Showing 9001 words to 12000 words out of 184731 words
yaya
Shima murmishin yamata yace morning my wife kintashi lfy
Ameera tace Alhamdulillah , yace to muje mikewa tayi suka
wuce
Suna zuwa school din yakaita ajin da za'a koya mata karatun tana shiga bata kula kowaba kowa yayi shuru jin malamin nasu tana tafowa
[24/10, 00:08] MRS. MU'UTASIM: https://chat.whatsapp.com/Gu2Mxr0SRlx8Da4tv0J2AR
🌟
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑
𝐃𝐀
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀
🌟
𝙨𝙩𝙤𝙧𝙮
𝙖𝙣𝙙
𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜
𝙗𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍
𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀
𝐂𝐄
✍
🏻
5—6
Suna a haka Malamin "nasu ya shigo nan aka yasoma yimusu lecture,
Bayan antashi ameera ta fita domin zuwa
wajan yayan nata tana karasawa wajan motar shima ya iso, tace yaya yunwa nakeji
Ameer yace to raguwa ai yanzu zamu tafi gida
ta turo baki gaba tace" nidai muyi sauri
yace to shikenan, nan suka fice gida
Suka zuwa gida ko dai-daita
motar baiyi ba ta bude ta fita a mota
Ameer yace a wai Ameera duk yunwar ce ?
tace eh itace
yabi bayan ta suka shiga ciki
mommy suka tarar a falo fatima da fauziya ma sun dawo
Fatima tace sannunku yaya,
Yace yauw
a
Mommy tace har kundawo ?
Sukace eh
mom tace to "idan kunyi wanka kuzo ga abinci angama suka amsa da to
Bayan sun gama ne kowa yafito sukaci abinci 'bayan sun gama cin abincin suka koma falo
Fatima tace anty Ameera wai da ni she
karar ki nawane?
Ameera ta mata kallon tara saura kwata tace ki tafi kauyen mu ki tambayi mana inna ko umma
Fauziya tayi dariya,tace kai kudai baku rabuwa da shirme
Ameera tace to ba ita bace ke nenani
mom kuwa na kallon su sai murm
ushi take dan ita yaran nata burgeta sukey
"Ameera tace to shekara ta 13 years na kusa cike 14 years tana kallon ta,
Fatima tace kai nifa nadauka kinkai kamar 15 years din nan,
Ameera tace to kuma sai kiyi ai
Ameer ne yasauko tin dag
a sama yake jin surutun su yana saukowa yace kai wannan yara Allah yashirya ku, ku kennan sai shegen surutun tsiya. Yakare magana yana zama
......Fatima tace nifa yaya tambayar ta nayi nawane shekarun ta wai duk ma a 13years take ,tana kallon sa
Ameer yace to da jikike shekarun ta nawa ?
tace kamar 15years haka
murmushi yayi yace to haka ma ai tafiki da shekara uku
turo baki gaba tayi tace, tab injiwa wannan har zata fini
ganin fuskar Ameer a hade yasa tayi shuru bata
idar ba ya tashi zai fita
Ameera tace yaya zanje tare dakai
Ameer yace a a wajan abokina zanje
Ameera tace haka nan ma zanje
mom tace kutafi mana tare
Ameer yace to shikenan sako shijab dinkin mutafi,
Tayi daki da gudu da
n karma yamata wayo ya gudu a mota ta tarar dashi nan suka fita a gidan
Suna tafiya suna hira har suka isa wani gida mai gadi yabude musu suka shiga,
Ameera tafito shima fitowa yayi sukayi kofar gidan suka shiga "da sallama suka saka kai cikin
falon
wata dattijuwar mace magani zaune a falon tana ganin ameer tace a awanake gani kamar ameer koda idona ne keyimin gizo
Murmushi Ameer yayi yana rike da hannun Ameera suka karaso har kasa suka durkusa suna gaisheta tace, lf
y lau alhamdulillah ya maman ka yace lfy suna gaisheki tace "ina amsawa tace wannan mai kama da kai din fa ko ita ce wadda aka daura muku auren,
Cikin jin kunya yace eh mama itace ina abokina yake
tace yana dakinsa nan suka nufi dakin
,
Ameer ne agaba Ameera nabiye dashi har suka shiga da sallama
abokin nasa ya rungume sa yana kai wai yau wata rana ce!!!
