Showing 111001 words to 114000 words out of 184731 words
lfy naga kuna " kallon mu hajara ce fa da yaya ameer ba wasu ba
Filow inna ", ta jefawa hajara tace uwarki
ce sadiya " muke kallo
Dariya hajara tayi tana tashi ,, takoma kusan ameer ta daura kanta a kafadar shi ", tace haba inna daga yawo fa muke " shine zaki dakeni ,, to yaya kada kasiyo mata goro tinda,, tana dakar ,
ma kanwa
Shafa fuskar ameer yayi yace , kyaleta mana tinda ta tabamin "ke to bazata ci goro ba yau
Inna tace yo,, idan baka siya min ba ma sai " dan iska itama bata ta zakayi " irin na ameera ,, kuke rishi
n kunya " a tare
Ameer yace eh mana kedai ba ruwanki ki kyalemu " nida kanwata
Banza inna ta musu kafin tace kuje kuyi wanka kuzo muyi magana mai " mahimmanci " kunji diyan albarka
Hajara ta fara, tashi t
ace yauwa inna bari naje nayi wanka Allah yasa,, muji alkhairi
Shima ameer mikewa yayi yafice
Inna tace kunga wannan bazasuyi,, mana muso ba daga gani suna son juna,
Ummi mufeeda tace ,, hakane,, inna mub
ari suzo
Su raju ne zaune shida , shugaban shi sai tsafe tsafe ,, sukeyi " Joe wanne idonshi arufe yake suna zano wasu yaruka
Cen suka bude " idonsu a tare
Raju yace shugaba wannan yarinyar fa su
n kasa tsuko mana jinin ta kuma sa alama,, jinin nata irin, mai kawo kudi sosai amma sun kasa tun gubar,, dasuka " zuba mata " basu sake nasara a jikin taba " wannan kalaman da take fada,, su suke hanasu " zuwa gareta
Shugaba yace ,, nima haka nake gani amma bari, mu roki,, yar mairo " ta karo mana tawagar aljanu dansu,, kawo mana,, jinin ta
Raju yace , yauwa shugaba wannan yayi kyau ,, mubari sai bayan sati biyu saboda y
anzu yar mairo fushi,, takeyi damu
Shugaba yace hakane to shikenan balbu ya taimake mu
Nan suka koma wajan zama,, suna dariya
Ameera na kwance,, mama na kusa da ita tana yima su ikram wasa suna d
ariya
Wayar ameera ce tayi ringing , mama ta dauka tana , fadin hello '
Daga cen bangaren doctor aisha , tace hello ameera yau " kwana biyu ina ta kiran member ki baki dauka Allah yasa dai lfy
Kuka m
ama ta saki tana fadin doctor ce ameera bata da lfy,, kinganta nan kamar gawa a kwance ,, please kizo ki ganta
Hankali a tashe doctor aisha tace turomin addres din gidan " gani nan zuwa
Mama tace to nan
ta kashe ta tura mata address din
Babu jimawa doctor aisha tace ita da muhammed ", duk hankalin su a tashe yake
Joshow yamusu izinin ,, shiga nan suka shiga
Turass doctor aisha tayi ganin yadda ameera
tadawo kamar ba cutar H.I.V. nan ta karasa inda take,, tace ameera kece kika koma haka
Maiya faru dake ne haka , bamusani tana dagota
Muhammed ya karaso yana karewa,, ameera kallon yace asaka mata,, mayafi
Tashi mama tayi,, ta dauko ta saka mata
Muhammed yace , mommy wannan fa aljanu bakake a jikinta ,, Alhamdulillah tinda nazo da alqur"ani mai girma ,, zanyu zan toya ", yan iska idan sukayi min taurin kai
Mama tace babu inda bamu jeba wajan magana amma ko ina cewa sukeyi " yafi karfinzu ""
Muhammed , yace to ni basufi , karfina ba da izinin Allah
Doctor Aisha ts rike ameera sosai
Bude alqur"ani yayi
yacewa mama ta kawo ruwa a kwano
Da sauri mama takawo,,
Addu'a sosai yayi kafin ya dauki ruwan ,, ya watsa a fuskar ameera
Wani uban ihu , Ameera tayi zata kwace daga jikin doctor aisha ,, dayake
doctor aisha,, tana da jiki sosai yasa " ta saka ameera a tsakanin kafafunta,, ta matse ta
Ruwan ya kara watsa mata yace daga ina aka turo ku , kuka zo zaku kashe " ta alhalin bata muku komai ba,,
Ameera
tace mu turomu akayi,, kuma ance mu zuke jinin ta,, mukai
Muhammed yace to waya ,, turo ku
Sukace daga majami'a ne shugaban majami'a ya turomu ",
Muhammed yace to ku fita a jikin tin kafin na kashe ku,
, na kashe banza ,, ku yanzu baku tausayawa " iyalanku idan aka kashe ku wani hali zasu
shiga ", amma kunzo jikin baiwar Allah kuna azabtar da ita " banzaye kararkaru,, da bakusan ciwon kanku ba " to kufita kafin na shuka m
uku rashin mutumci
Baki na rawa wani yace,, nidai ban jima da aure ba zanso na mutu ba na fita sauran ma sukace sun fita,, baza su sake ,zuwan mata ba
Muhammed yace ta hanci """ nakeson kufita bata wani wa
jeba
