Showing 24001 words to 27000 words out of 184731 words
ameer a waya yace frend idan ba damuwa kadawo daga internet din ka
zo inason baka wani abu yace to ,,, bai jima ba sai gashi yazo nan,, yanuna masa mutanen ""daya saka akamishi bincike amma ankasa gano fuskar su
Cikin damuwa ameer yace to yanxu menene abin yi ameera na
school,,
Da sauri Anass yace what?
Ameer kana da hankali kuwa maiyasa kabari taje school
Cikin kidima yace aboki da matsala ne
yace babba makuwa ai yanzu ishaq yacemin yaga wani daga cikinsu a bakin g
et din school
cikin tashin hankali,,Ameer yace to bari nayi saurin zuwa daukota yanzu saura minti 10 su tashi da sauri anass yadauki bindigar sa yasaka a cikin aljuhunsa da alburusai yace let's go nan sukayi waje s
hima ishaq binsu yayi suka fita su uku
Bilal kuwa yana zaune agida kawai saiya kejin kamar akwai abinda zai faru da abokin nasa bai gama zancen zuciya ba,,, Anass yakira cikin sauri yadauka,, yace frend
tell me naji kamar akwai matsala,, Anass yace babba makuwa ,, kabar komai kataho school din su,, ameera tinda kafi kusa da school din yace to
Ita kuwa ameera bayan sun fito da frend din nata yau she suka rig
ata tafiya ga kuma ta kashe wayar ta ameer na kira amma a kashe kamar zaiyi hauka yace wayar a kashe take
Tana nan zauna da school back din ta a bayan ta sai cika take tana batsewa saboda yunwa da take
ji fitowa tayi waje tana waige waige a tsorace take batayi auneba aka shafa mata wani dan kyelle a fuska nan take ta zubai a kasa shikuwa yana ganin haka yayi maza ya dauketa yasaka ta a mota babu wanda
ya lura dashi ya fice abinshi
Yana barin layin su Anass a tare suka iso da bilal school din suka gani har anrufe babbar kofar
Ameer yazube a kasa yasaki wani kara yace,, no ameera no no kada kibarni
Anass ne ya tashe sa yace bari mu tambayi mai gadin ko tana ciki bacci take ne
MUHADU a gobe insha and kuyi comments da share din labarin mu
[26/10, 20:37] MRS. MU'UTASIM:
🌟
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑
𝐃𝐀
𝐀𝐌𝐄𝐄𝐑𝐀
🌟
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮
𝙖𝙣𝙙
𝙬𝙧
𝙞
𝙣𝙩𝙞𝙣𝙜
𝙗𝙮
𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍
𝐍𝐔𝐒𝐀𝐈𝐁𝐀
𝐂𝐄
✍
17—18
Ciki,suka shiga suka tambayi, " mai gadin ,, cewa baiga ameera ba ,,,
Yace gaskiya yallabai"" Ameera tajima da fita ita da kawarta,, da wani namiji
,,,
Anass yace baba bakaga ko ta dawo ba yace a a gaskiya nan suka yi mishi sallama. Suka tafi gida,,
Suna tafiya dukkan su,, bamai magana acikinsu,, kowa da abinda, yake sakawa aransa ga tashin hankalin. Dasuka shiga. s
una shiga daddy,, ya tarosu"" yana tambayar su,,ko sunganta,, ne sukace bamu ganta ba gaskiya
Daddy tashin hankali Sosai sukashiga, zama sukayi a falon,,
Mommy tafito itama hankali a tashetake tambayar su ameer nan suka,, ma
ta bayani share hawaye takeyi tace ,, ya Allah katona duk wanda. Yake. Da sahannun,, sa aciki sukace ameen.
Inna ce tafito tana hura hanci. Tace kai ameeru ina ameera. Ne ,
,kallon ta ameer yayi sai kuma Sadda,,kai sai
ya fashe" da kuka,,
Inna tace ,, kai jama'a ni maryama,,, to kaikuwa,, wllh ankai ragwon banza.
