Showing 42001 words to 45000 words out of 184731 words
murmushi, ameera tayi tace zan kamaki ne yarinya, dariya fatim
a tayi tace kiyi,, mugani mana,, hade rai ameera tayi tace yaya bacci nakeji,, dago kanshi
yayi yaga mom da dad basa nan mikewa yayi ganin yamike , zai fice ameera tasaka kuka kallon ta duka sukayi, inna tace ke kuma lfy
Dagoda kanta t
ayi taga ameer yajuya mata baya sai danne dariyar sa yakeyi,,,
Ameera tace, yaya please daukeni shuru yayi aikuwa tasake sakin sabon kuka
Fatima da fauziya dariya suka kwashe dashi
A hankali, ta mike tana runtse ido , kusa dashi
ta karasa a bayansa ta kwanta tace, please yaya
Salati inna tasaka tana cewa kai wannan yara Allah yashirye ku ban taba ganin tantirai sallamenmu irin kuba , dariya fatima da fauziya sukayi fatima tace kefa, inna bakisan soyayya, ba ashe
,,
Kuka , Inna tasoma tace yanzu fadima ni kika zaga wai bansan soyayya to soyayyar ma taci ubanta
juyowa,, Ameer yayi yana share mata hawaye yace sorry abinci fa zan dauko mana shine na tashi
Shagwabe fuska tayi tace please kaje dani
yace to, nan ya sunkuce ta sukayi kictchen inna sai zazzaga masifa take, fadan nata dai yana da manufa yunwa takeji sosai shiyasa , masifa ke cinta,
Suna shiga suka gaishe da laraba,, cikin kulawa take amsawa tace a a yar, lelen ameer waya tab
aki, kike kuka murmushi ameer yayi yace baba laraba,, rigima ce takeji,, shafa kanta laraba tayi tace wai hakane yar lele,, turo baki gaba tayi tace baba laraba ba haka, bane ' banida lfy,, bana iya tafiya "" shine yaki daukana,, dariya baba laraba ta
yi tace to kiyi hakuri kinji yar lele,, Ameera tace to shikenan na hakura kara shafa kanta,, tayi saboda itadai,, tana son kasancewar,,*AMEER DA AMEERA* nan suka fice da abinci sama goyata "yayi suka yi sama inna na zaginsu amma basu kula taba
Suna
zuwa ya sauke ya yakaita toilet ya wanke mata jikinta suka fito yashiga bata,, abinci tana ci sai mita take mishi shikuwa yana rarrashinta haka suka kasance kafin ya kwantar da ita nan bacci yayi gaba da ita
Washe gari da yamma Bilal ne da anass
sukazo duba jikin ameera,, suka gaisa da yan gidan,, Bilal ne yasaci kallon ameera sai kuma yace istagafurullah,, ya kauda shedan basu jima ba suka bar gidan
BAYAN SHEKARA DAYA
Yanxu su ameera angirma sosai,, idan ka ganta bazaka ce 16years ga
reta ba, tayi saukar alqur'ani mai girma yanxu tana Jss 2 saboda ilinminta,, sosai take maida hankalin ta kan karatun ta ga kuma kulawar da take samu awajan yayan nata dakuma, yan uwan nata, kuma har yanzu babu abinda yashiga tsakanin su saidai,, ida
n ameer yajin bukatar mace zai rage zafi da ameera saboda tausayinta yakeji , sosai,,
Jamila kuwa, tayi bincike an tabbatar mata da ameer da ameera miji da mata, ne kuma yan" uwane, amma bata hakura ba kawayen ta na bata shawarar zasu kaita w
ajan,, boka a kashe ameera daga nan ai dole ya aureta,, da suka fada mata "" haka tamusu rashin mutumci tace saboda soyayya bazan kai kaina wuta ba,, nasabawa Allah,, saboda da son zuciya ta bazan taba aikata sab'o ba dan wani biyan bukata naba,,
, ko kinsan cewa idan kuka je wajan boka ,, sallar ku takwana arba'in da kukayi,, bakuda ladanta,,kuma sai kunyi kwana arba'in kuna salla, Allah bai karba ba,, ta wannan hanyar kuke tunanin,, sakani ashe ku ba kawayen,, gaskiya bane "" badan Allah kuke
so na ba dan kudi kukeso na,, kowa shuru yayi sai daya daga cikinsu, ""tace ai dama na fada miki badan Allah suke, sonki ba
Jamila tace ai sai yau nagane,, samira ke kadai ke fadamin maganar gaskiya,, nan ta koresu tace ko a hanya kada su nuna su
n santa,, hakuri suka,, soma bata amma ta kiya nan suka bar wajan
Wani sabon mlm ne aka kawo school dinsu ameera tinda ya daura idonshi akan ameera yaji yana sonta yana tambayar wani dalibi yace gaskiya ameera tana da aure kuma mijinta likita ne