Nan ameera ta kama atishawa,, har sau bakwai , Kafin,, tayi lub sai bacci
Sauran ruwan aka shafe mata jiki dashi,, kafin aka kwantar da ita
Sallama sukayiwa,, su mama sukace gobe zasu dawo
Su mama kuwa tsananin mamaki ne ,, yakamasu duk yawon da sukayi ,, basu daceba,, amma gashi lokacin daya ameera tasamu lfy
Kowa ya zauna su ameer suna sauraran maganar da za'a fada musu sun kashe kunne
Daddy yace yauwa yarana dama maganar ", itace munason "" zamu hadaku aure nan da shekara daya insha Allah
A razane suka dago suna kallon su mom girgiza kai ameer yasoma ,, yi
Hajara kuwa mikewa tayi,, t
a isa wajan ameer
Ameer ganin yadda hajara tafishi shiga tashin,, hankali kuma,, tayo wajan shi " bude mata hannu yayi da sauri ta fada jikinsa t saki kuka mai tsuma zuciya
Shuru su mom sukayi,, suna kall
on ikon Allah
Hajara ta kara shigewa,, jikin ameer tana kuka harda shidewa
Bubbuga bayanta ameer yake yace kiyi shuru mana kinji
Dagowa tayi tana kallon su tace ,, kuyi hakuri daddy ,, bana ki bin umarnin
ku ba , ne gaskiya bazan iya zama da yaya a matsayin mijin naba " hakan idan nayi naci amanar ameera ta ,
Mom tace babu cin amana hajara ai dan uwanki ne kuma koda ameera ta mutu zaa iya aura miki ameer
Ameera tace ,, haba mom taya zan zauna da yaya a matsayin mijin aure ni kallon yaya safiyan nake mishi ,, bana sonshi irin na aure a zuciya ta,, son yan uwantaka,, nake mishi bana aure ba
Please yaya dan Alla
h kada,, kabari su hadamu auren na wllh mutuwa " zanyi idan akayi
Janyota yayi ya rungume tace to ya isa haka hajara ba mai miki dole kinji gyada kai ,, tayi takoma ta kwanta " a jikinsa
Ameer yace dadd
y wai kun manta ,, da cewa,, hajara tasha nonon mommy ne ko kun manta " ne babu aure a tsakanin mu fa,, kuma koda bata shaba ni hajara kallon fatima,, nake mata
Rike kai daddy yayi shi sai yanzu ma ya tun
a da hajara tasha nonon mommy,,
Su mom ma sai yanzu suka tuna
*ina godiya da addu'o'i ku agareni Allah yabar kauna*
[28/10, 14:26] MRS. MU'UTASIM: *
🌟
AMEER DA AMEERA
🌟
*
*RUBUTAWA DA TSARAWA*
*MAMAN NUSAIB
A CE
✍
️
*
💫💫
*
🅙
︎
ARUMAI
🅦
︎
WRITERS
🅐
︎
SSOCIATION
📚🖊
️
*
https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da
jama'a bisa harshen hausa
💪
*_
*
💫
(
🅙
︎
.
🅦
︎
.
🅐
︎
)
💫
*
*Wannan shafin na sadaukar gareki dear sister
🥰🥰
zee sardorna*
Kada kubari abarku a baya novel's din mu kamar haka
*IKHLAS* :; BY LOVELY MOMMA
*NAJMAT ABI
Y*::by MISS HAJO
*DIYYA AND MURADI* : BY ZEE SARDORNEE
My anty's:*UMMU MASAD AND UMMA SHUKHURA* Allah yabar kauna
*65—66*
Ajiyar zuciya mommy tasauke , tace kai Allah " mungode maka , da ka bayyana mana
,, wannan lamarin " da muka manta yanzu damun aikata haramun " son Allah yamaka albarka daka tunatar damu
Ummi mufeeda tace wllh kaga ,, yaya sai yanzu natuna ' ashe hajara , babu aure tsakanin ta da ameer
Inna tace gaskiya duk sai ,, yanzu muka tuna "Alhamdulillah da ameeru ka tuna mana damun tabka kuskure, a rayuwa
Fuziya kam tayi shuru saboda damuwar dake cin , mata rai sosai tinda aka soma maganar ,, aure tayi
tagumi ,, ganin an aurar da kannuwan,, nata amma ita har yanzu ko mashinhini bata dashi , yanzu , tana 26years ace bata da aure "abin na damun ta
Ummi mufeeda ce ,, ta fashimci hakan tace fuziya lafiya kikayi ,,
tagumi ' maike damunki ne
Kusan ta fuziya ta matso, tasa kuka sosai
Rungume ta ummi mufeeda tayi ,, tana mamakin maiya,, sameta haka
Suma su mom kallon ta sukeyi " dan su basuga dalilin kuka ba , dan
basuyi " maganar da zata sa mutum kuka,
Inna tace faziya meya faru,, kike kuka ko mun fadi abinda ranki baya sone
Dagowa " tayi tana kallon su,, tace ummi inna, mommy daddy yaya ameer shin , ku baku tausa
yi " ne agidan nan ko
Kallon ta sukayi suna hada baki,, wajan fadin " memuka miki,, ne fuziya
Fuziya ,, tace ni ban taba ji kunyi ,, zancen aure naba babu wanda ya tambaye ni ko in ,, da saurayi " ko ban
ida,, babu wanda,, taba zuwa yace tana sona " koda wasa ne, shin bazan damu ba, gashi duk kanne na ,, anyi musu " aure amma ni ko zancen,, ku hadani da wani bakuyi " sai ta su fatima kukeyi,, maiyasa bazan damuba iyee,,
ku fada, min ummi,, ta karashe maganar , tana