Showing 15001 words to 18000 words out of 184731 words

Chapter 6 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

17

ameera da ameer agajiye suka isa gida nan sukaga wata mota ameer yace to bilal ne yau agidan mu,,

Abokinsa ne su uku ne da bilal da ameer da Anass abokan juna suna mutumta juna saidai

banbancin halayya

Shi ameer miskili ne na gaske dan yan mata kowacce

Sai binsa takeyi dan ya hutu da ita ko suyi soyayya amma shi baya ganin kowa sai ameera sa da tin yana cikin tsumma yake kaunarta baya son reni

Shikuwa Anass yana son soy

ayya sosai ya iya yaudarar yan mata da kalaman sa na karya sai yarinya tace yafito ya gudu amma yana hakar lalacewa

Shikuwa bilal dan iska duniya kennan manemin mata mace ke ko wacece indai Bilal yace yana sonki to sunan ki sorry ko baki yadda ba

fady zai miki kuma babu wanda ya isa yayi magana, sbd babanshi, mai kudi ne saidai shi baban nasa baisan yana wannan harka banzar,,ba sbd yayi karatu a turai

Wannan kennan

Suna shiga falon suka ga bilal a zaune yana murmushi ya amsa sallama

r su,,yace abokina baka da kirki shiyasa nazo gidan ku ni naganka "

Dariya ameer yayi yace to shikenan na yadda nan suka gaisa,

,Ameera ita kuwa tinda tayima Bilal kallo daya taji ta tsaneshi ,,,a bayan ameer ta labe tana daura kanta a bayansa y

ana jinta,,sai kuma yace "' my ameera juyo ku gaisa da abokina mak'e kafada tayi

Murmushi Bilal yayi yace beauty zomu gaisa haba amaryar mu

Harara ta banka mishi,,tace niba amaryar ku bace nidai "amaryar yaya ameer ce

Dariya suka sak

a yace, to amaryar ameer zo mu gaisa "

' Jin haka yasa ta saki fuska ta fito daga bayan sa ta durkusa tace ina yini abokin yaya

Yana murmushi yana kare mata kallo yace lafiya lau ameera ya school ?

tace alhamdulillah nan ta mike ta shagwab

e fuska kamar zatayi kuka tace yaya

dagowa sukayi a, tare suka zuba mata ido

Harara tayiwa Bilal

shikuwa bai damuba,,dan yarinya daga kallon ta yaji ta shiga ransa sosai,

Ameer yace ya akayi tace yunwa, bacci, wanka,,bitar karatu duk

tajero mishi su a lokacin daya tana gwabe fuska

Dariya yayi yace to sarkin rigima yanzu duk wannan abinda kika zano min lokaci daya zanyi miki

Dariya tayi wanda kyanta ya kara fito wa da hakoran ta masu kyau tace to afara, da abinci

"shidai Bilal kallon ta yake da sha'awa dan tayi mugun ,,tafiya da imanin shi,,

Ameera tasoma dura kafa tana kuka tace nidai yunwa

Dariya bilal yayi yace abokina katashi ka bata abincin mana

Tashi yayi yace to bari

na dauko miki ko tin

da mom bata nan yau naga takaina

Dariya tayi tace to ba kaine miji ba

Yace kindai ji dashi,

Abincin yakawo mata ya zauna kusa da ita yakawo ruwa ya ajiye,,yace wanke hannu "ta wanke yace to kici ko

Kuka ta saka tace nidai, bazan iya b

a,,"hannu na ciwo yakeyi

Dariya bilal ya kwashe da ita yace kaga MIJIN KWAILA

Harara ameer ya aika mishi yace ina ruwanka ai matata ce dan sa ido

Dariya yasake yi yace bari na zauna nadau, darasi yadda ake kula da mata,,,

Banza ya m

ikishi yace kadai jidashi dan iska kawai,,,nan yaci gaba da bata abinci harta koshi yace taje tayi wanka,,nan ma tace ita fa tagaji yace tayi hakuri bako yayi taje ta yi wanka zai shigo gashinan, ""

