Showing 87001 words to 90000 words out of 184731 words

Chapter 30 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

66

kin tabamin yayata saina karya miki hannu sukayi gaba

Risa tace kinga abinda,, nake fa

da miki ko yanzu kinjawa kanki mari har biyar,, akan kinyi daya "" ta fice ta barta anan

Ita kuwa rohanna tayi alwashin saita rama abinda kanin anty karima,, yamata nan tayi gaba abinta

Ameer sai da yatashi daga

bacci yaga ,, shi daya kasa yasauko " duk suna falon " cen ya hango hajara kwance a kusa da ummi mufeeda ,, wajansu yazo ya zaune yace ummi bacci ne tayi

Da kallo suke binshi na tausayi ummi mufeeda tace,, eh bacc

i takeyi yace to bari nakaita daki

Ummi mufeeda tace kabari anjima zata tashi,,, idan ka taba ta tashi zata " Ameer yace to shikenan

Fuskar ta ya juyo ta taba murmishi yayi ganin ta turo baki gaba , sai kuma

ta yatsina fuska

Su daddy dai suna ganin ikon Allah kowa tunani yakeyi kodai ameer ya yasamu tabin kwakwalwa ne basu sani ba

Tana nan kusa,, da ita har ta bude idonta akanshi,, ta sauke da sauri ta koma jik

in , ummi mufeeda tayi,,kasa murya " tace ummi kiboyeni,, karya matse ni irin na dazu ummi mufeeda tace babu abinda zai miki,, kinji " baya cikin hankalin shine shiyasa yakasa gane ki

Matsowa yayi yace babyn momsy ,, za

kije nakaiki anjima " da ido ummi mufeeda ta mata alama tace sai gobe yanzu ,, nagaji " yace to shikenan kihuta

Sai kuma yace muje na nuna miki wani abu ,, kuka hajara tasoma tace ummi nidai tsoro nakeji , tace

mata kada kiji tsoro babu abinda zaimiki

Tashi tayi tace yaya kabari yanzu jikina,, ciwo yakeyi,, gobe saika nunamin "" idan kuma kanason nayi fushi dakai to

Da sauri yakama hannun ta yace na bari wife tinda

bakiso daddy ne yace gaskiya yaron nan inaga yasamu tabuwa a kwakwalwa shi mom tace nima haka nek gani,, Inna tace to amaidashi yadubashi nan sukace nan da kwana, biyu idan mai gane hajara " ba zasu maidashi da haka suka

bar maganar

Yau ameera sunfito daga gidan maman anty karima,, kanin anty karima yace anty jenifer ,, yaushe zaki sake dawowa " murmishi ameera tayi tace sai nan da kwana biyu yace to shikenan " nima bari na wuce n

an suka tafi sun hango joshow a dan nesa dasu,,

Suna tafiya ameera batayi aune ba taji an rufe mata ido kafin tajuya aka rufeta da duka, tako ina duka aka mata aciki wani gigitaccen kara,, tasaki da sauri joshow

yadago da kanshi saboda shi yasunkuya ne kuma yana cikin mota

Da gudu ya tafo yana jenifer! Jenifer kafin , yakaraso mutanen da suka daketa sun gudu,, yana zuwa ya dago ameera yana fadin no no jenifer kitashi jin

,, yataba " damshi kamar ruwa yasashi kallon hannun shi,, ihu yayi saboda ganin jinin dake ta kwarara a jikinta,, da sauri yadauke ta ya kaita mota,, yaran suan suna ta kuka jansu yayi yasaka su a mota sai asibiti.....

