Showing 36001 words to 39000 words out of 184731 words

Chapter 13 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

25

kallon ta yace,, my wife,, menene, shagwabe fuska tayi, tace nidai bacci nakeji mutafi,, dak

i,, murmushi yamata yace to shikenan,, muje na kwantarki,,, kuka inna tasaka tace yau naga takaina shikenan ya asircemin jika, su mommy tuni, sukabar falon, shesu ameer bai kula taba ya dauki ameera kamar,, jariri yayi sama da i

ta yabar inna na fada tana zaginsa,,, wai ya iskanta ameera,,

NAGODE DA COMMENTS AND SHARE DINKU FANS INAYINKU, SOSAI

[26/10, 22:57] MRS. MU'UTASIM:

🌟

𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑



𝐃𝐀



𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀

🌟

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮



𝙖𝙣𝙙



𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜



𝙗𝙮

𝐌

𝐀𝐌𝐀𝐍



𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀



𝐂𝐄



🏻

💫💫

JARUMAI WRITERS ASSOCIATION

📚🖊



https://chat.whatsapp.com/Gu2Mxr0SRlx8Da4tv0J2AR

MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA H

ARSHEN HAUSA

💪

💫

(J. W.A)

💫

Follow this link to join my WhatsApp group::https://chat.whatsapp.com/Gu2Mxr0SRlx8Da4tv0J2AR

25—26

Hajiya inna ikon Allah kennan,, tana wannan masifar "" har bacci barawo, yayi gaba,, da ita,,

su ameera suna, shiga daki, tace yaya,, kallon ta yayi,, cike da so da kauna,, da kuma soyayyar jinin, yan uwantaka" dake yawo,, yajikinsu,, itama-" shidin take kallon tana jin wani,, irin yanayi, nashigarta tako wani kofa " na jikin

ta,, sannan tasake cewa yaya " yace na'am wife tace, yaya inajin ajikina,, kamar za'asake nisantani dakai ,, wani wajan

Cike da mamaki, Ameer yake kallon ta yace haba ameera waye kuma zai rabamu cikin, kuka tace

Jiya

nayi irin mafarkin dana saba yi a kwanakin baya,, wannan mutanen "" na rike dakai suna son daukeka amma kasan me

, girgiza kanshi, yayi alama,, a a,,, tace kana kirana,, sunayin,, baya dani saiga, wata mata da fararen kayant

a ina kallon ta ta yimin murmushi,, nan ta kashe masu son rabamu dakazo,, wajena kai baka ganinta amma ni ina ganinta, dataga,, ka rungume, ni sai naga " tana share hawayen fuskar ta tana kuka,, amma, bata cemin kaomai ba sai

hade hanayenta,,, da take min

alama rokona,, dai take,, amma "" kuma batacemin komai ba nake kallon ta saina zare ido kasan maina gani yace a a

Tace naga muna mugun kama da ita kamar ita tahaifeni inason mata, magana

sainaga ta matso kusa da ni tace,, min ya ke kanwata kisani cewa nan da wani lokacin " zaku rabu da mijinki amma idan zaku rabu zaki,, tafi da cikinsa ne ajikinki,, zaki dauki dan lokaci mai tsayi kafin kusake haduwa, cikin

kunnena, take fada, maganar, amma kai bakajin abinda take fada,, ina juya kaina,, naga style dai kukan take sosai,, saita bani tausayi,, duk da, bansan wacece ba kawai naga,, tabace kamar bata, bayyana, a wajan ba tana kai karsh

en, magana tasaki kuka ,mai rabashi da nutsuwar sa, sama yayi yana nazartar magana ameera,,

To wacece wannan mata kuma, mai take nufi da haka,,, tayama za'ace "" rabasa da matar sa, jin ameera takara sautin, kukan ta ya

sashi dawowa daga duniyar tunanin nasa, hannu ya ware mata alama tazo, aikuwa, dama kamar jira takeyi nan tashige , jikinsa,

Lumshe idonsa yayi yana kara shiga da ita, jikinsa, yace wife dagowa tayi tana kallon,, yace kikey

in addu'a idan zaki kwanta, tace yaya bana bacci sainayi,,,, addu'a sosai, tukun kwantawa,, sukayi yaja musu bargo,, yana shafa kanta tasauke, ajiyar zuciya, baa jimaba, yaji saukar numfashin ta a kirjinsa,,shima bacci yasoma, amma ka

na gani kasan bayajin dadin baccin.

