Showing 54001 words to 57000 words out of 184731 words

Chapter 19 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

54

kanshi,, yadaura akan kafadar,, shi yace,,

Mama ya zanyi,, nakasa de

na tunanin " daurewa itama takeyi tace kayi aure kasamu wadda zatake,, rike maka yaran nan girgiza kai,, yayi yace " yace bazan iya aure ba mama,, please kidena,, wannan " maganar bana bukatar ta,,, shafa kanshi ""tayi tace,,, to shike

nan nadena,,, amma kadena yace to,, mama tana tafiya, yasoma hawaye taya ma, zaa ce wai yadena,, tunanin matar shi " wannan ma ai bazai yiyuba,, haka kullin yake fama da,, kuka da tunanin,,idan kasanshi,,abaya bazakace shi bane, ,, saboda bashi

da komai,, sai tunanin damuwa "" tahanashi,, sukoni ga baya cin abin,, sai kuka,,

Ameer ne zaune office dinsa,, yana rubuce rubuce,, kofar aka yi noking,, izini yabada,, aka turo, kofar ganin jamila yayi,, da sallama tashiga,,

amsa mata "" yayi yace barka da zuwa,,, yau kece agidan namu "' murmishi jamila tayi tace

eh nice fa ainaga kirkin nakune yayi yawa, shyasa nima nazo da kaina,, murmishi ameer yayi nan yakawo mata ruwa,,

Bayan tasha ruwan,, tac

e waini ina kanwata,,, naga daga bada hutu nadena "" ganinta,, shiyasa nazo na ganta,, Ameer yace ayya ai kanwarki wllh nima kewarta nakeyi,,, sunje visit ne,, murmishi tayi tace to,, Allah yakawo su lfy yace ameen nan, sukaji ana,, noki

ng,,Ameer yace yes come in,, ,, shigowa,, yayi da sallama amsa mishi sukayi,, idanshi, ne yasauka akan jamila,, wadda takewa,, Ameer murmishi ""

Shi kuwa ameer,, abokin nashi yake, kallo dan dama yanason yayi wannan hadin saigashi,,

Allah yahadasu 'gyaran murya ameer yayi yace to kashigo,, mana, gemunsa,, Bilal yashafa yana,, murmishi ya karasa ciki,, gaisawa ""sukayi jamila ta gaishe sa tukun,, tamike tace " to kabani,, nember wayar "" Ameer yace to ba matsala nan yasa mata,,

a wayarta tukun tace masa,,, sallama,, har taje bakin kofa taji sautin murya bilal nacewa,,bari,, nazo nakaiki gidan " ,, girgiza kai tayi tace no ka,, barshi ngd "' nan ta fita a office din ajiyar zuciya Bilal ya sauke,,,

Dariya sosa

i ameer keyi, harara bilal ya aikawa,, Ameer yace kai kuma,, lfy , cikin dariya yace "" a wani dai ya kamu,,murmishi yayi, yace wllh kuwa abokina,, yarinyar ta hadu,, murmishi ameer yayi,, yace to kake kirana " da yaya, kayi kamun kafa dani,

, dariya shima bilal din yayi yace,, please friend wllh inason ta,,, ka gabatar dani " awajan ta ameer yace to shikenan ba damuwa,, dama " kaina yiwa kamunta,, , sai gashi yau,, kun hadu,, murmishi yayi yace Allah yabar mu tare,

Yace wa

i shi anass har yanzu bashida,, budurwa ne,, saida,, Ameer yayi dariya sosai kafin yace "" ai wannan tuni ya gabatar da kanshi,, a wajena,, Bilal yace ban ganeba ,, dariya yasake yi yace Fatima yakeso "' shima Bilal din dariyar yayi, yace e

h lalle kace mun kusa shan biki,, ashe " Ameer yace sosai makuwa, haka suke ci gaba da hira tukun bilal ya yiwa, ameer sallama,, yatafi cike,, da kewar " Jamila

