Showing 123001 words to 126000 words out of 184731 words

Chapter 42 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

65

ta yake cike da tausayi ,, dan shima bayajin,, dadin ganin matar tashi a wannan yanayi

Kusanta ameera tazo tace,, mama kidena kuka,, kinji insha Allah zakiga maryam y

ayar ki, indai tana raye, indai kin daukeni kamar anty karima , to kidena kuka ", zan koya miki addu'ar reman sauki " insha Allah komai zaizo cikin sauki

Rungume ameera tayi tana share hawayen ta tace nagode sosai dau

ghter " wllh idan ina ganin ki sainaga sak , yama sunan nata yake,, na musulmai

Ameera tayi murmishi tace , sunan ta karima

Mama tace kamar ku daya da karima ta,, inason wata rana,, kuga juna " zaki gaskata maga

nar ,, mu dan komai naku iri daya ne ,, har hasken , kawai karima shekaru ne zata muna miki

Ameera tace insha Allah nakusa haduwa da , yar uwa ta ,

Sun jima suna hira sosai kamar,, sun shekara " da ganin juna, ha

ka suke haka aka ringa koyawa su mama , alwala tsarki wanka ,, da,, tsada salla, da karatun suratul fatiha dan shi,, farillah ne ga wanda yazo,, yin salla da sauran abubuwan daya shafi addu'a,, wa'azi mai yatsa jiki

da nutsuwa muhammed ,, ke wa mazan yana ,, nuna fada musu abinda mutum " inyayi ake sakashi wuta da launinkan azabar,, da za'awa mutum " idan ya aikata mummunan hali

Yana jaddada, musu yadda aikin alkhairi yake k

ai mutum aljanna da kuma yadda gidan aljanna yake da suffofin sa da rayuwar shi mai dadi ta abadan da'iman bata,, karewa

Muhammed yakara sa cewa ina mai jan hankalin ku " kada kusake zuwa wajan boka ,, idan kuna d

a bukata ku daga ,, hannaye ku roki " Allah abin bauta , saiya biya muku mukatar,, insha Allah

Kuka sosai sukeyi musamman ma , baban karima,,, dan yasan rayuwar ,, da sukayi ashesu basu sani ba " asarar lokacin su n

a duniya suke basu gane b kai Alhamdulillah , Allah yakarawa musulinci,, daraja sa daukaka

Suka amsa da ameen

Muhammed yace mazan suke zuwa ,, wajan sa daukar karatu matan kuma,, wajan ameera

Suka amsa da to



Ameera ta share hawayen farin ciki, tace yaya dama ,, inason zamu bude islamiya , a jikin gidan mu,, muke karatu mazan sukeyi dakai

Murmishi,, Muhammed yayi yace wannan kinyi tunani mai kyau , sai asoma gobe insha

Allah ,

Nan masu tafiya sukata ,, tashi su ameera har bakin get suka ,, rakasu suna musu bey bey

Yau takama , Monday ,, ranar aiki kenen,, Ameer ne yafito,, sanye da inform din likitoci ,, tana sauri ,

Inna ya samu ita da su fatima fauziya hajara ummi mufeeda,, mommy and daddy ,, basu fito ba

Karasowa yayi yace good morning ummi na yana isa gareta , yamata kiss a goshinta

Itama,, kiss ta mishi tana murmishi tace

morning my son katashi ,, zaa fita aikin ne

Ameer yace eh

Su fauziya ne suka gaishe shi, ya amsa suna rungume shi shi, kuma yana dan bubbuga bayansu,,,.

Hajara kuwa,, turo baki tayi " ta juya mishi baya

Su Fatima suka mata dariya ,,

Fatima sarkin ,, tsokana tace,, shagwababbar yaya ,, ai nasan dama yaya kayi " lefi jiya ,, na ganta tana kuka kamar ance mata inna ce ta mutu " kaga yadda ta ringa,, jan zuciya " ni

wllh jinake ma zaneta kayi wai ashe korota ne kayi daga dakinka

Inna kuwa an soso mata inda yake mata kaikayi ,dama ta kwana biyu batayi masifa,, shiyasa yanzu har bakin ta rawa yake saboda masifa

Ubanki

ne, Muhammadu zai mutu banida, yar jakar uba, ni kikewa fatan mutuwa to wllh ashir dinki , yar banza mai,, kama da kodadden,, takarda " dama ai na kauna ta kuka ba kida ameeru ,, gyarama shi dake , yar butar uwa,, taci ga

ba da masifa kamar ta ari baki,

Dariya suke mata

Ameer yacewa hajara my kanwaty, zo nan kinji

Tashi hajara tayi dama tana son kuka ta rike ne saboda , babu mai rarrashin ta akusa ,, yanzu data samu

da sauri ta fada jikinsa,, tana sakin kuka

Ameer yace haba mana hajara wanene,, yataba min ke ne agidan nan yau na karya,, mishi kafa

Dagowa tayi tace ba kaine ba ka koreni jiya

Murmishi yayi yace to

am sorry bazan,, kuma ba kinji kanwata,

Sake kallon shi tayi tace yaya what happened in room,,, jiya kake karota ,, na ganka da computer

Ameer yace ,, jiya am no happy ne kuma ina busy ne ,, shiyasa dan kar kiz

o ki hanani nace,, kifita ,, amma kiyi hakuri

Sake cewa tayi yaya what happened , ka fadamin

Inna tayi caraf tace ke jaruruwa (wato hajara) kankanbobo,, mai gashin baki da turanci naci kan ubanshi, baturen ma

daya,, kirkiro, turancin buhun,, ubanshi " dan uwaki kema yanzu ameeru yakoya mishi ", yaran arna ko to wllh bada niba a , gidan nan a to idan ma zagina kuke " yanzu sai inyi tsukiya,, mu fidda reni ", futsararrun banza da

wofi,, wllh ni lokacin ina yarinya kamar ku,, bakuga yadda nakeba jaruma ce ni nan tacigaba da ruwan masifar , har kunfar baki takeyi ,,, su kuwa na mata dariya

