Showing 12001 words to 15000 words out of 184731 words

Chapter 5 - AMIR DA AMIRA complete

27 Aug 2026

11

labari dan fatima babu ruwan ta da bakunta

,,Yaya safiyan ne yashigo yaga su ameer yace a a yau mutanen kano ne a garin namu

Ameer yace mu

ne dan uwa jan ameer yayi sukayi dakin yaya safiyan yabar su ameera anan ,,

Umma tace kuje ki gaishe da mama nana tace to umma na

Nan suka fita sukayi sashen mama ,,da sallama suka shiga kausar ce da Usman zaune suna wasa, suka amsa sallamar

kausar tace ga anty ameera da Fatima oyoyo

suka isa ciki mama ce ta fito daga dakin ta jin kausar tana cewa ameera tazo gani tayi da gaske take ""

tace marhabin ku mutanen kano nan suka gaishe ta ta amsa da fara'ar ta dan itama tayi kewar ameera

duk da rashin jin da takeyi agarin amma tana da dadin zama

Tace,,bari nadauko muku abinci

Ameera tace a a mama munci abinci a wajan inna, Mama tace to shikenan amma da dare kuzo nan kuci tace to mama ina, Abbu da rashida da sauran ?

Mama

tace abbun ku baidawo daga kasuwa ba Rashida kuwa suna makaranta basu tasoba nasan yanzu sun kusa zuwa gida

Ameera tace shikenan idan sunzo kice mata muna wajan inna,,,Mama tace to shikenan zan fada mata nan suka fito daga sashen mama sukayo na inna

Suna zuwa ameera tace inna idan anyi la'asar zanje gidansu khadija inna tace to shikenan kinsan kullin sai tazo tana cewa baki dawo ba nace mata ai su bukari ne suka siyar dake,,

Dariya sukayi tace inna bafa siyar dani aka yiba""ina cen ina kar

atu na hadda na islamiya fa nakeyi ko fatima ta ida zancen zuwa kallon fatima,,

Fatima tace eh inna karatu takeyi sosai

"" Inna baki har kunne dan taji dadi sosai tana son ameera tazama likita

....Bayan sallar la'asar ameera da fatim

a suka tafi gidan su khadija suna shiga da sallama,,khadija ce zaune tana kunce kitson kanta taji muryar kawar ta, ta kamar daga sama ta kalli kofar gida taga ameera ce dai da gudu ta tashi tana cewa,,waiyo Allah kawata nayi kewar ki

Ameera na dariya

tace nima haka kawalliya na ""nan suka karasa

Fatima ce ta tsaya tana kunbura baki ita anshare ta duk da bata taba ganin khadija ba amma taji tana sonta,,juyawa sukayi ameera na cewa fatima wannan ce kawata khadija tayi shuru shine suka juyo "ganin ta

sukayi tana turo baki gaba sai harara take banka musu

Dariya sukayi, Khadija tace wai dama da soba kikazo shine kikaki nuna min ita,

Ameera tace eh kanwar yaya ameer ce suka koma Fatima ta juya musu baya

Ameera na murmushi tace waiyo my ka

nwa am so sorry kinji ta , juyo tace shine kuka shareni

khadija tace kiyi hakuri ai yanzu kin zama kawar mu, tasaki fuska suka shiga tare "suka gaisheda maman khadija tace a su ameera mutanen birni ina ameer din naki

rufe fuska Ameera tayi ta

na dariya wai ita taji kunya,, dariya khadija tayi tace mama kunya fa takeji

murmushi maman khadija tayi tace to shikenan aka rufe fuska

suka koma gindin wata bishiya wanda take a tsakar gidan

khadija ta kalli ameera tace, ,Ameera kinsan k

uwa bayan kin tafi kano maman su kamal tazo neman mu takawo kashe gidan mu wai munyi wa yaran ta duka harfa gidan ku taje kinsan me inna tace mata

""girgiza kai ameera tayi alamar a a khadija tace inna cewa tayi wai su abba sun siyar dake jin haka y

asa ta koma gida amma fa tace duk ranar,,da kika dawo sai su kamal da Haneefa sun rama dukan da muka musu,

Ameera tace to mugani idan har zasu iya ramawa inda rabon musake zanesu ba

Dariya sukayi nan sukaci gaba da hirar su,,Khadija na bata labar

in abinda akayi bata nan

tace yau ai kinzo muje wasa ko ?