,,bai yarda ba saida wata rana ameer yazo daukar ameera,, da gudu tayo wajan ameer,, "bude mata hannu yayi tana zuwa ta shige jikinsa shafa kanta yayi yana yar, dariya yace babyn yayan ta,, ya karatun dagowa, tayi tace alhamdulillah yaya muna shan karatu
,, yace to naji dadin hakan sosai my wife,,
Duk abinda sukeyi bashir malamin su ameera yana kallon su,,amma bai yarda ba saboda yadda yaga suna kama sosai ""bai gama tunanin ba yaga ameer yana sumbatar kumatun ta da koshim ta itama mayar masa tayi nan
ya dauke ta cak yasaka,,a motarshi, nafeesa ce ta karaso tace yaya barka da warhaka da "" murmushi ya kalli,, nafeesa yace, yauwa feena yakike, tace alhamdulillah "yace to masha Allah nan ta leka tace meera beyy saimunyi waya nan su ameer suka fita daga
school din,,
Nafeesa na komawa yakira ta yace wai da gaske wannan shine mijin ameera,, , murmushi nafeesa
tayi tace,, eh mijin tane jinjina kai yayi'" yace to shikenan jeki,,
Yau ma kamar, kullin bacci tasoma,, kawai saita ganta a inda suke,
haduwa ' da anty karima,,tana nan tsaye taji tace assalam alaikum yake kanwata,, da sauri mike tana murmushi ta rungume ta tace anty karima kwana biyu tace alhamdulillah ai naga kina busy ne shiyasa,, banzo ba nan suka zauna tace anty kince zaki fad
amin sunan garinku da kuma taimakon na kike so na yiwa ahalinki anty karima tace yanzu kuwa
WACECE KARIMA
ni yar cikin wani daji ne wanda yake cikin jahar legos,,, garinmu ba musulmai bane suna bautawa gunki ne wanda ake kira da, balbu,
, ni sunana jenifer kafin nakoma karima kullin ake zuwa wajan bautar,, amma ni haka, kawai bana son, zuwa,, kullin idan anje Wanjan bautar ni banayi, haka kawai naji na tsani balbu abin bautar mu,,, ahaka har muka kalla soyayya da joshow yana
mugun sona kamar mai nima naji ""ina kaunarshi,,, dan uwana ne ahaka har mukakai,,, lokacin "'aure bayan aurenmu da shekara uku,, nasamu ciki murna,, wajan joshow kamar yamaidani cikinsa shida,, danginsa"" suna sona,, sosai ""ranar dana haihu,, kamar,
a danginsu baa taba haihuwa ba,, haka suka ringa farin ciki, sosai nake samun kuluwa,,, saboda kawai na kasa samun nutsuwa da abin bautar mu,,kullin ina tunanin bayan addininmu,,akwai wani addini mai tsaki,, haka kullin naketa tunani ahaka har yarona ya
shekara uku ,,ina kokarin komawa school ne aka kawo mana wani malamin karanta wanda na lura ba irin addinin mu yake ba
Wata rana na ganshi yana kai fuskar shi kasa,, naji yana zano wasu yare "wanda ban sanshi ba haka kawai, naji ina samun nutsuwa
da wannan yaren nashi,, kullin nake rabewa idan muntashi daga school saina je inda yake,, wannan yaren nashi,, ina karatun nasamu ciki na biyu,, , shima mijina yasha murna da yan uwan sa,, inason tambayar malamin nan namu nako sunanshi nakasa rikewa amma
ina tsoro wata rana nace zanje namishi tambayar
Ina zuwa nasameshi da wani,, littafi yana karantawa,,inaji naji duk nutsuwa tazomin saida yagama kafin na tambaye shi shin wani addini yakeyi,, yace min jenifer kennan addinin gaskiya nake mai tsak
i mai tsabta mai cike da farin ciki da nutsuwar zuciya dama duniya da lahira nace,, menene ita lahirar yace lahira gari ne wanda idan aka je ba'a dawowa nan ne inda ake auna aiki dan adam inda zaa saka,, mutum ""awuta ne ko aljanna,,cike da tsoro nace da
ma,, bayan""
wannan rayuwar akwai wata idan mutum ya mutu,, yace sosai makuwa,, rayuwa ce wanda ba tsufa ba mutuwa a cikinta
Dana koma gida kullin cikin tunani da damuwa nake akan nima wutan zaa sakani, haka na kasance kullin sainaje yana ta yimin
nasiha har wata Rana nace,, inason musulinta,, cikin farin ciki yabani kalamar shahada na amsa yafada min,, yadda zanyi komai a haka yake kowa min karatu kuma idan zanyi salla boyewa nakeyi sbd kar mijina yagani wata rana yayi tafiya,,nasamu,,damar ci gab
