Showing 78001 words to 81000 words out of 184731 words

Chapter 27 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

56

fada ruwa,, take tafiya da ita

Dukkansu,

a tare suka iso asibitin, suna ta zillumi,, akan waye ba lfy

Suna shiga ciki,, anass yakira nosee din yace ina kike mun karaso,, tace naganku,, ganinan zuwa " dama tana kusa karasowa tayi wajansu kallon ta suke kowa,, da

alama tambaya yake kallon ta

Anass yace ina aka shiga dashi,, tace wannan room din emergency ne yanzu bazaku ganshi,, dan gaskiya halin danaga,, dr. Ameer, yabani tsoro saboda ko motsi bayayi,, dukkan jikinsa jini ne

yawanke shi

Dafe kai anass,, yayi yace to mungode zaki iya tafiya

Mom, kuwa sumar tsaye,, tayi kamar gunki takoma saboda jin wannan mummunan labarin,, jamila ce tayi karfin halin, taba mom taji kamar gunki

Da sauri jamila tace innalillahi mom nan suka juya ,, gareta ,, zaunar da ita sukayi " ruwan sanyi bilal ya shafa mata afuska ko gizo batayi,,, saida ya zube mata suka ruwan tukun tasauke,, nannauyar ,, ajiyar zuciya,, bude

idon tayi, ta kallesu tace ina son dina "" Anass kafada mun gaskiya ,, ina yake

Anass yace comedown mom,, yana ciki ana,, dubashi

Mom tace to ina ameera take,, sai lokacin ma suka tuna da ita,, fatima na ku

ka tace tare suka tafi,, sunce gidanki zasuje daga nan suje gidan momsy, ta karashe maganar tana fashewa da kuka mai taba zuciya

Babu abinda kakeji a wajan,, sai furta kalamar innalillahi wa inna ilaihin raju'un kawai s

ukeyi

Jamila tace to ita ameera ina take ne baa kawosu ,, tare bane ki kuwa wannan,, bakar rana itama ta saki kuka

Bilal yace anass kara nosee din ka tambaya mana ita ,, bataga ankawo su su biyu ba

Nu

mfashi anass yaja ya kirata tazo yace sister wai ameer kadai kika ga sunakawo,, babu wani tace gaskiya shi daya ne suka zo dashi , yace to zaki kaine inda sukayi accident din tace eh muje,, nan suka cewa daddy,, zasuje s

u duba " Ameera acen nan suka tafi

Da sauri yakaraso,, bakin kogin yazauna kamar mai jiran wani abu cen yaga wani jan abu kamar mutum da farko tsoro yaji ganin,, abin ba nacewa yayi yasashi,, tashi yashiga ruwan

" yana karasawa ya dauke ta ya sabata a kafadar shi yafito, ya kwantar da ita a gefen kogin suman zaune yayi ganin fuskar ta

Da sauri yace je ' je jenifer ,, Dama ai nace, baki mutu ba ,, danna cikinta yasoma

yi amma shuru kirjinta ya danna nan,, ta ja numfashi " mai karfi sai kuma tasoma mai din,, ruwan data shaka yana rungume da ita, idon ta a rufe yake bata budeba,, tace yaya !

Kallon ta yayi yace jenifer na,, sannu

dama nace ai kina raye muje gida kiga babynki ta girma komawa tayi jikinsa ta kara suma,, da sauri ya dauketa yayi hanyar hospital ta ita yana kisan a taimaka mishi matarshi,, karta mutu,, nan suka amsheta suka kanta domi

n ceto ranta

Shi kuwa sai safa da marwa,,, yakeyi yama rasa mai , zaiyi farin cikin ganin matarshi ko halin datake,, ciki nan yakira mamanshi,, yace yagafa jenifer tace joshow bakada,, hankali ", wanda ya mutu yana da

wowa ne, joshow yace da gaske kizo asibiti zaki ganta mama please kizo dasu baby nan yakashe wayar

Su anass ya isa,, wajan da su ameera sukayi accident dubawa suka ringayi "" amma babu ameera babu labarin ta ,,

nember dinta suka kira,, nan sukaji karar wayar, a cikin motar , dauko ta bilal,, yayi ko ina sun suba amma babu ko alamar ameera haka suka koma jiki a sanyaye gidan radio suka fice,, nan suka bada cigiyar ameera suka,

, koma asibitin

Ikram ce take kiran,, ameera amma baa dauka ta mata kira yakai,, biyar sai ana,, shida " bilal ya lura duba wayar yayi nan yaga suna momsy na"" kallon su yayi mom tace wanene , bilal yace anty ikram

ce tin dazun " take kira mom tace daga muji nan ya dauka

Ikram tace , haba baby ina kika je ina ta kiran ki baki dauka, kinga, ,, Ameer da ameera kuka suke yimin,, na rasa yazanyi,, so suke kizo ko zasuyi shuru,,

jin shuru yasa tace baby wai lfy kika yin magana ina ta zuba

Ajiyar zuciya yasauke,, dama yabude sautin wayar,, Fatima ce ta amshe wayar daga hannun bilal tace momsy cikin kuka

Da sauri ikram ta dafe ki

rji tace fatima,, maiya faru da baby menene yake damunta data kasa yin magana

Sautin kuka fatima ta kara cikin kuka tace momsy kizo asibitin yayan anty jamila " muna nan,, su yaya sunyi accident takai karshen maga

nar tana fadawa , jikin anass rungume, ta yayi ,, babu kunyar su mom ya zauna ,, yana rarrashin ta

