Showing 39001 words to 42000 words out of 184731 words
duk abinda kakeso yace to, nan mai kawo, abinci yace maiza'a kawo muku, ranka yadade, ameera yace wainar shinkafa da, miya, nan aka kawo musu,,tura mata nata, yayi saita,, kalleshi ganin, ya
sunkuya " yana cin abinci yasa, tature, abinci nata,, kuka tasaki,, tana saukowa daga, saman, kujeran,, dura kafa, tasomayi ""tana rera kuka, da sauri,, ameer ya dago yana kallon inda yayi zaman yan bori tana kuka kusa ita,, yazo "yace
menene,, yafaru, tuni hankalin mutanen wajan yayi kansu kowa na mamakin , abinda yasakata, kuka wata ce wanda take kuda dasu ameer ita da kawayen tace kai amma fa gayan nan ya hadu iya haduwa,"" daga ganinsa ya iya,, kula da mace,
, dayar, tace wannan kuma kanwar shince,, takusan ta tace kila autarsu suce kalli yadda suke mugun kama dashi, daya, tace wllh inasonshi,,, kuma saina gabatar mishi da kaina, kar aje wata tayimin kwacen, sa basu gama zancen, ba su
kaga yana tashinta
Yace haba ameera menene yasameki,, shigewa tayi jikinsa tace nidai bazan, iya ciba kabani,, yar dariya, yayi yace to saboda hakane, kike wannan abun,
wllh kincika" rigima, turo baki gaba tayi tace, toba kaine ba,
bakin nata ya buge,, aikuwa tasake sakin sabon kuka shikuwa, murmushi yake yi,, yan matan nan suka maidasu ameer kamar tv, dayar tace kai gaskiya anyi hadaddan handsome boy anan, , Ameera kuwa juya mishi baya tayi saiya je wajan ta yakam
a kunnen sa harara, ta banka mishi,, murmushi yayi yace, haba wife na haba matar ameer farin cikin ameer dama rayuwar sa baki daya,, wani sanyi taji bude mata hannu yayi dama, abinda take so tashige abinta, mike, daya daga cikinsu tay
i tace waiyo Allah ni jamila kardai,,,ace matarsa, ce wata tace haba,, jamila wannan hadaddan handsome din zakici matarsa, ce tama lalace, a wannan, kwailar, ajiyar zuciya yasauke, tace kinji, yace, wife, kuma yace itace farin cikin sa d
ama rayuwar,, gaskiya inajin tsoro, dan ba karamin. ฤถsonshi, so nake mishiba, na taba ganinsa, a school, tace amma zanje, na gabatar mishi da kaina idan,, sungama"' dariya suka kwashe da shi sukace wata dai takamu, da soyayya,, banza t
amusu suma shuru sukayi, suna kallon yadda ake zuba zallar soyayyar gaskiya,,,
Sukuwa basuma san sunayi ba,, , dan, ameer ya, zaunar da ameera akan cinyarsa, yana, bata abinci,, sai shagwaba take zuba " mishi yana biye mata,,
" ahaka suka gama yabiya kudin nan yamike,, Ameera ta makale sa,, wai saiya dauketa,, bazata iya tafiya,, ba dariya yayi, yace lalle "yau yan rigimar ne akanki, kuka tasoma tana rungume shi, tabaya""dariya kawai yake mata dan yagano
yau dai, da rigima ta tashi,, suna ahaka, sukaji ance,
Assalam alaikum juyawa ameer yayi yace amin wa'alaikum salam,, jamila tace,please zan iya magana dakai,, kallon daya yamata "" yadauke kai yace inajinki,, tace wllh tin ranar, dan
a fara ganinka, nakamu dasonka,, "'ina ta nemanka sai yau Allah yahadamu , Ameera tajuyo tagaban ameer ta kwanta ajikinsa kafin tace, yaya mitake cewa, murmushi yayi wanda yasa jamila lumshe idonta,, yace my wife wai cewa tayi, tana sona,, da
sauri""ameera ta dago daga, jikin Ameer tace to yaya kai mai kace mata,, yace bance komai ba,, ita kuwa jamila,, ganin ameera ajikin ameer yasa taji wani bakin ciki, ya rufeta,
Ameer yace kiyi hakuri baiwar Allah ni, ina da mata""kuma
ita kadai nakeda, burin rayuwa a duniya ta,, da karfi zuciyar jamila tabuga,, tace to ina matar taka ne,, yace gata kina,,, ganinta ita matata,, girgiza kai jamila tayi tace haba dai,,, taya zakace kanwarka ciki daya kace matarka ce, ko fuskar
ku aka kulla ai ansan,, kanwarka ce murmushi,, yayi yacewa, ameera my wife, fada mata ni waye, agareki ""dagowa ameera tayi suka hada ido da jamila taji wani zafi a zuciyar ta tace shidin mijina ne kuma yayana ne shidin jinina dan haka kada, ki
yi mamakin " kaman ninmu domin jininane,, shi,, shuru jamila,, tayi tace, ban yadda ba,, ita kuwa ameera haushi "" taji tace yaya please zafi nakeji muje gida,, kayimin wanka,, saimuyi bacci,,Ameer yace to ,, ya kalli jamila yace ina mai
kara ba