Ameer yace inna ansace min matata. Itace farin ciki na,,,
Mom ce tadawo kusa da shi tana shafa"""bayansa
Inna tace
nashiga uku ni. Maryama,,, waye yasace"' min jikata,,,
Anass ne yace daddy bari naje nakai rahoto gidan radio daddy yace to yafice daga gidan,,, nan inna ta fashe da kuka mai ban tausayi su dukansu"" kowa a cikin damuwa yake
,,
,Ameer yace mom zuciya ta kasa yazamo ya daura kansa a a cinyar,, mom tana shafa kanshi yace,,
Mom mutuwa. zanyi idan suka tabamin "matata itace farin ciki na ameera tana min soyayyar da babu abinda,, zai tabamin"
" itaba mommy,, kirjina zafi yakemin inajin kamar, zuciya ta. zata faso kirjina ta fito ,,, kokarin tashi yakeyi "" kawai saiya zube akasa nan sukawo kansa amma babu,,, numfashin a jikinsa a kidime"" sukayi waje sai asibiti
Bude
idonta,, tayi " taganta, a wani daki,, nan ta tuna da binda. Yafaru da ita. ""Tsoro ne yakamata tace ku suwaye da kuke neman saka rayuwa ta a matsala
,,kwashewa,, yayi da dariya yace ni bani bane oga na ne zaizo,,,, bai gama bata. Ba
ta amsa ba wani matashi yashiga shikuwa Yaficce adakin ,,
dagowa ameera tayi zaro ido tayi ,,tace kaine dama,
,, zama yayi ""yana mata murmushin mugunta yace,,, eh fa nidai ,, kina bani wahala
Harara ameera ta a
ika mishi tace mai kuka,,, yiwa yayana,,
Kallon ta yayi,, yace idan kinason,, kikoma wajan sa to kiyarda,, nahuta dake
wani,, kallon,, sakarai"" ameera tayi masa,, tace iyee to sannu munafuki. Nace sannu,, to "wllh ashir din
ka baka isa ba kataba jikina,,,
Haushi,, yaji nan yayo"" kanta aikuwa da sauri ta goce,,, suka kama tsere adakin yace idan baki tsaya ba zan kashe,, yayanki cak ta tsaya yazo zaikai,, hannun shi kanta sai yaji ana buga kof
ar ,,, cikin jin haushi. yace. waye yaron nasa. Yace ,, oga daddyn kane yake kiranka awaye saurin fita yayi,, tabar dakin,
Suna isa hospital din emergency room,,,akayi dashi ' aka shiga bashi taimakon gaggawa,, su mommy sai
safa da,, marwa sukeyi. Tana share hawaye,, sunfi awa daya kafin sukayi nasarar saita ,mishi numfashin sa wani. Dr. Ne yafito,,, daga cikin dakin da sauri,, sukayo kanshi suna tambayar,,, ya mai jikin yace,, kubiyo ne office dina
Bilal yace mom nizanje,, gida ""anjima wajan magarib zan dawo ,,, suka ce mishi to nan ya tafi
Dr ne yagama,, rubuce rubucensa"" tukun yadago kai yace , gaskiya yallabai yaron nan yana cikin babbar damuwa ,,, sabo
da a lokaci daya zuciyar sa ta buga da karfin. Gaske
,, daddy yace DR. Wani mummunan,, abune yafaru nan yabashi labarin,, komai ""jinjina kai DR. Keyi yace to ranka yadade kunkai rahoto ne yace eh nan yace. Gaskiya,, ahalin ""
Yanzu ameer saiya yi kwana biyu tukun ya farka,, dan haka kuyi kokarin ""nemo masa matar sa nan su sukamishi,, godiya sosai ""san nan suka fito daga office din
Anass yana, shiga office dinsa "' yabasu member ameera,, yace
su duba masa a inda take ya shige office dinsa,,, yazauna duk ransa a jagule yake saboda wannan. Abu kamar almara,, turo ""kofar akayi nan mai binciken yace,,sir gaskiya. munduba wayar,, akashe take amsar computer yayi yaga kuw
a haka,, zancen "" yake ,,nan yabasu suka fice daga office din yacewa ishaq yakai rahoto gidan. Radio yayi sauri nan yace to yafice shima,, gida yanufa
Su ameera. jiki yayi sanyi ganin,, har yanxu sunki,,, fidda ta daga
cikin wannan bakin dakin mai tsaron ta ,, yashigo a tsorace take kallon sa ,, yace babu abinda,, zan miki nazo ne nace miki zakici abinci, tace eh,, fita yayi yakawo mata ,, tace dan Allah bawan Allah,, kafidda ni daga,, nan ya
ce hakika ""yarinya dana,, ga ankawo ki"na tausaya miki ,, saboda ogan mu bashida mutumci ""amma kibari anjima,,idan yatafi zan fitar take sbd kina bani,, tausayi,, share. hawaye. tayi yace ngd murmushi,, yamata ya fice daga dakin
Bilal ma. Allah ne,, kadai yakaishi"" gida ummi shi yasamu,, afalo tayi tagumi ""ahankali ya iso kusa,, da ita yadafa,, kafadar ta,, da sauri ta dago tana kallon sa tace,,, son lfy naganka haka naje sashenka,,, mai aiki,, take.
cemin ,taganka kafita hankali tashi maiya faru ne??