Zaune yake yafada duniyar, tunanin "" nadama , da damuwa,, tayi masa. Yawa, cikin, Kwana daya yarame, yafada yana neman gafarar ubangijinsa""yanzu Allah, yanufesa da shiriya kuma yayi alkawar

in,, insha Allah yadena son ameera saboda,, itadin matar, abokinsa ce amma ,, saidai yanajin ta ajinin jikinsa,, yace to mai hakan yake nufi , fesar, da iska yayi mai zafin gaske daga, bakinsa " yace istagafurullah, Allah kayafe mi

n zunufaina, insha Allah bazan sake saba maka,, ba Ammi ce tashigo,, tun dazun, take kanshi amma tayi maganar duniyar nan, amma yayi shuru she sauke tagwayen ajiyar zuciya yakeyi,, dafa kafadar shi tayi tadan,, bubbuga, bayans

a " afirgice, yajuya dan ganin waye, Ammin sa yagani, kawai saiya fada jikinta, yasaki kuka mai tsuma zuciya,

Mamaki ne kwance samar fuskar,, Ammi bata hanashi kuka ba saida yayi mai isar shi kafin tazuba, ruwa mai sany

i, tadago, kanshi, ya kasa mishi cof din abaki,, baiyi muso ba yashanye,, ruwan tass,, ajere yake sauke ajiyar zuciya, kara, shigewa yayi jikin ammi itakuwa ammi tunani takeyi, maiya

saka dan nata kuka tinda ya girma bata, taba

ganin kukan, saba ahankali da dagoshi,, ganin muguwar ramar,, daya yi tace,

Son yanzu har akwai abinda zai hanaka sukoni, bazaka fadamin ba a matsayina na wadda ta haifeka, sake komawa, yayi jikinta, yasaki wani kukan

harda,, jan zuciya, yace ammi narasa, ta ina sonta ina kaunarta,, ina jinta a cikin jinin jikina, dagosa, tayi, tace wacece karasa,, a ina take, Bilal yace ammi bazan taba samunta taba, saboda, tayi aure nacire ta daga zuciya

ta amma inajin ta acikin jinin jikina, yanzu bana mata soyayyar aure inajin, kamar itadin, jininace, amma, na rasa ta inda,, muka yi gamin jini,

Cike da tausayi take kallon dan nata sosai yabata tausayi, tace masa, son kay

i hakuri, duk abinda kakeso baka samesa, ba to " ka kaddara a ranka cewa dama ba alkhairi bane agareka, idan kuma rabonka, ne ko wani irin juyi, zaayi to saika mallaki, wannan, abun, kayi hakuri da rashinta kaji insha Allah z

aka samu wacce tafita ,, haka ammi tayi tayiwa, Bilal nasiha har , bacci yayi gaba dashi, kwantar, dashi tayi tarufe, tafice a dakin, tana jin tausayin dan nata

A falo zuke a zauna dukkansu, Inna kuwa tana bankawa

ameer da ameera harara ganin, daddy yasa tace, yauwa Muhammadu,, dan albarka dama, jiranka nake kusa, da inna yazauna yace gani inna,, kallon sa tayi tace gobe zantafi, gida, daddy yace haba inna kiyi hakuri kizauna damu anan,

mana cendin ma ai ' duk,, daya, ne " inna tace, a a wllh bazan iya zama da sallamenmu, ba wllh, daddy ya danne dariyar sa yace to suwaye kuma sallamenmu, tace gasu cen yan kan uba she iskanci suke yi agidan nan amma kayi, shuru,

daddy yace to kiyi hakuri,, zan tsawatar, musu baki inna tawashe tace yauwa ' dan albarka nagode, kallon su ameer yayi, wanda suke kallo ameera har tayi bacci ajikin sa daddy yace, son maza kutafi, part dinku, da to ameer ya amsa

nan yayi gaba, da matar sa

Daki yayi, da ita yana kwantar da ita zai mike tayi saurin,, saka hannun ta a wiyanshi, tace please yaya, kallon ta yake yi, saboda baccin ta takeyi,"komawa yayi ya kwanta, tashige, jikinsa, tan

a shakar kamshim jikinsa,, sai kara cusa kanta tayi a kirjinsa,, rintse ido, yayi saboda wani mugun murdawa da mararsa tayi , sunayen Allah yake, karantowa, da duk addu'ar datazo, bakinsa"" a hankali, kuma tabude idonta, wanda

bacci ne a cikinsa,, yace Ihimm nidai, kallon ta yayi "yace kedai me tace, zafi nakeji,, mikewa yayi ya kunna, AC din dakin, fuska ta kwabe kamar, zatayi kuka, tace yaya please, yace mekike so kayan jikinta ta nuna mishi zuwa,

yayi yadagota " kayan nata ya cire mata, yadauko,, wata yar rigar bacci yasaka ""mata yace to sleep ,wife

