Showing 126001 words to 129000 words out of 184731 words

Chapter 43 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

27

tana kaucewa

daga kallon ta

Addu'o'I yayi sosai ya matso kusanta " yace ingo sha wannan kinji

Banka mishi harara tayi tace bamusha,, ni kasakeni natafi gida,,

Ganin tasoma fin karfin ameera yasa muhammed ,cewa baban yarin

yar yazo yarike ta " nan ya matso ya riketa sosai

Ruwan ya watsa mata a fuska yana kara kafin karatunsa,, cikin suratul yaseen

Ihu ta ringa yi tana fadin zanyi,, magana adakata karku kasheni zanyi magana

Da

katawa,, yayi yana fadin,, daga ina kuka shige jikin ta

Tace mu daga school , muka hadu saboda shigar da takeyi yasa,, muka shiga jikinta,, kuma ni inasonta " har munyi aure yanzu haka yaranmu biyu

A razane bab

an yarinyar yake kallon diyar,, tashi wadda batafi shekara 14 ba amma wai ta haifi yara biyu,, to ta ina " wannan abu yafaru,

Mamanta da yan uwanta ma haka suka kallon ta,,, sabanin su ameera ta sunan akwai junnul a

shaq mai wannan aikin

Muhammed yace ashaq,,, wai kai wani irin junnu ne mai bakar zuciya da mugunta,, yanzu wannan yarinyar " itace abin aure to ko kafita kona konaka ,, shashasha kawai "

Dariya tayi tace bazan

fita ba ai matata ce kuma ga yaranmu nan " awajena

Muhammed yace ka rike " kayanka ni kuma zan kashe ka inyaso,, yaran naku saikabar iyayenka,

Ashaq dai yace , bazai fita ajikin matar shiba "

Aikuwa " Muhamm

ed yasoma karanto suratul yassen tana bude sautin muryasa, , ya rike kanta,

Bisgewa tasonyi,, tagudu amma baban nata ya rike ta gam

Bayan wani lokaci " tasoma jera atishawa,, saida tayi biyar,, kafin ta koma jiki

n baban ta tayi lakwas kamar ta mutu

Da sauri baban nata yace, yadai tayi,, haka " kota mutu ne

Murmishi muhammed , yayi yace aljanun sun fitane " wannan bacin gajiya ne zatayi kada kutashe ta saita farka da ka

nta " zata tashi rass ba ciwon komai ajikinta,,

Da sauri mamanta tazo ta zube agaban muhammed yana fadin " thank you very much thank you yaron kirki muna godiya fa,, da hausar ta wanda bata iyaba sosai

Muhammed

yace ba komai mu , addinin mu babu cutar da batada magani " saidai cutar mutuwa itace batada magani ,,Allah shine abin bauta ba wanin saba,, shiya bani ikon karanta littafin sa mai tsarki " yarinyar ta warke

Kallon s

hi sukayi, kafin suce to shi littafin ,, naku yaya ake karanta shi " kuma wanne abune ake bautawa ,

Murmishi yayi yace ubangiji daya shi,, muke bautawa " har makocinka da surukansa " duk shi muke bautawa, kuma baa kar

anta littafin Allah,, har sai ana cikin addininsa "

Baban yace to nawa ake biya ashiga

Muhammed yace baa miyan komai, idan zaa shiga cikin sa,, saidai afada maka kalmar shahada shikenan kashiga,,musulinci

Wani nu

tsuwa tashigesu,, sosai suka aminta da wannan " addini yace munason musulinta mukoma ,, irinku muke karatu tare daku,

Cike da farin ciki, Ameera da muhammed ke kallon su " su mama suma sunji " dadi sosai suna karuwa

Kamar shahada yabasu, nan kowa yazabi sunan da yake so

Muhammed yace suke zuwa kullin, kuma matan ", sudena irin wannan shigar su saka irin na ameera kayan