Harara yabanka miki ta wasa yace oho dai koma meye,
Juyowa yayi nan yaga ameera yace madam shigo m
ana
Kara rungume ameer tayi ta bayan shi
Dariya sukayi tare, ameer yace kaga Anass kaifa dan iska ne yanzu saika taromin ruwa kasaka min mata tsoro
Zaro ido Anass yayi yace to ikon Allah dama wannan itace amarya tamu!!
Ameer yac
e eh itace yabashi amsa yana hura hanci saboda kar arena mishi mata,
Dariya Anass yayi yace madam bako gaisuwa ma
Ameera da take a bakale a bayan" Ameer tace nidai yaya kace mishi karya kara cemin madam kamar wata babba
Dariya sukayi Amee
r
yace to kaji dai kadena
Anass yace to shikenan tinda baki so yakai karshen maganar tasa yace to fito mana mugaisa"
Kanta ta leko taga Anass da askin nan irin wanda gayu keyi ita kuma bata taba gani a zahiri ba sai yanzu,,dafe kirji tayi ta
ce kai kai kai yaya ?
Ameer ya kalle ta yace "manene
Tace dama shi abokin naka dan iska ne ,,
kallon anass ameer yayi don yaga menene na yan iska ajikinsa nan yaga sabon askin daya yi,,
Kawai saiya kwashe da dariya yace abokina kasan m
eye yasa my ameera tacema dan iska
.....Shikuwa harya hade fuska yace a a saika fada tinda kun maidani mahaukaci,
"Ameer yace wannan askin naka ne da kayi shine yasa take ganin kamar kaidin dan iska ne,,
Dariya anass yayi yace kai amma yar
inyar nan kincika abin dariya"
Tsuke baki tayi dan ita "idan kanason ganin bacin ranta kace mata yarinya ita dai tana son girma..tace yaya mutafi gida
Anass yace to daga zuwa
ta murguda baki tace, to kai ina ruwanka
Anass yace ba r
uwana kuwa
Ameer yadan hade rai yace Ameera wannan abokina ne ba dan iska bane karna kuma ji kince mishi "dan iska
Ganin babu wasa a fuskar shi tace to yaya nadena basu jima sosai ba suka koma gida
Suna shiga suka tarar da daddy yadawo,
Ameera tayi wajan daddy da sauri ta zauna a kasa kusa da kafarsa ta daura kanta akan cinyarshi tace; daddy wani gida mukaje nida yaya
Murmushi daddy yayi yana shafa kanta yace kennan yau kinga gari
tace a a fa gida daya mukaje shima yace abokin sa
ne
Mom tace to kije ki shirya kutafi islamiya keda Fatima
Ameera tace to mom
tayi dakinsu basu jima ba suka fito cikin shirin islamiya sunyi kyau sosai" sukace mom muntafi
Mommy tace adawo lfy
Ameer yace mom kinsan kuwa muna zuwa wa
jan abokina Anass kawai ameera taganshi yayi sabon iska tace wai dama abokin nawa dan iska ne"
Dariya sukayi mom tace gaskiya bana gajiya da surutun ameera musamman ma "idan fatima tana nan
Daddy yace yar gidan inna su inna yanzu ko andena kewar
jikar ta ta mom tace to kila
Kusan magarib su ameera suka dawo a gajiye dan yau ameera tilawa tayi kuma tayi sosai,, suna shigowa ko zama basuyi ba aka soma kiran salla nan sukayi daki domin yin salla bayan sun gaba fatima tace""Anty ameera yau za
mu zo muyi magana hausa cikin hausa wato karin magana,
Ameera tace to shikenan "idan mun gama cin abinci muka zauna hira sai na miki tambaya kibani amsa tace to
,, Bayan sallar isha'i suka fito falo harda daddy da ameer sukkansu, mommy ce tafito d
aga kitchen rike da kular abinci tace "idan kun shirya abinci yayi ready
suka ce to,,nan sukayi darning suna cin abinci fatima na mintsinar ameera
ita kuwa sai hararar ta takeyi tana mata nuni da zama rama,
,Murmushi tayi bayan sun gama ne
suka koma falo fauziya ta kwashe kwanukan tayi kitchen dasu "ta wanke itama ta dawo falon
,,Ameera tace to yaudai karin magana za'ayi nida fatima mom idan ta fadi ba daidai ba kice yati error mom tace to muna jinku.
Fatima tace to bari na lissa
fo miki questions kibani amsa gyara zama ameera tayi tace, ina jinki
fatima tace to gasu kamar haka
Abun da ka shuka?
