Showing 90001 words to 93000 words out of 184731 words
ka rama mata ,
Idan kuma bazaka, rama mata ba ni zanje ,,, na ramawa mommy " yana bata rai kamar wani babba
Joshow kuwa ranshi yayi mugun baci ,, wato wannan yarinyar ta addabeshi ,, zai dauki mataki " tinda
har take taba mishi, lafiyar mata,,
Ita dai ameera batace komai ba,, sai kara, rungume ,, beauty tayi " joshow yace sutafi gida,, nan suka fito aka basu,, sallama " suka nufi gida
Koda ya ajiyesu,, bai zauna
ba ya wuce police station ,, yakai karar rohanna,, da yar uwarta " babu bata lokaci aka kamosu,,,
Nan aka fara tambayar su amma,, rohanna tace batasan,,, maganar ba shikuwa joshow yasan d'anshi bazai fada,, mishi abinda
bai gani ba ,,
Aka soma dukansu,, shegasu sunce sune,, nan aka tambayesu " meye yasa suka dukan mishi mata
Kanwar rohanna tace,, saboda tana sonshi, ,, shi kuma baya sonta,, matar shi yakeso, dan sanda " yace to da
n baya sonta shine kuka dakar mishi ,, mata ko shuru sukayi,, nan aka daura musu tarar " dubu dari da hamsin,,, akan dukan da suka,, mata " har takai ga kusan zubewar ,, cikinta suna kuka sukace basu, dashi kudi,, aka
ce musu saii anbiya zasu fita nan ,aka kaisu sel
Yau ankai ameer hospital,, din kabeer anduba,, ance babu abinda yake, damunshi " amma kadan yarage, kwakwalwa shi ta tabu,, amma tinda sukawo shi zata daura, Ameer aka
n magani amma ,, ake miahi abinda yakeso " kada ake yawan bata mishi,, rai
Da to suka amsa shi suna godiya ga Allah da Allah ya taimakesu,, bai kamu da ciwon " hauka ba nan suka koma gida aka ci gaba da bashi,
, magani "
Ummi mufeeda tace,, baza su tafiba,, shesunga yadda jikin,, ameer yake tukun nan suka yi zaman su
Haka rayuwar bangaren biyu taci gaba da,, wasu na cikin,, farin ciki wasu "na cikin damuwa
Ahankali
ameera ,, yasoma gane wannan ba,, Ameera shi bace inda,, itace " tana saurin kuka kuma baya iya fita ba tare,, da ita ba baya bacci batare,, da ita ba"" sai yaga wannan baya mishi duk wannan abubuwan ,, shiyasa yagane ba ame
era bace har yadawo nomal,, saidai "' yana cikin damuwa marar musaltuwa,, haka yake yini kallon photon, Ameera,, idan yanaso yaga,, motsinta,, " video da yake mata shi yake kunna wa yayi kallon yana murmishi,, wani wajan yayi kuk
a,, yazama kamar,,, kurma baya son magana,, dama dama ma yana yiwa " Hajara sbd idan ya kalle ta,, yana jin sanyi
Su ameera ma haka suka kasance,, cikin farin ciki , ga kulawar,,,da su mama ke bata sosai take jin da
din saidai tana,, jin kamar ta taba " zama a wani wajan,,
Idan ta kalli kanta ta kalli ,, saitaga ' wai wannan ita haifesu,, harda wani cikin ajikin ta to yaushe duk hakan ta,, kasance " babu mai bata amsa saita rungu
mi yaranta tana kula dasu,
*bayan wata biyar*
Ameera ce ta fito,, da tantsamemen cikin ta ,, ya kereta ' sosai yakai,, lokacin haihuwa, da kyer take tashi,,
Shikuwa,, Marus murna yakeyi ankusa haifa musu
baby