Sosai suke murna saboda sun musulinta " kuma sunji dad

i sosai nan sukace to kafin suka tafi

Muhammed, ya kalli ameera tace kanwata kinga ikon Allah ko kai Alhamdulillah

Ameera tace gaskiya munji,, dadi sosai nan sukayi addu'a suka tafi gida

Bilal ne yafito da

sauri, yana gyaran glass din dake manne a fuskar shi yasha kyau sosai sai zuba kamshi yakeyi, sosai ,, jamila ce ta fito, duk tayi sanyi amma takara cika tazama babbar mace,

hogging dinka yayi yace,, to ni zan fita

ko ", akwai abinda ke damunki ne,

Murmishi tamishi tace no kawai banajin " karfin jikina ne janyota yayi jikinsa yana kara shigar da ita jikinsa " ita kuma jin tasamu jikin ta kara menne miki,

Shafa bayanta ,, y

ayi yace,, koda, nazama dad ne " naga sai girma kikeyi wai meye sirrin ne

Tana daga jikinsa,, tace kaine sirri mijina,, abin alfahari na "

Yar dariya yayi yace eh ashe hakane,, kina samuna ,, komai zam zam " yake shiyas

a kike Channing,, ko

Rufe mishi baki tayi tace ,,ina zuwa nan ta nufi daki , wata takarda " mika mishi tace ingo habiby

Amsa yayi yaduba , waro ido yayi,, yana karanta abinda yagani yace habibty wai abinda nake

gani gaske ne " kina ciki two months,,

Rufe fuska tayi tana murmishi

Wajan ta yayi , yana fadin Alhamdulillah, ala kulli hal " Allah abin godiya nan yasoma , bata right kiss,, da kyer ts kwace tace kaje mana " ko so

kake later ne

Kallon ta yakeyi cike da kauna da farin ciki aikuwa yasoma kiran ameera yafada miki, ameer kamar, yayi me dan murna " kafin yakira ammi,, ya fada mata nan tace maza komai yake yakawo jalima, gida , bda

n yasoba haka suka tafi gidan ammi "

Ameer da hajara ne,, zasu tafi gida sun tashi a aiki

Wata nosee ce tazo a guje tana fadin ,, sir " please taimakon gaggawa gamai haihuwa ,, cen rai ahannun Allah bazata iy

a haihuwa da kanta ba sai an mata c s ,,please muje

Kallon shi hajara tayi tace kaje mana yaya,, nizan jiraka,, kugama ,, murmishi yayi ya dauko ,,, kayan aiki yacewa,, Nosee din, maza kikai kayan , aiki wanda zamuyi " a

ikin kice suzama redy,, banason jira ,, da sauri tace ok sir nan suka tafi

Ba"afi minti biyar , da tafiyar ameer ba wani saurayi yazo wajan hajara ji tayi ance

Assalam alaikum

Juyawa tayi domin taga waye

nan ta amsa mishi

Yace yan mata sannu , dan Allah doctor ameer fa

Saida ta harareshi kafin tace maizai baka

Yace nazo gaishe shine

Hajara ta murguda mishi baki taje tayi,, banga banga a " bakin

kofar,, shiga tace,, baka isaba ka shigar wa yayana office dinsa,

Kuri mata,, da ido yace Allah sarki wannan acting dinta kamar ameera,,tabbas wannan kanwar tace " murmishi yayi yace ,, ke nifa kanin yaya ameer ne fa,

, idan bayanan,, saimin bayani ", ok

Hajara tace yana dakin tiyata,, bazai fito yanzu ba

Yace ni sunana , salim idan yafito kicemai salim yazo yatafi

Dan murmishi tayi tace to shikenan ,, zan fada masa,,

Nan

yatafi yana murmishi dan ba karamin burgeshi hajara tayiba

Yau yan gidan, abin bauta su raju, suka shirya kashe ameera,, nan suka kira wani ", bawan su

Raju yanuna mishi photon ameera ,, da address din gidan

su,, Raju yace tana fitowa, ka kasheta "