Kowa ya deboda zafi?
Mutu ka raba?
Dan hakin daka rena?
Kowa yabar gida?
Fatima tace to bani amsa
Sudai su m
om kallo ne nasu,
Ameera tace yarinya yanzu kuwa
Abin ka shuka =shi zaka ba shanunka
Kowa ya debo da zafi =yayi wanka da ruwan sanyi
Mutu karaba =akwatin karfe
Dan hakin daka rena =shi zaka kakkarya
Kowa yabar gida =gida ya rushe
Aikuwa me zasuyi inba dariya ba fauziya harda fadowa daga kan kujera tana dariya
,Fatima kuwa burgima take dariya ce taci karfinta
" Daddy kuma da ameer suma dariyar sukeyi,,
Aikuwa ameera ta shaka ta hade rai ta mike tace shine kuke
min dariya tana bata fuska kamar zata yi kuka
wajan ameer tayi shima yana dariya yace to kece kika bamu dariyar "wannan amsa haka ,
Tace shine kaima kake min dariya ai haka naji kaka na fada
Fatima ce har yanzu bata dena dariyar ba
dama
ameera haushinta take ji,,nan tayi kanta suka fara tsere
Mom nacewa kubari kunji kema zo ki mata tambaya ta baki amma basu kulata ba "
nan aka soma dambe ameera tace ni kike wa dariya saina lallasa ki a gidan nan
Ameer zai tashi daddy yace kyal
esu tukun musha kallo
Fatima tasamu ta kwace daga rukon da ameera tayi mata tana mata gwalo
"Aikuwa suka ringa zagaya su mom fatima na dariya
Ameera kuwa har ta soma kuka tana cewa,,yarinya ki tsaya ko kuwa sai kinyi bacci na yanke miki gashi
n kanki irin na maza
Fatima tace anki din,,
Ameer ne ya tashi yayi caraf da ameera sai ta rushe da kuka janyota yayi suka koma kan kujera ya soma rarrashin ta,,yace to kiyi shuru mana
Tace yaya ba ruwana da Fatima tinda take min dariya
Ameer
yace kiyi hakuri kinsan fa kece babba,
daddy yace to shikenan ameera kuje ku kwanta gobe kuna da school,
,Ameera tace daddy nidai bazan kwana da Fatima ba wajan yaya zan Kwana
Mom tace daddyn su gyara taje cen ta kwana idan aka barsu hallau
fadan zasuyi
Yace to shikenan kuje kowa yaje yayi bacci,,
Ameera da ameer suka yi sama su Fatima suka yi dakinsu .....
.Suna isa yace baki dauko kayan bacci ba tace bari nadauko, sanin halinta yasa yace no bari na dauko miki tace to yaya "nan y
afita ita kuwa sai kallon dakin takeyi tsarin dakin ya burgeta sosai ahaka yadawo ya sameta ,
,yace cire na jikin naki ki saka wannan tace to" nan tasoma cirewa shi kuma yayi toilet dan yayi wanka dama ita tuni tayi nata
,,A kan gadon yaganta tace
nima zanyi nafilar yace to dauro alwala ta mike tayi toilet tayo alwala suka tada iq'ama
Bayan sun idar ne sukayi addu'a suka koma gado"
Ameera tace yaya ?
yajuyo ya kalleta yace na'am
Tace, dama namiji da macce suna bacci a waje daya
?
Murmushi yayi yace sosai makuwa idan miji da mata ne
Kallon sa tayi tace to kaidin mijina ne ?
yace eh nine mijin ki
tace amma maiyasa bama kwana a gado daya?
yace ke kikace awajan su fauziya za kike kwana shiyasa na barki,,
Tace to daga yau zamuke kwana tare "
Yace eh idan kinaso ba
Tace inaso nan suka kwanta ya janyota jikinsa,a tare suka sauke ajiyar zuciya ita ta gajiyar gudun da tayi "
shi kuma saboda yaji dumin jiki ta saboda ba karamin so yake mata ba tin ta
na jaririya yake sonta,..