Ameera tace,,eh mana hadda kema fatima zaki bimu ko ?

Fatima tace eh zanje naga yadda kuke wasan

Sun jima gidan su khadija har kusan magarib kafin suka tafi akan cewa "' bayan s

allar isha'i zasuje wasa

suna zuwa gida wajan inna sukayi , salla suka faraji tukun suka zauna sai ga su Ameer da safiyan sun shigo da sallama nan suka amsa,

,Fatima ta tashi taje wajan yaya safiyan tace la yaya safiyan kai kaga kuwa yadda kake

yana murmushi yace mai nayi,,

Fatima tace kazama babba kamar yayana

dariya sukayi yace to ai yayan naki nafishi

Fatima tace shiyasa kazama babba kamar irin sharukhan na tv

"dariya suka sake yi yaya safiyan kuwa yace eh lalle s

u Fatima dama haka kike da zaro magana kamar BBC ,,

Dariyar itama tayi tace nidai bankai kaba nan suka zauna

Inna na bankawa su yaya safiyan harara tace,,ku masu kirar mutanen farko kun wani zomin gida kun zaune min kai dama sangangamin banza

da wofi, yaushe rabonka da kazo nan ka gaishe ni

Dariya yaya safiyan yayi yace kai inna, wannan ba'a haka ke yanzu kinga kirar mutanen farko din

Tsuke fuska tayi tace to zaneni zakayi saina fada ma,,kai safiyanu wllh kafita idona inba haka ba ya

nzu zan, tumurmusa ka anan, marar kunya kawai ni wllh nama rasa maiyasa ba'a maka aure ba kabar mana gida kaje cen wani gidan,,

Ameer na dariya yace inna kinsan fa bashida budurwa kuma shida zai koma kano wajan daddy dan yayi karatu sosai yasamu aiki

irin na daddy na,,

hararar shi inna tayi tace to shikenan ai iyayen boko nidai bada niba babu ruwana da bokon ku suna haka aka kira sallar isha'i. Su ameer suka tafi maseejit don yin salla

Bayan su ameera sunci abinci suka fito daga dakin inna

ameera tace inna zamuje wasa hadda Fatima

Inna tace to karku dade kuma kada kibari a taba Fatima tana murmushi tace to inna nan suka fita

,,,A hanya suka hadu da ameer yadawo gida Fatima na ganinshi tace, yaya wasa zamuje

da mamaki yake kallon s

u lalle har yanzu yana da aiki agaban sa da auren nasa akan ameera zata fita tace wasa zataje,,

Ameera ta matso kusa dashi tayi fuskar tausayi tace please yaya ba jimawa zamuyi ba

kallon ta yayi yaga yadda tayi dariya yayi yace, to kada ku jima

suka amsa da to,,suka yo waje, gidan su khadija suka nifa suka sameta ta caba kwalliya

Abin ma. dariya yabawa Fatima tace to wannan kuma bak'in na baki fa

tace haka muke yi nan suka tafi,,tin kafin su isa suke haduwa da mutanen dake hira da yan

matan su,,

Ameera tace a wai yanzu kuwa adamu yana bin yan mata kamar da



khadija tace a wane shi ai tinda muka jemishi bana ganin sa yana tare mata a layi,,