*to yaya ameera take ko cikin yazube ko yana nan*

*Ko ameer da gaske ne yasamu tabin hankali tinda yakasa banbance tsakanin ameera da hajara (duk wannan amsa kiniyoni agobe insha Allah domin muji yadda zata kaya)*

*Ina godiya da addu'o'i ku agareni Allah yasaka da alkhairi*

*please fans yakamata kuke karfafamin gwiwa ta hanyar comments sisters idan bakuyin comments sayaya mana gwiwa kuke*

[28/10, 14:01] MRS. MU'UTASIM: *

🌟

AMEER DA AMEE

RA

🌟

*

*RUBUTAWA DA TSARAWA*

*MAMAN NUSAIBA CE*

💫💫

*JARUMAI WRITERS ASSOCIATION

📚🖊



*

*MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA NISHAD'ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA

HARSHEN HAUSA

💪

*

*

💫

(J.W.A.)

💫

*

Sakon gaisuwa ta agareku yan uwa kuma masoya ina jinjina muku,, sosai ina yinku, Allah yabar mu tare

*Ummu shukhura* *antyn mu kenan ina yinki*

*Umma amsad* *addarmu ikon

Allah Allah yabar mana ke*

*zee sardonar yar uwa ta gari kihuta abinki*

*miss Haja my daughter Allah ya albarkace ki*

*55—56*

Da mugun gudu yake ,, dravin , kamar motar zata kifa " cikin tashin

hankali lokacin ,, daya isa " asibitin da sauri ,, ya daukota,, yana kiran doctor " wata nosee ce takawo,, gadon daukar ,, marassa lfy ,, aka daura ameera suka shiga " emergency room da ita

Lokacin da ameera tayi ,, wann

an karar, ameer yana,, bacci " a razane ya mike yana " kalle kalle ,, yace ameera dubawa yasoma,, yi baiganta ba,, nan yasauka kasa

Su mom na zaune ,, suna zancen gobe zasu kai, Ameer hospital a duba mishi ,,, kwak

walwa shi koya,, samu matsala ne

Ganinshi sukayi yafito kamar wanda aka tsorata,, wajan mom yazo yace mommy ,, ina wife take ne baku barta ta fita ba ko,, ina jin ajikina akwai,, abinda yasame ta

Kallon shi su

keyi mom ce tayi kafin,, halin fadin eh son tana nan

Ameer yace , to ina take

Mommy tace gata cen tana nuna mishi hajara ,, data juya musu,, baya tana waya " da auta dasu jalal

Da sauri yazo kusan ta ,

, yace wife babu" binda yasameki ko yana,, taba hannun ta da " wuyan ta

Saurin kashe wayar tayi ,,, tana juyawa,, ganinshi tayi,, a firgice " kamar mai tsoro tace eh, yaya babu abinda yasameni "" murmishi yayi mata,, yaja

kuncin ta yace yauwa,, zomu je mu zauna da,, ido take binshi tace to cikani,, mana " samu tafi sakin hannun ta yayi suka jera ,, suna tafiya

Kallon su yan falon keyi ita kuma sai share hawayen fuskar ta takeyi sa

boda,, karya soma tambayar ta

Zama sukayi zai,, rungume ta ,, tace please yaya kalli,, fa su mommy bakajin kunyarsu ne

Dagowa yayi yana murmishi yace to ni,, ina ruwana dasu " ba matata bace na kama

Shuru hajara tayi,, tana kallon shi,, ya zauna kusanta sai wani shigewa yakeyi,, jikin ta , ita kuma tana nokewa

Acen asibiti kuwa ,, likitoci ne,, suka rufu akan ameera,, suna kokarin " tsada cikin jikinta ga jinin,,

yaki tsayawa ,, sunyi nasarar " tsada cikin amma jinin yaki tsayawa , gashi jinin jikinta,, yakare "" she suma take suma mata karin numfashi

Wani doctor ne yafito,, yana sharce zufar take karyo mishi " da sauri joshow

yakarasa " inda yake ,, yace doctor ya jikin matata

Kallon sa doctor din yayi yace,, munason jini nata yakare saboda zubar dayake yi,, joshow yace to muje ka gwada nawa ,, kozaiyi dai dai doctor din yace ok muje nan

suka yi wajan daukar " jini

Suna gwada nashi baiyi,, daidai dana ameera ba doctor yace jinin gaggawa mukeso dan idan ba'a saka mata ba zata iya rasa ranta

