Showing 93001 words to 96000 words out of 184731 words
Ikram ce zaune tayi tagumi" sai hawaye takeyi , Abubakar ne yashigo ,, ga
nin bata amsa mishi sallamar ba yakaraso ciki
Cire hannun ta yayi ya janyota jikinsa ,, yana bubuga bayanta .
Ajiyar take saukewa tana kara lafewa ,, ajikin sa
Kallon ta yayi yace haba mana ikram wannan kuk
an ya,, isa haka kike addu'a Allah yafiddo ,, ta lfy amma ba kuka za kike yi ba" kinji
Dagowa tayi tana kallon shi,, sosai kafin tace kayi hakuri wllh na kasa dena kukan ne ,,, saboda yanzu bansan wani hali " ba
by take ciki ba
Rarrashin ta yasoma yi juyawa yayi bayanshi,,, yadauko alqur"ani mai yabata yace kike karanta,, wannan harsai " kinji zuciyar ki tadena zaki
Karba tayi " tasoma karanta wa tin batajin dadin kar
atun har taji " zuciyar ta tadena zafi
Shikuwa kallon ta yakeyi sosai yana tausaya mata
Yanzu ameer yakara,, nutsuwa sosai " yagane dai hajara ce wannan ba ameera ba " tuni yadawo gida da zama yabar gidansu "
haka yakoma,, bakin aikin shi duk yazama,, wanii iri
Hankali komai,, ke tafiya na rayuwa wani lokacin da dadi wani " lokacin da wahala
Yau ameera na zaune a falo yana cenja " channel dan kallo takeson yi ya
u tasha freedom radio
Tazo sunn kare nuna photon ta sai dai taj sunce
Ga duk wanda yaga ameera Ahmed to yatintibe mu ta wannan nember koya yaji labarinta
Shuru tayi lokacin data fice tashar tade a ko
wacece wannan ta bata
Ameer ne , a asibiti an kawo emergency,, na wata mata da ciki, alamar dai haihuwa ce sai tausayin ta yakama shi, ya tuna da ameera shi yanzu yasan,, a duk inda take itama cikin,,ta yakai ha
ihuwa sai ya share hawayen fuskar shi
Tin dazun aka,, kawota amma " matan sun kasa saboda ,, bazata iya haihu ba" da kanta sai an mata c s amma " Ameer yakasa tashi saboda mugun sanyin da jikinsa yayi " ganin wannan,,, n
a nakuda
Hajara dake kusan shi,, tasan maiya ji dayaga wannan mai cikin dafa kafadar shi tayi " tace yaya kazama jarumi " kada kazama ragon namji " nasan abinda kakeji,, amma ka daure ko ni injin " yar uwa ta bata
mutu " ba kuma insha Allah , sai ta dawo garemu kaidai kake mata addu'a Allah " yakare mana ita aduk inda take ,, da abinda yake cikinta,, dan haka katashi " kaje ka taimaki wannan matar
Kaji sunce su,, sunkasa kain
e zaka iya dan haka ka taimaka mata ,, saboda darajan manzon Allah (s. a.w.) dan soyayyar da kake mishi da ta yar uwa ta kaje,
Wani karfi,, ne yaxowa ameer jin an hadashi ,, da manzon Allah ( S.A.W) da ,, kuma
matar shi mikewa yayi ya zo kusan hajara tana " zaune tana kallon shi
Ji tayi ja rungume ta ,, yace thank you kanwata ,, ina godiya da karfafamin,, gwiwa da kikeyi,, shiyasa nake zuwa hospital dake,, dan kina taimaka
min da kalaman ", ki masu ma'ana bari nayi sauri " naje
Murmishi tayi mishi tace Allah yabada saa nan yafice daga office din nashi
Hajara sai godiya take wa Allah dayasa,, Ameer yanzu, yagane itaba ameera bace
Wannan lamari,, na damun ameera " wannan suna dataji a tv ta kasa manta wa sai taji kamar tasan sunan , ganin ba sarki sai Allah yasa tayi watsi da wannan tunanin taci gaba da kula da yaranta,, amma a kasan " ran
ta tana jin babu dadi " duk tabi ta takurawa " kanta da tunanin
Yauma kamar kullin tana " zaune tayi tagumi " tana aikin nata
Beauty ce tashigo,, ganin mahaifiyar "ta a haka kuma,, sai surutu " takewa maman nata,,
, amma shuru hannun nata " tacire daga tagumin datayi " share mata hawayen "" tayi tace mommy, na
A sanyaye ameera ta dago tana kallon yarta , ta iska ta fesar daga bakinta,, mai zafi ,, murmishin yake tayi mata tac
e beauty na maiyasa faru
Fuskar tausayi " Beauty tayi tace, mommy ina miki magana shine,, kika kyaleni
Janyota tayi , jikinta tace to yi hakuri ,, ban jikiba ne
Joshow ne yashigo yana wakar turanci
kallon su yayi yace maman beauty " kuna zaune
Murmishi ameera tayi mishi tace eh muna zaune
Karasowa,, yayi yazauna a kusan,, Ameera yana murmishi yace haba jenifer kalli yadda kika dawo fa duk kin hana ,, kan
ki sukoni " wai tunanin mai kike
Kuka ameera tasaka,, kamar dama ,, jira yi
A rude joshow yake kallon ta yace my jeny lfy yana kama hannun ta ,, so yake ya rungume ta ya rarrashe ta,, kozaiji dadi a ranshi
" saboda wannan kukan nata har kasan ranshi, yakejinsa