a da addini na mlm na koyamin addu'a,in kare kaina,, kuma cikin ikon Allah nake haddacewa,, tinda na musulinta na tsabi sunan karima dashi yake kirana,,,, wata rana ashe abin bautar garin sungano ina bautawa Allah daya,,shine suketa aikamin da aljanu da ab
ubuwan tsoro,,amma ina addu'a bazasu iya cutar daniba
Lokacin dana haihu ne bana salla alokacin sukaci galaba akaina,,suka kasheni ta hanyar shanyemin jinin jikina,,miji na yaji haihu ta kafin yazo ciwon mutuwa yamani na mutu,, , hauka ne baiyiba sa
boda tsananin kaunata dayakeyi,, inason zuwa, masa a mafarki amma banason ya zauce ne,,kece hasken garinmu ameera kece zaki yi jahadin musulintar da ahalina,, amma sai kaddara ta rabaki,, da mijin ki na dan wani lokaci ,, ,tana kaiwa karshen magana idonta
yayo ja saboda kukan da takeyi,,
Numfasawa ameera tayi,, tace to anty ta wani hanya zan je garin
karima tace nima ban sani amma zaki je garinmu tabbas amma ina rokon kada kifadawa koda mijin ne wannan maganar kinji,, zatayi magana taga kari
ma ta bace nan tafarka tana tunanin labarin Karima,, tamike tayi toilet ta dauro alwala tafara jera nafila,
Thank you for comments and share ina yinku
[27/10, 19:29] MRS. MU'UTASIM:
🌟
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑
𝐃𝐀
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀
🌟
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮
𝙖
𝙣
𝙙
𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜
𝙗𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍
𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀
𝐂𝐄
✍
💫💫
JARUMAI WRITERS ASSOCIATION
📚🖊
️
MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA, NISHADA'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA
💪
💫
(J
.W.A.)
💫
29—30
Tana idarwa,, aka kira sallar, asuba nan,, Ameer shima yatashi, , ganin ameera yayi tana,, jan tasbaha, murmishi yayi, saboda yasan matar tashi,, badai ibada, ba da bayan ta "" ya kwanto murmishi tayi ta shafo ka
nshi tana,, cewa katashi,, yace eh my wife,, natashi,, nan yatafi toilet yayo alwala,, yagabatar da nafila tukun yasauko,, kasa suka fice shida daddy,
Ita kuwa ameera tashiga tunanin taya zataje,, garin su anty karima, kuma wata irin kad
dara ce zata rabata da mijinta,, haka dai takari tunanin ta bata gano komai ba nan tashiga wanka dan tana da lecture karfe 10:00 AM, da sauri take shiryawa ta gama shiryawa,, Ameer yashigo, da sallama,,"amsawa tayi ""bata dago ta kalle shiba,, tace yay
a Fatima tafito,, yace eh ke suke jira nan ta mike,, daga "balla takalmin da take,, tace to muje ""
Kallon ta ya tsaya yi, tasha kyau sosai kayan sun amsheta kamar asaceta agudu,, hannun shi ta kama jin shuru yasa ta shige jikinsa tana, cewa yaya ni
dai, "" muje "sai alokacin yadawo daga,, duniyar tunanin yace to muje nan sukayo kasa
A falo suka samu inna ameera tazo wajan,, ta tace inna ta ya kike kin tashi lfy saita kwanta a cinyar ta shafa, kanta " Inna tayi tace, lfy ameera ameer yace
antashi lfy inna saida ta banka mishi, harara tukun tace daban kwana ba zaka ganni,, jin haka yasa ameera tace kai inna yaya ne fa ,, ta mike daga " jikin inna ta koma ta rungume ameer tace yaya muje,,
Muhammad rasulullahi (s .a.w.) a ni ma
ryama,, wannan yara wllh kun isheni,, Ameer yace to kice daddy yabani matata saimu koma,, gidanmu ""tagumi inna tayi, tace, hmm, dariya "" su Fatima sukayi,, nan subar inna tana fada,,
Nafeesa ce tafito itada ameer har da salim suna hira,, sa
iga jamila, tazo wajansu,, tace musu assalam alaikum,, juyowa sukayi a tare suka amsa mata,, wajan ameera tazo,, daure fuska,, murmishi tayi tace haba kanwata "" lefin me namiki, murguda baki ameera tayi tace,, ba ruwana,, dake ,, Jamila tace to kiyi h
akuri,, bazan kuma ba "" sakin fuska tayi suka gaisa da jamila,, tace tabata member wayar ta shesuke gaisawa,, nan tabata, suna nan zaune saiga ameer yazo,, yana baking da gudu ameera tayo wajanshi,
