Showing 84001 words to 87000 words out of 184731 words
/>
e ni
Dagowa ameera tayi tana kallon dan nata,, murmishi tayi tana bude mishi hannu ,, da sauri yashiga jikin ameera yana haki da alama dai yaci gudu
Ameera tace my boy waye zai dakeka kake wannan ,, gudu haka
kaji kirjinka kuwa kadena irin wannan kaji boy
Dagowa yayi yace mommy,, dukana zaiyi ameera tace,, wanene nuna mata shi yayi inda yake nunawa take kallon wani yaro ne daidai marus zaiyi sa'anin juna dashi
Kallo
n shi ameera tayi tace zo da sauri yaron ya karasa yana goge hawayen fuskar shi
Ameera tace meya hadaku kuke fada kudena kunji kufa abokai kaji kada kubari wani yahadaku fada, gyada kai sukayi tace to ku shirya nan
marus yatashi daga jikin ameera yazo gun abokin nashi suna rungume juna,, suna dariya murmishi tayi tace to kuje waje wasa nan suka fita
Suna tafiya ameera tana binsu murmishi tana jin son yaron nata har kasan zuc
iyar ta
Shikuwa joshow sai kallon ameera yake yana jin dadi saboda yadda take kula da yaransu , yace my jenifer ina sonki
Ita kuwa batama san yanayi ba,, game dinta takeso bude kofa taji anyi kallon wajan ta
yi murmishi tayi ganin yar ta ce ta tashi daga bacci
Yarinyar tana ganin ameera saita gwabe fuska kamar zatayi, kuka tace mommy, yar dariya ameera tayi " ganin yadda takeyi ameera tace ,, na'am beauty kintashi to zo
nan
Karasawa yarinyar tayi ganin ameera ta dauki wayar ta soma game dinta ai kawai saita saki kuka , da sauri ta ajiye waya " tana janyota jikin ta tace menene kuma beauty
Kallon ta tayi tace mom, yunwa
ameera tace to muje nabaki,, nan sukayi dinning ta zuba mata abincin tana bata abaki she surutu take mata da hausar ta wadda bata isheta ba
Duk abin sukeyi joshow na kallon su soyake yaje ya rungume jenifer amm
a bayason bata rai dan mama tace kada ya taba ta tinda bata haiyacinta
A kauye kuwa su umma suna nan sunyin jimami ba kamar,, Khadija ma duk ta rame sosai bata iya cin abinci tin lokacin da aka ce musu amee
ra ta bata
Ummi mufeeda da farko bataji labarin ba daddy bai fada mata ba,, ganin dai ameera bata fito ba yasa yafada mata komai " tashin hankali data shiga baya faduwa,,, ko bacci kasa yi tayi saboda tuna halin
da ameer zai shiga da kyer tayi bacci
Hajara ma dataji kwana tayi tana kuka sosai saboda ina son yayar ta kuma tana tausayawa ameer
Da safe da wuri suka zo airport suka shiga jirgin Nigeria suna,, sauka dama ',
daddy yaturo musu dureba nan suka shiga sai gida
Suna isowa suka fito da sallama suka shiga cikin falon mikewa ameer yayi saboda ganin hajara dayayi,, saiyake ganin ameera ce tadawo ganin yadda suke kama sak da
ameera gashi takara kyau da jiki kamar ba ita ba shiyasa ya kasa tantance ameera da hajara,
Ita kuwa hajara ganin yana kallon ta yasa tasoma hawaye yabata tausayi taga duk ya rame sosai kamar ba shiba
Suma su mom tausayi yanasu da sukaga hajara yadda kamannin ta da ameera yafito sosai
Ummi mufeeda tace wa hajara daughter ameera fa kallon ameera yake miki jeki wajanshi hajara na hawaye takara jin tausayin amee
r
Wajan sa ta nufa ta saki jakar ta bude mata hannu yayi ta sauri ta fada jikinsa ta saki kuka shima ameer hawayen yakeyi ja da baya yayi suka zauna a kan kujerar sai kara rungume ta yayi ke ya lumshe idonshi
yana murmishi
Baki asake suke kallon su mom tacewa ummi mufeeda wannan ba a hankalin shi yake ciba shi yanzu a ,, haukan shi " Ameera ce tadawo ummi mufeeda tace ,, mu bari muhuta nasan zai gane ba ameera bace
Ameer yace wife ina kikaje, kika barni ni kadai nazama maraya barar gata,, yanzu dama dubai aka kaiki da bakida lfy shine yasa baa fadamin aka kawomin ke,, da bazata
Hajara tace yaya hajara cefa ba anty ameera
ba nice fa ko ka manta lokacin bayan binkinku muka tafi nida ummi mufeeda
Idonshi a rufe,, yace naki wayon
Kallon su mom tayi tace mom kumishi bayani,, ummi mufeeda tace daughter kyaleshi anjima zai gane yanz
u bacci zaiyi ki rakashi dakinshi saiki dawa
Badan ranta yasoba tace yaya tashi muje daki kayi bacci idonshi arufe asaketa hannu ya mika mata takama sukayi sama
Ajiyar zuciya suka sauke daddy yace ,, idan ya