ki hakuri, ni inada, mata
๐๐ข๐๐๐ง
๐๐
๐๐ข๐๐๐ง๐
miji da mata ne,, nan yakama hannun ameera sukabar, wajan
Kamar wacce kwai yamace a ciki tayi wajan,, kawayen nata,, tace wai yace matar sace kuma bashida burin, kara, aure ita, kadaic
e "' zuciyar sa keso tausayi tabasu, saboda akwai ciwo kaso wanda baya sonka,, ahankali tace zanci,, gaba da addu'a idan harshi,, mijina ne to insha Allah, zai aure ni nan itama tabar wajan
Bawan Allah, Bilal sosai yakejin jiki har asi
biti aka kaishi, dr. yace yarage, damuwa, da, tunani daddyn sa kuwa nasiha yashi yimasa mai ratsa jiki ahaka har, yafara rage damuwa,, ,
Yau ma suna bacci cikin tsakiyar dare,, tasoma bafarkin, , ganin matar tayi tasake zuwa inda tak
e yanzu kuma a wani karkashen,, bishiya suke,, zaune ita da ameera,, matar tace yar uwa ta dan Allah ki taimakeni kije ki ceto ahalina daga cikin duhu kikawosu haske wanda zai zame musu dalilin shiga aljana ameera ta kalli matar dasuke ts
ananin kama da ita tace anty ina ne garinkun naje inason na taimaka wa ahalin naki saboda naji ina sonki shafa kan ameera tayi tace ba yanzu ba zaki sani sai kinzama cikakkiyar mace,, tace to yasunan antyna murmushi tayi tace,, a garinm
u da jenifer aka sanni amma,, lokacin dana kusa mutuwa sunana karima, dagowa tayi taga ta bacce,, da sauri tamike tace anty karima please come in,, da karfi kuma tace anty karima, da sauri ameer ya tashi yaga ameera tana tirje tirje tana
kiran , anty karima,, janyota yayi,,yana tofa mata addu'a cen tabude,, idonta "" ta kalli ameera tace yaya,, naganta tace naje na taimaki ahalinta,,, nafiddasu daga hudu zuwa haske,, , bata ida maganar ba marar ta tayi wani murdawa,, mukew
a tayi ajikinsa cikin jin azaba tace yaya mutuwa,, zanyi cikina kaina marata duka ciwo suke cikin tashin hankali,,Ameer ya dauketa yayi kasa,,
Thank you for comments and share inayinku FAN'S
[27/10, 19:10] MRS. MU'UTASIM:
๐
๐๐๐๐๐๐
๐๐
๐๐๐๐๐๐
๐
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ
๐๐ฃ๐
๐ฌ๐ง๐๐ฉ๐๐ฃ๐
๐๐ฎ
๐๐๐๐๐
๐๐๐๐๐๐๐
โ
๐ซ๐ซ
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION
๐๐
๏ธ
MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA, NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA
JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA
๐ช
๐ซ
(J.W.A)
๐ซ
27โ28
Da sauri yake tafiya, kamar, wani " zaucecce, kofar, dakin " mom yake bugawa,, da karfi, yana mom daddy please, come in ' cikin bacci mom " taji karar bugun kofa a firgice, t
a mike ' tasaka,,doguwar rigar ta, daddy ma yamike mom,, kamar muryar"" Ameer nakeji mom tace muje, mugani ",suna mude,,, kofar ameer, sukagani " yana durkushe,, ameera kuwa sai mika takeyi, tana cewa yaya mutuwa zanyi please,, kakaini,, w
ajan mom,, da sauri "" mom ta amsheta tana cewa maiyasa meta,, daddy yace,, maza muje, hospital " waje suka fita da sauri,, daddy yaje wajan,, dakin baba mai gadi,, yace baba fito budemana,, kofa,yi sauri, da gudu gudu, yaje, yabude,
""daddy ya,, fige motar a guje, sikabar gidan, gudu yake sharara wa "dan tuni ameera tayi suma yakai sau uku " saboda azaba , suna, isa akayi emergency room da ita, " su daddy sai kaiwa da komowa sukeyi, ba kamar ameer ma da yake
tunano maganar ameera da tace mishi ance za'a rabasu girgiza kai yakeyi
Mom kuwa, ita a tunanin ta " Ameer yayiwa ameera aika aika ne, gabanta sai faduwa yakeyi, da zullimi tayi tagumi tana tausayawa,, Ameera
Cen
kuwa inda suka shiga da ameera kokarin saita mata numfashi, suke saida suka kwashe awa daya kafin numfashin ta yadawo nomal, nan suka mata allurori da karin ruwa,,
Wani doctor ne yafara fitowa, da alama shine babba nan sukayi
wajan sa suna rige rigen tambayar sa,
glass din idonsa, yacire yakare musu kallon ,, kafin yayi magana
ameer yace please doctor maiya samu ameera ta idan har tamutu nima binta, zanyi
dafa kafadar doctor yayi yace comedown mana
abokina bata mutu ba tana nan lfy kubiyoni office nan suka rankaya,
DR. Yace waye baban yarinyar
Daddy yace nine
Dr. yace yarinyar ku, ciwon ciki ne take fama dashi mai tsanani period ne yazo mata, yace amma wannan shine yi
nta na farko ko ?