Mude mata hannu yayi tashige,, dariya sukayi
tace yaya i miss you dagota yayi yace,, sure tace yes su salim ne,, suka ""karaso wajan jamila tace kaga,, masoyan asali,,da sauri ya kalleta,, sai ya daure"" fuska yace lfy murmishi tayi tace ba komai ya kawoni ba nima anan nake koyarwa,, kuma sain
aga ameera,, shine muka gaisa,, tace"" kayi hakuri, da waccen lokacin, sai a lokacin yasaki ranshi yace,, shikenan nafice,, nan suka musu sallama,, suka tafi gida""
Yau ameer duk murna yakeyi yakosa dare yayi dan yadda yakajin sa babu abinda
hanasa amsar hakkinsa,,, a falo yasamesu,, ganinsu yayi duk cikin shiri. Da mamaki,, yake kallosu "yace to mom ina zakuje,, Fatima tace wai kauye zasuje,
Inna ce tace kozaka hanamu zuwane gatalalle,, murmishi yayi na jin dadi wato yau zaiyi bidi
rinsa ba babba agidan,,, yace,, haba inna nina isa, nace zan hanaku tafiya kauye" Inna tace da ameera zamu tafi maza,, jeka kira min ita "" tana zancen ameera tafito,, tace gaskiya babu inda zanje sai anbamu hutu,, baki sake;;; inna take kallon ame
era tace dama ai nace ya asircemin ke amma baku dauki,, zancena " da muhimman ciba,, kowa shuru yayi ya kyaleta,,
Mikewa sukayi nan su ameer suka musu,, rakiya" har bakin mota anbar Fatima da ameera da ameer banyan suntafi su kuma suka d
awo ciki,
Bayan isha"i suna zaune fatima da ameera suna jikinsa fatima ce ta soma bacci,, tashin,, ameera yayi yace zaikai Fatima dakin su nan ta zauna bayan,, yadawo yace mata my wife, kije kidauko hijab dinki muje wajen shakatawa, kafin go
ma tayi,, da gudun tayi sama sai murna takeyi,, yana nan zaune har tadawo tsalle tayi ta haye, bayanshi"" suka fita
Wajan yatsaru sosai ya birge ameera,, sai dariya take " yi yana zagaya,, ameer shikuwa yana zaune,, sai murmishi yake,, tana ha
ka,,, a hango "" Jamila ai da sauri tayi wajansu,,ita kuwa jamila bata ganta ba,, saiji tayi " an rungume ta tabaya,, da sauri "ta juya,, wazata gani ameera "' itama da murna da rungume ta tace,, iyee kaga yar gatan ameera,, kedawa""kukazo tace nida yaya
ne,, da hannu ta nuna mata shi,, ameer kuwa jin shuru,, yasa yayi saurin "" juyawa amma baiganta ba,, hankali "" atashe yake ,, kiran sunan ya hango yayi, itada, Jamila "" murmishi yayi kawai,
Su kuwa kawayen,, ameera wata mai gajen hakuri ,
, tace kai amma anyi kyakyawa anan,, masha Allah, dayar, tace,"" wannan fa matar wanda jamila keso ce amma kalli yadda suka,,, rungume juna "' daya tace jamila fa yanzu ta hakura da, waccen gayen,, suna haka,, ameer yakaraso,, da sallama "" barin j
ikin, Jamila tayi ta isa ga ameer ta shige cikinsa,, shafa kanta yayi yace,,, har kinsa hankalina yatashi,, ashe keda "' antyn nakine, baki a sake suke kallon su ameera, daya tace kai gaskiya wannan soyayya tasu "" tana burgeni sosai, dayar tace,,
wllh kuwa,, "" murmishi jamila tayi tace ayya Allah sarki,, ai ganoni,, tayi shiyasa,, tazo, murmishin shima ya mata, yace to muzamu koma, gida
Jamila tace da wuri haka haba dai yace eh, kinsan, kanwar taki "" shegen bacci ne da ita da wuri,
turo baki gaba,,tayi"" tace anty jamila kina jinsa ko dariya tayi tace,,ai dama " nasan bakiyin , bacci da wuri. Gyada kai tayi,, Ameer yace to beyy da sauri,, Jamila tace dan tsaya kadan chocolate,, ta dauko"" a leda dayawa tabawa "" Ameera
tace kanwata ga wannan da,,, murna ta amsa,, yana jin dadi "" nan suka musu sallama,,, Ameera na dagawa jamila hannu itama tana daga mata hannu,
Saida sukayi nisa tukun,, kawar jamila tace,, ikon Allah,, kinga yarinya kamar kun shekara,,gom
a,, murmishi tayi,, tace"" ai yarinyar akwai shiga rai
Tin kafin sukai gida ya siya musu kaji " guda uku nan , sukayo,, gida;; bacci tayi sai daukota,,, yayi suka shiga"" ciki bai tsaya ko ina da itaba,, sai a kan gado, saida yaje yahada