Beauty ce ta shiga tsakanin su,, tace daddy ka bari na rarrashe ta da kaina
Dariya taso bashi saiya matsa ta zauna akusan ameera tace,, mommy kidena kuka
ko wani ne ya miki wani abun
Kallon ta ameera tayi ,, saita rungume beauty kuwa na ta bata hakuri kamar wata,, babba
Shikuwa joshow mamaki,, ne yakama shi ganin yadda beauty ke ta bawa " ameera baki akan
tayi shuru,
Ameera ta dago tana kallon joshow ,, tace kayi hakuri baban beauty ,, nima bansan meke damuna ba,, na kasa nutsuwa
Ina jin ajikina kamar na,, taba yin rayuwar a wasu " mutanen bayan ku amma nakasa
,, tuna komai,, da nayi watsi da kamai, amma a kasan raina na kasa mantawa , ina jin ajikina kamar badaku,,, nayi rayuwa ba abaya ina kuma mamakin,, yadda akayi harna "haifi wannan yaran har gani da cikin na uku, abin
nabani mamaki " akan hakan
Murmishi joshow yayi yace haba jenifer,, menene yasa " kike damun kanki da wannan tunanikan haka,, nine mijinki
Munyi aure shekaru,, takwas da suka fice,, marus ne babban danmu bayan
auren mu da shekara daya kika haifa min shi,, bayan haihuwar shi da shekara uku kika haifi beauty ,, to daga nan kikayi,, doguwar " suma wanda aka ce kin mutu ni kuma ban yadda ba ,, shiyasa kullin nake cikin damuwa
Shekara uku na dauka ni kadai,, sai yaranmu tin beauty na jaririya kika tafi ban sake ganin kiba kullin ina,, kuka da irin halin da nake ciki gashi kullin marus cewa yakeyi na kaishi wajan mommy sa tinda yagane ma
ma ba ita haifeshi,, ba bakuma maman ki ta haifeshi ba
Sai wannan lokacin naje kogi naganki,, a cikin ruwa shine nafiddo ki naga,, kece tuni,, nakaiki asibiti, nan ake cemin kin manta komai na rayuwar ki da ki
kayi,, abaya saboda,, buguwa da kikayi akanki,, na, shiga tashin hankali saboda,, baki ganeni ba,, komai saida aka koya miki , magana " tafiya " cin abinci wanka, saka kaya, da dai sauransu, amma nasan wani, lokacin zaki tu
na rayuwar damukayi,, abaya
Da mamaki ameera ke kallon shi tace yanzu, duk ni nayi wannan " abubuwan kuma
Yar dariya yayi yace sosai makuwa, jenifer kedai idan kika dawo nomal zaki gane mai nake nufi daga haka
ya mike yashiga dakinsa
Baki sake ameera ke binshi da kallon harya shige dakinsa da girgiza kai tace kai nidai bansan komai, ba inason na dawo nomal din daya fada,, nagane komai
Yau ,, Ameer baya jin zai
je asibiti ya zauna yana,, harya soma tunanin ameera sai,, kuma yamike " yadauko alqur"ani mai girma yasoma karanta wa,
Hajara ce tafito, cikin shigar ta na riga da sket tayi kyau sosai da saka,, hijab dinta har w
ucin gwiwar ta ta rataya, Jakarta ,, tana jiran ameer yafito,, su tafi hospital ,, dan kullin ita ke rakashi tana debe mishi kewa"
Ganin shuru bai fito ba,, ta gaji da jira " saita mike,, ta hau sama don taga meya
hana " ameer fitowa da wuri tura kofar " tayi da sallama tashiga tsayawa,, tayi tana kallon shi
Shikuwa ameer karatun shi yakeyi,, a nutse abin sha"awa yana bawa ko wani harafi hakkinsa,
Murmishi hajara k
eyi, tana kallon shi sai taji sanyi sosai a ranta,, ganin yayan nata,, yana karanta alqur"ani mai girma,, ga dadin saurare
Saida yagama,, kafin ya shafa fatiha ya juyo yana kallon ta da murmishi akan fuskashi
Yace kanwata, yadai naganki kamar zakije biki
Kunbura baki, tayi tana kallon shi tace to yaya " na shirya naga kai ko wanka bakayi ba
Ameer yace,, yau bazan je hospital ba hutawa zanyi kuma inason
komawa hadda,, so nake nakara,,, hadda ne kinga kuwa sai nake samun lokacin zuwa wajan malami na nake hadda
Cikin jin dadi hajara ta sauko kasa,, kuda da ameer ta dafa kafadar shi
Tace yaya ina goyon bayanka,,
dari bisa dari,, kaje ka kara, hadda " gaskiya naji dadin wannan shawarar, daka yanke " Allah ya taimaka
Hannun ta yakama ya dawo da ita gabanshi ta zauna suna fuskantan juna,, kissing din ta yayi ,, a goshi
yace, nagode kanwata da kike karfafamin gwiwa " ina alfahari dake Allah yabaki miji nagari,, mai kaunar ki
Rufe fuska tayi tana, dariya tace a a nidai yaya ai nidin yarinya ce saina girma
Yar dariya shima
yayi yace to shikenan Allah yasa muga girman naki " lfy
Tace ameeen yaya Allah yafiddo mana da ameera
Yace ameen kafin sukaci gaba da hira
Yau maman anty karima ,, tazo gidan su ameera " tace wa ma
ma tanason,, ta tafi da