Showing 156001 words to 159000 words out of 184731 words
Muhammed yayi yace shima daddy kinefa kije ,bak'e kafada , tayi alamar bazata jeba muhammed yace haba ,ke kuwa yar mommy
kije
Murmishi ameer yayi yace,, harta manta ni ne lalle yarinyar nan ,Mika hannu ,, yayi zai dauketa
Ita kuwa ikram ,, ganin zai taba ta da sauri ta shige jikin muhammed tasa kuka tace daddy wannan ,, ta nuna
ameer da hannu
Dariya sukayi mommy tace tab ,,kaji yarinya yar nema wai uban nakinne wannan
Muhammed yace ,,ai mommy ta manta shine , shiyasa ma take kinsa
Ameer ya kalli ,, Inna yace hajiya inna mai duniy
a ,, yadai naga sai wani cika kike kina batsewa ,
Muhammed yace wai dan nace nadena auren ta ne fa shine take fushi
Hannu ta daura a kanta tasaka kuka ,,tana fadin innalillahi wa inna ilaihin raju'un
Da
sauri su maman karima tayo wajan ta , tace yaya maryame lfy
Ameer ya kalli maman anty karima yace babu wani abu rigimar tace ta motsa ba wani abu bane yafaru
Inna tace ,, kai ameeru uwarka kakewa wannan futsar
ar,, dan iska marar mutumci ,, dama nasan aiba kaunata kakeyi ba babu ruwana dakai dan banza kawai
Dariya sukayi mata ,,Ameer yace Allah yabaki hakuri inna mu ,, keda zamu baki ikon diya idan wife ta haifo wasu
Inna ta washe baki tace a to shikenan yanzu nadena fushi dakai
Yauma haka suaksha hira abbu ne bai zoba yayi tafiya zuwa abuja inna tace bazata basu labarin ba indai har abbu bai zoba dan , kar ayi babu shi
,, hakura sukayi sai abbu yadawo din ,,suji story din inna da baffa
Bayan sallar isha"i ,su Muhammed suka shigo gidan , ikram na ganin muhammed ta nufesa ,, tana kuka fadi take daddy wannan ,,, da sauri yakarasa
yace kai yar mommy waye yatabamin ,, ke har yasakaki kuka
Mama tace babu wanda yataba " ba kawai rigima ce irin ta ta ,,kamar wanda zamu cinyeta danye ,,, kana tafi sallar isha"i tin lokacin take kuka ,, sai da ta
ganka tadena yi wannan rigimar ta ,ai saikai
Daukarta yayi yace haba dai mama kodai kun Mata ,, abinda bata sone shiyasa take wannan kukan , nasan yar mommy akwai rigima amma ,, wannan kuka haka
Hararar shi inna
tayi tace ,, kai Muhammed yo mizamu mata ne , yarinya sai shegen kuka to kutafiyar kuma kubar mana gida duk ta ishemu , da kukan ta
Ameer yace haba inna kiyi hakuri dama gidan zasu tafi basai kin fadaba
Banza inna
tayi mishi batako kalleshiba ,tayi gaba abinta
Muhammed na ganin inna zata shiga daki yace saida safe inna idan muka tafi sai abbu yadawo zamu zo da ikram dina yaganta ,, yar tsohuwa mai ran karfe
Juyowa inna
tayi tace kai dai kazama sallamanme , yanzu dakin ma dazanje bazaka barni natafiba ,, to ina ruwana ma da tafiyar ku dan butar ubanka idan kunje karku dawo ko Abubakar dinma yace ni kaga tafiya ta ,, hutawa zanyi duk
kun hanani wali yara kamar haihuwar rana to bazan dauka ba na wuce ,, ta shige dakinta
Dariya suakyi ,ameer yace inna badai masifa ba ,, ai Allah Allah nake abbu yadawo cikin satin nan ,, dan naji story din inn
a nasan zamusha dariya sosai
Muhammed yace to Allah yakawo shi lfy mu zamu wuce gida
Ameera ta taso tazo inda suke hannu tamika tace yar momma zomuyi sallama ma ,,, mak'alewa ikram tayi ajikin muhammed tace da
ddy mommy
Murmishi yayi yace to tace bazata zoba ko ana dole ne mayya
Dariya ameera tayi tace ,, asauka lfy ni dama , bandeba tana dangware wa ikram kai
Hannun ta ameer yabuge yace iyee hadda duka haka
wife aikuwa zaku bata da kaka wllh ba ruwana
Muhammed ko dariya yayi yace , kunga saida safe , karku sakamin kanwa kuka , nan tafi
A hanya yaga hajara ta labe , fitowa tayi tabi bayanshi saida yace har bayan
mota " tukun tace yaya muhammed ,,, bani ikram nagani
Da sauri yajuyo yana kallon ta badan ba ,, yasanta to zaice ameera ce ,, saidai tafi ameera jiki kuma bata kai su ameera farin fataba ,,
Hajara ko ganin ya
tsura mata ido ko k'iftawa babu , yasa ta murguda mishi baki tace ,, hala kai baka taba ganina ba kake wani kallona kamar wani tsohon maye ,, tana aika mishi harara
Ajiyar zuciya yasauke yace , a Allah yabaki hakur
i sarki fada naga kinmin kyaune fa,
Rufe fuska hajara tayi tana dariya wai taji kunya ance tana da kyau
Murmishi yayi yace to ikram bacci take kibari sai abbu yazo zan kawota insha Allah kwana ma zatayi