mom tace eh DR. Na farkone
Dr. yace to idan da hali , nan da wani lokaci kuyi mata aure, saboda inba yimata, aure da wuri ba hakan kullin zatake yi idan lokacin period dinta yazo,,
da sauri mom ta
ce to dr. Mungode, sosai yanzu zamu iya ganin ta yace eh zaku iya, ganinta,, nan suka fita "
Tin , daga nesa ameer yake kare mata kallon ta rame sosai tayi haske kamar ta jima tana cutar, suka isa basu jimaba daddy yace, wa ameer
su je maseejit dan ansoma kiran sallar asuba, badan, ranshi yasoba, suka fice a dakin,,
Yana kwance sai juya kai, yake yi ganinta yayi kwace ta rike cikinta,, da alama ciwon mai tsanani ne, cen kuma yaga tadena motsi , kafin yaz
o wajan da karfi yace please ameera kada kimutu kibar, abokina kece farin cikin sa, a firgice ya farka, daga baccin da yake, sai zufa yake sharewa, yace tabbas akwai abinda yasamu, ameera inajin ajikina, karar buga kofa yaji ammi
ce tace my son ankira salla katashi, katafi salla, daga zaunan yace to ammi na, yamike yayo alwala yafito, suka tafi maseejit da babansa, koda aka gama sallar,, tunani yake koya kira ameer ne yaji ameera tana lfy nan dai yace
anjima zai kira shi da haka ya koma gida
Bayan angama,, salla suka dawo hospital din a zaune suka samu ameera mom na gyara mata riga da alama bata jima da tashiba gaishe da mom ameer yayi kafin ameera ta kalle shi tace morning d
addy cikin, kulawa ya amsa yace ya saukin, jikin tace naji sauki yace masha Allah,, juyawa tayi kan
ameer tace yaya barka da safiya,, yana murmushi yace yauwa ameera barka dai ya jikin naki tace naji sauki yace to alhamdulillah,,
Dr. di
nne, yashigo yacewa daddy za'a rubuta,, musu sallama,
Ameer yabishi, suka biya kudin da, aka rubuta "" musu tukun yadawo , suka fita zasu,, shiga mota wayar ameer tayi kara yana dubawa yaga, Bilal yadauka yace assalam alaik
um,, ameer ya amsa da amin wa'alaikum salam, suka gaisa,, ameer yake sheda mishi suna asibiti,, cikin damuwa yace, wanene ba lfy yace ameera,, amma yanzu mundawo gida Bilal yace Allah yakara sauki,, Ameer yace ameen frend, nan suka aje
waya suma suka tafi gida,
Acen gida kuwa inna ce tafito bataga daddy yadawo,, daga salla ba, yaje gaisheta kamar yadda,, yasaba mata tana nan zaune, tana,, cewa kai wannan ai renin hankali ne kila ba Matar tashiba tahanshi
, zuwa gaisheni, ga wannan futsararrun yaran nan na gidan nan,, tana haka su fatima suka, fito, suna gaishe da inna kallon su tayi tsab kafin ta turo dan kwalinta, gaba ta kunto goron ta tasaka abaki kafin, tace da bankwana ba
zaku,, ganni ne wai ina, iyayen naku ne,
Fatima, tace to inna muma ina muka sani su a haka suka shigo, gidan da sallama,,
Da ido suke binsu, nan suka zauna ameera kuwa na kwance jikin ameer sai damke baki take saboda ciwon da
takeji suka gaishe da inna,
Harara ta aika musu tace ina kuka je banganku ba
mom tace inna, kusan asuba mukabar gidan nan,, saboda ameera ta farka, da ciwon ciki mai tsanani,,
Da sauri inna tamike tace shine, baku tas
heni, ba yanxu da mutuwa"" tayi saidai naga gawarta, kunkawo min, ita ,, tace zo nan ameera,
, Itakuwa batajin zata iya barin jikin ameer saboda dumi takeji tayi lamo sai lumshe ido, tayi , tace inna bacci nakeji,, Idan natashi zanzo daki
nki, mukwana, baki a washe tace to,
Mom tace wai laraba bata gama, breakfast ba,,
Fatima tace kila tana kichen ta kuya tana kallon ameera tace tom Jerry yajikin naki,