Dariya ameera tayi tace wllh da ace yana yi sai mukoma muyi masa balle balle sukayi

dariya ,,,basu jima ba saiga kamal yazo shida Haneefa

idon kamal yasauka kan ameera,,yace yaya Haneefa kalli ameera tadawo

inda yake mata nuni ta kalla aikuwa taga ita ce suka koma dan nemo makami,,

wata sanda kamal yasamo shida haneefa kafi

n su dawo tuni su ameera sunbar wajan"" dubawa suka ringa yi amma basuga su ameera ba,

,,,Ita kuwa ameera tana juyawa ne taga su kamal na neman abinda zasu dakesu tace wa khadija kalli su Kamal,,sunganni shine suke neman abinda zasu dakemu,

kh

adija tace mu buya wllh yau sun tarowa kansu fadan dayafi karfinsu suka koma hanyar gida suka labe!!!

Suna kallon lokacin da suka dawo neman su da suka gaji da neman suka bar wajan wasan suka yo gida,,suna tafiya haneefa tace kasan da sun bari mun ka

masu wllh saina karya kafan ameera dan nafi jin haushin ta

,,Kamal yace nima haka wllh,,

Ameera suna jinsu saida sukaga sunzo wajan da ba kowa ga duhu suka damko su kamal kafin suyi ihu, suka rufe musu baki

Ameera ce ta cenja murya tace

ku dama kune kuke zagin min yar uwa ko,

,Cikin rawar murya da mugun tsoro kamal yace dan Allah kuyi hakuri baza mu sakeba mu mun yafewa su ameera ma

,,kara cenja murya ameera tayi tace mu aljanu ne kuma dole ayi muku hukunci dan bama yafewa wanda

ya taba ameera,,,

kuka suka soma tsawa ameera ta daka musu tace kuyi shuru munafukai ""nan suka kyale kafin kace me tuni su ameera suka kama jibgar su Kamal kuma sun haka su yin ihu ko kuka,,,saida suka farfasa musu jiki da duka kafin Fatima taji

tsoro a hankali tace ku barsu haka,,,

ameera tasake makale murya tace idan kuka je gida idan an tambayeku kuce,,aljanun ameera ne suka zaneku saboda kunki yafe mata abinda ta muku suka ce to,,suna tafiya ahankali dan ba karamin duka sukaci ba

,Ameera kuwa dariya taringa yi tana cewa wllh khadija harna hada zufa mutafi gida dama hannu na kaikayi yakemin,,wannan watan nin dana dauka ban daki mutum ba

"Itama khadija dariya tayi tace muje

Fatima tace anty ameera yaya bazai dakemu ba idan ak

a ce mune mukayi musu wannan dukan,

,dariya ameera tayi tace babu abunda zaiyi karki fadama kowa tace to nan suka wuce gida...

Suna zuwa gida suka tarar da ameer a zaune yana danna wayar sa sallamar su ce tasaka ya dago kanshi yana kallon su,dam

a jiransu yakeyi

yanzu yasaba kwana da ameera,, ya amsa yace kundawo sukace eh yaya

Fatima tace saida safe ameer yace Allah yakaimu tayi dakin inna

ita kuma ameera tace yaya muje bacci nakeji,,yace to sukayi dakin da aka sauke ameer tana

shiga tace wanka zanyi yace to bari nayo alwala yashiga ita kuma ta zauna zaman jiran sa,,,bai jima ba ya fito ita kuma ta cire kayan jikin ta tashiga wanka nan da nan tafito itama tayi nafila sukayi addu'a sosai tukun suka kwanta,,,,

Suna kwanciya

ya janyota jikin sa ita kuwa mage ta shige jikinsa abinta dan har ta saba da kwana a jikin sa ,,

Shafata ya yasoma yi yana hura mata iska dadi taji, ta kara rungume shi sosai sumar kanta yake shafawa bata ankara ba taji ya hada bakin shida nata yana

tsotsa,,itadai jinta tayi awani yanayi na da ban,,dan bai taba mata haka ba ganin yana neman rabata da kayan jikin ta yasa tace yaya!!!

