Showing 135001 words to 138000 words out of 184731 words

Chapter 46 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

38

komawa

wajan mijinki,, wannan mafarkin yana nunin ,, muje cen gidan abin bautar tasu,, mu bincika mu fiddota " kisamu ki koma ahalinki " ki kara hakuri kinji kuma kici gaba da addu'a zan tayaki,, dani zamuje amma mubari sai dare

mutafi muduba

Dagowa, tayi tana kallon shi tana dariya da kuka a hade, tace nagode sosai yaya Allah yasaka da alkhairi

Ameen sukaji ance daga bakin kofar " da sauri suka juya ,, Umar suka gani yana share hawaye k

arasowa " yayi ciki

Zama yayi yace tabbas hakane nima nayi wannan mafarkin jiya ashe kema kinyi to mubari gobe insha Allah da dare lokacin babu kowa agidan abin bauta " saimu je amma fa muje da shirinmu dan akwai

masu tsaro

Jinjina kai sukayi ameera tace insha Allah hakan zamuyi nan sukafito daga cikin islamiyar,, Muhammed yayi gida suma suka shiga gida

Fatima tafito daga daki tayi fayawo,, abinta , sai k'aton cikin dake

rinjayar ta a hankali take tafiya harta karaso cikin falon ,, Anass ne ya kamata ta zauna

Wayar tace tayi kara dubawa tayi ganin sunan yasa tayi murmishi tace momsy,, Allah yasa su ameer ne, dagawa tayi tana fa

din assalam alaikum

Daga cen bangaren ikram sai taji,, su ameera ne ameer yace hello anty fati ", mommy mu tace zaki haifa mata baby ni mace nakeso sai muke kwana tare " anty fati aidai mace zaki haifamin muke wasa ko

Dariya fatima tayi tace ,, kai dama nasan kune kuka kira yan rigima kawai , to nima dai ban san mai zan haifaba idan na haifa saina kai muku shi gidanku,

Kwace wayar ameer yayi yace anty fatima brother " nake

so ki haifa mini kinji sai muke zuwa wajan wasa dashi daddy,, zaike kaimu ko ???

Fatima dai dariya take musu jin ansoma fada tsakanin ameer da ameera " yasa tayi saurin fadin ameer ameera ku tsaya ,, kuji yan uku zan

haifa muku kunji saina dauki daya nabaku biyu

Ihun murna sukasa suna fadin yee muma zamuyi sister and brother , mommy zoga anty fatima kuyi magana tace uku zata haifa tabamu biyu tadau guda

Dariya ikram tayi tace , t

o naji iyayen surutu maza kuje kuci abinci saimu gaisa da fatima , wayar ta dauka tana fadin hello fatima

Fatima tace ina yini momsy yagida ya uncle dinmu

Murmishi ikram tayi tace lfy lau ya jan kafa uncle dinki b

ayanan, yafita sai anjima zai dawo

Fatima tace to Allah yakawosu lfy suna hira fatima " tasoma jin ciwo, da sauri tace momsy , sai anjima nan sukayi sallama

Duk abinda takeyi anass na kula da motsinta , matsowa yayi

yace , yadai fatima wani wajan yake miki ciwo ne kifadamin

Kafin ma yataba ta cikin ta yayi mata wani mugun murdawa,, kara tasaka tana fadin innalillahi wa inna ilaihin raju'un " yaya mutuwa zanyi

A rikice yafauketa ya

saka mata hijab ya yi waje da ita " a mato yasaka ta ya koma yadauko bakullin " motar har zai shiga saiga bilal da jamila zasu fita

Da sauri sukayo " kansu suna fadin lfy anass ganinshi a rikice da sauri yace fat

ima batada lfy "

Da sauri jamila tashiga baya bilal da anass suka shiga gaba ,, nan sukabar gidan

Tin kafin suje bilal yakira ameer a waya

Ameer yafito yasha kyau sosai sajan fuskar shi yakara mishi kyau " y

ana fadin kanwata maza kizo mutafi karmuyi last ,,

Da gudu gudu tafito tana fadin ganifa yaya hijab zansa

Kallon ta yayi yace kinyi kyau ,

Harara ta aika mishi , tace eh dama nayi kyau kasan ko a family dinmu nida

yaya jalal da munfiku kyau,,

Dariya yayi yace tab " kaji zubaida jalal din ne mai kyau tab, jin wayarshi na kara yasa duba wa ganin bilal ne dahar bazai daga ba zai maida aljihunsa

Hajara tace ka daga mana yaya

Dauka yayi yana fadin ,, hello bilal yadai

Da sauri Bilal yace, ,bro maza maza idan baka zo hospital ba kayi sauri kazo

Hankali a tashe yace lfy bilal jamila ce ba lfy kowa

Bilal yace fatima ce kafadawa, su mo

mmy kayi sauri kazo mun kusa zuwa

Da sauri yace gamu nan

Hajara tace yadai yaya

Cike da damuwa yace fatima ce ba lfy maza muje

Da karfi yace mommy

Fitowa mommy tayi tace lfy kakemin wannan kira haka

Ameer yace maza muje asibiti ankai fatima

Da sauri tasaka mayafi ta kira inna suka tafi

Da sauri bilal ke gudu Allah ne kawai yagansu " da gudu Bilal yashiga ciki " yana kiran nosee da sauri sukayo waje suka dauki

fatima ,, akayi ciki da ita

Su ameer ne suka karaso ko gaisawa basuyi ba " Ameer yayi sauri yashiga office dinsa ya saka safar hannu yafito ya shiga inda fatima, take