Sama tayi

Shikuwa Bilal yace abokina kaga kuwa yadd

a kuke mugun kama da matarka,

Dariya ameer yayi yace to jini daya lafiya ne,

"Bilal yace a a gaskiya basu jima sosai ba bilal yace zaikoma

Ameer ya mishi rakiya yabar gidan shikuwa,,yakoma ciki,,

Yana shiga yaga bata cikin room din

yayi,,toilet, yaganta ta tara ruwa sai wasa takeyi jin karar rufe kofa yasa,,tayi saurin dagowa

Ganin ameer yasa tace yauwa yi sauri kayimin yace to ,,,ya wanke ta suka fito,,ya shafa mata mai da gyara mata gashin kanta ya daure mata yana yaba,,baki

n gashi irin nata ,,

Juyawa yayi yadauko mata kaya marar zauyi tasaka,,nan suka koma kan gado ta dauko,,kayan karatunta, ta zubesu, a gadon.

Zama ya gyara yasoma koya mata tana binshi har suka gama,,,

Suna hira yaji shuru dama tana kafadans

hi

Juyota yayi yaga tayi bacci ,janyeta yayi daga jikinsa ya shinfide ta,,shima ya kwanta...

Bilal kuwa tinda ya kama hanya tunanin ameera yakeyi yana tunano fuskar ta mai kyau da haske, yace she is a beautiful girl gaskiya dole na d'ana da y

arinyar nan idan ta girma,,dan wannan idan ta kai 20 years gaskiya,,za'ayi babbar mace ahaka dai yana karatun jaki harya kai gidansu,,

Ameera ce zaune ita da kawar ta nafeesa suna duba litattafai wani saurayi ne kamar ya girme su sosai yace hello,,

suka dago murmushi yasakar, musu suma suka maida musu

yace..Ameera wajanku nazo kallon sa sukayi

Nafeesa tace,,muna jinka

yace dan Allah zakuyi frend dani,

,Harara ameera ta mishi tace,,a a nidai yaya yahana ni kula maza yace karna s

ake nayi mu'amala dasu ""

Dariya yayi ganin yadda take turo masu baki,,

Yace a a haba dai ameera kamar fa irin mudanyi karatu tare ko idan wani bai zoba saika bayi naka yayi copying

Ameer ne ya fito daga office dinsa yaga wani saurayi y

ana yiwa su ameera murmushi

Wani zafi ne ya ziryaci zuciyar sa sai kuma yakai dubansa ga fuskar ameera yaga itama murmushin take masa ne sai yaga akasin hakan,,dan kuwa ameera ta zuke fuska tana aikawa wannan frend nasu harara shi kuma sai murmushi

yake dan tabashi dariya ,,wani sanyi ameer yaji, ganin abar kaunar tasa,,bata bada fuska ba

Karasowa yayi, da sallama suka gaishe sa ameera tayi saurin zuwa inda yake ta shige jikinsa dan dama wani zazzabi takeji,,""

Wani dadi yaji yakama shi

murmushi yayi yana shafa bayan ta yace,,my ameera ta ,ya akayi ""

Tana jikinsa ta turo baki gaba tace,,,yaya wancen ne 'ta nuna mishi da hannu

Kallon saurayin yayi yaga dai har yanzu murmushi yake karasawa yayi wajansu. ,rike da hannun ta yace

mlm lafiya kazo wajan mata

Kasa yayi da kansa yace ina yini

yaya ameer ya amsa da lfy lau

Yace sunana,,Salim mustapha ni dan kano ne,,anguwar kabuga,,

Ameer yace masha Allah ,,Nafeesa tace yaya ina yini

,ya amsa da lfy lau

Salim yace dama nace musu inason muzama friend saboda ni bakone a school din,,shine fa,,take hura min hanci, harda harara

Dariya ameer yayi yace to salim banki frend dinku ba ,amma ameera matar aure ce kuma nine mijin ta..