Ameer ya dakata da abinda yakeyi tace kayana fa kake neman fiddamin

bai amsa ba,,dagowa tayi tana kallon shi

duk duhun daya mamaye dakin,,tace yaya

yace na'am

tace bacci nakeji

yace to zo ki kwanta sake shigewa tayi, jikinsa bata jima ba bacci yayi gaba da ita"

shikuwa kasa bacci yayi yana tunani anya kuwa zai iya jure renon ameera sa sbd yanzu

kullin ajikishi take kwana kuma gashi yarinya ko yan matancin ta basu gama bayyana ba,,zai dai bari takai shekara 15 years amma bazai iya hakurin 20years ba gaskiya ahaka bacci yayi gaba dashi,,

Da safe ameer ya tashi ameera tayi salla shikuwa ya fita

masallaci bayan an gama yadawo,,

Ameera tace ina kwana yaya ya amsa dauke da murmushi akan fuskar shi

,,tace yaya "dagowa yayi yace na'am tace wai ya sunan wannan abin daka min jiya da dare

,,kallan ta yayi saboda tabashi dariya dama yas

an zaa rina,,,yace wannan sirri ne daga ni sai ke ko inna da mommy karki fada musu""

tace shikenan yaya bazan fada

yace good girl nan tafita..

...satinsu daya a kauye suka shirya komawa,,,aikuwa anyi drama da inna dan cewa tayi babu wanda za

i maida mata jikarta wani wajan saida abbu yazo ya lallashe ta,,,

yace haba inna wai ko kin manta ameera yanzu an mata aure kinga kuwa saiki barta ta bi mijin ta,,kuma nan da wani lokaci zata zama likita "

' Jin ance haka yasa tace to shikenan amma

take zuwa ganin ta abbu yace to inna nan,,su ameera suka bar kauyen ko digon hawaye ameera batayiba,

,shi ameer har mamaki ma take bashi dan bata da damuwa,,sun iso gida lafiya mommy ta taresu da murna

suka yi wanka sukaci abinci aka zauna za

man hirar kwana biyu anyi kewar juna......

MUHADU A FAGE NA GABA kuyi comments da ra'ayoyinku da share

[25/10, 23:01] MRS. MU'UTASIM:

🌟

𝑨𝑴𝑬𝑬𝑹



𝑫𝑨



𝑨𝑴𝑬𝑬𝑹𝑨



🌟

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮



𝙖𝙣𝙙



𝙬𝙧𝙞𝙩𝙞𝙣𝙜



𝙗𝙮



𝐌𝐀𝐌𝐀𝐍



𝐍𝐔𝐒𝐀

𝐈

𝐁𝐀



𝐂𝐄



🏻

9/ 10

Fatima tace, a gaskiya mommy kauye akwai dadi kayi yawo son ranka""

Dariya ameera tayi tace ai birni ba dadi kullin kana gida kamar wata wuka

''Ameer yace zaku soma ko ni wllh yaran nan bansa

n yaushe zasuyi hankali ba!!,

Ameera tace nan da wata ashirin da goma ai lokacin mun zama manya sai muyi hankali ko mommy

,,,Murmushi mommy tayi tace sosai makuwa yarana ai lokacin kun zama manya ""

Fatima tace "idan nazama babba pol

ice zan zama, amma ta fararen kaya wato jami'an sirri,,

Ameer yace tab wayaga D.S.P.,,Fatima

Ita kuwa ,Ameera tace likita zan zama idan kika je kama mutane aka jibgeki saina miki magani da allura

Harara ta banka mata tace to baki isa ba

wllh kennan ma mugun fata kike min "

Ameera tace a a fa ai naga haka suke yi masu aikin irin wannan

Ameer yace kunga yanzu dai kuje ku kwanta ku huta da dare zaku rakani wajan abokina,,