Hajara ta leka motar tawa ikram kiss a goshinta tukun ta mishi sallama tayi ciki , shima ya shiga motarshi " yana murmishi sai tuna rashin kunya da hajara tamishi yake yana dariya yace kai wannan fa tayo gadon inna , amma
fa ta hadu gaskiya
Basu jima ba suna hira kowa yayi makwancinsa ,, ameer da ameera ma sama suka yi dakin ameer
Shiga sukayi ameera tace a Allah sarki yaya rabona da dakin nan shekara uku ba kadan
Janyota y
ayi jikinsa yace ,, ai lokacin kullin a kusan zaune nake kwana har ciwon hauka yaso samuna ,to Allah yataimaka akwai hajara sai nake ganinta kamar ke ,, shiyasa damuwar batayi yawa sosai ,, amma duk lokacin dazaki shiga d
amuwa nida hajara mukanji ajikinmu ,ne,, muka shaku sosai har aure akaso hadani da hajara
A razane ameera tadago tana kallon ameer tace to ya akayi aka fasa ashe su daddy zasu iya aura maka hajara dan bana nan , s
un dauka na mutu neko ,, takai karshen maganar da tamabaya
Murmishi ameer yayi yace haba ai bazai yiyuba ke kadaice , a fadar ameer , nan yabata labarin komai ,duk abinda yafaru bata nan sai ikram data kwanta ciwo
Kuka ameera keyi ,, tace Allah sarki nima ina cen ina kukan rashinku ,, danma nasamu kulawa sosai ,, ina sonka mijina ina kaunarka , yaya Allah Allah yabarmu har aljanna
Ameen yace yana sakinta yace muje muyi salla
ko ,,nan sukayi toilet bayan sun gama salla suka dawo gado , kunsan basai nayi bayani ba , masoyan sunyi missing din juna
A daren nan ameer saida ya fanshe duk wani missing din dayayi na kwanciya da matarshi
,, dan ba wasa
Kwance tashi ba wuya wajan Allah yaudai abbu ya iso , kano bayan an gaisa ya , huta kowa ya hallara a falo manya da yara
Inna ta kallesu tace yau zanbaku labarina nida baffan ku
A shekarun
da suka gabata n...
*Anan zan dakata*
[30/10, 19:22] MRS. MU'UTASIM: *
🌟
AMEER DA AMEERA
🌟
*
*STORY AND WRITER BY*
*MAMAN NUSAIBA CE
✍
️
*
💫💫
*
🅙
︎
ARUMAI
🅦
︎
WRITERS
🅐
︎
SSOCIATION
📚🖊
️
*
https://www.facebook.com/108
544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl
_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa
💪
*_
*
💫
(
🅙
︎
.
🅦
︎
.
🅐
︎
)
💫
*
*83—84*
Inna ta gyara zam
a tukun tayi gyaran murya , tace a shekarun da suka gabata ,,cen baya , nida baffan ku mun kasance ya'yan makotan juna ,
kuma iyayen mu abokai ne daga mazan har matan ,, mahaifina ya kasance ,, shine father ,, na gidan a
bin bautar balbu , shi kuma mahaifin shareef , shine mataimakin babana , suna da kusanci sosai a tsakanin su bamai jin kansu ,shiyasa muma muke jin dadin zaman mu
Lokacin da papa ya auri mamana sunfi shekara goma ,
basu haihu ba kullin mamana kuka take koda yaushe na rashin haihuwa , papa kuma yana kokarin kwantar mata da hankali , yana ce mata , haba anisha , wannan fa ba abin damuwa bane ,,kike hakuri abin bauta zai bamu haihuwa
,, idan yamata dadin baki sai taji dadi takama harkokin gabanta
A haka rayuwa taci gaba da tafiya har abokin papa yayi aure , watan matar sa goma da yin aurensu , ta haifi danta namiji kyakkyawa dashi ,, mamana ta
dauki son duniya tadaurawa ,,wannan yaro
Ranar sunanshi aka samishi suna yohun ,, sosai yake samun kulawa daga mutane hudu papa da mama da iyayensa ,a kwana a tashi har yohun yakai shekara shida , amma mamana bat
a samu haihuwa ba , a lokacin ta cire rai da samun haihuwa
Wata rana anisha ta tashi da zazzabi sosai papa yashiga tashin hankali. Ganin yadda takeyin amai ba sauki hakan yasa aka kaita hospital , suna zuwa bayan an
gama gwaji aka basu result ,,doctor yace anisha nada ciki harna wata uku
Sosai papa da anisha sukayi farin ciki barar musaltuwa dan har party papa ya hadawa anisha na murna , aka gaiyato abokai da yan uwa akasha
shagali ,har dare tukun kowa yatafi gidanshi
Haka sukaci gaba da renon cikin cike da so da kauna ,, shi kuma yohun yana jin ance anisha zata haifi baby saboda ,murnar zaa haifamishi sister ko brother yakoma cen
da zama
Kayan jarirai tu kafin cikin yakai lokacin haihuwa ake cika daki da kayan baby da kayan wasa wani kayan ma har jaririn ko yaririyar tagama rayuwar yarinta bazai kareba , kullin sai papa yasiyo kayan wasa
duk inda sukaje taron su na masu mukami , idan