Shuru yayi sbd zuciyar sa zafi,, take masa sosai. Ganin. halin da abokin nasa ,, y3ake ciki ""Ammi tace son magana fa nakeyi
,dagowa yayi yana kallon ta yace,,, ammi na s
un dauke ta ,, sun sace mishi ita ,,
Cikin damuwa tace,, son wacece aka,, dauke"kayimin bayani yace,, Ameera mana yanxu haka ameer yasuma,,, yana asibiti bansan ""wani hali yake cikiba,,,,salati ammi tayi tana share hawaye tace,, wai
suwaye keson takurawa,,,, rayuwar sune wai ""mai tayi musu haka,, dazafi ya Allah ,, katona asirin duk wanda yakeda hannu,, acikin wannan lamari,, ameen Bilal yace yamike;;:yace bari,, naje nayi wanka anjima saina zo mutafi ki dub
ashi tace to
daddy yafada wa abba cewa,, ansace,,ameera tashin hankali yashiga,,, ya kira abbu yafada mishi,, nan sukayo gida abba da kyer,, yasamu karfin"' gwiwar fadama umma aikuwa tasha kuka,, kamar ance mata ameera mutuwa,,, t
ayi tace abbansu,, mutafi kano din yace yanzu kinga dare yagaba to kibari gobe saimu tafi muduba ameer,, da jiki saida,, abba yasha fama,, kafin umma ta yadda sai gobe
Bangaren. abbu. ma haka ne saboda mama,, itama cewa,, t
ayi sutafi ""kano yace sai gobe,
Ameera tagaji da zaman tana,, kaiwa""da komowa taji anbude,,kofar mai gadin ta yashigo da leda,, a hannun,, shi mika mata,, yayi yace kicire,,kayan naki ga wannan,, nakawo miki ga kuma abinci
amshi,, wannan keys din ki kulle kofar koda,, oga yazo kada kibude ga toilet nan ,, har an yi isha'i nan, ta amsa tayi,, mishi godiya yafita daga,, dakin taje. takulle toilet. ta. nufa tadauro alwala tayi sallar isha'i tukun tayi
shafa'i da wutiri tana lazimi bacci. Yayi gaba da ita
Bilal ne suka zo,, shida""Ammin sa nan,, suka gaisa dasu,, mom sun jima tukun,, suka musu sallama suka tafi gida,,
Sai 7AM ameera ta farka taga hasken rana yafito da saur
i tayi toilet ta dauro alwala ta tayar da salla,,
Su mommy ne suka karaso asibitin,, suna gaisawa da inna da idon ta ya kumbura,, saboda,, kuka sukayi. jugum DR. Ne ya fito daga dakin da aka kai,, ameer,, karasowa yayi suka
gaisa da shi yace,, musu numfashin,,,ameer yasoma daidai ""ta nan sukayi hamdala
Ameera ce ta. Tuna da,, wayar ta"'Da sauri ta mike taje,, tabude jakar ta budewa,, tayi taga akwai caji,, hamdala tayi tashiga kira nember,, ameer a
mma tafi,, sau ashirin baa dagawa fashewa tayi da kuka tace,, haba yaya please,, mana ka daga shuru,, tayi jin ana kokarin bude,,, kofar maza tayi taboye wayar abayan,, ta ,,shine yashigo,, yana murmushin ""mugunta ganin ameera,, na
kuka yace baby kibani hadin,, kai kawai "'idan kinason tafiya gida
kallon banza,, ta aika masa kanta,, yayo da gudu,, tabar wajan shikuwa yabita suka ringa zagaye,,, dakin harya,, damko,, hannun ta,, yana kokarin,, hadata da ""jiki
nsa ta saka mishi hakori, a hannu,, aikuwa yasaki kara wani gigitaccen mari yamata,,amma saboda dama,, tasaba,,,wajan ""tarike ,, tace
daka ketamin mutumci gyara kayita marina,, buge mata baki yayi,,ta matsa ya bar daki,, yace zakisan kin
cijeni'
Fauziya ce taciro,, wayar ameer mikewa,,