Yace mommy inkika,, haifa mana baby sai,, muzama mu uku ko,,murmishi ameera tayi tace eh boy beauty tace mommy sai muke zuwa school tare ko, tace eh, nan suka fita gidan mama sukaji ,, Joshow yace sai anjima
zai zo daukar su nan yabarsu,,
Su mommy da daddy sun gaji,, da neman ameera, nan sukace,,, gara , ayi mata sadaka " kar aje kota mutu ,, basu sani ba tinda daji ne,, ta fada,,, Ameer kuwa badan yasoba,, yarda shidai yan
a jin ajikinsa "" Ameera bata mutu ba
Yasan komai daren dadewa,,, zata dawo garesu, insha Allah kullin addu'a yake sadaka yake , akan Allah yakare mishi ameera dinshi sa babyn shi a duk inda suke,,
Da abba yafadawa,
, umma batace,, komai ba itama sai addu'a tayiwa ameera amma itadai tana jin ajikinta,, Ameera bata mutu ba
Su ameera ne zasu dawo,, gida sun tsaya abakin " hanya kafin joshow yakaraso,, basu jima ba,, yazo suka nufo g
ida,,
Suna isa gida je wajan mama,, ta zauna,, duk ranta babu,, dadi dakinta takoma,, tana, zama
Tunanuka takeyi barkatai,, ita ta rasa,, wani irin yanayi ne yasameta,, yau din nan, sai takeji kamar ta taba zama a w
ani wajan ba nan ba tana,, tunanin kamar,, ba anan tayi wayo,, idan ta kalli,,su marus da beauty,, sai taga tayi yarinya,,, data haifesu " haka kasance tana abu daya,, ta rasa mai bata amsar tambayoyin dake ranta,
*to
fans ga dai,,, ameera ko zaku iya bata amsar tambayar da takeyiwa kanta??*
*thank you very much for comments fans Allah yabar kauna ina godiya*
*yau zanje ziyara ban sani ba ko gobe zanyi babu tabbas gaskiya*
[28/1
0, 14:05] MRS. MU'UTASIM: *
🌟
AMEER DA AMEERA
🌟
*
*RUBUTAWA DA TSARAWA*
*MAMAN NUSAIBA CE
✍
️
*
💫💫
*JARUMAI WRITERS ASSOCIATION
📚🖊
️
*
*MARUBUTA MASU AIKI DA JARUMTA DOMIN WA'AZANTARWA ILIMANTARWA NISHAD'
ANTARWA TARE DA FAD'AKARWA DA JAMA'A BISA HARSHEN HAUSA
💪
*
*
💫
(J.W.A.)
💫
*
Dubun gaisuwa da fatan alkhairi agareku fans masoya na Allah yabar kauna
🥰🥰🥰
Masoya ina mai gaiyataku da kuje ku karanta , no
vel's din marubuta masu,, aiki da jaruma,,
*umma ammara by maman julaibibi* kada kubari abaku labari
*Najmat abiy by miss hajo*
Ina muku fatan alkhairi my antys dina
*Ummu shukhura antyn mu*
🥰🥰
*Umma
amsad addana* ina yinki
*57—58*
Haka dai ameera ,, ta karashi tunanin ta,, amma bata samu amsa ba " saita koma ta kwanta
Nafeesa ce tashigo,, gidan su ameera hannun ta biyu aka tana rusa kuka "
kamar an aiko mata mutuwa,,
Saboda bata, nan duk wannan abubuwan ke faruwa idan takira,, member ameera sai taki shiga, shiyasa,, tace saitazo taji,, mom dinta bata taba fada mata ba gudun karta tashin hankali " sai bayan
tazo gida ,, tacewa mom dinta zataje wajan ameera,, nan aka fada mata komai,, shine tashigo tana kuka
Da sauri fuziya ta " tareta tana fadin,, Nafee lfy daiko
Kallon ta nafeesa tayi tace ,, sai kin tambaye nima
ashe ameera,, ta kusa shekara da bata amma babu Wanda ya fadamin ,, banji lfy ba ko kadan,, sai yanzu waiyo Allah ni nafeesa na shiga uku besty na ina kike ya Allah ka bayyana " mana ita
Ameer ne yasauko shida h
ajara
Mom ma tafito,, daga dakinta tana fadin ke fuziya waye " yake kuke haka tin daga daki nakejin kukan
