gyara gidan ba ga wanke wanke mai yawa ba a yi ba in dai ba ina so a zo gidana a tafi da ni a baki a bangaren kazanta ba ne. Dole na sauke son jiki na gyara gidana wayata na

ɗ

auka zuwa kitchen na kunna karatun Qu

r'ni cikin suratul Maryam saboda ina son suran sosai ta na yi mini da

ɗ

i.

Kaye kaye na fara yi a kitchen

ɗ

in saboda ina so na fara gyara shi bayan na gama sai in yi wanke wanke na goge kitchen

ɗ

in a lokacin da Yalla

ɓ

ai ya shigo ina kwashe dattin da ke ci

kin filet

ɗ

in wajen sink ina zubawa a cikin leda na ji shigowarsa ni kuma ina ta bin karatun na yi kamar ban

gan shi ba na gama tara dattin na

ɗ

au ledan zan fitar can waje sai ya saka hanny ya kar

ɓ

a ban tsaya masa jayayya ba na sakar masa na koma  ina goge

saman dirowers

ɗ

in kitchen

ɗ

in da wani ƙaramin towel saboda ma kar ya zo ya dame ni har ƙure volume

ɗ

in wayata na yi da karatun na ji bu

ɗ

e kofarsa da dawowarsa na kuma ji a jikina ni ya ke ta kallo amma ban juya ba ina cigaba da aikina lokaci

ɗ

aya ina bin

karatuna ga shi na tsuke cikin riga da wando amma jeans

ɗ

in mai

ɓ

udewa ta kasa ne sai wata ƙaramar riga amma na saka wani ƙaramin hijabi wanda ba zai dame ni ba saboda baƙon da muke dashi.

Ni ban ji lokacin da ya taho ba kawai jin kansa na yi ya

ɗ

orami

n

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login