*nima nace bari na fece na huta da masifar inna*

[

28/10, 14:30] MRS. MU'UTASIM: *

🌟

AMEER DA AMEERA

🌟

*

*STORY AND WRITER BY*

*MAMAN NUSAIBA CE





*

*wannan shafin na sadaukar gareku masoyana fans din ,AMEER AND AMEERA*

💫💫

*

🅙



ARUMAI

🅦



WRITERS

🅐



SSOCIATION

📚🖊



*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa

💪

*_

*

💫

(

🅙



.

🅦



.

🅐



)

💫

*

*69—

70*

Ameer ,, ya kalli inna yace kefa tsohuwar ,, nan kin cika masifa " naga kwana biyu bakiyiba, shiyasa duk yau kika damemu da ,, fada da wannan farar safiyar

Harara inna ta banka " mishi tace ubanka, Muhammad

u shine mai masifar kai nifa " idan kadameni " saina maka dukar kawo wuka " wllh kafita idona " dogon banza dogon wufi,, mai kirar " samudawa " wllh wannan da a mutanen ,, farko kazo to bazaka ganu ba " futsararren banza,, ni

zakake " yiwa turanci uban postom ma shugaban,, krista dan uwarshi " kai nifa banki mu bugu ma marar mutumci,, wllh da ba a hannuna aka haifeka ka " sai nace musanya ka ,, akayi a asibiti dan iska to tashi katafi " kon

a canja maka kamanni , hanci kamar karass ,,

Dariya ummi mufeeda takeyi ,, harda rike ciki tana fadin wai dama inna,, masifar nan ta inna tana nan ashe,, saima karuwa datayi

Ameer yace,, kanwata tashi mutafi kar in

na,, ta zanemu wllh

Mikewa hajara tayi tana, dariya tace to su inna masifatu " bari mubar miki gidan kicinye duka

Flow inna ta dauka to jefa musu tace kuje, sallamenmu,,, wllh idan kuka dawo,, ko sannu da zuwa baza

n muku ba yan kan uba kai

Ummi mufeeda , ce tace son daughter maza kutafi,,

Hajara tace, yaya please mana

Kallon ta yayi yace please for what,

Tace inason ,, na dauko hijab dina ne

Yace to maza ki

dauko, yar lukutar,, ummi mufeeda,, dariya tayi tace, to nadaiji tinda yau anyi gadon inna " bari nadauko nan ta dauko tafito sukayiwa, yan gidan sallama suka fita

Inna tarakasu da zagi,

Su ameera sungina ,,

islamiya, su da kansu ,sukeyin karatun alqur"ani mai girma da hadisai da sauran litattafan,, addini yan ajin sune

Maman joshow wato a yanzu

Maman anty karima wato maryam a yanzu

Kanin anty karima wato nazeer a ya

nzu

Marus wato abubakar sadeeq , a yanzu

Beauty wato mufeeda a yanzu

Baban anty karima usman a yanzu

Joshow wato umar a yanzu

Da ameera da

muhammed,, shike koyar dasu,, kuma Alhamdulillah suna

dauka sosai ,, ba kamar abubakar sadeeq ma akwai kokari sosai ,, Ameera nason yaron saboda yana da basira

Yauma suna,, karatu kamar yadda suka saba wani,, magidanci ne yashigo " shida matar shi da yaransu bakwai ,

Da kallo suka bisu tsayawa namijin yayi yace am so na katseku

Muhammed yace ba komai meke tafe daku ne "

Yace tin ba ,, yau ba mukejin wannan karatun naku yana mana dadin sauraro nida matata ,, wannan yar aut

ar muce,, tinda aka haifeta ,, batada lfy " amma jin wani karatu da kuka dauki lokaci mai tsayi kunayi " yasa aljanun ,, jikin ta magana ,, suna ce mata ai tin ' tana ciki suke sonta mun kasa ganewa,, shine nacewa matata idan

mu fara saimuzo,, ko kuna da maganin ciwon wannan yarinyar dawa,

Murmishi muhammed ,, yayi yace sosai makuwa ai mukeda magani " insha Allah indai aljani ne yau saiya barta" koshi waye,, kawota mugani,,

Janyota yayi

tana tirjewa,, tinda sukazo take boyewa , abayan maman ta suna hada ido da muhammed " ta firgice shiyasa yanzu ,, takiya saida babanta ya dauketa cak ya ,, direta gaban muhammed

Kallon ta yayi da sunne kai,, yar dariy

a yayi yace dago ki kalleni " inkin isa , banza munafukai , mugaye ki dago mana ki kalleni ,, kunzo kun zauna ,, ajikin yarinya ,, kuna bata wahala

Kin dagowa tayi tace kaidai babu ruwanka damu,, katafi wajan musulmai

yan uwanka " kabar mana gari

Murmishi muhammed yayi yace " kanwata to nan

Tashi ameera tayi ta zo nuna mata,, yarinyar yayi yace rikemin ita ki danne ta karki bari ta kwace,, Ameera tace to yaya ,, nan yamike yada

uko alqur"ani da ruwa acikin " kwano yadawo ya zauna

Ita kuwa yarinyar sai mutsu mutsu takeyi,, amma takasa " kwacewa shyasa tayi shuru tana kallon mamanta,, tana girgiza kai,, share hawaye maman " nata tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login