Ikram kuwa ,, tana wannan mummunan labarin,, sakin wayar tayi,, Abubakar dake kusanta yayi saurin ,, riketa yana

cewa lfy dai maman ameera ,, Ikram tace babu lfy abban ameera su ameer ne da baby sukayi accident ,, suna asibiti da sauri Abubakar , yace to maza dauko ameera mu tafi cen din nan ta dauki ameera shi,, yadauki ameer suka

tafi asibitin ,,

Joshow na zaune yama rasa,, mai zaiyi kuka zaiyi na halin da jenifer shi ke ciki,, ko kuwa farin ciki zaiyi da ganin jenifer dinshi

Yana haka maman shi takaraso,, tace joshow are you ok kall

on ta yayi kawai saiya ,, rungume ta yace mama dama nace,, miki jenifer ta bata mutu ba ,, amma kuna min kallon mahaukaci " to yaudai na samo ta jenifer tana ciki ana dubata

Da sauri mama tace my son da gaske

kakeyi jenifer mu yana cikin nan joshow yace eh mama suna haka dr. Din yafito, da sauri joshow yakara wajan doctor din yace dr. Ya jikin matata

Dr. Yacire glass din idonshi,, ya kalleshi, yace kubiyo ni office nan s

uka rankawa zuwa office din dr din

Ikram ce suka karaso,, inda su mom suke,, ta nufa tana kallon su tuni taci kuka idon yayi ja kamar gauta,, saboda kuka tana zuwa wajan taje jamila ta amshi ameera

Ikram

tace mom yanzu ina su baby suke ne ,, wani hali suke ciki

Mom ta rike hannun ikram zatayi magana aka bude kofar dakin da aka saka ameer,, da sauri suka karasa " kowa sai tambayar shi yake likita yajikin nashi

Kallon su kabeer yayi shesuka bashi tausayi yace muje office ko nan ikram da bilal da anass da mom suka bishi office dinsa

Daddy kuwa yakasa,, magana saboda tsananin tashin hankalin da yake ciki

Inna ce

tace wai kuna ta magana nifa ban ganeba ina ameera take sai maganar ameer kukeyi,

Fatima tadawo kunsan inna,, tace inna kiyi hakuri ameer tare sukayi accident da yaya amma ita baa ganta ba anduba ko ina bata nan

Da sauri inna tamike tana fadin innalillahi wa inna ilaihin raju'un ni maryama,, ina ameera tashige " yanzu a wani hali take tana fadin hakan ta zube a sume , da sauri daddy ya dagota " ruwa suka yayyafa mata,,, ta sauke

ajiyar zuciya ,, sai kuma ta soma kuka tana fadin kuje ku nemo min ameera ta wllh bazan yadda ba idan ma mutuwa tayi kuka boyemin,, kufada min zan iya jurewa tinda,, dama ba dauwama ba zamuyi a duniya dukan mai rai ,,

mamaci ne ta kara rushewa sa sabon kuka,,

Daddy ne yace kiyi hakuri inna mubada cigiyar ta insha Allah zaa sameta karki damu,, haka inna ta zauna tana kuka gwanin ban tausayi idan ka kalleta kaima saika yi kuka



Suna shiga cikin office din ,, Ikram tace doctor wani hali suke cikine,, kallon ikram yayi da duk ta rude tafita haiyacin ta ,, yace kuyi hakuri

Da sauri anass ya kalle shi yace kamar yaya kabeer yace yay

i doguwar suma ne gaskiya kozai tashi sai nan da sati biyu,, saboda raunikan daya ji ga kuma zuciyar data buga,, a lokaci da da karfin gaske da kyer muka saita mishi numfashin sa dan haka bazai tashi da wuri ba sai nan

da sati biyu

Ikram tace to ita ameera dinba,, kallon ta yayi yace a a nan shi kadai aka kawo ma,, hajiya da alamar tambaya take kallon su bilal t mike tace ,, anass kada kayimin,, karya ina baby " take

Su

nkuyar da kai anass yayi yace am so sorry anty wllh ameera munje har inda,, sukayi accident din amma bamu ganta ba ko ina mun duba amma babu ita amma munje gidan radio mun fada cigiyar ta

Tin kafin ya karasa,,

Ikram ta sume da sauri mom tayo kanta, tana kiran sunan ta kabeer ne yakira nosee suka zo suka fito da ikram domin bata taimakon gaggawa

Su daddy ganin ikram a shimfide kamar , gawa yasa suka yo kanta su Bi

lal ma fitowa sukayi nan suka fadawa su daddy ikram suma ne tayi jin ance,, an rasa ameera ,, nan suka kara shiga halin damuwa

Acen bangaren su joshow kuwa dr din suka bi,, suna sonjin maizai,, ce musu

Josh

ow yace doctor what happened kallon shi doctor din yayi yace gaskiya yarinyar nan ta bugu sosai a kanta dalilin haka yasa ta manta komai na rayuwar na baya yanzu komai saikun kowa mata ,, magana, yadda zataci , abinci

sunayen mutane

Ajiyar zuciya suka sauke,, a tare mama tace thank you yanzu,, zamu iya ganinta doctor yace kushiga,, ku ganta amma zatayi kamar sati haka anan saboda , rauninkan na kanta suka mishi godiya suka fita zuw

a room din da ameera take ciki

Suna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login