Saurayin ya amsa yayi gaisuwar,, ban girma ya fice zuwa gidan su ameera

Ameera tafito,,sanye da hijab " kasuwa zasuje dan bata taba zuwaba,, shiyasa yau mama da umar, du

kkansu yan gidan. Zasu tafi

Ita ta fara fitowa, saboda murna

Tana Kallon fitowar,, ya lallaba " da sauri ,,

Tana gyara hijab dinta taji an soka mata wuka, a hakarkari,,

Wani gigitaccen kara tayi,, ta

na fadin innalillahi wa inna ilaihin raju'un,, ta juya taga wanda yasoke ya kafin tasoma yin kasa

Abubakar ne yafito shida beauty suna dariya turuss suka tsaya ganin ameera acikin jini

Da karfi beauty tace ,momm

y ,, mommy na,, daddy wani yakashe min mommy na please kazo

Aguje Dukkansu " suka fito daga gidan,,

Suna isa gareta mama ta fasa kuka,, tace innalillahi wa inna ilaihin raju'un nashiga ,, uku ameera wani azzalumi "

ne yamiki wannan zalincin ,, shikenan sunkashe ta, umar kalli idonta sai fari bata numfashi , waiyo Allah ni zainab naga takaina

*nima nace bari na gudu kar amin irin na ameera*

*Maman nusaiba ce





*

[28/10, 14:31]

MRS. MU'UTASIM: *

🌟

AMEER DA AMEERA

🌟

*

*STORY AND WRITER BY:*

*MAMAN NUSAIBA CE





*

💫💫

*

🅙



ARUMAI

🅦



WRITERS

🅐



SSOCIATION

📚🖊



*

https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta mas

u aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa

💪

*_

*

💫

(

🅙



.

🅦



.

🅐



)

💫

*

*71—72*

Karasawa,, sukayi wajan ameera ,, da take kwance kamar gawa,, jini na

malala ta gefen,, cikinta,, da sauri, umar ya dauketa yasaka ta a mota ,, suka shiga sai hospital ,, tin kafin su isa,, Umar yakira , Muhammed yana fadamishi " gasunan zasuje asibitin su,, Ameera ba lfy wani ya tsoka mata wuk

a

A rikice , Muhammed yasoma fadin innalillahi wa inna ilaihin raju'un,, garin yaya hakan tafaru, to shikenan ganinan zuwa ,

Yana kashe wayar yakira,, mommy sa ringing uku ta dauka

Tace hello son yadai

Da sauri y

ake magana har bakinsa rawa yakeyi,, yace mommy ,, makiya sunyo kan ameera,, yanzu umar yacemin an soke ameera da wuka,, gasunan zuwa asibitin,

A razane ta mike tana fadin me...me....mekace son ameera ce,,aka soka da wuka to

saikazo dan tarosu,, bakin kofa nan ta kashe wayar

Da sauri yayi backing, ya sauka,, bude gidan baya yayi ya dauko ameera ,, tana fadin doctor please come in ,

Da gudu suka kawo gadon ya daura ta,, nan aka tafi da

ameera emergency room,

Zaunar da yaran sukayi abubakar da beauty,, sai kuka sukeyi,, ganin maman nasu " a wannan halin su ikram kuwa,,, wasansu suka kamayi,, ita da muhammed suna zagaye su umar shida mama

Kallon m

ama tayi tace Allah sarki ,, yarinya kenan ba ruwansu wasan su sukeyi, umar yace eh basuda damuwa

Ameer na cikin yin aikinsa,, yaji gabansa yayi mummunan faduwa,, dafe saitin " zuciyar shi yayi yace my wife Allah yakarek

i " aduk inda kike nasan yanzu akwai abinda yasameki,,

Nosee din kusanshi ce tace ranka ya Dade,, yika dinke wanjan kar iska tashiga ,

Da sauri yadawo daga duniyar tunanin dayakeyi,,, nan yayi sauri ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login