Showing 75001 words to 78000 words out of 184731 words
kiran " fatima, ta koma sashenta
Washe gari duk sun, fito mazan,, zasuje wajan aiki matan kuma,, school " haka suka fita su dukansu,,
Suna tashi,, daga scho
ol din gida suka nufo,, bayan sallar la'asar sukayi shirin islamiya,, dan yau akwai , taron malamai a islamiyar, tasu kuma,, za ake daukar dalibi daya acikin,, aji yayi wa'azi ko wani jawabin mai kyau ko labari sahabbai ko
na innabawa ,, da sauransu,
Tin kafin su kai islamiyar,, Nafeesa ta, kira ameera tace besty maza,, kizo nan da minti goma zaa fara program din ,, Ameera tace gani nan zamu shiga ciki nan ta kashe kiran suka fita,,
a motar wajan program din suka nufa, suka zauna
Babu bata lokaci aka soma gabatar da program din , malaman suka fara jawabi ,, sai suka gama tukun aka soma kiran dalibai
Nafeesa,, aka kira,, aka ce tazo ta
bada tarihin annabawa,, ko wata kissa
Nafeesa ta to ta amshi,, spikar tace assalam alaikum suka amsa mata da amin wa'alaikum salam ,,
Nafeesa tace yan uwana masu albarka da kuma,, iyayenmu laman mu ina mana bar
ka da wannan lokacin da fatan,, duk kuna lfy Allah , yasa duk wanda yazo taron nan lfy yakaishi, gidan sa lfy,, suka amsa da ameen
Nafeesa tace wata rana, wani sahabi ya tambayi manzon,, Allah (S.A.W .) Yace wani a
iki ne Allah yafi so acikin aiyukan, musulinci wannene yafi
Sai annabi Muhammad (S.A.W) yace (tud'u" imun d'a"ama) kaciyar ga mai jin yunwa ka taimakawa marar shi (watta q'ara"u salama ala man arabta waman lam"arifu) k
uma kayi sallama, ga mutum koka sanshi ko baka sanshi ba ,,wannan hadisin ya koya mana mashimmancin, bayar da gudun mawa ta abinci
Ko kayi kunu ,, ko kayi tuwo ko kabada ruwa sanyi,, ko kayi kosai duk zaka iya basai
kace,, sai abinci mai tsada ba ,, a a koda ruwan sanyi ne kabawa mai jin kishirwa, to ka taimakesa,, kuma zaka samu ladan sa
Dan haka yan uwa mu taimaka wa marayu,, masu bukatar taimako ko wanda suke kasan mu
Nagode nafeesa ta fada tana ajiye abin,, maganar
Mutanen wajan, sukace ce Allahu akbar
Nan malamin ya yace masha Allah nafeesa mungode da tunatarwa,, Allah yasa ka da alkhairi
Yanzu muna kiran ameera, tazo
tadan bamu wata kissar, ko labarin sahabbai, nan ameera tamike " tazo ta amshi,, abin maganar
Tace assalam alaikum yan uwan mu da iyayen mu malaman mu " ina fatan kuna lfy ,, Allah yasa,, yadda kowa yazo wajan, nan lf
y Allah yamaida" kowa gidan shi lfy
Amsa mata sallamar,, sukayi har da gaisuwar,
Tace wata rana antaba, tambayar mala"ikan mutuwa azara"ilu
Ka taba dariya
Na taba dariya sau daya
Kataba tausayi
yace na
taba tausayi sau daya
Kataba mamaki
Yace na taba mamaki sai daya
To yaushe kayi dariya ya mala'ikan mutuwa azara'ilu
Yace wata rana nazo kabar ran wanii bawan Allah minti daya in karbi ranshi, shikuwa al
okacin yabada dinki takalmin sa fadi yake kasamin fata wanda zai shekara goma ina anfani dashi bai lalaci ba , azara'ilu yace wannan maganar tasani dariya
Tausayin kuwa shine wata rana nazo daukar wata mata,, atsaki
yar daji ga ciki tana cikin halin nakuda ga wurin babu kowa,, haka na zare ran baiwar Allah nan nabar jaririn yana kuka
Mamakin kuwa shine wata rana, nazo daukar ran wani bawan Allah sainaga kawashi tana shaske da