Nafeesa ta karasa wajan ta tana kuka rungume ta mom ,, tayi tace a a kunta nafee,, yaushe kikazo "
Cikin kuka nafeesa tace dazun nazo " yanzu mom besty na saita,, bata amma akasa fadamin"" ko a waya ne ina cen ina ta siyayya kaya,, nida ameera,, ashe takusa shekara bata nan
Dagota " mom tayi tace kiyi hakuri nafees
a ko wani bawa,, da kallar tashi kaddarar ,, mudai basan ameera tana raye " kota mutu Allah masanin gaibu
Runtse ido ameer yayi jin kalaman,, mommy " sai yaji kamar ta tarwatsa mishi rayuwa,,
Hajara tana ganin
hakan " saita kama hannun shi " suka zauna tana kuka itama saboda,, anfama mata ciwon dake ranta
Zama sukayi anan nafeesa ta yini sai wajan magarib aka dauketa " aka madaita gida tana tausayawa " ameer matuka
Maman anty karima ce ta kawowa,, Ameera ziyara saboda cikin nata yanzu baya barin ta rayi yawo shiyasa bata fita " zama intayi sai maman ta taimaka mata ta mike
Mama ta kalli ameera tace jenifer wannan cikin n
aki yakamata muje amiki scanning agani wannan kamar,, yafi daya cikin nan
Da mamaki take kallon mama tace menene kuma scanning din idan aka yi mai ake gani
Murmishi mama tayi tace scanning yana mufin aduba
abinda yake cikin ki agani baby nawane, idan ma,, kwanciyar su baa dai dai take ba zaa gyara shi
Murmishi itama ameera ,, din tayi tace " to shikenan bari baban beauty yazo samu tafi bata rufe bakin taba yashigo gid
an yana kada key din motarshi "
Kallon su yayi yace what happened,, mama
Mama tace muje hospital ayi scanning aga cikin nan
Joshow yace nima ina tunanin hakan,, nan suka mike aka tashi " Ameera suka fita
waje motar suka nufa nan suka shiga " sai asibiti
Babu bata lokaci suka isa,, asibitin nan suka kai ameera sashen masu ciki,, mutanen wajan sai kallon ta suke cike da tausayi
Zama sukayi " har layin yazo kan
su nan suka shiga ciki
Doctor din suka,, gani mace ce ba namiji ba " nan suka zaunar a ameera
Kallon ameera tayi tace ,, sannu madam tana kallon ta cike da tausayi
Kuka ameera tasaka " dama tin daga gida
takejin kukan , dama so takeyi a mata magana , ta yisa
Da sauri joshow ,, ya matso kusan,, ta " yana rike hannun ta yace Jenifer lfy ko wani wajan ke miki ciwone
Duk yajera,,, mata wannan tambayoyin,,
Zai rungume ta saita kwace hannun ta ta rufe fuska taci gaba,, da kuka
Duk joshow ya rude sosai ganin ameera yana kara sautin kukan ta,,
Doctor din tace,, karka damu babu wata matsala yanayin ciki haka yake
Mama ce tashigo " tana fadin son lfy take kuka
Hannun ameera ta mikawa mama da sauri mama ta karaso insa ameera take,,
Rungume ta mama,, tayi tana shafa kanta " tace comedown mana jenifer " waye yabata
miki rai
Turo baki gaba tayi tace mama,, ba wannan bace take cemin madam ta nuna doctor din
Dariya tabasu doctor din tace to yo hakuri
Nan ameera ta share hawayen fuskar ta ta gyara zama
Gad
o aka nuna mata,, nan suka taimaka mata tahau nan aka mata scanning nan kuwa akaga yan biyu ba daya ba murna wajan su joshow kamar me