Da sauri joshow yace zan kiran yan uwanta nan

yafita da sauri

Bai wuce ko ina ba sai wajan motashi,, ya dauko wayar,, yaran yagani sunyi baccin wahala ,, kallon su yayi ya kunna musu A C cikin motar ya gyara musu kwanciya, nan ya fice

Kiran mama yayi yaf

ada mata komai,, nan takira kanin anty karima yafada mishi , hankali atashe,, yake cewa gamunan nan yakashe wayar

Suna zuwa aka soma , musu gwajin jini aka dauka ana ,, jikin kanin anty karima mai suna babayo nan

suka shiga aka saka, mata shi suka ci gaba da kokarin tsada,, jinin

Da kyer suka tsaidashi,,, sunfi awa biyu suna fama da abu daya, tukun suka ci nasara,, fitowa sukayi, dunkansu

Nan sukayi gareshi suna doctor

ya jikin

Kallon yayi kafin yace, where is husband?

Da sauri ,, joshow yace I am husband jenifer

Doctor yace ok come in my office

Joshow yace ok doctor

Nan suka tafi da mama yace sauran su tsaya

,, nan suka zauna

Ciki suka shiga zama sukayi,, nan yaduba wasu takardu kafin ya,, kallesu yace ", friend ,, dawa tayi fada har ya taka mata ciki saura,, kadan cikin jikin ta yazube



Da mamaki suke,, kall

on shi joshow yace ciki,, doctor yace yes bakasan bada ciki ba harna tsayon, 4 months

Joshow ya kalli mama,, da alamar tambaya

Ganin doctor namusu kallon tuhuma yasa,, Joshow yayi control din kanshi

Yace

bana gari ne shiyasa ban gane ba,, doctor yace akiyaye,, Joshow yace ok doctor zamu kiyaye

Nan ya rubuta musu magani yace ko yanzu inta farka " zaku iya tafiya , godiya suka mishi suka fito,, jiki a sanyaye

Maman anty karima ce ta taresu,,, tace maman joshow " ina dai babu wata matsala ko, murmishin yake ,, tayi tace babu matsala komai,, munsamu k'aruwa,, cikine da jenifer

Washe baki ,, mama tayi,, tace abin bauta balbu ya

albarkace ku,, nan suka karasa,, ciki dakin da aka kwantar "" Ameera

Sai yanzu joshow ya tuna yaranshi,,, da sauri yafita bude motar ' yayi lokacin har suntashi,, beauty tasoma kuka,, nan yadauko su yashigo cikin " dak

in

Sauke su yayi yana murmishi ganin , ameera ta farka tana zaune, da gudu murus yatafi wajan ta,, yana gwab'e fuska kamar,, zaiyi kuka

Yace mommy na , kallon shi ameera tayi murmishi tamishi " ya karasa yahau kan g

adon,,

Ita kuwa beauty kuka tasaka tana mikawa ameera hannu,, tace mommy,, kallon ta ameera tayi tace beauty " menene zo gani maza kizo

Da gudun ta,,, ta karasa,, wajan gado mama ce ta daurata,, Ameera na murmishi



Rungume ta sukayi suna kuka,, shafa kansu takeyi tace to kuyi shuru mana gani fa babu inda naje ,, marus ya dago yace mommy kifada wa daddy yarama miki ,, dukanki da ta miki

Cike da mamaki suke kallon

shi joshow ya matso kusa dasu yace my boy wacece ta takata,,, Marus ya kallon baban nashi yace daddy rohanna ce ita da kanwarta " da sauri joshow ,, yace da gaske son kakeyi,,, itace ta daki jenifer marus eh daddy kaje

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login