Ameera tace tab wannan mai askin yan iskan

Hade rai ameera yayi yace bana hanaki ce mishi dan iska ba

Ameera tace yi hakuri yaya na manta ne,,

Mommy da taka bazata iya wannan labaran ba tayi sashenta "

'Fauziya ce tashigo da sallama ganin su ameera yasa tayo wajan su

da sauri tace a a yaya ameer yaushe kukazo

Yana murmushi yace tin dazun mukazo ina kikaje ?

ya tambaye ta

tace gidan su kawata kasan ta kusa yin aure ,,

Ameer yace to saura naki, zamuyi nan da wani lokacin,

Rufe f

uska tayi tana dariya tayi dakinsu,,

Ameera tayo wajan ameer ta zauna kusa da shi tana kwanciya kan kafadar shi numfashi yaja ya shaki iska,, shafa fuskar ta yayi yace yadai yan mata na

kallon Fatima ameera tayi tace

Yaya nima yaushe za'ayi

nawa bikin muyi anko muyi wake

,,dariya tabashi yace sai kun girma tace to

Su kamal da haneefa kuwa tin lokacin da su ameera suka musu dukan tsiya da sukaje gida cewa suka aljanu ne suka taresu sukayita, jibgarsu

Maman kamal tace waiyo

Allah na shiga uku ni talatu

Kamal yace mama aljanun fa sunce idan muka, kara cewa, zamu rama "abinda ameera tayi mana to zasu kashemu hada ke

Maman kamal na zare ido tace wllh mun yafe karsu kashemu ""nan aka gasa musu jikin su

kwana shid

a sukayi suna jinya kafin suka dawo nomal,,

Baban kamal ne yaji labarin ai. ,kwana ki ameera tazo kauye kuma jiya takoma,,aikuwa yace shi bai yadda ba sai yaje yakaiwa inna kashe

Yana zuwa aka mishi sallama da inna tafito tana wani yatsina

fuska ganin baban kamal yasa ta tsaya agabansa ,ta warware dan kwalinta ta daura ta turoshi gaba, ta gyara saurin zaninta "duk yana kallon ta da mamaki ta kunto goron ta a jikin zanin ta tasaka abaki tana ci,,

kallon tara saura kwata tayiwa baban

Kamal tace,,mlm lafiya dai ko ?

Baban kamal yayi karfin hali yace ance ameera tazo harta koma jiya

Inna tace eh wani abune ko kazo ne kayimin rashin kunya bayan wadda matarka tazo ya gida tayimin

Baban kamal yace a a inna ko daya,,ameera

ce tasake dukarmin yara shine nazo nafada miki dan Allah karta kuma,,

Inna tana hura hanci tamai kallon sama da kasa tace, uban waye yacema ameera ce ta dakarma yara iyee nace waye yagaya maka, tinda tazo sau daya ta fita shima itada khadija ne, a

mma saboda Sharri irinn naka kazo kace wai ta dakar maka yara

Baban kamal yace haba inna meye na fada nifa bada fada nazoba

Inna ta dauko

goron ta tasake gutsira ta kalle shi tace, to mai kazo yi in dai yarinyar nan masifar ku kuka sa aka dauke

min ita to ka tafi kabarmin gida

Kowa so kake na karya maka wannan kafar naka mai kama dana zabuwa ta zabga miki harara

Baban kamal yaga inna taki tsaya wa suyi magana kawai ya koma gida,,

Inna kuwa taci gaba da masifar ta dan dama

kwana biyu bata yi ba neman soba takeyi ,sai gashi baban kamal yakawo kanshi haka dai takoma ciki ,,,wannan kenan

Su ameera yan school yanzu karatu suke yi babu kama hannun yaro dan exam suke yi wannan shirmen duk tadena wasu dai amma surutu yan

a nan ,babu abinda ya ragu saima karuwa yau daga school suka dawo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login