Su ameera, ansamu,, waje sai " katobarar su sukeyi son,, babu mai

hanasu idan ikram zatayi" girki haka take jansu, suje suna, ta mata surutu, "tana koya musu girki da dubara,, Ikram kullin tana gyara,, Ameera saboda taga mijin nata ba sauki,, shiyasa take gyareta,, ciki da waje,, wani lokacin

ma

sai tana kuka ikram ke,, bata maguguna wanda ita take hadawa,, da kanta,, shiyasa yanzu,, Ameera tayi kyau kamar kasaceta,, ka gudu tayi qiba ta haska masha Allah,,da ita,,

Yau ma suna,, zaune saiga wata mata,, ta shigo

tare " da wata budurwa na binta "" a baya da sallama suka shigo,, da fara'a ikram " ta taresu,, amma sai matar nan take bankawa, ikram harara ""murmishi tayi tace anty haleema barka,, da zuwa ya gida,,, ko ci kanki bata ceba "" bare

tasa ran zata amsa,, sudai su ameera na kallon ikon Allah,, "

Anty haleema tace wllh ko mutum zai mutu,,dan uwana dai saina masa, aure,, da wannan tsaleliyar budurwar da,, kike gani " yar kawata ce,,, ita zata haifawa, kani

na abubakar,, yara, ba irin kiba " juya shekara goma sha shida,, amma " shuru kamar an aiki bawa garinsu " saidai kici kisha kiyi mika,, ki kwanta, kiyi kashi,, " shine abinda kika iya "baki iya haihuwa,, itadai ikram murmishi,,, takeyi da A

llah yabata ciki kuma zataci gaba da addu'ar da ameer,, yabata "

Ikram tace,, ai anty indai wannan ne banida, matsala " Allah yakaimu lokacin bikin, wani kallon ta aikawa ikram tace,, to munafuka " makira,, kunnukus,, lunbu lunbu wu

tar kaikayi,, to bari kiji in fada miki " duk bin bokayanki,,da malaman ki bakifi uwar,, wannan yarinya dan "" haka kashinki yabushe ,,a gidan nan,, yar mutsiyata,,,yar talakawa, ,, to wllh ashir dinki kuma bazan "" tafi ba sai gobe zam

u tafi ,, sai yazo,, shi Abubakar din yaga,, sabuwar matar sa ba guzuma ba ,, irin ki,,

Ameera da fatima sunfa shaka sosai ran ameera,, a bace yake "" ganin hakan yasa ikram tace baby kuje daki ganinan zuwa,, badan tasoba su

ka"" tafi nan anty haleema tagama yinwa" ikram rashin mutumci son ranta,,, ita kuma yarinyar sai wani yauki takeyi,,, wai zata auro babban mutum"" sai wani iyayi take,, koda Abubakar yazo "" yaji haushin zuwa yayar tashi,, yasan kullin ba al

khairi,, yake kawota ba,, amma ikram ta bashi baki,,

Da dare su ameera sunkasa " bacci ameera ta tashi "" tace Fatima wllh zuciya ta zafi takemin,, saboda cin mutumcin da akayiwa,,, momsy na,,mikewa fatima tayi " tace koni bacci ma ya

gagare ni,, ameera tace gaskiya inba,, ramawa,, momsy nayi bazan iya " bacci ba,, ashe haka rashin haihuwa yake mutane,, aketa cinmaka "mutumci babu,, abinda kayi,, Fatima ta dago,, ltace Allah yabamu da,, rashin haihuwa,, Ameera tace amen nan

ameera tace,, kawo kunnan ki,, jiki " tana mikawa,, dariya Fatima tayi,, tace " yau zamu more,,nan sukayi falo

Wata wayar,, tv suka,, samu nan suka nufi kitchen suka,, shafa fulawa,,a fuskar su,, tukun suka saka fararen kaya,, sukayi

dakin dasu anty haleema suke,,

Ahankali suka shiga ganinsu sukayi suna ta sharar bacci,, Ameera kuwa,,wani karfi taji yazo mata "jikin labulaye,, suka boye da karfi suka ,, zabga musu wannan wayar,, afirgice suka tashi,, a

tare to dama duhu,,ne da dakin,, aikuwa sukayi ta jibgar su,,, gashi " kofar tasu idan aka rufe,, baa jin mai naciki yake fada " ga tsoro da sukeji, shi yahana su koda motsine,, , saida,, suka gaji dan kansu tukun saikayi lallab suka

bar,, dakin dariya ameera take sosai yau ta tuna da kauyensu,, nan suka kwanta,, da farin ciki,, tinda sun ramawa ikram cin zarafin da aka mata

Comments and share,, comments dinku shine kwarin gwiwar mu fan,,

[27/10, 22:20] MRS.