tashi daga bacci zai gane ba ameera bace mom tace insha Allah nan suka soma hira
Suna shiga gado yakaishi tace kwanta to girgiza mata kai yayi yace no kizo muyi bacci anjima saimu sauka,
Zaro ido hajara tayi
gashi yaki bude idon shi batayi aune ba taji ya janyota,, jikinsa runtse ido tayi,, tana hawaye
Shi kuwa ko a jikinsa ya rungume ta ajikinsa yace please wife bacci ,, shuru hajara tayi tana kallon ikon Allah
Tana haka addu'ar Allah yasa yayi bacci da wuri tana ta tunanin ko wani hali ,, yar uwar ta ke ciki gashi mijin yayar ta ta tana mata kallon yayar ta jin yasaki jiki yasa ,, tagane " bacci yayi gaba dashi ,, ahankal
i ta zare jikin ta tayi saurin saka mishi pilow rungume wa yayi ,, kallon take cike da tausayin dan uwan nata nan ta sauko kasa,,
Ummi mufeeda tace yayi bacci ne tace eh,,, nan tashiga dakin su fatima tana goge h
awayen fuskar ta
Mayafi take yafawa,,, tace my boy ina beauty kallon ta yayi yace mommy ,, beauty tana wajan daddy tace to je kace tazo mutafi gidan granny da gudun sa yayi dakin baban nashi
Yana shiga suna
fitowa karo sukayi yadafe goshi yace ash daddy da zafi, kallon joshow yayi yace ina zakaje , yace mommy " tace na kira beauty mutafi gidan granny yace to muje " nan suka fito falon
Tin kan ya karaso,, yake binta
da kallon so da kauna " ita kuma beauty take kallon wadda take mika mata ", hannu karasowa sukayi " sauke ta yayi
Ameera ta ce gidan mama zamuje ,, murmishi yamata yace jenifer ai bakida matsala da wannan kuje abin
ku nima zan wuce wajan aiki itama murmishin tamishi tace to shikenan ,, saika dawo
Hannun ta yarike yace jenifer nima kike tausayi na mana ,, kina kulawa dani ,, baki kula dani she yaranki "" kika wa komai ni baki
min nifa mijin kine
Kallon shi tayi ,, tace to naji zanyi sakeni mutafi,, rana yayi
Joshow yace to shikenan kiss me
Zaro ido tayi tace menene kuma kiss me
Dariya tabashi yace bakisan shiba
Tace eh ba
nsan shiba
Hannun ta yakai kusan bakin sa zai mata kiss beauty tayi kara da sauri suka juya
Ameera ta rungume ta tace beauty menene turo baki tayi tace mommy nima kiss me ,, dariya tabasu ameera tace ban iya shi
ba
Marus yace mommy , tsaya na koya miki ,, tace to kusa da ita ya matsa ya mata kiss a kumatu daya a goshi daya bakin ta hadda su ido hanci ko ina ba fuskar ameera,, saida marus yamata kiss ita kuwa sai dariy
a takeyi tace wannan ne ,, shima yana dariya yace eh mommy nima ,, rama min
Beauty tace a a ni mommy zakiwa,, yimata tayi tukun tawa,, Marus
Shi kuwa kallon su yake yi cike da farin ciki yace nifa
Ame
era tace kai daddy ne kayi babba dayawa dariya yayi yace to shikenan muje kar rana tayi nan suka fita
A nesa da gidan yasauke su,, nan suka fito yabasu kudin dazasu,, dawo yace musu bazai samu damar " zuwa dauka
r suba " nan suka mishi beyy beyy ya tafi
Wasu yan mata ne guda biyu ke tafowa , daya tace ke Rihanna kalli jenifer yanzu joshow yadauke ta ,, wadda aka kira rihanna ta kalli "inda kawar ta mata nuni
Aikuwa
gata cen mayyar sainaga bayanta,, da dade ina mugun son joshow amma shi baya sona ita yake mai za'ayi ,, sainaga bayanta ance ta mutu ,, amma saida yadawo da ita kinsan risa na tsani jenifer saboda,, ta auran min wan
da nake so
Risa tace nidai babu ruwana ,, ke wai wata irin mutum ce ina ruwanki,, dasu haka kawai,,, tinda yace baya sonki ki kyaleshi " mana tinda baya sonki
Suna haka jenifer tazo kusa dasu tareta rohanna
tayi tace ,,, ke mayya banza ameera ta mata baka kalle taba bare tasa ran zata tanka,, mata
Risa tace rohanna wai meye haka,, kibata waje ta fice rohanna tace bata isaba,, kafin ameera tayi magana rohanna ta ,, wanke
ameera " da mari
A razane ameera take kallon ta,, tace mena miki kike marina ni banma sanki ba meye hadina dake kike marina
Rohanna tace kema kin sani munafuka sainaga bayanki,, batakai karshen maganar ba,, taj
i an kifeta da maruka har biyu ,, tasake dagowa " taga mai marin ta aka sake kifa mata wasu marukan har uku
Gigicewa rohanna tayi sai cen ra bude idon ta taga waye
Kanin anty karima ne yafito yaga rohanna ta
marar masa yaya shine yama mata mari har biyar
Yace jenifer zo mutafi yakama hannun ta yajuyo yace koda wasa nake ganin