Baki asake yak

e kallon ameer yace yaya ameer wai kana nufin, wannan yar karamar yarinya aure gareta,?

Ameer yana murmushi yace sosai makuwa yau 6 month da auren mu,,,

Salim yace to Allah yabada zaman lfy ya amsa da ameen,,

Salim yace to amma yaya zaka

bari muyi frend ,,murmushi yayi yace na amince saboda maga kai kana da nutsuwa kuma ko bana school din, bazaka bari ataba ameera ba

Salim yace nagode yaya ,kallon ameera ,yayi yace to frend ku gaida gida murmushi tayi tace to shikenan nan sukayi sa

llama,,dasu suka shiga mota zuwa gida.

Da dare kowa zaune yake a falo

Fatima tace ameera saura kwana biyu birthday dinki ko,?

Cikin jin dadi tace eh Fatima

Mom tace zamusha birthday ranar

,Ameer yace to Allah yakaimu lokacin insha A

llah,, nan aka ci gaba da hira tukun kowa yayi ma kwancin sa,,,

Ameera ce tafito daga wanka daure da towel tana cewa yau bacci nakeji yaya sosai

kallan ta yakeyi yace to kizo mu kwanta,

tace to, nan tagama suka kwanta tana bacci taji ana shaf

a mata kirji, cikin mayen bacci tace please yaya bacci ta koma abinda

Shikuwa yaci gaba da tunani,a zuciyar sa yace gaskiya bazan bari kikai shekara 20 ba ina kallon ki, ahaka har yasamu nutsuwa tukun yaje yayi alwala, yakama nafila,,

Yauce

ranar birthday su ameera ansha kwalliya,,kamar ba ita ba a felin gidan aka yi taron, birthday hadda su anas bilal sai kawayen ameera, Salim da nafeesa sai kawayen fatima da fauziya ana zaman jiran fitowar ameera

Ameera tafito tin daga nesa am

eer ke kallon sanyi idaniyar tasa har suka karaso ,ta zauna kusa dashi

Aka soma, happy Birthday to you, aka yanka cake ameera ta sakawa ameer abaki,,tukun tabawa mom da Fatima sai fauziya,,tukun tayi taba nafeesa sai Salim zata bashi ya girgiza mat

a kai alama a a bata fuska ,tayi,

,Ameer kuwa yaji dadi, da salim bai bari tabashi abaki ba saiya karba yasawa Salim a bakinsa nan akasha shagali,,,ana kiran sallar magarib aka tashi

Bilal sai lashe baki yakeyi kamar tsohon maye, yace kai

yarinyar nan akwai kaya ""

Anass yace wacce yarinya da sauri ya rufe bakinsa yace ba komai...

BAYAN SHEKARA TWO YEARS 2

Abubuwa dayawa sun cenja sosai a cikin wannan shekarun dan kuwa yanzu idan kaga ameera bazaka gane taba saboda girma

n da tayi da cika komai na mace ya bayyana ajikin ta masha Allah,,

Sauri take yi ta fito daga room din aji nafeesa na biye da ita da Salim,

Nafeesa tace ameera ina zakije kike sauri ko gamawa bamuyi ba banza tayi musu,

Salim yasha gaban ta,,

yace haba ,Ameera wai lafiya

cak ta tsaya tana kallon Salim sai kawai ta fashe da kuka

Nafeesa ce, ta karaso tace maiya faru ne wai ?

jikin nafeesa tafada tana kuka cikin tashin hankali

Tace wani mugun mafarki nayi wasu mutane,,,ne d

a bakaken kaya suka biyo mu mida yaya suka kashe shi ni kuma suka dauke ni suka kaini, wani gida,

Bayan ta,Nafeesa ta shafa tace haba ameera duk kin tada mana hankali akan mafarki

Ameera tace wllh da gaske ne yau na fito zanje school naga irin

mutanen, dana gani a mafarki na suna ta binmu abaya saida muka kusa zuwa ,,school suka dena binmu...