Nan suka kwanta, cikin bacci taji, Ameer yana ta juyi, sai juya kanshi yakeyi, a kafadarta,,mude ido tayi, cikin tashin han

kali,,Ameera tace, yaya!yaya! ,, shuru yayi saboda ahalin dayake ciki bazai iya amsawa ba, kusa, dashi ta matso " tace yaya meke damunka, bude idonsa yayi wanda yayi sauya kala saboda, tsananin azaba " yace ameera mutuwa, zanyi kuk

a, tasaka tace please yaya banason,, wannan zancen mutuwar dagowa, yayi yace, wife ai maganin yana wajan ki zaki, iya taimakon, mijinki, ya rage azabar,, da yake ji da sauri, tace eh yaya,

Janyota yayi jikinsa yana hade baki

nsu yana bata kiss mai zafi tana jinsa, yake ta shafeta na shanunta ya kama, shuru, tayi

Jin yayan nata na kokarin, wuce gona, da iri yasa tarike hannunsa tace yaya kabari mana baima san tana yi ba saida yasamu nutsuwa

yana romantic dinta tukun yabari shima yaso ace yau tabashi hakkinsa da aure amma, kukan datake, yasa shi, barinta, yana, sauke ajiyar zuciya, janyota yayi,, yace sorry wife, yaya ne yataba miki kirji, rufe fuska tayi tana dariy

a,, jan hancinta, yayi yace to muje muyi wanka tace"" yaya menene, sunan wannan abinda, dakake min" yace wannan sirrinmu ne dagani saike sai mahaliccinmu', kada koda,, wasa kifadama kowa 'tace to, yaya nan sukayi toilet, sukayi wanka kaf

in, suka, dauro alwala"" suka ringa nafila dan, ameer da ameera akwai ibada sosai

Yau ameer yace zasuje, shan iska sosai ameera take murna, nan suka, yiwa su mom sallama har sunje bakin kofa, Inna, tace gantalallu a haka dai

kuke yan iskan banza kuma wllh kasake kadirka mata, ciki a wannan kananun "" shekarun nata to saina kaika kara kotu, jarababbe yo inba jaraba ba, ace kullin kuna like kamar wanda kukazo duniya atare toko tagwaye bazasuyi ""' wannan dan b

anzan shirmen ba kunyace takama,, ameer ya kama hannun, ameera da, Fatima sukabar, gidan

D.P.O. , Anass kuwa anmishi karin girma ga kuma kyauta daga, gwamnati saboda yayi, namijin kokari daya kama aliyu yaron, daya addabi mutane

,, yayi farin ciki sosai,, su mommy ma da su ameer, sunzo tayashi murna , ameer ya kalli,, Anass yace my dear frend,,murmushi Anass yayi ameer yace congratulations dan uwa nayi farin ciki sosai Allah yakara daukaka,, cikin jin dadi, Anass yace a

meen my friend,, Ameer yace sauran, aure ko dan ware ido Anass yayi yace, aini, matata, bata gama girma ba dariya, ameer yayi

kafin yace,,, tab lalle kuwa, kilama, sai my ameera ta haifamin yara biyar,, zaka yi ko,, dukan wasa , yak

ai mishi yace to ahakama zan auri kayana, ameer yace wacece ita hankali kwance, yace Fatima mana,, dariya, ameer yake sosai dan ba karamin, bashi dariya, yayi"" wai Fatima yakeso bama fuziya ba

Hade rai anass yayi yace kaifa dan

iska ne kallonsa yayi yace ai kabani dariya ne kana ganin yadda nake fama da ameera amma kaima kace Fatima, kakeso anas yace, a haka

Nakeson kayana basu idar,, da magana ba, saiga ameera da Fatima, jikinsa, suka shiga, shikuwa

yakara bude musu hannu ameera daga gaba Fatima daga baya ,,

Fatima tace, yaya muke ta nemanka, murmushi yayi yace gani ai, ameera tace, mama ce tabamu, cokotie hadda kayan kwalliya ameera tace eh yaya kuma munce mata mungode sosai,

Murmushi yayi yace to naji dadi, tinda sukazo Anass yake kallon Fatima juyawa tayi suka hada ido wani bakon yanayi taji, duk da ita karama ce amma kawai sai taji tana kunyar, sa Anass yace Fatima duk baku ganni ba sai alokacin ameera d

a dago tace, la abokin yaya barka da warhaka, yace ykk tace lfy lau, nan suka koma ciki Anass yace zankai kokon barata,,ameer na murmushi yace badamuwa nan sukayi sallama suka tafi, gida,

Zaune suke akan wasu kujeru, awani restaurant, ta

ce, yaya " mai zakaci yace kefa tace,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login