MU'UTASIM:

🌟

𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑



𝐃𝐀



𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀



🌟

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮



𝙖𝙣𝙙



𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜



𝙗𝙮



𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍



𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀



𝐂𝐄







💫💫

JARUMAI WRITERS ASSOCIATION

📚🖊



MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA

NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA

💪

💫

(J.W.A.)

💫

39—40

Yau ikram ta, riga, kowa tashi , agidan dakin " su ameera ta nufa,, da sallama ta shiga ganinsu "tayi a jikin madubi suna kwalliya

,, bama kamar " ameera tayi wata zabgegiyar,, gira kamar kura " ga digon da tayi afuska "" dariya ikram tayi tace kai haba baby yau,,, kuma kauye kika tuna "

Juyowa ameera tayi tana kunbura,,, baki tace " momsy yanzu banyi kyau ba,

,

Dariya fatima tayi tace, tab kalleki kamar wata kura wllh irin,, kurayen nan masu neman abin nan ko sunga nama,,

Hade rai ameera tayi, tace " momsy kinga fatima ko dariya itama ikram keyi dan ameera kwalliyar datayi "" ko a

kauyen ma sai ita,, Ikram tace kyaleta baby, wasa take miki Fatima tace Allah momsy bata, iya kwalliya ba koni nafita iyawa,, kalleta " kamar inna idan tana masifar nan,, dariya ikram takuma "" yi tana cewa yaran nan koda, mutum nada

hawan jini,, idan kuna tare dashi,, zai sauka,,

Ita kuwa ameera tacika taci fam kamar fulawa,, sai huci takeyi,,Fatima tace,, "" waima ahaka yaya ke cewa babu wata sai ke to wllh nizan,, mishi budurwa " kima kama kanki,, yariny

a,,kafin ikram tayi,, magana, tuni ameera tayo kan Fatima

Aguje, suka fito falo mijin ikram abubakar na zaman jiransu suzo, ayi break amma yagansu suna tsere,, dayake fatima jiki gareta,, amma ba sosai ba,, nan da nan ameera tacin mat

a,, ta shaketa,, shidai Abubakar yana ganin ikon Allah yace tab lalle yaran, nan basa rabuwa da rigima

, dambe suka kamayi "ameera nakai duka,, amma kuka takeyi " tana cewa uban waye zakiyiwa,, kishiyar kinma " isa mu biyu kadai zamuyi ra

yuwar mu,, Fatima tace sai anyi din ,, masifaffiya,, kawai,, sake binta tayi, suka kama zagaye,, a falon

Ikram ce tafito tana dariya,, ganin har yanzu suna "" fadan yasa,, tayo wajansu "" da sauri takama hannu ameera tace haba baby,, m

eye haka kefa babba " aike yayar tace,, tinda kin auri,, yayanta,,jikin ikram tafada ' ta saki kuka, tace momsy wai kinji tace,, wai zata min kishiya "" dariyar ta ta danne tace " babu wanda "" zai miki kishiya,,Fatima tace ba dole ba mata hud

u, yaya zaiyi "" aikuwa ameera tabar jikin,, ikram tabi fatima " da sauri fatima taje bayan Abubakar ta boye tace,, please 'uncle kada, kabari tadakeni "" masifa gareta,, irin ta inna,, da sauri takaraso,, inda suke tace,, ni kika cewa

masifaffiya to saina fadama yaya,, saita kuma sakin kukan "tana so ta kamo,, Fatima Abubakar yace haba,, baby ki kyaleta ai kinfita ita, da bata da mijin,, ma