kamshi ga wasu mala"ikun rahama zunzo tafiya da ranshi saboda tsabar,, aikin sa na alkhairi
sai aka fadamin cewa, jaririn nan ne ya girma yake aikin alkhairi
To kunga wannan yana muna nuni da mutuwa bata shaw
ara,, dakowa idan lokacin ta yayi,, saidai kaga mala"iku a gabanka, dan haka yaku yan uwana musumai " mukasance masu aikata alkhairi koda yaushe saboda,, mutuwa ba shawara take ba,, Tana kaiwa nan ta ajiye abin maganar takoma
ta zauna
Mutanen wajan sukace Allahu akbar nan malamin yace masha Allah tabarakallah malama,, ameera mungode sosai da tunatarwa Allah yabamu ikon aikata alkhairi ,, suka amsa da ameen haka aka ci gaba da program,, di
n har aka tashi , su ameera suka dawo gida a gajiye
Suna zaune,, a falo sai hira sukeyi,, ameer yabude wata leda,, yace, ga turaren " na siyo miki nan ta amsa da murna,,
Fesawa tayi a hannunta tin kafin taka
i hancin ta amai ya tafo mata, da gudu tashiga toilet din falon,, ta ringa kwara " amai kamar zata amayar da kayan cikin ta
Shi kuwa ameer , duk ya rude yana rike, da ita har,, tagama ya wanke mata " bakinta suka,,
dawo falon done hancin ta tayi tace please yaya banason warin sa ka dauke shi
Da sauri ya rufe shi yana mamakin ita fa ta tace tanaso amma yanzu tace batason, warinsa cen kuma saiya shiga inda yake ajiye, kayan a
ikinsa na hospital daukowa,, yayi yazo yafara gwadata,,
Babu bata lokaci yagano ciki ne da ameera harna wata daya,, da murna,, ya rungume,, ta sai kuma yasake ta yayi sujjada,, yana godewa,, Allah
Yace wife munsamu,,
karuwa ciki ne dake, da sauri ta tashi daga jikinsa,,, tana cewa da gaske,, nima zan zama mom " ko yaya,, yana dariya yace eh,
Nan yakira mom yafada mata su bilal su ikram kowa yayi farin ciki
Shi kuwa, ameera
kamar ya, maidata cikinsa yana son cikin yayi kwari saiya mata scanning yaga menene acikin
Haka taci gaba da samun kulawa,, kowa sai tarayyar ta yakeyi bata komai, saboda cikin yana sakata amai bata iya cin abin
ci
*bayan kwana biyu*
Yau tinda ta tashi, takejin faduwar gaba, ga zuciyar ta da take bugawa da karfi idan ta kalli ameer kuma sai taji yana bata tausayi,, sai kawai tasaki kuka ,, juyawa,, ameer yayi " yana janyota
jikinsa
Yace haba wife menene kike wa kuka ko wani abu ke damunki, shagwabe fuska tayi tace yaya gabana faduwa yake yi zuciya ta bugawa take,, da karfin gaske
Ameer yace kiyi addu'a insha Allah alkhairi ne
kada ki daga hankalin,, ki maza saka hijab din mutafi gidan mom
Da to ta amsa badan ta yadda ba babu abinda zai sameta
Fitowa sukayi suka, shiga mota hanyar gidan su mommy suna tafiya yana rarrashin ta ,, ba
i ankare ba kawai yakaiwa wata babbar mota, karo ji kake kiiii sai kuma motar su ameer ,, ta fada dajin gefen,, hanyar tana juyawa ,,
Mutanen wajan sai fada sukeyi innalillahi wa inna ilaihin raju'un ,, wannan fa kila
ya mutu,, ambulance ce ta karaso wajan nan suka zaro ameer a motar,, shi kadai babu,, ameera acikin motar,, saka ameer akayi a ambulance din suka nufi asibiti
[28/10, 00:03] MRS. MU'UTASIM: *
🌟
AMEER DA AMEERA
🌟
*
*RUBUTA
WA DA TSARAWA*
*MAMAN NUSAIBA CE
✍
️
*
💫💫
*JARUMAI WRITERS ASSOCIATION
📚🖊
️
*
*MARUBUTA MARU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA
💪
*
*
💫
(J
.W.A.)