Salim yashiga office din ameer cikin damuwa

Ameer yace lfy dai salim ?

Salim yace ameera ce yaya sai kuka take yi amma taki yin magana

, da sauri suka fita

Tana,,hangoshi tayi wajan sa da gudu ta fada jikin sa

Zuciyar ameer ce ta buga da karfi dan yasan bai taba ganin ta cikin wannan halin ba, yace ameera lfy ?

dagowa tayi tana kallon sa tace yaya babu abinda yasameka

Ameer yace eh wani abu kika gani ?

tace " eh nan ta fada mishi mafarki datayi harda,,wanda suka biyosu da safe,

Rarrashin ta yayi yasakata a mota sukayi sallama dasu Salim suka tafi gida

A hanya ne ameer yaga wata mota bak'a tana bin

su saida sukayo anguwar su tukun motar tadena binsu

shiko ameer tunani yake yi to waye yake binsu haka,, da haka suka isa gida

Wani gardi ne babba mai jiki ,,da bakaken kaya yaciro wayar sa,,yace hello,,oga wllh yarinyar nan munkasa kamata, w

annan dan uwan nata yana tare da ita kuma ba motar haya take hawa ba



Wanda aka kira da oga daga cikin wayar yace,,,aikin banza amma goje kabani mamaki yanzu wannan yar karamar yarinyar kuka kasa kamawa to nabaku nan da sati duk abinda zakuyi kuka

wo min ita nan kasan kuwa irin son da nake mata

Goje yace to,,oga kafin lokacin ma zan kawo ta nan ya kashe wayar,!!!

ANAN ZAN TSAYA NAGODE DA COMMENTS DINKU DA SHARE ALLAH YABAR MU TARE takuce har kullin MAMAN NUSAIBA

🥰🥰

[25/10, 23:45]

MRS. MU'UTASIM:

🌟

𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑



𝐃𝐀



𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀



🌟

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮



𝙖𝙣𝙙



𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜



𝙗𝙮



𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍



𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀



𝐂𝐄



🏻

11—12

Suna zuwa gida da sallama suna,,isa,gidan. Fatima suka gani a falo



Tace,,sununku yaya

a

meer yace yauwa Fatima mommy fa

,Tana ciki tabashi amsa

Ameera ta zauna jiki a, sanyaye duk tayi laushi kamar ba ita ba

Fatima tace lfy kuwa anty ameera ?

Murmushin yak'e tayi tace ba komai yunwa nakeji ga, gajiya

Fatima tace ayya

Allah sarki to kije kiyi wanka,mana

tace to nan tayi sama,,

Goje ne da yaransa yace,,inason nan da kwana duhu'" ku kawo min wannan yarinyar dan idan bamu kamata ba to akwai matsala oga yace yabamu nan da sati daya,

,yaran suka amsa da to

,

,yace aduk inda kuka ganta ku rufe fuskar ku kusato min ita

Sukace yes sir nan kowa yakama gabansa

Bilal ne zaune yana ta karatun jaki,,tunanin abinda yasan ba nashi bane yakeyi,,amma saboda bakar zuciya irin ta bilal,,da son zuciya,,ya

qudurta a ransa ko ana ha maza ha Mata,,sai ya lashi zumar ameera, dan yasan yarinya akwai abin more rayuwa

Wata mata ce tashigo daga ganinta kasan mahaifiyar,,Bilal ce saboda kaman nin dasuke ,,da juna tace, my son lafiya,,naganka jiki "a sanyaye

,

Ajiyar zuciya ,ya sauke yace ammi na babu,,komai,

Tace to shikenan tinda kace haka,,amma nasan da "abinda yake damunka yace babu fa mom tace,,shikenan kazo muci abinci yace to,,