Jin haka yasa ameera, dena kuka tace da gaske uncle nafita,, murmishi yayi ya

ce sosai makuwa kinfita,, wajan ikram tadawo " da daura kanta a kafadar ikram tace momsy,,, aidai nafi Fatima ko,, tinda ina da miji"" shafa kanta ikram tayi tace eh mana kidena kukan,," fitowa fatima tayi "daga bayan Abubakar taje wajan ameera,

, itama daura,, kanta tayi a kafadar ikram dayar "" dadi ikram takeji sai ta kallesu takuma kalli mijin,, nata, shima murmishi yayi, mata, fatima tace kiyi hakuri anty ameera,,nifa tsokanar kifa ' nakeyi yama,, zanso ayima " yar uwata kishiya,, d

ayake,,, Ameera bata rike fushi sakin fuskar ta tayi nan suka rungume ikram,, tace yauwa ko kufa amma kuna ta fada kamar kaji,, dariya sukayi,, Abubakar yace to kuzo muci abinci,,

Bayan sun zauna,, ne Abubakar yace waiko su anty ha

leema sunfito kuwa,,, ameera tace uncle kila basu tashi ba,, nan yace jeki kirasu,, kinji baby,, Ameer tace to mintsinin Fatima tayi,, nan ta kalleta "a kunnen ta ta rada mata,, cewa ke bakiga wannan kwalliyar zanje nasake tsoratasu,, Fatima tace to

jeki,, nan tamike,, babu wanda yajisu, daga ikram har Abubakar

Tana zuwa kofar ta buga nan taji ,, shuru turawa tayi, shiga ganinsu tayi acure a waje daya,, ,, dariya tayi ta rufo kofar, nan ta yo wajansu,,, anty haleema ce tafar

a daga kai,, ganin mace kamar,, aljana yasata " bakale yarinyar data kawo,,

Kusa dasu,, ameera takaraso tace" wato ke gaki mai kani ko to wllh kika kuskura,,kika ce zakiyiwa, uncle aure,,abinda yasameki,, jiya saikinga ninkishi idan bak

i janye,, wannan maganar ba ,, ko harara kika yiwa momsy na "'zakiji a jikinki,, da sauri anty haleema tace ai daga yau ma bazan sake zuwa ba,, nadena

Ameera tace takidai ta ragemiki,, tace uncle na nemanku,, idan kukace kinga wani abu "

to zan karya miki wannan kafar nan ta fice a dakin

Basu jimaba suka zo nan Abubakar da ikram sukace anty ina kwana antashi,, lfy da sauri tace lfy Abubakar yakuke suka ce Alhamdulillah,,,kallon ta yayi yace anty yamaganar aure,, da sauri,,a

nty haleema tace,, ina ai nafasa baka ita, nayi bincike, naga yarinyar " batada kamun kai,, murmishi Abubakar yayi,, yace to shikenan,, nan suka ce gida zasu tafi,, ikram tace dawuri ,, anty haleema tace eh da abinda zanyi nan suka musu sallama,,b

andir din budu guda biyu yabasu nan suka mishi godiya suka bar gidan,,

Ameer na zaune yana,,,duba wasu takardu wayarshi,, ce tayi kara sunan, bilal yagani dauka,, yayi,,nan suka gaisa ameera yace friend please muje kakaini wajan ta

wllh jiya banyi bacci ba,,murmishi ameer yayi yace wai gidan suwa,

Tsoki bilal,, yayi yace,, jamila muje na gabatar, dakaina,, dariya ameer yayi yace iye lalle,, wani yakamu da ciwon so,,, haushi ne, yakama, bilal yace, eh anji din

,, nidai kakaini,,, Ameer yace ok to shikenan saikazo mutafi ko, nan sukayi sallama

Yana saukowa kasa yagansu,, zaune kusada inna,, yazauna yace granny andena" tafiya kauyen,, ko kallon sa batayi,, tace kaga ameeru ka kiyayeni,,

meye kuma grady,, dariya ce ta subcewa ameer,,

Yace kai inna bafa haka ake cewa,, ba ,, cen kuma yace kinga inna da ina da,, aboki bature,, zan kawo miki shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login