💫
*
*51—52*
Da sauri aka , kawo gado,, daukar marar sa lfy aka daura ameer,, kamar gawa " emergency room suka dashi domin, bashi taimakon gaggawa,
Wata nosee ce taga an dauko ameer cikin jini , cike da
faduwar kaga tace innalillahi wa inna ilaihin raju'un wannan ba dr. Ameer bane accident ne yayi, da sauri ta dauki wayar ta ta kira anass , saboda tasan abokinsa ne kuma dan sanda,, ne
Lokacin anass zai fita,, amma Fa
tima ta hana,, shi sai kukan shagwaba " take mishi yabiye mata, karar wayar shi ya kaitse, ganin kiran taimakon gaggawa ne yasa ya daga yace hello
Nosee din tace dan Allah kayi sauri, kazo hospital din,, kabeer yaya
n , matar bilal,, naga yanzu ankawo ameer cikin jini inaga gaskiya kila ya, mutu
Wayar tace tafadi , fatima ta kalle shi yace lfy daiko,, zama yayi a kasa yace innalillahi wa inna ilaihin raju'un, Fatima maza " dauko
hijab dinki, mutafi tace yaya lfy yace kedai dauko ,, kiyi sauri kisameni a mota da to,,, ta amsa tanufi dakin tana hadawa da gudu, saboda jin datayi gabanta na faduwa
Yana shiga motarshi ya,, ya kira mom tana zau
ne haka kawai take jin gabanta na faduwa ,, ga bugun zuciyar ta ,, sai karuwa yakeyi ganin,, kiran anass " yasa takara jin bugun zuciyar ta na kara tsananta,, jiki a sanyaye ta daga kiran tace assalam alaikum anas yac
e mom maza kuzo hospital din kabeer yayan jamila kusame,, ni
Mikewa,, tsaye mom tayi tace ,, innalillahi wa inna ilaihin raju'un anass waye, ba lfy fatima ce ko ameera
Anass yace ba lokaci please mom, come in nan y
akashe kiran fatima ta karaso suka fita,, a hanya ya kira bilal yace maza suzo shida jamila suna hospital din kabeer,, nan yakashe wayar,,
Hankali a tashe mom take,, fadawa dad tayake,, shirin fita yace to muje " ina
inna take " Inna tace gani Muhammadu maiya faru daddy yace muje asibiti inna muma bamu sani ba nan tayafa mayafinta,, suka shiga mota suka tafi
Bilal shima ,, hankalin shi a matukar tashe yake tuka motarshi,, Jami
la na tambayar shi ina zasuje yace,, asibitin yayan ta anas ne yakira yace min muje cen ,, kirji jamila tadafe tace Allah yasa dai lfy bai ce mata komai ba sukaci gaba da tafiya
Zaune yake yana,, yiwa babyn shi
wasa gefenshi,, kuma yayanta,, ne suna zaune, kamar an tsikareshi yamike yakai yara,, wajan wasa yafita cikin dajin yana tafiya kamar wani zararre
Ameera tinda motarsu,, ta karu da babbar mota, ta suma bayan sun shiga
dajin gefen titin,, mufin motar sashenta,, ya balle,, saita mirgina, har takai jikin wata , mishiya kanta ne yabugu sosai daga , takara,, suma dama gangare ne wajan kawai ta