Ameera kuwa tana hayawa sama,,Ameer yafito daga wanka da

ure da towel kallon sa take bako kibtawa,,

Iska ya hura mata yace yadai my heart

Lumshe ido tayi jin ya taba kafadan ta, ahankali yace to zo namiki wankan muci abinci

Ameera tace to ta cire, kayan jikin ta,



Shikuwa ya kura mata id

o kamar wani soko yake kallon duk ilahirin,,jikinta juyowa tayi tace yaya muje, jin shuru yasa ta dauko towel din daya cire ta daura,takama hannun sa tace muje mana

Sai alokacin ya dawo daga duniyar tunanin daya lula, ya kama hannun ta suka yi t

oilet

Basu jima ba yafito da ita,ya sab'a ta a kafadar sa kamar wata jaririya,,

ita kuwa sai dariya take dan ita dai badai "son jiki ba kamar mage shirya ta yayi suka,sauka kasa,

A darning suka tarar dasu duka

fauziya tace, kag

a miji da mata "

Dariya fatima tayi tace,,anty fauziya saidai kice ,Romiyo da Julio

,Ameera najin su ta boye abayan ameer, tana dariya ta ma manta da damuwar ta na safe,,

Murmushi daddy yayi yace to daughter fito mana muci abinci

kara shig

ewa tayi "jikin ameer tana boye fuskar ta a bayan shi,;

Shikuwa sai tabashi dariya

Mommy tace to kukoma sama tinda bazaku zauna ba

Ameer yace,,ameera fito mana yau kuma su daddy ne akewa kunya

Ta turo baki gaba tace,,nidai ba anty fauzi

ya bace tace mana, wai miji da mata tana hararar inda fauziya take

Dariya sukayi

Ameer yace to shikenan ki kyaleta, zanyi maganin ta

Fitowa tayi suka zauna,,amma tana bakale da ameer

Kowa yana cin abinci amma ita ta hade girar sama da k

asa,

kallon ta,,ameer yayi ya ja kunnen ta kara ta saki,

,mom tace lfy kike kara

shagwabe fuska tayi tace,,mommy kinga yaya ko,yake jamin kunne

Hade rai mommy tayi tace meye, naja mata kunne, iyee ,so kake ka cire mata,,kunnen ne yanz

u zan rama mata, tana tashi daga kujerar ta wajan ameer tayo shikuwa ya dauka wasa take miki sai yaji,,anja mai kunne,,

Kara yasaki, yace ashh wllh mom zafi

Mommy 'tace ashe akwai zafi,,shine ita kake ja

mata "tana aika mishi harara

D

ariya ma tabashi amma ya hadiye abinshi dan yaga ya sanyin idaniyar,,tashi zata yi "

Ita kuwa ameera kuka ta saki tana zuwa wajan sa ,,ta rungume shi,,

Da kallon mom tabisu da mamaki tace meye kuma na kuka bana rama miki ba,,

Ameera n

a kuka tace,,mommy ai bance ki jamai nashi ba kinga fa yaji zafi,,

Baki asake mom take kallon su

shikuwa ameer dadi ne ya ziyarce shi yasan matar shi na tausayin sa,, duk da shirmen ta amma batason,,wani abu ya tabashi,

Mom kuwa wajan

ta bar musu dan idan "tabiya su shesu saka mata ciwon kai

Ameera tace am so sorry yaya, kaji,

Dagota yayi daga jikinsa,,yace ba komai ai kici abincin

cewa tayi nifa kai zaka bani,,tana turo baki gaba

Dariya yayi yace to oya rigima

nma,,

dariya tayi Ta zauna

yace "ha,, ta daga bakin nan yaci gaba da bata,, harta koshi

Duk abinda suke yi mom da dad na kallon su abin,, burgewa mom tace daddyn su,,wllh yaran nan suna bani sha'awa,,

Murmushi yayi yace nima haka A

llah dai yamusu albarka,,,tace ameen

Yau weekend ne duk suna gida kowa yana zaune ,,( sukuwa mutanen naku suna nan a waje daya)

Fatima ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login