Tin bayan isha"i , Ameera takasa bacci ta

q'agu gobe tayi dare yayi ,, su tafi gidan ,, bauta

Su fidda anty karima ,, addu'a taringa yi

Umar ma hakan take agareshi ,, addu'a yakewa " Karima Allah yasa goben insunje su ganta , harda kukan shi

Muhammed ma,

haka yakeyi sosai suka dukufa da addu'a

Kusan awa uku fatima na cikin dakin " babu Wanda yafito a likitocin ,tinda suka rufe kofar

Cen anjima saiga ameer yafito fuskar shi na nuna damuwa sosai

Da sauri mom

my , da mama sukace ameer yadai ta haihu ne

Kallon su yayi yace gaskiya bazata iya haihuwa da kanta ba sai an mata c s , karfinta yakare " kusa hannu amata,

Anass yace maza kuje kuyi ,, basai nasa hannu please

ameer

Ameer yace dole ne saika sa hannun nan yamika mishi takarda " yasa hannu kafin ameer yakoma ciki

Bayan minti hamsin " wata nosee ta fito da baby tana murmishi

Da sauri ,,Bilal ya amsa yana fadin

Alhamdulillah " masha Allah mai aka samu , Nosee din tace ansamu baby girl

Kowa sai murna suke shi kuwa anass ko kallon babyn baiyiba, shi ta fatima yakeyi ,, yace ya ita uwar , tace mishi yanzu zaa fiddota zuwa wani

dakin

Fiddo da fatima akayi,, tana kallon su da murmishi aka kaita wani daki daban,, Ameer yafito yace zasu sati daya anan kafin abasu sallama , nan suka amsa da to

Muhammed ne ,, yazo gidansu ameera yabuga

nan aka bude mishi , su ameera yagani dukkansu " suna cikin shiri

Umar yake dama kai muke jira muje , nan suka tafi su uku ,a gefen titi suka faka motar , suka nufi majami'ar,, suna ambaton sunan Allah ....

*Nima nasoma ambaton sunan Allah " ina binsu abaya duk maison zuwa tazo muje*

[30/10, 17:54] MRS. MU'UTASIM: *

🌟

AMEER DA AMEERA

🌟

*

*STORY AND WRITER BY:*

*MAMAN NUSAIBA CE





*

💫💫

*

🅙



ARUMAI

🅦



WRITERS

🅐



S

SOCIATION

📚🖊



*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa

💪

*_

*

💫

(

🅙



.

🅦



.

🅐



)

💫

*

Follow me my WhatsApp group:https://chat.whatsapp.com/KMuyxRBLx5iI93EEYIGlVX

*Wannan fage na sadaukar gareku addana ,, ummu amsad , and ummu shukhura, kudade kuyi karko kamar dabino

💃🏻💃🏻

*

*75—76*

A

hankali suke tafiya, saboda duhun wajan , ko takalmin su ahannu suka rike , haka suke tafiya , kamar barayi d'akuna uku suka , gani umar yace , yanzu mubi dakuna dakuna " dan mugano awani dakine

Muhammed yace ok mufa

ra da wannan na kusan mu , nan suka shiga ciki " haskawa sukayi nan sukaga , masu gadin dakunan gidan bautar ne suke bacci hadda, munshari ,

Umar yace kar wanda yayi magana ko motsi dayawa,

Wucesu sukayi nan suka

shiga dayan dakin , kowanne dauke da addu'a abakinsa

Suna shiga suka haska ihu ameera zatayi saboda ganin kwarangwal din jikin mutane , da alama dai wani abu aka yi da naman jikinsu da sauri umar ya rufe mata baki , y

ace , haba mana ihu kuma kizama jaruma mana " karki sake kokarin yin ihu , gyada kanta tayi alamar to ,

Gaba sukayi haka suka ringa bin dakunan amma basuga ,, komai ba haka suka hakura zasu tafi "

Harsun juya ameer

a ta haska wani bangare , nan taga kamar kofa ce na gidan kasa , da sauri tace yaya umar kuzo kuga

Dawowa sukayi ta nuna musu,

Muhammed yace mu bude mugani

Nan suka fara kiciniyar budewa , amma sun kasa sabo

da nauyin kofar

Iamar ance umar ya kalli gefensa nan yaga wani dan karfe , da sauri ya mika hannun shi yadauko bakinsa dauke da addu'a

Yace muhammed wannan kamar shine bakullin , inda mu gwada mugani kozai bude,

Muhammed yace inda kawo mugani nan suka saka karfen , aikuwa yabude

Cike da murna ameera tace to mushiga , Muhammed yace umar zai shiga tsaka ke abayanshi " ni abayanki kar aje ki sa mana ihu ,

Turo baki am

eera tayi , tace ai dai banida tsoro , yace to naji muje nan suka shiga da hasken , wayarsu suke ganin hanya har suka shiga ciki

Babu komai a ciki feline kawai ko ina suke kallon saboda , wajan akwai hasken wata wu

ta a cikin wani kasko , shiyasa basu ganin duhu ,

Sun dade basuga komai ba suka kari dubawarsu basuga koda wani alama acikin felin ba,

Wata abu ameera ta hango kamar akwati kamar frij , tace yaya kalli cen

Kallon inda take nuna musu sukayi, da umar da , Muhammed suka karasa , wajan

Muhammed yace wa umar yabude suga meye aciki nan ya soma budewa amma kyerma dayake , yasa yakasa

Amsa muhammed yayi yabude, zaro

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login