Haka sukaci gaba da rayuwar su cikin farin ciki kuma yanzu ameera tana fashimtar karatu sosai daga boko har islamiya, ta dena kwana a wajan su fatima tare suke kwana da ameer shikuwa haka yayi mishi dadi dan yana jin
dadin dumin jikin ta "ita kuwa sarkin son jiki kullin ajikin shi take kwana shine katifar ta,
Yau sun dawo daga school ameera tace mommy munyi hutu akaini naga Inna ta
Ameer yace,ba yanzu ba aikuwa tasaka kuka tana zama a kusa dashi tace,, nidai
akaini naga inna ta
Mom tace kyaleshi kinji daughter ni zan sa akaiki kokuwa shi yakaiki kuje cen kuyi hutun,,
Sai tadena kukan tace yauwa mommy na nagode "
Harara ameer yamata ta murguda mishi baki nan yace zan kama ki ai
Dariya tamis
hi
kyaleshi ta yayi
sama tayi zatayi wanka "dan ta jima da komawa wajan ameer har kayanta dukansu,..
Bayan kwana biyu yau ne kuma su AMEER DA AMEERA zasuje kauyen su ameera sai murna take dan so take taga inna,,nan mutanen gidan suka zo har
bakin mota
Fatima na kuka tace itama dole sai an kaita ameer kuma yace bata bisuba, daddy ne yace saita je
Ta dauko kayanta suka tafi,,
Suna hanya Fatima da ameer sai surutu suke kafin wani lokaci sunyi bacci,
Ameer yajuya dan yaji sunyi
shuru kawai saiya ga sunyi bacci murmushi yayi yace iyayen zance surutu anyi bacci
ANAN ZAN TAKATA KUYI COMMENTS DA SHARE DIN SA NGD
[24/10, 01:45] MRS. MU'UTASIM:
🌟
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑
𝐃𝐀
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀
🌟
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮
𝙖𝙣𝙙
𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜
𝙗
𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍
𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀
𝐂𝐄
✍
🏻
7-8
Suna isowa kauyen su Ameera yayi anguwar su nan yashiga gidan,,
Yaran gidan suka yo wajan su "suna ga ameera ga ameera
Zantukan yaran ne ya tayar dasu ameera bude marfin motar su
kayi suka fito,
Aikuwa kafin su yo kanta tayi sashen inna da gudu tana cewa,,Inna ta gani nazo
Inna na zaune jita kamar a mafarki takejin muryar ameera
bata yadda ba saboda ta saba jin murya ameera na mata gizo "dan kullun sai ta takurawa
abba tana cewa yakaita kano gidan muhammadu sai ansha fama ake shawo kanta,, tace "idan ma siyar mata da ameera sukayi to wllh bazata yadda ba su koma inda suka siyar da ita su basu kudin su akawo mata ameera ta kullin haka takeyi bata idar da zance
n zucin da takeyi ba taji mutum ya jikin ta da sauri tadawo,,takai dubanta da wanda ya rungume ta wazata gani ameera ce "ta murza idon ta dan tabbatar wa tagadai ba gizo bane ita din cedai aikuwa ta rungume jikar ta 'ta tana cewa dama ai nace musu babu wa
nda zaiyi min mafiya da jikata yazauna lafiya ya akayi kika gudo,
,dariya ameera tayi tace to inna yan mafiya kuma nida nake gidan daddy maiya hadani dasu
,,Ajiyar zuciya inna ta sauke tace a ni maryam Allah na gode maka daba siyar min da jika aka
yi "
Ameer ne yashigo da sallama jin inna na zantuka kamar an jonata yace,,Hajiya inna ikon Allah kaga kakar,
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑
𝐃𝐀
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀
yana zama kusanta
Dariya fatima tayi tace to inna mu baki ganmu bane '?
'kallon su tayi da mamaki
tace a a harda ke aka zo ashe kuna tare
Tashi tayi kawo musu tabarma suka zauna nan aka gaisa, take tambayar yasu mommy suka ce sunce ma a gaisheku
...Inna tace ina amsawa
Su Ibrahim ne suka shigo hajara tace anty ameera sannunku yaya am
eer la hadda fatima tana tsallen murna
Ibrahim ya zauna kusa da ameer ita kuma Hajara tayi wajan su ameera suka kama hira.
....Bayan sallar azuhar suka yi sashen umma suna zuwa ameera ta zauna ta kwanta kan ciyar umma tace,,umma na nayi kew
arku
Murmushi umma tayi kuma taji dadi sosai ganin yar ta, ta takara girma tayi kyau sosai
""Ameer ne ya durkusa har kasa yake gaishe da umma cikin jin kunya yake gaisheta
Umma ta amsa tace ya maman naku yace lfy,,umma tace to su fatima ne a
garin namu zo kusa na kizauna
,,ta matso kusa da umma ta saki jiki aka suka soma bawa umma